← Book details Zane Akan Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 20 OF 49

Sashe 20

Zane Akan Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ina son muje hotel... ne.... saboda Umma zata iya samunmu a can gidan naka ta daukeni ta kaiwa wa
ancan mutanen."
Ta fa
i hakan ne tana kuka, kukan da yake fita hade da sheshshe
a, lumfashinta yana tangal-tangal kamar wacce ta dauko ruwa a robar da ta fi karfin kanta.

Kowace kalma tana fitowa ne a wahale, cikin tsananun kuka da rawar murya, ta zama abun tausayi
warai da gaske.

Ya kutsa motar cikin harabar hotel
in ya yi parking, motar ta tsaya, Rumana bata motsa ba, sai da ya bu
ofar sannan itama ta bu
e kofar bangaren, amma tana fitowa waje sai tsoro ya rufeta, ta manne masa, ta ri
e shi da
arfi.

Ba ta saba da irin wa
annan wurare ba, komai a gareta ya zama sabo, hayaniyar wajen, shige da ficen mutane, har ma da yadda ake kallonsu, wannan ya
ara mata tsoro, ta
ara shige masa sosai.

A tare suka taka zuwa cikin hotel din tana manne da shi yayinda yake jin wani irin yanayi mai rikitarwa.

Ba wai don komai ba sai don yadda take jingina da shi.

Yadda take ri
e shi yana motsa masa abubuwa da yake
arin dannewa.

Duk da haka ya daure, ya mayar da hankali kan taimaka mata.

A wajen reception, tunda suka shiga wani mutum yake kallonsu, kallon tuhuma da zargi na irin wanda ya gama yanke hukunci akan ba
ala ce ta kawosu.

Wannan kallon ya saka Junaid jin babu da
i.

Ya gyara tsayuwarsa, yana baza tazara akan yadda take manne da shi, amma tace sam bata san wannan zancen ba, ta
ara ri
e shi, ba tare da ta damu da komai ba.

Mutumin ya
aga gira yana kallonsu da wani irin murmushi mai
oye ma'ana.

Junaid ya murtu
e fuska yace, "
anwata ce."
Ya fa
i hakan ne domin kare kansa daga zargi, da kuma tunanin da bai so a
ora musu.

Mutumin ya jinjina kai kawai, amma kallon da yake musu bai sauya ba.

Rumana bata gane komai a lokacin, hankalinta gaba
aya yana akan tsoron lamarin da ke tunkarar rayuwarta na rasa Umma da Junaid a matsayin ahali tareda maye gurbinsu da wasu mutanen na daban.
ara matse hannunsa, tana jin kamar ko nan din ba cikakkiyar mafaka ba ce amma dai ta fi jin sau
i fiye da tunanin zuwa gidan da take gudu daga gare shi.

Junaid amshi fom yana
arin cikewa yana magana da receptionist, zuciyarsa na bugawa a hankali, tun a nan ya fahimci wannan tafiyar da suka fara ba
arama ba ce, kuma abun da yake gaba, zai iya sauya komai a rayuwarsu.

Daurewa kawai yake amma deep inside dana sanin guduwa da ita yake yi.

"Dakuna biyu," ya fa
Amma kafin maganar tasa ta kammala, sai ta fashe da kuka, kuka mai
arfi da ya sa har mutumin wajen ya
aga kai ya sake kallonsu.
a!" ta fa
a cikin firgici, tana girgiza kai da sauri.

"Daki
aya ya ishemu... don Allah... kada kana can dakinka tazo ta daukeni ta mayar masu..."
ara manne masa da
arfi, hannunta na rawa, tana hangen abun da bai faru ba amma yake mata kamar zai faru a kowanne lokaci.

Yadda take cakumarsa yana sakasa a yanayin da ba ya san ji ko ka
an musamman daga gareta, ya ce, "Amma ba zamu iya kwana a
daki
aya ba."
ago kai da sauri, idanunta cike da hawaye, "Yaushe ne abun ya koma haka?" ta tambaya cikin rawar murya.

Ta fashe da kuka tana fa
in, "Ni dai nasan nasha kwana a dakinka."
Maganarta ta tsaya masa a rai har ya ya rasa abun cewa domin gaskiya ne amma ba irin gaskiyar da ta dace da halin da suke ciki a wannan lokacin ba.

"Amma yanzu komai ya sauya," ya fa
a cikin nauyi, yana kawar da kai ka
an yana gudun kallon idanunta.

Wannan kalmar ce ta fi komai
aga mata hankali, kenan shima ya yarda da sabon lamarin da aka zo masu dashi, ta sake fashewa da kuka, wannan karon ya fi na baya sauti.

Kenan kaima ka yarda da karyar da suke yadawa," ta fa
a cikin rauni, muryarta na karyewa, raunin zuciyarta na bayyana a cikin kowace kalma.

Maganarta ta tsaya masa a rai fiye da komai.

Ya yi shiru yana kallon yadda take kuka ba tare da
arin
oye komai ba, tsoro, rauni, rashin yarda duk sun bayyana.

Ya yi zuru yana gwagwarmaya da tunaninsa.

Idanunsa suka sauka a kanta, yadda take ri
eshi kamar shi ne ka
ai abin da ya rage mata a duniya.

Ya sauke ajiyar zuciya yace, "To shikenan zamu
auki daki
aya."
Duk da yasan hakan zai iya kawo masa wani sabon yanayi amma a wannan lokacin, damuwarta ce tafi komai muhimmanci a gareshi.

Jin abun da ya fa
a ta sassauta kukanta, ba don ta daina ba, sai dai saboda ta samu abin da take nema ko da kuwa na
an lokaci ne.

Ya amshi makullin, sannan suka hau elevator zuwa benen da
akinsu yake, bayan sun tsaya sun yi siyayya.

Ya zauna akan kujera.

Rumana ta rakube a gefen gado, tace, "Yaya kayi wanka."
Yace, "A
a, ke kiyi."
Bai kalleta sosai ba lokacin da yake magana, yana
arin kaucewa wani yanayi da bai gama fahimta ba a zuciyarsa.

Ba tare da wata gardama ba, ta mi
e ta nufi ban
aki.

Tafiyarta a sanyaye kamar wacce kwai ya fashemawa a ciki.

Ta shiga bathroom,
akin ya yi shiru, Junaid ya zauna a gefen gadon, ya jingina da bango, yana kallon
ofar ban
akin kamar mai jiran wani abu.

Zuciyarsa cike take da abubuwa masu yawa, tambayoyi, damuwa, da kuma wani irin nauyin da bai saba ji ba.

Bai da
e ba, sai gata ga fito daga ita sai guntun towel, gashinta jikakke ya sauka a saman kafa
unta.

Fatar jikinta na
igar ruwa, alamar wankan da ta yi.

Kallo
aya ya yi mata ya kawar da kansa da sauri, ya gyara zama tareda mayar da hankalinsa gefe, yana
arin danne duk wani tunani da zai iya tasowa.

Ita kuwa hankalinta a kwance ta nufi inda kayan da ya siya mata suke, ta
auka ta sakasu, bayan ta gama, ta zo ta zauna a gefen gado, ta yi tagumi, idonta na kallon wani wuri amma a zahiri tana can cikin duniyar tunani.

Shiru ya sake ratsa
akin.

Shi yana jira ne ta yi barci, domin ya samu damar shiga wanka ya kuma samu hutu daga wannan yanayin da take sakashi amma saidai babu alamar barci ko ka
an a idanunta.

Tana zaune shurum tayi tagumi ta
urawa waje
aya idanu tana kallon wajen kamar wacce take kallon abun da ba kowa yake gani ba.

Ta yi shiru kamar wacce take karanta wasi
a a zuciyarta, wasi
ar dake cike da tsoro, damuwa, da kuma abubuwan da suka faru da ita a baya.

Tun da yake bai ta
a ganinta a wannan yanayin ba, sai yaji zuciyarsa ta
ara raunana.

Wannan ba ita bace Rumana da ya sani ba, mai dariya, mai walwala, mai sa kowa farin ciki.

Wannan abun da ya faru ya saka ta koma wata sabuwa.

A hankali ya kalleta, ba tare da ta lura ba.

Sai ya ji wani abu ya motsa a zuciyarsa, wata irin
iyayya mai dafi, ya ji ya tsani wa
annan mutanen wa
anda suka zo da
arya, suka jefasu cikin wannan hali, suna neman rabashi da kanwarsa kwaya
aya tilo a rayuwa.

Sai da ta kai
arfe ukun dare sannan barawon barci ya saceta.

Ba barci bane na da
i, barci ne na gajiya da kuka da tunani, irin barcin da jiki yake nema dole, ko da zuciya ba ta shirya ba.

Lumfashinta ya fara sauyawa, jikinta ya sassauta, hannunta da ke manne da gefen gadon ya saki ka
an.

A nan ne ya tabbatar cewa ta yi barci.

A hankali ya mi
e, ba tare da ya bari ya yi motsi mai
arfi ba, yana tsoron ka da ya tashe ta.

Ya tsaya yana kallonta na lokaci fuskarta dauke da damuwa take barcin ga hawaye da suka bushe a kai.

Ya juya ya nufi ban
aki, ya sakarwa kansa shower ruwa yana sauka a jikinsa amma bai rage masa tunanin da ke kansa ba.

Bayan ya gama ya zura jallabiya ya fito
akin.

Bai kuskura ya koma gadon ba sai ya nufi sofa, ya zauna a kai ya jingina baya, yana kallon
akin, tunani ya sake cika kansa: shin me zai faru gobe?

Shin ta yaya zai kareta?

Kuma shin wannan abin da suke ciki zai
are lafiya?

Gajiyar jiki da tunani sun rinjaye shi babu
ata barci yayi awon gaba da shi ba tareda ya shirya ba.

A haka suka kwana ita a kan gado, shi a kan sofa amma dukkaninsu suna cikin yanayi
aya na damuwa da rashin tabbas.

Dashi da ita, yunwa ce a cikinsu sosai.

Tun daga rana ba su ci komai ba amma tashin hankalin da suke ciki ya danne komai har yunwar da ke ragargazarsu a ciki.

Zuciya idan ta cika da damuwa, jiki kan manta da bu
atunsa na yau da kullum.

Rumana ko kafin tayi barcin tayi nadamar komawar garin Katsina da tayi yafi sau shurum masaki, ta yi nadama sosai, nadama mai cike da 'da na sani'
Ta tuna da yadda rayuwarta take kafin wannan rikici, gashi nan rashin jin maganarta da gadara ya kaita ya baro ya rinjayeta ta saka kanta a halin
ani ka yi.

Barci take marar da
i ba irin wanda yake kawo hutu ba, sai dai irin wanda yake
ara wahala.

A cikin barcin nata, ta tsinci kanta a wani wuri mai duhu, tana ri
e da hannunsa da
arfi amma a hankali aka fara rabasu.

Ta ji ana jansa daga gare ta.
ara ri
e shi gam tana
arin hana a raba su, amma
arfin da ke janshi ya fi nata.

Hannunsa ya sulale daga cikin nata, aka mi
ata ga wa
ancan mutanen.

A nan ne tsoro ya mamaye zuciyarta, ta bu
e baki ta ta
are ta fasa ihu, ta farka cikin firgici, tana mai fasa
ara mai
arfi da ta cika
akin gaba
aya.

"Wayyo!
Chapter 20 · 0% Book details