← Book details Zane Akan Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 49

Sashe 4

Zane Akan Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Uwale mai aiki ta zage tana girka abincin da Jidderh tafi so wato tuwon shinkafa da miyar kubewa, ta zage ta girkashi ya yi
i domin uwar dakinta taci idan ta farka, tana good time da Jidderh sosai shiyasa duk abun da aka yi bata saka a kanta ba, bayan ta gama ta hauro sama.

Ammi ta ganta da abinci niki-niki ta ce, "Ina guje maki ki shiga a samu damuwa, kinga dai yadda ta ke yi wa mutane." Uwale ta ce, "Kai haba, babu abun da zai faru, ni da uwar dakina ne fa." Ammi ta ce, "To shikenan, ina fatan ku wanye lafiya da ita amma lamarin wannan yarinyar yana bani tsoro, yarinya sai kace wacce aljannu suka shiga saman kanta.

Yarinya ta zabure da rashin kunya."
Imran dake gefe ya ce, "Ni da ta saukewa kwandon rashin kunya akan titi ne zan baki labari, duk ha
urin Ahmad amma
azu da ta fa
a mashi wata magana sai da ranshi ya
aci, imagine ta dubi motarsa ta kirata da gwangwani sannan ta ce mashi
an talakawa."
Ammi ta hau ta
a hannuwa tana salati tana fa
in, "A'a lamari ya girmama, Uwale ki dawo da wannan abincin, maganin ka da a yi ka da a fara." Imran ya ce, "A'a ki barta ta kai mata, zama da yunwa babu
Ba don Ammi taso ba tabar Uwale ta shiga, tana tsoron abun da za'a zo ayi ta yamudidi da yarinyar domin mutane ba zasu duba halin da ta shiga ba, rashin kunyar za su duba.

A bangaren Uwale kuwa shigarta dakin yayi daidai da farkawar Rumana, ta mi
e tana bin dakin da kallo, Uwani ta ajiye abincin akan table ta
arasa domin taimaka mata ta nike zaune, Rumana ta tureta tana sababi, "Ke
ar aiki kada ki kuskura hannunki ya
ara ta
a jikina."
Uwale ta washe baki ta ce, "Yi ha
uri uwar dakina abinci na kawo maki." Rumana ta harareta ta ce, "Tunda ance maki daga gidan tsiya da fatara na fito, ai ni abun da zai saka inci abincin wannan gidan saidai idan ance min yana maganin mutuwa ne don haka ki juya ki koma da tsiyarki."
Uwale ba ta yi
asa a gwuwa ba ta juya ta
auko abincin ta kawo mata, "Gashi uwar dakina na dafa maki tuwon shinkafa da miyar kubewa."
Rumana ta toshe hanci tareda kawar da kanta tana jin amai yana taso mata na kallon tuwo da miyar kubewar, "Back off you damn maid, ki matsa min da wannan dosar tumakan tun kafin ya sakani amai."
Ta ture faranti ya zube a jikin Uwali, Imran da Ammi da suka shigo jin tana magana sama-sama, su ka yi turus suna tu'ajjibin abun da ta yi.

Imran ya daka mata tsawa, "Ke baki da hankali da za ki zubar mata da abinci a jiki, matar da ta yi jika da ke."
Rumana ta daka mashi tsawa ta ce, "Karka sake ka
ara yi min tsawa, you are on a very thin ice, so I advise you to choose your next move more carefully."
urinsa ya zo karshe ya nufi inda take gadan-gadan da nufin ya wanketa da mari watakila ta dawo hayyacinta daga wannan haukan da ta ke yi masu.

Fahimtar abun da yake shirin aikatawa, Ammi ta kama hannunsa ta ce, "A'a ka da ka yi haka, Allah ka
ai ne ya san abun da ya faru da ita da ya sakata komawa haka."
Imran ya ce, "Ammi ki barni idan na yi mata dukan tsiya sai ta dawo hayyacinta." Jin ya ambaci duka Rumana ta fashe da dariya tana ta
a hannuwa ta nuna kanta ta ce, "Ai ban yi lalacewar da zaka
aura hannunka a kaina ba, ni Rumana banyi lalacewar da kowani shara da bola zai
aura hannuwa a kaina ba."
Ya nufo kanta gadan-gadan, sanin bata da karfin ramawa ta yi wufff ta wawuro faranti ta wurga mashi, da sauri ya koma da baya, ta fasa ihu tana wurgo masu dukkanin abun da ya tari gabanta, babu shiri suka yi waje da gudu suka maido kofa.

Ta ri
e kugu tana fa
in, "Sai na yi maku
aramin hauka a gidan nan, idan satar mutane halinku ne daga kaina kun gama."
Ta zauna a gefen gado tana maida lumfashi.

Abbi ya dawo daga masallaci suka fa
a mashi abun da ya faru, dama gudun abun zai je ya dawo ne ya saka ya bar Imran a gidan.
aga waya ya kira doctor, tana zaune ta dafe kanta, Abbi ya turo kofa ya shigo, ta
ago idanu ta ga mai gidan ne, ta kafeshi da na mujiyarta tana jiran ta ji da wacce ya zo.

Fahimtar hakan sai ya yi sauri ya ce, "Saida na fa
a masu ba Jidderh ba ce amma suka yi burus da ni, tafo ku je ya mayar dake inda ya daukoki." Ta sauke ajiyar zuciya ta ce, "Thanksgoodness an samu wanda ya fahimceni."
Ta mi
e ta nufi kofa, Abbi ya shammaceta ya yi mata rikon da ta kasa kwacewa, tana ihu tana fizgewa amma inaa karfin ba
aya ba, ya danneta doctor ya yi mata allurar barci, tun tana fizgewa har bacci ya ci karfinta ta sulale a jikin Abbi tana barci.

Shin wacece Jidderh?

Shin wacece Rumana?

Mi yasa suke Kamanni?

Muje zuwa kada dai ku manta sunan Littafin ZANE A KAN RUWA mai wahalar gane kamanni.
*Littafin Zane Akan Ruwa Na Kudi ne, book 1 shine free, book 2 and 3 akan naira dari takwas 800, Vip 1k, pay via 9169472057, Aisha, Opay Digital Service, sai a tura evidence of payment via WhatsApp 09169472057.*
*Taken Labarin Shine ZANE A KAN RUWA (Mai Wahalar Gane Kamanni) Bari Ganin na bayyana komai, akwai wani laujen a cikin nadi, akwai sauran rina a kaba, wasu igiyoyin a baibai suke.*
Taku Har Kullum Aysher Angel (Matar Aliyu)
*ZANE A KAN RUWA*
_(Mai Wahalar Gane Kamanni)_
*NA*
*AYSHER ANGEL*
Page 2
Free Page
*Littafin Zane Akan Ruwa Na Kudi ne, book 1 shine free, book 2 and 3 akan naira dari takwas 800, Vip 1k, pay via 9169472057, Aisha, Opay Digital Service, sai a tura evidence of payment via WhatsApp 09169472057.*
*Taken Labarin Shine ZANE A KAN RUWA (Mai Wahalar Gane Kamanni) Bari Ganin na bayyana komai, akwai wani laujen a cikin nadi, akwai sauran rina a kaba, wasu igiyoyin a baibai suke.*
Abbi ya dauketa a hannuwansa ya kaita dakin Jidderh da fatan idan ta farka ta tuna komai tunda a tunaninsa ta samu damuwar mantuwa ne.

Ya dawo falo suka yi jigum-jigum, Ammi ta rafka tagumi tana tarababbin wannan lamarin ta ce, "Al'amarin wannan yarinyar yana da matu
ar mamaki da
aure kai, kalamanta sunyi tsauri."
Abbi ya ce, "Allah ka
ai ya san abun da su ka yi mata da ya saka ta koma haka, amma lamarin yana da matu
aure kai, Jidderh yarinya mai kunya ma'abociyar karatun Al
ur'ani, ita ce ta koma haka, tana magana da tsauraran kalaman da ko ni mahaifinta ba zan iya furtasu ba."
Imran da ya ga abun da ya fi wanda suka shaida ya ce, "Yarinyar nan ta sauya baki
aya." Abbi ya ce, "Fatan shine Allah ya sa idan ta farka ta dawo daidai." Suka amsa da, "Amin."
*********
A bangaren Jidderh kuwa, mut
umin yana fita babu jimawa katon dake kawo mata abinci ya shigo ya
auki kujerar ya fita da ita, mintina biyu a tsakani wutar ta dauke duhu ya mamaye ko'ina na dakin.

Ta wahala matu
a gaya, a tsorace take, duhun dakin ya ha
u da tsoron al'amarin da ya kusa faruwa da ita na keta mata haddi da wannan mutumin ya so ya yi, ya haifar mata da tsoro har ya saka lumfashinta
aukewa jikinta yana rawa, tana kwance akan da
e mai sanyi tayi lamo, babu abun da ke tashi a dakin sai sautin fitar lumfashinta, motsin motsawarta kansa tsoro yake mata ballantana kuma motsin wani abun daban.

Amma duk da haka ba ta yarda ta yi ihu ko kururuwa ba, ta
age ta cigaba da karanta addu'o'in tsari tana rokon Allah akan ya ku
utar da ita daga hannun wa
annan azzaluman mutane.
aga kai a yayinda ta jiyo sautin bu
e kofa, ta ware idanunta akan katon gardin da ya shigo yana muzurai ya daka mata tsawar da sai da ta razana ta fashe da kuka, ta saka hannu ta rufe idanunta a sanadin yawa da hasken ya yi mata, wani abun mamaki shine Kamannin da ta ke yi da Rumana, kamarsu
aya sak kamar kobo da kobo, babu abun da ya banbantasu.

Katon Basamuden gardin ya dungure mata faranti da ke
auke da doya da kuli-kuli tare da kofin ruwa.

Yunwa ta ke ji ba ka
an ba, ta wawuro farantin tana cin doyar da sauri-sauri kamar wacce za'a kwacewa, tana ci tana korawa da ruwa.

Ya daka mata tsawar da sai da ta firgigita ta yi baya da sauri jikinta yana rawa, da muryar tsawa ya ce, "An ce ki bada lambar danginki kin nuna taurin kai, to mu zuba da ni da ke, shege ka fasa
an halak sai yanka, ina tabbatar maki da idan ki ka ji wuya da tsananin yunwa da kanki za ki bada lambar kuma dolen dole su bayar da kudin fansarki." Ya fita tare da dannawa dakin makulli.

Duhu ya
ara mamaye
akin da lalube ta wawuro farantin ta rarumi abincin tana turawa da sauri, ba
aramar yunwa ta ke ji ba, saboda sauri har kwarewa ta ke yi.

Ta dafe cikinta tana kwarara amai.

Sai da ta amaye dukkanin abun da ta ci sannan ta kwanta a
asa ta yi lamo tana maida lumfashi, dutse ta ji a kusa da ita ta janyoshi ta rikeshi gam a hannunta ta fara
arin amai tana ihun neman agaji hannunta dafe da cikinta tana yi kamar wacce take fama da ciwon MUTUWA A MAKOSHI.
Chapter 4 · 0% Book details