Sashe 26
Zane Akan Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tarihin da na yi
arin boyewa tsawon shekaru, amma yau lokaci ya yi da dole ya fito fili..."
Ta dakata, idanuwanta suka yi ja amma ta daure ta ci ga ba, "Rumana wannan lamarin ba akan batun tafiya ko rashin biyayya ba ne, akwai abun da ya fi haka girma a baya wanda akan rayuwata ne, da taskon da na shiga, da kuma dalilin da ya sa komai ya zo har nan."
Dukkan mutanen
akin suka yi shiru suna jiran kalma ta gaba domin labarin ya fara bu
ewa, kuma gaskiyar da ke
oye ta kusa bayyana.
Amma shin wacce gaskiya ce wannan?
Umma taja fasali sannan ta ce, "Sunana Amina Muhammad...."
********
Shin Wacece Umma?
Sunanta Amina Muhammad, iyayenta fulani
an asalin
aramar hukumar Bali dake a Jihar Tarabar Nigeria, mahaifiyarsu Nene ita ka
ai ce a wajen mahaifinsu Baffa, auren zumunci ne sukayi, su hudu iyayensu suka haifa, maza biyu mata biyu, Gaje, Ibrahim, Jibril sai kuma auta Amina, duk a cikinsu Amina ce ka
ai Baffa ya saka a makarantar boko, Gaje tuni aka yi mata aure hakanan babban
ansu.
Baffa da Nene suna matu
ar son Amina, Amina ba ta san miye damuwa ba har sai da rudani ya shiga a cikin rayuwata a sanadin
anwar mahaifinta wacce suke kira da Baabaa Hadiza, tunda Amina ta tashi ta lura da tsanar da Baabaa Hadiza ta ke yi wa Nene.
Al'amarin da ya saka ta damuwa da tashin hankali ya faru ne bayan da ta kammala makarantar firamare.
Amina da Nene suna zaune a tsakar gida, Baabaa Hadiza ta shigo, Amina ta gaidata, Nene ta kawo mata ruwa da abinci, Baabaa Hadiza tana ta ta
e baki.
Baffa ne ya shigo bayan sun gaisa ta ce, "Dama maganar bikin Habiba ne, duk dai nasan matarka ba son zuwa wajen sabgata ta ke yi ba ballanatana ta nunawa yaranku." Nene ta ce, "In sha Allah zamu zo, wancen karon ma ba ni da lafiya ne ita kuma tana jarabawa."
Baabaa Hadiza ta ce, "A yadda kika ce ba."
Wannan shine sanadin zuwan Amina bikin diyar Baabaa Hadiza, Baabaa Hadiza tana aure ne Garbashe
Biki saura sati guda suka shirya ita da Nene suka wuce wajen bikin, Adda Gaje sai saura kwana
aya daurin aure za ta je, ba su samu tarbar arziki daga wajen Baabaa Hadiza ba amma yaranta sun tarbesu cike da mutuntawa da ya ke ba halinta su ka yi ba, amaryar sa'ar Amina ce, Amina ta shige cikin
AN MATA.
Ranar daren biki an aiketa ta dawo kenan taci karo dashi, ya sha gabanta ta yi turus tana kallonsa da mamaki, saurayi ne kyakykyawa, ba zai wuce shekaru ashirin da biyar ba, dogo farin buzu kyakykyawa kamar balarabe, sumar kanshi a kwance take mai yalwa, kallo
aya ta yi mashi ta fahimci ba
an kasar ba ne ba, buzun Nijar ne, tana ta kallonshi da mamaki, ji ta yi ya ce, "Sannu
AN MATA."
Kamar ba za ta yi magana ba sai kuma ta ce, "Sannunmu." ya ce, "Ina da tambaya?" Duk da ta gaji da tsayuwar amma sai ta daure ta ce, "Ina jinka, Allah yasa na sani." Ya yi mata murmushi ya ce, "A wani gida kike, ban sanki ba."
Ji ta yi ya ba ta haushi ta jefeshi da mugun kallo ta raba ta gefenshi ta ci ga ba da tafiya tana gani yana bina ta yi mashi banza.
Washegari aka daure aure, da daddare aka raka amarya dakin mijinta, washe garin ranar suna zaune a gidan Baabaa Hadiza, wani yaro ya shigo ya ce, "Ana kiran Amina."
Da mamaki Amina take kallonshi jin ya ambaci sunanta a matsayin wadda ake sallama da ita.
"Waye?" Baabaa Hadiza ta tambaya.
Yaron ya ce, "Sule Buzu."
Baabaa Hadiza ta ce, "Je ka ce gata nan zuwa." Amina ta dubeta da mamaki jin abun da ta fa
a, ta ce, "Amma ban sanshi ba." Baabaa Hadiza ta ce, "Ni nan na sanshi, ki je saboda ni."
Da mamaki take kallonta, matar da tunda take da ita bata ta
a yi mata maganar arziki ba amma ita ce yau ta ke yi mata fara'a tana lalla
ata, tun a nan jikinta ya bata da wata a kasa, ba ta ja maganar da tsayi ba ta mi
e ta fita ba don ranta yaso ba, sanye yake da shigarsu ta buzaye ya lullube kanshi da rawani, ya sakar mata murmushi ya ce, "Sannu da fitowa."
"Wa ya fa
a maka sunana?" Ta tambaya murya babu walwala.
Da murmushi akan fuskarsa ya ce, "Na tambaya ne?" Kanta tsaye ta ce, "Daga yau kada ka
ara zuwa inda nike, ba garin nan nike ba, kuma karatu nike." Ta juya na koma ciki.
Baabaa Hadiza ta ce, "Ki rin
a fita idan ya aiko, idan kin fita ki rin
a yi mashi fara'a kin ji
iyata." Da mamaki take kallonta ganin wannan sabon salo, bata rufe baki ba ya aiko yaro da leather cike da balangu, sai a lokacin ta gane inda matsalar take, Baabaa Hadiza tana da son abun duniya, ganin leather cike da balangu ya saka kwadayin kudinta ya tashi ta fara fara'a tana yabon sule.
Abun ya damu Amina sosai amma da ta tuna washegari za su koma gida sai ta manta da komai ta ci ga ba da harkokinta.
Bayan sun koma gida ta manta da komai ta ci ga ba da harkokinta, wata rana ita da Jibril sun dawo daga kiwo ta ci karo da Suleiman Buzu tare da Baffa, sai da gabanta ya yanke ya fadi, ta wuce ciki inda ta tarar Baabaa Hadiza, Baabaa Hadiza tana ganinta ta soma fara'a, suna tunkararta da maganar Suleiman ta fara kuka saying, "Ni karatu zan yi kuma ba ni shiri da shi."
Baabaa Hadiza ta ce, "Yanzu in tafo da yaron nan ina ganin na isa dake amma shine za ki nemi watsa min
asa a idanu, koda yake na tabbata uwarki ce take zugaki amma miye aibun suleiman, yaron nan ba shi da damuwa, a rayuwata ba zan ta
a iya cutar da Amina ba, Amina amanata ce.
A ganina ina da iko da ita, idan na zartar da abu a kanta ya zauna amma shine za'a nuna min iyakata, idan akan karatunta mun yi maganar ya ce zai barta ta cigaba." Tana magana tana matsar kwolla.
Tun da aka fara maganar Nene ba ta saka bakinta ba, tashin hankali aka yi sosai, Amina ta tada hankalinta, dukkanin abun da ya faru Baabaa Hadiza za ta fara zagin Nene tana cewa ita ce take zuga Amina, danginsu basu goyon bayan auren dole shiyasa abun yaki yiyuwa.
Wata rana Amina tana zaune a bukkarta, Nene ta shiga ta sameta wannan shine karo na farko da ta saka bakinta akan maganar, ta ce, "Amina na rokeki da girman Allah ki yarda da auren nan ko na huta abun da ake yi min a sanadinshi.
Baabaarku ta ce yana da sana'a sannan kuma ba ya da damuwa kuma ya ce zai barki ki yi karatunki, auren sai ya fiye maki zama hakanan."
Tun lokacin da ta fara ganinshi akwai wani abu da take gani a tattare da shi da yake sakata a cikin shakku a kansa, gani take akwai abun da Baabaa Hadiza take
oyewa a tare da shi sai ai ba ta da za
in da ya wuce ta amince ko don saboda Nene ta huta da bakaken maganganu da Baabaa Hadiza ta ke ya
a mata a kan maganar auren.
Ta ce, "To shikenan Nene na amince zan aureshi ki sanar da Baffa."
Nene ta samu Baffa da maganar, duk da Baabaa Hadiza ta ji labari akan Nene ce ta shawo kan Amina ta yarda da auren amma wannan bai saka ta yaba mata ba saidai habaici da ta tsiri yi mata, "Aure ne koda mutum zai mutu sai anyi, idan mutum ya matsa rabo ya kasheshi." Sai dai Nene ta girgiza kai kawai.
Bayan auren Amina da Suleiman, ya sakata a makarantar sekondire ta ci ga ba da karatu, yana ba ta kowane taimako da goyon baya da take bu
ata, shima ya yi karatu sai dai su France ne, yana bata kulawa sosai, ya wadatata da abinci, sutura da sauransu, kullum shine yake dauko ruwan da suke amfani da shi.
Mafi yawan lokutta idan ta dawo makaranta za ta tarar ya siya masu abinci ya ajiye duk da kudin da ya ke ba ta a kullum idan za ta je, damuwar da ta fara fuskanta da Suleiman shine shaye-shaye da ya ke yi, idan yasha yazo gida ya hauta da duka kamar wanda aka aiko, ba
aramin duka take sha a hannunsa ba, tun tana daurewa har ta gagara ta yi yaji zuwa gidan su amma sai Baabaa Hadiza ta fa
a masu
arya da gaskiya ta bada misali da cewa ai dama bata son auren shiyasa, da wannan ta yi amfani ta saka Baffa ya fatattaki Amina ta koma gidan Suleiman.
Amina tana kuka ta tattara kayanta ta koma, tana ji tana gani da gaskiyarta kuma wahala take sha amma Baabaa Hadiza ta
aryata ta saka aka tilasta mata komawa, Baabaa Hadiza ta san komai tunda gidanta Amina ta fara zuwa ta kai mata korafi amma sai ta ce mata za ta yi mashi magana saidai babu wani cigaba domin ba ta sauya zani ba, ta
ara mata korafi amma sai ta rufe idanu tana mata fa
a a kan cewa bata da hakuri ne.
Baabaa Hadiza ta tusata a gaba har gidan Suleiman, Suleiman ya ba ta hakuri sai dai kamar lokuttan baya ba ta sauya zani ba, tana jin dadin zama da shi, damuwarta da shi ita ce shaye-shaye da ya ke yi kuma idan yasha sai ya doketa saidai idan bai shigo gidan ba ko kuma ta samu nasarar
oyewa, sau ukku tana yaji Baabaa Hadiza tana zuwa ta dawo da ita bayan ta zayyana masu
arya da gaskiya ta nuna masu Amina ce ba ta da gaskiya.