Sashe 6
Zane Akan Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A hankali ya dago idanunsa ya hango abu kwance kamar mutum, ya yi jim sai kuma ya fito daga motar tare da dosar wajen, mace ce a yashe gashin kanta a barbaje kamar na mahaukaciya, da sauri ya
arasa ya durkusa ya dagota, ya zaro idanu a sanadin wacce yayi arba da ita, da karfi ya ce, "Rumana!
Rumana!!
Didi!!!..."
Amma shiru babu amsa, ya shiga girgizata yana fa
in, "Didi!
Didi!!
Didi wake up!
Rumana ki farka!
Mi ya sameki?
Mi aka yi maki?"
Da hanzari ya dauketa ya wuce da ita mota ya kwantar da ita a gidan baya, ya zagaya mazaunin direba ya tada motar, hankalinsa ya dugunzuma matu
a gaya ganin halin da take a ciki, ya rasa inda zai nufa da ita, daga karshe ya yanke shawarar zuwa da ita gidan Aunty Zaynerb, gudu yake sosai kamar wanda yake tseren gudu, ikon Allah ne ka
ai ya kai shi gidan Aunty Zaynerb lafiya, ya yi parking a wajen ajiye motoci ya fito ya sureta ya yi cikin gidan da ita.
Aunty Zaynerb, Abdulmajeed da Maryam suna zaune a parlour sunyi jigum-jigum ya shigo dauke da ita, suka mi
e da sauri suna salati.
Maryam ta ce, "Innalillahi wa inna ilaihi raji'um.
Mi ya sameta haka?"
Junaid zai ajiyeta a kan doguwar kujera, Aunty Zaynerb ta ce, "A'a, ka wuce da ita dakina.
Abdulmajeed ka dubata ka bata taimakon gaggawa."
Suka dugunzuma zuwa saman bene hankalinsu a matu
a tashe, Abdulmajeed ya ba ta taimakon gaggawa tare da saka mata karin ruwa ya ce, "Tasha wahala ne ga kuma yunwa sai kuma shatin bulala dake a jikinta amma babu wata damuwa bayan wannan."
Maryam ta zaro idanu ganin yashinta
an ka
an, idanunta a waje ta ce, "Mun boni, Mi ya faru da gashinta?
Ko yankeshi sukayi?"
Sai a lokacin hankalinsu ya kai a kan gashin, abun ya matu
ar basu mamaki da
aure kai saidai babu wanda ya ce uffan, Rumana ta kasance mai dogon gashi sosai, yadda gashin ya koma a yanzu sai dai idan yankeshi aka yi.
Sai da ta samu barcin sannan hankalin Junaid ya
an kwanta, ya ce, "Aunty ki kira Umma ki sanar da ita."
Aunty Zaynerb ta ce, "Okay."
Yana zaune a gefenta ya kama hannunta yana murzawa a hankali yana mai godewa Allah da aka sameta, kanwarsa kwaya
aya tilo, ita ce farin cikinsu.
Haka suka kwana a zaune, babu wanda ya rumtsa a cikinsu a wannan daren.
**********
A bangaren Rumana kuwa sai gab da sallar asuba sannan ta farka ta dafe kanta ta mi
e zumbur, ta ware idanu tana bin
akin da ta ke a ciki da kallo, sannu a hankali komai da ya faru ya ke dawo mata a kai.
SHIN MI YE ZAI FARU IDAN JIDDERH TA FARKA TA TSINCI KANTA A WAJENSU YAYA JUNAID?
Rumana tana gidan su Jidderh,
Jidderh tana tare da su yaya Junaid,
kowanne bangare yana murna ya samo tashi.
SHIN YA ZA TA KAYA A TSAKANINSU?
SHIN MI YE SIRRIN DA KE TATTARE DA KAMANNIN DA SU KE YI?
SHIN YA AKA YI AKA KWANA A RAGAYA?
SHIN MI YE SIRRIN DA UMMA TAKE
ARIN
OYEWA A DANGANE DA RUMANA?
KU BIYONI DOMIN JIN YADDA ZA TA KA YA.
Rumana ta
aura hannuwa a saman kai tana mai fasa ihu cikin nadamar biyosu da ta yi gashi sun saceta, "Na boni na fa
a hannu masu sace mutane, shikenan na shiga komar masu garkuwa da mutane."
Ita fa ba kudin biyan fansar ta ke ji, wahalar da za su bata kafin a kawo kudin ne yake tada mata da hankali, tana da labarin tsantsar rashin imani da rashin tausayin da suke nunawa akan mutanen da suka sata shiyasa ko dawowa hutu Nigeria bata so.
Da hanzari ta duro daga saman gadon ta nufi kofa sai dai tana mur
a handle ta ji kofar a kulle, tabbacin sun kulleta daga waje, ta zube a
asa tayi zaman da
aro tana share hawaye tana nadamar biyosu da ta yi ba tare da ta yi gardama a kan su bari yaya Junaid ya fito ba.
Abun da ya kamata ta yi a lokacin shine ta saka a kirashi ya fito ya warware komai amma sai ta bari zuciya ta
ebeta, ta bari gadara da rashin kunya suka sakata ta biyosu zo
ai-zo
ai ga shi nan sun ri
eta lamari ya lalace mata zuwa abun da za ta iya kira da KITSO DA KWARKWATA mai wuyar sha'ani.
"Wani irin ganganci ne haka ya saka na biyewa rashin kunya da gadara na biyosu gashi sun yi garkuwa da ni, sai da Umma ta hanani zuwa garin nan, sai da Umma ta ja min layi da zuwa garin Katsina amma muka matsa mata.
Ga irinta nan tun ba'a je ko'ina ba na fara nadamar zuwana, shiyasa jayayya ko ja in ja da maganar iyaye babu riba ko ka
an, babu wani haske a cikin aikata hakan."
******
GARIN KADUNA
SATI BIYU DA SUKA WUCE
Umma tana zaune a parlour tana kallon news Junaid ya sauko ya zauna a kan kujera dake a
aya gefen suka cigaba kallon a tare, lokaci zuwa lokaci suna zantawa akan labaran duniyar da suke kallo, Junaid ya mi
e ya fita babu jimawa ya dawo.
Umma ta dubeshi ta ce, "Yaushe ne tafiyarka katsina?"
Ya ce, "Jibi, In sha Allah." Ya
arasa maganar yana mai zama akan kujerar da ya tashi.
A daidai lokacin da Rumana take saukowa daga bene ta tsinkayi hirarsu, ta zauna a gefensa ta ce, "Waye zai je Katsina?"
Ya nuna kansa ya ce, "Ni."
Ta kwanta a kan kujerar da ya ke zaune tare da yin pillow da cinyarsa, da yanayinta wanda yake tattare da shagwa
a da hutu da ya zauna a jikinta da sangarta irin na yara da suka tashi babu kwa
a babu kyara ta ce, "Nima zan je tun da ban ta
a zuwa ba."
Ya lakuci hancinta ya ce, "To shikenan sai ki shirya mu je tare."
Ta fara murna jin zai tafi da ita garin Katsina, Aunty Zainab
anwar mahaifinsu ce take aure a garin amma tunda ta tashi ba ta ta
a zuwa ba.
Ta mi
e zaune tare da rungumeshi ta ce, "Na gode, yeey, za mu je Katsina."
Babu zato babu tsammani Umma ta daka mata tsawa, abu ne wanda bai ta
a faruwa ba, tunda suke Umma bata ta
aga masu murya ba ballantana kuma ya kai ga tsawa musamman autarta kuma tilon diyarta mace Rumana, daga Rumana har Junaid da mamaki suke kallonta.
Ta ha
e rai ta ce, "Ki yi wa mutane shiru, babu inda za ki je," ta
arasa maganar da tsawar da tafi wacce ta yi da farko.
Rumana ta yi baya da sauri a sanadin tsawa da Umma ta yi mata a karo na biyu, hawaye suka cicciko idanuwanta tana bubbuga kafafu ta ce, "Amma yaya Junaid ya ce zai je da ni."
Ita a dole sai ta je tunda Junaid ya ce zai je da ita.
Umma ta yi mata mugun kallo ta ce, "Ni kuma na ce babu inda za ki je."
Rumana ta fashe da kukan shagwa
a tana buga kafafu fa
i take tana maimaitawa, "Sai na je...
Sai na je...
Sai na je..."
Ta fa
o a kasa tana murgina tana kukan banza tana fa
in, "Sai naje...
Sai naje...
Sai naje..."
"Amma Umma..." Junaid ya fara magana sai dai bai
arasa maganar ba Umma ta yi mashi kallon da ya saka sauran maganar ta makale a makoshinsa, ta murtu
e fuska ta ce, "Ka yi min shiru a nan tun kafin in ci maka mutunci a gidan nan, babu inda za ta je, ka ji ni da kyau, babu inda Rumana za ta je, wannan shine abun da na ce kuma ya zama doka a wannan gida." Ta mi
e ta haye bene a fusace tana fa
a sosai, ta inda take shiga bata nan take fita ba.
Junaid ya bita da kallo fuskarsa dauke da tsantsar mamaki, tana matu
ar kaunarsu, tana da kulafuci a kansu, ba ta kaunar dukkanin abun da zai
ata masu rai, har ya kai koda ba ta son abu idan suka nuna suna so tana masu, amma ya rasa dalilin da ya saka dukkanin lokacin da aka yi maganar zuwan Rumana garin Katsina take rufe idanu ta koma kamar ba ita ba, wannan ya sa Rumana ba ta ta
a zuwa garin ba, ya rasa dalilin da ya saka Umma ta hana Rumana zuwa garin Katsina duk da
anwar mahaifinsu ce take aure a garin.
Rumana ta
ara sautin kukanta, ya durkusa ya kamata ya janyota jikinsa yana rarrashi, ta yi lamo tana sauke ajiyar zuciya, "Kinga har kin
ata fuskarki, mu je in siya maki ice cream."
Ta ma
e kafa
a tare da turo baki cike da sangarta ta ce, "Sai dai idan za ka boyani kuma za ka je da ni katsina."
Ya dungure mata hanci ya ce, "Angama Ruma.
Didi.
Kamota-kamota," ya juya ta
ane bayanshi ya haye sama yana goye da ita suna dariya.
Kai tsaye ya wuce da ita dakinta, da kanshi ya gyara mata fuska, ya bude closet dinta ya zaro mata doguwar riga kirar kimoni ya
aura mata akan riga da wando da ke a jikinta, ta
aura hula a saman kanta, ya kama hannunta suka fita, "Za ki yi driving dinmu?" Ya tambayeta.
Ta girgiza kai ta ce, "A'a."
Yana tu
i tana buga game a wayarsa idan ta yi nasara ta yi murmushi idan aka kamata ta
ata fuska gami da turo baki, kira ne ya shigo wayar yayinda SOULMATE da manyan ba
e ya bayyana
aro-
aro akan magijin wayar tare da hoton wata kyakykyawar budurwa.
"Waye?" Ya tambaya.
Ta ce, "Aunty Leeserh ce." Bai yi yunkurin amsar wayar ba tunda ya san ba bashi za ta yi ba.
aga kiran ta sakashi a amsa kuwwa, daga
aya bangaren aka ce, "Salaam alaikum.