Sashe 22
Zane Akan Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya juya zai fita, ta bi bayansa har zuwa compound tana kuka mai sauti, kuka take mai tsuma rai tamkar zuciyarta zata fito waje.
Junaid ya juyo da sauri, ya riketa hannunta yana
arin rarrashinta.
"Don Allah ki kwantar da hankalinki, ki koma ciki," ya fa
a cikin murya mai taushi, yana shafa bayanta a hankali.
Ta girgiza kai tana
arin
in yarda, hawaye na ci gaba da gangarowa a fuskarta.
"Don...
Don Allah... kada ka tafi..." ta fa
a cikin rawar murya.
Ya rumtse idanu yana jin yadda kalamanta suke shiga zuciyarsa.
Amma dole ya fita saboda passport dinsu da wasu muhimman documenta da zai dauko a kamfani.
Ya kama hannunta yana murzawa a hankali yana lallashinta, yana mata alkawari, "Ba zan da
e ba zan dawo.
Babu abun da zai sameki a nan, kin ji."
yar bayan dogon rarrashi da tausasawa, ta amince ta koma ciki.
Ta ri
ofar na lokaci tana kallonsa tana son
ara tabbatar da cewa ba zai
ace ba.
Ya tsaya yana kallonta har sai da ta shige ciki gaba
aya.
Ya juya ya nufi motarsa, ya shiga ya ja motar zuwa bakin get, ya tsaya daidai inda mai gadi yake.
Ya sauke gilashi ya ce, "
anwata ce idan tana bu
atar wani abu, a taimaka mata."
Mai gadi ya
aga kai cikin girmamawa, ya ce, "Angama, ranka ya da
Junaid ya zaro ku
i ya mi
a masa.
Mai gadin ya kar
a da godiya.
Junaid ya
aga gilashin, ya ja motar ya fice daga gidan.
Kai tsaye ya nufi kamfaninsa, wani katafaren gini mai tsayi da kyan gani, wanda tun daga nesa mutum zai hango
ayatuwarsa da dukiyar da ke cikinsa.
Bai bi ta
ofar gaba ba, ya zagaya ta baya, ya shiga ta backdoor cikin sauri saboda baya son wani ya lura da shigowarsa.
Ya wuce kai tsaye zuwa private elevator
insa, wanda aka tanada domin shi ka
ai.
Yana shiga,
ofar ta rufe a hankali, ta
auke shi kai tsaye zuwa saman ginin inda ofishinsa yake, ofishin CEO.
A cikin mintuna ka
an, ya gama abin da ya zo yi.
Ba tare da
ata lokaci ba, ya fita kamar yadda ya shigo ba tare da kowa ya lura ba, sai
alilan daga cikin wa
anda suka saba da irin wannan shigowarsa ta
oye.
Sai bayan fitarsa ne labari ya kai kunnen Umma cewa ya shigo kamfani.
Hankalinta ya tashi matu
a, cikin gaggawa ta ba da umarni a rufe kamfanin gaba
aya, ba shiga, ba fita har sai ta zo.
Ta hau private jet
inta ta nufo Abuja kai tsaye, da fatan zata same shi kafin ya aiwatar da abun da take zargi.
Amma saidai ta makaro domin kuwa tun kafin a rufe shiga da fita ya fice.
Ta shiga ofishinsa da sauri, idanunta na yawo tana neman wata shaida ko madafa da za ta yi mata nuni da abun da ya
auka.
Ta bu
e drawer
insa tana bincike a nan ne tq fahimci passport
insu ne ya
auka.
Lumfashinta ya tsaya na wucin gadi.
"Kenan shirya ficewa yake da Rumana daga
asar nan," ta furta a hankali, fuskarta
auke da tashin hankali.
Wani sanyi mai ha
e da tsoro ya ratsa jikinta.
Wannan ba
aramin al'amari ba ne domin ba tafiya ba ce, tserewa ne daga abun da ba zasu ta
a iya kaucemawa ba.
A kan hanya wayarsa ta fara ringing.
Ya
aga kai ka
an ya kalli screen, Umar ne.
Da sauri ya
auka.
"Hello."
Daga
aya bangaren Umar ya ce, "Yallabai, Hajiya ta zo kamfani."
Junaid ya lumshe idanu dama ya yi zaton haka.
Abu ne mai wuya ya shiga kamfani ya fita ba tareda ta sani ba, "Na gode Umar da
arin da ka yi min na shiga da fitata ba tare da ta sani ba."
Umar ya yi
aramin dariya mai
auke da girmamawa ya ce, "A'a, babu komai.
Amma fa ka tsallake rijiya da baya-baya domin kana fita ta saka aka toshe hanya, ba shiga, ba fita."
Junaid ya ware idanu ya ce, "Tab... da tayi ram dani akwai damuwa."
Umar ya yi shiru kafin ya tambaya cikin son fahimta, "Amma mi yake faruwa ne?"
Junaid ya sauke ajiyar zuciya idanunsa a kan hanya yace, "Nothing big... matsala ce ta cikin gida.
And it has something to do with my sister.
Ka san kuma... ba na wasa da lamarin Rumana."
A wannan lokacin ne Umar dake zaune a ofis, ya
ago kai ya yi arba da Umma tsaye a gabansa.
Fuskarta
auke da
acin rai.
Ba tare da
ata lokaci ba, ta mi
a hannu alamar ya bata wayar.
Umar ya
an yi jinkiri, amma kallon da tayi masa ya isa ya sa ya mi
a mata.
A can gefen wayar, Junaid ya ji shiru ya ce, "Hello?
Hello?
Umar are you there?"
Umma ta ce, "Ba Umar bane."
Zuciyarsa ta buga jin muryar Umma.
Umma ta ce, "Ba Umar bane, Hajiya Amina ce mahaifiyarka wacce ka mayar ba'a bakin komai ba."
Ta dakata, sannan ta ci ga ba da murya mai nuni da ranta ya kai kololuwar
aci, "Na ce na gode da abun da ka yi min Allah ya saka da alheri, ka saka mutane suna ganin kamar yarinyar ce ba ni san in basu."
Ya ja numfashi, yana
arin daidaita kansa, ya ce, "Umma yarinyar nan tana cikin damuwa.
Just denied everything, idan suka kai magana kotu mune da nasara.
Tunda ta wuce shekara goma sha takwas, kuma idan aka bata za
i, mu zata za
Umma ta ce, "Idan mun yi zalunci a nan duniya, lahira fa?"
Junaid ya ce, "Amma tana ta kuka..." Umma ta katse shi da fa
in, "Ina ruwana da kukanta?
Ai sai da na ce ka da ta je amma ta bujure min ta je."
Shiru ya biyo baya, da kakkausar murya Umma ta ce, "Junaid ina jiranku a Kaduna.
Ko dai ka kawo min ita ko kuma ranku ya yi mummunan
aci.
Na yi muku gata a rayuwa amma sakayyar da za ku yi min kenan, ku saka ni zaryar kotu ana wallahi tallahi da ni, ana terere da ni a gari ana cewa na saci jaririya."
Muryarta ta
an karye, amma ba ta dakata ba, "Kun yi min adalci kenan?
Ni na haife ka, na raina ka har ka girma.
Ita kuma tun tana zanen goyo na
auke ta kamar tawa.
Haihuwarta ne kawai ban yi ba."
Kalamanta sun sauka a kansa da nauyi.
Ya ri
e steering da
arfi, idanunsa a kan hanya amma zuciyarsa na wani wuri dabam.
"Amma... sai kuka take yi," ya fa
a a hankali, yana neman wata hanya ta rage wannan rikicin.
Umma ta yi shiru kafin ta ce, "To na ji.
Ka fa
a min inda kuke sai in zo in yi magana da ita."
Ya girgiza kai, duk da ba ta ganinsa, "To amma kina iya tursasata zuwa garesu."
Ta ce, "Na yarda.
Idan na nemi tursasata ka
auketa ku gudu."
Yayi shiru sai kuma ya ce, "Okay bari in kira sai muyi magana."
****
Tun da Junaid ya fita daga gidan, Rumana take zaune a parlour kamar mutum-mutumi, ta yi tagumi, zuciyarta cike da tunani marasa iyaka.
Ba ta motsa ba ko ka
an, kamar idan ta motsa komai zai rushe.
Lokaci yana ja a hankali, amma a gareta kamar ya tsaya ne cak.
Sau da yawa takan
aga kai ta le
a ta window, tana fatan ganin motarsa ko jin
arar dawowarsa, amma shiru babu shi, babu alamarsa.
Rashin dawowarsa ya fara tada mata hankali.
"Ko Umma ta kamashi?" ta furta a ranta, zuciyarta na bugawa da
arfi.
Ba ta iya zama ba ta mi
e da sauri ta fita zuwa compound, zuciyarta cike da fargaba.
Ta nufi wajen mai gadi, muryarta a raunane amma cike da gaggawa, ta ce, "Yayana fa?"
Mai gadi ya
ago ya kalleta cikin ladabi, ya ce, "Ya fita."
Ta ha
iye wani abu mai
aci a makogwaronta, ta sake tambaya, "Ya fa
a maka inda zai je?"
Ya girgiza kai saying, "A
Ta tsaya na lokaci, kamar wacce aka cire mata
arfin jiki.
Daga
arshe ta juya a hankali, tana tafiya cikin sanyin jiki kamar wacce ba ta jin
afafunta.
Ta koma cikin gidan, ta zauna shurum ta yi tagumi.
Mintuna suka koma sa
i.
Kusan awa biyu tana zaune a haka, ba motsi, ba magana.
Idanunta sun kumbura da kuka, zuciyarta ta kasa samun nutsuwa.
Mai gadi ya shigo da abinci ya ajiye mata a gabanta, ya ce, "Ga abinci."
Amma ko kallon inda ya ajiye abincin ba ta yi ba.
Tana zaune tana kuka, hawaye na zubo mata ba tare da ta iya tsayar da su ba.
Ba yunwa ce damuwarta ba, damuwarta tsoro ne da kadaici, da kuma rashin sanin abun da ke faruwa.
Kwatsam ta ji
arar motarsa ta dawo ta mi
e da sauri ta nufi
ofar, tana jiran ya shigo.
Da ya bu
ofar ya shigo, bata jira komai ba ta
arasa gareshi ta rungume shi gam, jikinta yana rawa.
Da murya mai cike da tsoro ta ce, "Tunda ka tafi nike cikin damuwa na
auka Umma ta kamaka."
Ya ri
eta, yana shafa bayanta kamar jaririya, "A'a babu abun da ya faru sai alheri."
Ya janyeta daga jikinsa yayinda idanunsa suka sauka akan abincin da ke ajiye a gefe yadda aka kawo shi haka yake.
Ya
ago ya kalleta, "Mi yasa baki ci abincin ba?" Ya tambaya.
Da sanyin murya ta ce, "Na koshi."
"Idan na dafa za ki ci?" Ya tambaya.
Da sauri ta girgiza kai, ba ta da
arfin cin komai amma hango yadda fuskarsa ta sauya, sai ta gyara da gaggawa, ta ce, "Ehh zan ci."
Bai ce komai ba.
Ya
auki takeaway
in ya fita zuwa wajen mai gadi ya ba shi, sannan ya dawo cikin gidan.
Kai tsaye ya wuce kitchen.
Ya fara shirya kayan girki cikin nutsuwa, ba wai yunwa yake nema ya magance ba, damuwarta yake son ragewa.
Ba da jimawa ba,
amshin miya ya fara tashi a falon, yana cika iska da wani irin kamshi mai da