Sashe 21
Zane Akan Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Na boni na lalace zasu rabani da gatana."
Ihunta ne ya farkar da shi daga barcinsa da baiyi nauyi ba.
A sukwane ya mi
e, bai ma san lokacin da ya haye gadon ba.
Ya rungumeta da
arfi, yana ri
e ta kamar wacce za ta ku
uce.
"Shhh... shhh...
Gani a nan...
Gani a nan..." ya fa
a yana shafa bayanta, yana
arin kwantar mata da hankali.
ara matse shi tana jin kamar za'a
wace mata shi, jikinta yana rawa, numfashinta yana fita da sauri, hawaye suna zuba babu
autawa.
Muryarta na karyewa cikin kuka tace, "Zasu rabamu... rabamu suke son suyi... kaine ka
ai gata a rayuwa...
Tunda Umma ma ta gaji dani... so take ta basu ni..."
ara rukunkumeshi da hannuwanta kamar
aramin yaron da ke neman mafaka.
Kalaman nata sun fito ne daga zuciya mai cike da tsoro da rashin tabbas, na wacce ta daina ganin haske.
Junaid ya ja lumfashi a hankali, ya
ara rungumota sosai, yana shafa bayanta yana
arin kwantar da guguwar tsoro da firgicin da ke tasowa a ranta.
Ya sunkuyar da kansa kusa da nata, yace, "Shhh, ki kwantar da hankalinki.
Babu wani abu da zai faru.
Kina jina?
Babu wanda zai rabamu."
Ya janye ka
an ya share mata hawaye da tafin hannunsa.
Idanunsa cike da tausayawa da kuma
uduri mai
arfi ya ce, "Yayanki Junaid yana tare dake daga yau har
arshen lumfashi, ba zan bari wani ya cutar dake ba, balle a rabamu, ki yarda dani."
Ya da
e yana rarrashinta, yana magana a hankali, yana shafa kanta da bayanta, kafin ihun nata ya ragu ya koma sheshshe
ago idanuwanta da hawaye suka cika su ta kalleshi, ta girgiza kai tana son gaskata kalamansa amma tsoron dake zuciyarta yana janta da baya.
A hankali lumfashinta ya fara daidaita, kukan ya ragu, sai ajiyar zuciya mai nauyi da take saukewa, kalamansa suka ci gaba da yawo a kunnenta, kalamai masu cike da tabbaci, wa
anda suka zama tamkar garkuwa ga zuciyarta da ke neman mafaka.
Da ya yi yun
urin ja baya, sai ta
ara ri
e shi da sauri, tana girgiza kai tana magana da rauni da rawar murya, "A
a... don Allah...Kada ka barni... don Allah..."
Haka ya zauna akan gadon tana like da shi, hannunta ya ri
e shi, kanta akan
irjinsa, nan ne ka
ai inda take jin tsaro.
A hankali barci ya sake
aukarta yana
arin kwantar da ita ya koma kan sofa sai ta mi
e zumbur za ta fasa ihu, ya ce, "Shhh babu inda zan je ina tare da ke."
Ya rasa yadda zai yi, jinsa yake a wani yanayi, yanayin da bazai iya jurewa ba.
Zuciyarsa tana bugawa da sauri, tunaninsa na rikicewa.
Yadda take manne da shi, yadda take neman mafaka a wajensa, yana jefa shi cikin wani yanayi mai wahala.
A hankali ya mi
a hannunsa
aya da yake da
anci ya
auki wayarsa.
Yatsunsa suka tsaya a kan sunan Umma.
Ya yi shirin kiranta sai kuma wani tunani ya fado masa na abun da zai biyo baya.
Idan ya kira... me zai faru?
Za a zo a
auke ta?
Za a tilasta mata komawa Katsina da zama?
Shin zai iya jure ganin hakan?
Shin zai iya jure ganin tana rayuwa ba tare da su ba?
Shin zai iya jure ganinta a cikin damuwa?
Hannunsa ya tsaya cak, zuciyarsa ta yi nauyi, da sauri ya tsinke kiran, ya ajiye wayar a gefe.
Ya lumshe idanu yana jin nauyin lamarin yana sauka a kansa.
*Littafin Zane Akan Ruwa Na Kudi ne, book 1 shine free, book 2 and 3 akan naira dari takwas 800, Vip 1k, pay via 9169472057, Aisha, Opay Digital Service, sai a tura evidence of payment via WhatsApp 09169472057.*
*Taken Labarin Shine ZANE A KAN RUWA (Mai Wahalar Gane Kamanni) Bari Ganin na bayyana komai, akwai wani laujen a cikin nadi, akwai sauran rina a kaba, wasu igiyoyin a baibai suke.*
Taku Har Kullum Aysher Angel (Matar Aliyu)
*ZANE A KAN RUWA*
_(Mai Wahalar Gane Kamanni)_
*NA*
*AYSHER ANGEL*
Page 7
Free Page

https://chat.whatsapp.com/BWjzw4vchkM855JzbdMs3H
Junaid ya da
e a haka zaune, jikinsa a
aure, zuciyarsa tana bugawa da wani irin sauri da bai saba da shi ba.
Hannunsa akan bayanta, yana jin yadda lumfashinta yake hawa da sauka a
irjinsa, tunani ya yi masa yawa na kiran da ya so yi da kuma abun da zai biyo baya idan ya kira, da kuma abin da zai iya faruwa idan bai kira ba, hukunci ne a tsakanin alhaki da tausayi, a tsakanin gaskiya da kariya.
A hankali gajiyar jiki da ta zuciya suka fara rinjayarshi, idanunsa suka fara nauyi, ya yi
arin bu
e su domin ya ci gaba da zama a farke amma barci ba ya sauraron
ari a irin wannan lokaci.
A hankali kansa ya karkata gefe, a haka bacci ya yi awon gaba da shi.
Da asuba saida ya tasheta sannan ya fice ya nufi masallacin da ke cikin hotel
in domin yin Sallar Asuna.
Bayan ya idar da sallar ya kamo hanyar dawowa.
A hanya ya tsaya domin siya musu abin da za su yi karin kumallo har zai bada Atm a zare ku
in sai kuma ya tuna Umma zata iya tracking dinsu da shi, sai ya biya da cash ya amshi ledojin ya wuce ciki.
Ya bu
ofar a hankali ya shiga ya samu ta koma barcin safe amma yadda take barcin kawai zai tabbatar da bana dadi bane ba, ya ajiye kayan akan tebur ba tare da ya tayar da ita ba.
Suna gama breakfast ya hau tattara kayan da ya siya musu.
Ta dubeshi cikin mamaki ta ce, "Ina zamuje?"
Ya yi murmushi yana
ara
arfafa ri
on jakar dake hannunsa ya ce, "Gidan abokina."
Ta zaro idanu tana mai jin fargabarta ta
aru ta ce, "Amma Umma zata iya tarar damu a can ta
aukeni ta kai masu."
Ya girgiza kai, "Gidan abokina ne, inda ba zata taba tunanin samunmu ba.
Ke ba ki ga irin kallon da mutumin nan ya yi mamu jiya a reception ba, zamanmu a nan ya
are."
Ba tare da
ata lokaci ba, ya tattara duk abin da ya siya musu, ya kama hannunta suka nufi waje.
Suka fito zuwa compound inda ya ajiye motarsa.
Ya bu
e mata
ofar gefen fasinja ta shiga zuciyarta cike da tunani iri-iri.
Ya zagaya ya zauna a gefen direba, ya saka key, motar ta yi
ara ya dannata waje.
Throughout the journey bata yi magana ba, Idanunta suna manne da hanya, jikinta ya yi sanyi, ta yi shiru tamkar kazar da aka fasa mata kwai a ciki, ba motsi, ba magana, sai lumfashi mai nauyi da take saukewa.
Junaid yana tukin cikin nutsuwa, yana satar kallonta lokaci-lokaci, zuciyarsa cike da tambayoyi da damuwa.
Yasan halin da take ciki, amma bai san ta inda zai fara lallashinta ba.
Da suka iso bakin get
in gidan, ya rage gudu ya tsaya.
Mai gadi yana hangosu tun daga nesa, ya gane motar tasa, da sauri ya taso ya bu
e get
in cikin girmamawa.
Da motar ta shiga ciki, mai gadin ya tsaya yana binsu da kallo, ganin ba shi ka
ai ba ne a motar akwai mace tare da shi.
Ya girgiza kai a ransa ya ce, "Allah ya kyauta."
Junaid ya ja motar zuwa wajen parking ya ajiye ta.
Ya kashe engine
in sannan ya fito, ya zagaya zuwa
angaren da take ya bu
e mata
ofa ta fito, yana gaba tana biye da shi har kofar shiga parlour.
Ya saka key ya bu
ofar, ya matsa ta shiga sannan yabi bayanta, kai tsaye ta nufi sofa ta zauna ta yi tagumi tana jin duniya ta yi mata zafi.
Junaid ya tsaya yana kallonta na
an lokaci kafin cikin sanyin murya ya ce, "Za ki ci abinci?"
Ta girgiza kai kawai, ba tare da ta
ago kai ba.
Ya lumfasa, ya ce, "Okay, ki zauna, ina zuwa."
Yana shirin juyawa ya fita ta mi
e da sauri kamar wacce aka tsorata.
Idanunta suka cika taf da hawaye, zuciyarta ta kasa
aukar wannan tafiyar da ya ce zai yi.
Ta girgiza kai cikin rawar murya, ta ce, "A
a... please... ka da ka tafi..."
Ta matsa kusa da shi tana kallonsa kallon magiya da roko, "Please ka da ka barni.
Please ka da ka mayar da ni wajensu."
Muryarta ta karye a
arshen maganar, hawaye suka zubo a fuskarta.
A wannan karon ba ta yi
arin
oye damuwarta, tsoron da ke ranta ya fito fili.
Ya tsaya cak, ya kasa motsi yana kallonta.
Maganganunta sun shiga zuciyarsa kai tsaye.
Ya fahimci cewa ba yunwa ta ke ji ba, tsoro ta ke ji.
Tsoron komawa inda aka
arin tilasta mata zama.
Ya kama hannunta, murya a tausashe ya ce, "Shhh, ki kwantar da hankalinki, babu wanda zai mayar dake inda baki so."
aga hannu da nufin share mata hawaye, amma sai hannun ya tsaya a sarari, yana jin damuwar halin da take ciki.
Ya ce, "Kin tsira yanzu, kina tare da ni."
Ta lumshe idanunta tana jin kalamansa, amma hawayenta ba su tsaya ba.
A hankali ta kama gefen rigarsa kamar
aramar yarinyar dake neman tabbacin ba za'a bar ta a baya ba.
Falon ya yi shiru, amma wannan karon shiru ne da ke
auke da wani sabon yanayi na
anin kwanciyar hankali da ke kokarin shigowa cikin zuciyarta, duk da cewa tsoron bai gama gushewa ba.
Ya tsaya yana kallonta da tausayi sannan cikin murya mai kwantar da hankali ya ce, "Babu abun da zai faru, Umma bata san kina nan ba."
Sai dai kalamansa ba su isa su kwantar da wutar tsoron da ke ruri a ranta ba.