Sashe 40
Zane Akan Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ko da yake naga yanzu kin mayar da ni bare, har kina neman ki kirani gardin kato."
Ta yi wa bakinta alamar ziff tana harararsa kafin ta mi
e ta nufi bathroom.
Bayan lokaci ta fito, ta shirya cikin doguwar rigar da ya ajiye mata, ta zauna a jikinta da kyau, ta
ara fito da kyawunta.
Junaid ya samu kansa da satar kallonta yayinda take shiryawa.
Da ta gama, ta ri
e kugu ta juya, ta
ara juyawa tana nuna masa, ta ce, "Ya ka ganni?"
Ya tsayar da idanunsa a kanta yana kallonta kafin ya ce, "Kinyi kyau Didin Junaid."
Ya kama hannunta suka fita tare.
A parlour sai sunkuyar da kai yake yana gaishe da Aunty Hajjo da sauran matan da ke wajen.
A ranta ta ce, "Daga baya kenan."
Suka fito compound suka tarar har amarya ta shiga mota ana shirin tafiya.
Ya bu
e mata
ofar gefen direba, ta girgiza kai ta ce, "A'a, a motata nazo."
Bai saurareta ba ya
auketa cak kamar
aramar yarinya ya sakata cikin motar yana fa
in, "Dole ne ki shiga motar mazan da kike rainawa."
Ta juya tana kallon Khaleseert dake hakimce a backseat ta ce, "Aunty Leeserh kin ganni ko, hmmm zuwa yayi har dakin Hajjo ya kwamusoni."
Leeserh ta ce, "Ai ya kyauta, yau
aya dai ya kamata ayi hidimar tare da kirjin biki."
Rumana ta ce, "To ai shikenan tunda mijinki kika shigar mawa...nima Allah ya bani nawa mijin ya shigar min..."
Kalmar ta fito daga bakinta ne da wasa, amma nauyinta ya wuce haka.
Junaid ya kalleta da wani irin kallo wanda ya tilasta mata tsayawa cak da maganar.
Ba kallon wasa bane, ba kuma kallon fushi kai tsaye bane, wani irin kallo ne da ya ha
a da mamaki, tuhuma, da kuma wani abu da ta kasa sakawa suna.
Zuciyarta ta buga da
arfi, ta kawar da kai tana
arin
oye yadda kalamanta suka dawo suna yi mata nauyi a zuciya.
Tana ta danna wayarta har suka isa wajen da za a yi dinner
in.
Ana parking, ya mi
a hannunsa ya amshi purse
inta, ya bu
e, sannan ya zaro bandles na ku
i daga aljihunsa ya saka mata a ciki.
Ya kalleta da murmushi mai
auke da umarni ya ce, "Here you go, kuma ni ka
ai za ki yi wa liki da su, me and only me, got it?"
Ta gya
a kai, aka bu
e masa
ofa ya fita, sannan ya zagaya zuwa
angaren da take, ya bu
e mata ya mi
a hannunsa.
Ta ri
a hannun cikin nutsuwa, ta fito a hankali,
afafunta masu jan lalle suna haska farar fatarta wacce har yellow take saboda haske.
A tare suke tafiya cikin natsuwa, yana jaye da ita kamar wanda ba ya son ya rabu da ita.
Suka nufi
angaren da Leeserh take ya bu
e mata
ofa, ya mi
a hannu amarya ta kama ta fito ta yi kyau
warai da gaske, tana ta baza kamshi.
Ta kalleta da fara
a ta ce, "Didi." Rumana ta amsa da murmushi, "Aunty Leeserh."
Junaid da Leeserh suka jera suna tafiya a gaba yayinda abokan ango da
awayen amarya suke biye dasu suna tafiya cike da raha.
Duk da haka, Junaid bai saki hannun Rumana ba, yana ri
e da shi gam.
Abdulmajeed ya matsa kusa da shi ya yi masa magana a kunne yayinda suke gab da shiga hall.
Sai Junaid ya
an kalleta da idanu, ya yi mata magana da idanu sannan ya saki hannunta a hankali.
Ta ja baya ka
an, ta juya ta shiga ta wata
ofa daban.
Da suka shiga ciki, kida mai sanyi ya fara tashi.
Mutane suka mi
e tsaye, ana kallon shigowar amarya da ango, su a gaba, abokansu a baya suna kwasar rawa cikin farin ciki.
Rumana ta ja kujera ta zauna kusa da Jidderh, wacce take tare da Mariam da Deenerh.
Deenerh ta kalleta ta ce, "Kin gadamar zuwa kenan."
Rumana ta saki murmushi mai
auke da gajiya ta ce, "Yanzun ma Yaa Junaid ne ya tiso keyata."
*Littafin Zane Akan Ruwa Na Kudi ne, book 1 shine free, book 2 and 3 akan naira dari takwas 800, Vip 1k, pay via 9169472057, Aisha, Opay Digital Service, sai a tura evidence of payment via WhatsApp 09169472057.*
*Taken Labarin Shine ZANE A KAN RUWA (Mai Wahalar Gane Kamanni) Bari Ganin na bayyana komai, akwai wani laujen a cikin nadi, akwai sauran rina a kaba, wasu igiyoyin a baibai suke.*
Taku Har Kullum Aysher Angel (Matar Aliyu)
*ZANE A KAN RUWA*
_(Mai Wahalar Gane Kamanni)_
*NA*
*AYSHER ANGEL*
Page 13
Free Page Na Ukkun
arshe
*Wannan shine free page na ukkun
arshe da zan yi maku.
Littafin Zane Akan Ruwa Na Kudi ne, book 1 shine free, book 2 and 3 akan naira dari takwas 800, Vip 1k, special 1500, pay via 9169472057, Aisha, Opay Digital Service, sai a tura evidence of payment via WhatsApp 09169472057.*

Mariam ta girgiza kai cikin mamaki, "I can
t believe this, duk yadda kika
aura buri akan bikin nan amma dinner ce kawai kika yi attending."
Rumana ta ce, "Ba na jin da
i ne shi yasa."
Amma a zahiri, ba jikin nata ka
ai bane ke damunta, zuciyarta ma na
auke da wani abu da take
arin
oyewa, ko daga kanta ma.
An soma gudanar da hidimar cikin tsari da armashi, amma Rumana kamar ba ta cikin duniyar wajen taja wayarta tana dannawa, idanuwanta akan screen, zuciyarta kuma a wani wuri daban.
Wani
an saurayi ya
araso kusa da su yana cewa, "Didi..."
ago kai a hankali, ta ce, "Yaa Khaleed..."
Khaleed ya yi murmushi amma a fili akwai damuwa a fuskarsa, ya ce, "Didi ya kike haka ne?
Ana hidima amma kin dawo nan kin zauna.
Gashi can yace ba zai tashi su yi rawa ba kuma bazai yanka cake ba har sai kin zo, ke ka
ai kika san yadda kuka tsara komai."
Rumana ta
aga kai ta kalli inda Junaid yake, idanuwansa a kanta, ba ya
oye hakan.
Ta yi shiru na wasu da
u sannan ta ce a hankali, "Alright, mu je."
Khaleed ya juya yana gaba, ita kuma ta bi shi a hankali har suka isa high table.
Ta wuce kai tsaye inda Junaid yake, ta tsaya kusa da shi tana
an murmushi ka
an, ta ce, "Smile Yaa Junaid, yau ranarka ce, kayi murmushi."
Ta tsaya a bayansu aka rin
aukarta hotuna tare da su.
Ba zato ba tsammani, ya saka hannu ya janyota kusa da shi yana fa
in, "Ki rage taurin kai."
an kalleshi sai kuma ta share da maganar ta ce, "Yaa Junaid mu je ka taka rawa."
Nan take ya mi
e, Leeserh ma ta mi
e, suka nufi filin rawa.
Ya kama hannun amarya suna takawa a hankali yayin da ki
a mai sanyi yake tashi ana masu like.
Bayan wani lokaci, aka sauya ki
a, sautin ya
ara armashi.
Junaid ya saki hannun amarya ya ja baya yana fuskantar Rumana, amma kafin a ankara, su biyun suka shiga taka rawa a tare, step iri
aya, suna kwasar salo iri
aya,
afafunsu na motsawa a tare kasancewar sun da
e suna horo.
Suna matsowa kusa da juna, wani lokaci suna ja da baya.
Sai ga Junaid yana kwasar shoki cikin babbar rigarsa, yana motsawa cikin salo da ya saka kowa ya
auka da tafi.
Rumana ta biye masa, tana rawar da ta ha
a kyau da nutsuwa.
Daga nan aka matsa zuwa yankan cake.
Ya yanka ya mi
a wa amarya, ita kuma ta
auka ta bashi.
Sai ya sake yanka wani yanki ya nufi bakin Rumana da shi.
Kunya ta rufe ta karkatar da hannunsa cake
in ya
an shafi kumatunta.
Ta
auki nata
angaren, ta
aga hannu tana murmushi ta shafa masa a kumatu.
Hayaniya ta tashi da dariya a wajen, amma a tsakaninsu akwai wani yanayi na daban wanda ba kowa ne zai iya ganewa ba.
Bayan an tashi ta bi su Deenerh suka fita tare cikin rugumtsumin tashi wannan ya saka Junaid bai ankara ba.
Ko akan hanya bata cika magana ba, ta yi shiru tana kallon titi ta cikin gilashin mota, har suka isa gida, tana sauka wayarta ta fara ringing.
Ta kalli screen
in, Yaya Junaid ne.
Ta yi jim kafin daga bisani ta
aga.
Daga can
angaren muryarsa ta zo kai tsaye, yana fa
in, "Kina ina?"
Ta amsa a ta
aice, "Yanzu muka sauka gida."
Ya sake tambaya, "With whom?"
Ta lumshe idanu kafin ta ce, "Na biyosu Mariam ne."
Sai ya yi shiru ka
an, sannan ya ce, "Amma nace ki jirani."
Ta ce, "Naga kana tare da amarya ne shi yasa and barcin nikeji, saida safe, asuba ta gari," kafin ya
ara cewa wani abu, ta yanke kiran tareda kashe wayar gaba
aya.
Ta mayar da wayar a jikka zuciyarta tana bugawa a hankali amma da nauyi.
Ba wai saboda abin da ya ce ba, sai dai saboda abin da bata fa
a masa ba.
Washegari, Rumana ba ta tashi da wuri ba, ta yi kwanciyar a daki cikin barci mai nauyi, jikinta a gajiye saboda halin da take ciki, period
inta ya
ara mata kasala da wani irin yanayi da ba za ta iya bayyanawa ba.
Ko da rana ta fara nisa, bata damu da tashi ba, ko abinci da aka kawota bata kalla ba, bakinta babu dandano ko ka
an, beside ko yunwar bata ji sai wani yanayi mai wahalar fassarawa wanda ta gagara gane miye.
Kiran waya ne ya tashe ta.
Ta mi
e zaune tana hamma, rabin idanuwanta a bu
e.
Ta
aga kiran, yaya Junaid ne.
Da murya mai
auke da tsantsar farin ciki ya ce, "An
aura Leeserh ta zama mallakina."
Wani irin abu ya sauka a zuciyarta lokaci guda.
Gabanta ya fa
i, tana ji kamar an cire wani abu daga cikinta an danne kirjinta da shi.