Sashe 15
Zane Akan Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Aunty Hajjo ta ce, "Ba godiya ba, ki
auko
aya ki saka." Ta yi jim, Aunty Hajjo ta daka mata tsawa, "Zaki saka ko kuma sai tsumagiya ta fasa maki baya tukunna."
Rumana tana jin maganar duka ta fara hawaye, hannunta har rawa yake wajen fiddo hijabi ta warware tana fa
in, "Bai gogu ba sosai."
Da maganar ta kashe Aunty Hajjo ba tace da ita uffan ba, saidai kallon da ta yi mata kansa magana ce mai zaman kanta domin ya isar da sakon da ta ke son isarwa.
Rumana tana hawaye ta zura hijabin, Aunty Hajjo ta ce, "Good kuma daga yau idan kika
ara zuwar min gida da mayafi akan kafa
a sai na rufe kofa na zaneki, idan kin gadama kije ki bayar ki
agewa gidana kafa inje har gidan naku in zaneki a gaban ita Aminar da Junaidun inga idan a cikinsu akwai wanda ya isa ya tambayi dalili."
Rumana ta mi
e kanta a likafa ta fice tana
auke da katuwar leather din, ta wuce ta compound taba
aya daga cikin masu basu tsaro ya saka mata a mota har ta shiga mota Farida ta fito ta kirata wai Aunty Hajjo ta ce ta je ta ci abinci, har za ta ce ta koshi ko mi ta tuna sai kuma tabi bayanta, a ranta tana addu'ar Allah ya sa ba tuwo bane ba, don ko tana amai sai Aunty Hajjo ta sakata ta cinyeshi, wannan fitar da ta yi shi ake kira da ba'a rabu da bukar ba an haifi abu, ta yi gudun gara ta fa
a gidan zago, ta yi gudun fa
an Umma ta zo ta tarar da na Aunty Hajjo.
Tana ido hudu da faten doya ta sauke ajiyar zuciya ta zauna tana tsakurar abinci tana danna waya, Aunty Hajjo ta fizge wayar ta ajiye saying, "Idan kin gama cin abinci sai ki yi dannar waya tukunna."
Dole ta ha
ura da chat da takeyi har saida ta gama cin abincin, Aunty Hajjo ta zubo mata dambun nama, "Ga shi ke da yayanki." Ta amsa ta yi godiya.
Junaid ya shigo ya gaishe da Aunty Hajjo, tunda Junaid ya shigo yake satar kallonta ya ce, "Aunty Hajjo kuma hijabin ya yi mata kyau, Wow, Masha Allah, Didi you look lovely."
Aunty Hajjo ta ce, "Sai ku rin
a mata fa
a tana sakawa ba wai mu saka yarinya a gaba ba babu cas babu as saidai komai tayi ku lankwasa ku ce daidai ne." Jin za'a bu
e sabon shafin rattaba mata fa
a ta mi
e za ta fita, Aunty Hajjo ta ce, "Dawo ki zauna, fa
an dai da baki so sai anyi maki, kuma wlh ki shiga taitayinki da ni ko kuma in saka a maido min ke a gidan nan ki yi sati ukku."
Rumana ta zaro idanu waje jin wannan zancen, ai tuni ta nutsu tana gya
a kai alamar fa
an yana shigarta har aka gama suka mi
e Leeserh ta yi masu rakiya har wajen mota.
Ta ce, "Didi sai yaushe kenan?" Rumana ta kwalalo idanu ta ce, "Tab, ina jin sai biki domin dai dawowata gidan nan babu rana babu wata, haka kawai inzo Aunty Hajjo ta ce a biyoni da kayana in boni in lalace."
alle murfin mota ta shiga tana jiran Junaid ya gama sallama da Leeserh su wuce, akan hanya ta yi shiru kawai tana
anna waya, ya ce, "Ya dai
an mata, wa ya ta
a min ke in tambayi dalili?" Kanta tsaye ta ce, "Hajjo ce, muje ka tambayeta abun da ya saka ta tutsuyeni tana min fa
Ya waro idanu ya ce, "Tab, Aunty Hajjo kotun koli ce saidai muyi hakuri kawai, by the way hijabin ya yi maki kyau."
A takaice ta ce, "Thank you." Ya ce, "Ko mu tsaya in siya maki Ice cream." Ta girgiza kanta ta ce, "A'a kai dai muje gida kawai tunda Allah ya taimakeni Aunty Hajjo ba tayi min
urar tuwon dawa ba."
Bai san lokacin da dariya ta kufce masa ba yana hango yadda za'a kwashi
an kallo, ta kalleshi ta ce, "Aww dariya ma na baka, to babu damuwa, na gode sosai, Allah ya saka da alheri."
Ya ce, "Ai kece didi kina da abun dariya." Ya kai hannu zai ja kumatunta ta goce tana turo baki, ya saki murmushi yana fa
in, "Didin yaya Junaid, kamota-kamota nan, kamota-kamota nan." Duk yadda ta kai ga fushi saida ya saka ta yi dariya.
Umma tana tsaye a compound motacin suka shigo, aka bu
ewa Junaid mota ya fito ya zagaya bangaren da Rumana take ya bu
e ya mi
a mata hannu ta amsa ya taimaka mata ta fito, suka jera tana tafiya dogon hijabin yana sharar kasa.
Yadda yake mata hira da yadda take murmushi ya saka Umma ta saki murmushi tana wani tunanin, ta juya ta sauka zuwa parlour, suna shigowa ta ce, "Wow daughter, hijabin nan ya yi maki kyau."
Rumana ta turo baki ta ce, "A'a fa ban da dungurin uwar miji da muciya, yau ka
an ya rage Aunty Hajjo bata rufeni da duka, a gode Allah tunda na dawo babu tabo a bayana." Ta haura sama tana turo baki.
Ta tattara hijaban ta saka a kasan closet.
Bayan haurawar Rumana bene, Junaid ya zube akan kujera ya zare hular ya ajiye yana duba waya, Umma ta dubeshi ta ce, "Miye ya faru?" Ya ce, "Ba na ce ba amma fa
an ba zai wuce akan mayafin da ta saka ba, ita Aunty Hajjo ta dage a dole sai da ta rin
a saka dogon hijabi."
Umma ta ce, "Wannan lamari sai dai mutum ya zuba idanu, idan na yi magana sai ace na cika son yara."
Daga haka hirar ta koma akan bikin Junaid da Khaleseert.
Abun da ya faru a gidan Aunty Hajjo ya saka ta fita sha'anin abun da Al'ameen ya yi mata sai bayan sati biyu abun tunkudo mata zuci, ba ta yi maganar ba, ba ta yarda kowa ya gane mata ba, ta zauna ta kitsa
aryar da zata yi ta samu taje har garin Katsina ta rama abun da Al'ameen ya yi mata.
Ta gama tsara komai akan yadda za ta yi durar mikiya a birnin Dikko ta rama abun da ya yi mata ba tare da Umma ta gane ba, ta samu Umma a dakinta, "Gobe ne birthday din Beebarh," ta yi mata
arya.
Umma ta ce, "To babu damuwa."
Rumana ta yi tsaye ba ta motsa ba, Umma ta
ago ta dubeta da alamar tambaya akan zama, "Ki bu
e baki kiyi magana, idan kuma baki da abun fa
a ki juya ki fita na gaji da tsayuwa da kike yi min a saman kai," ta fa
a ganin ta tsaya wanda ya nuna akwai wata maganar bayan wannan.
Sai da ta yi jim sannan ta ce, "Umma tunda nan kusa ne da Bello kawai zan fita idan ya zai kaini sai ya tsaya har in gama sannan ya maido da ni." Umma ta yi jim sai kuma ta ce, "Okay." Dadi ya kama Rumana ganin shirinta ya yi aiki, ta juya ta koma dakinta ta fa
a a kan gado tana sakin wani shegen murmushi mai tattare da ma'anoni da yawa yayinda take tufka da warwara a kan abun da za ta yi mashi ta rama abun da ya yi mata, tana kitsa abun da za ta yi mashi ta huce haushi na takaicin da ya kunsa mata a zuci, sai ta tabbatar mashi da cewa ta fi karfin ya yi mata magana da gadara har yana cewa ta duka akan kafafunta ta ro
eshi.
'How dare him'
Tunda safe take fara'a har Junaid ya tambaya, sanin idan ya ji zai hana sai ta ce, "Babu komai." Daga haka ta yi saurin kama kanta tun kafin ta tonawa kanta asiri da kanta, ya
an kalleta domin bai gamsu da amsar da ta bashi ba sai dai bai tsawaita maganar ba, indai Rumana ce yana zaune za ta sameshi ta fede mashi daga biri har wutsiya.
Bayan sun gama karin kumallo ta rakashi har wajen motarsa, ta mi
a mashi briefcase dinsa, ya amsa ya ce, "Akan da birthday da zakije zan yi maki transfer."
Sanin
arya ta yi babu wani birthday sai ta girgiza kanta ta ce, "A'a." Da mamaki yake kallonta yana karantar yanayinta ya ce, "Mi yake faruwa?
Mi kike shiryawa?"
Da sauri ta ce, "Babu komai.
Amma mi yasa ka ce haka?"
Ya kafeta da na mujiyarsa yana nazarinta, duk ta gama tsarguwa, ta ce, "Ya da wannan kallon?" Junaid ya ce, "Saboda ba haka kike ba.