Sashe 42
Zane Akan Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Daga
aya
angaren, Ammi ta ce, "Abbansu ne ya yanke hukuncin hakan amma babu komai, zan yi musu magana sai su
ara kwanakin."
Ya sunkuyar da kai kamar tana gabansa, ya ce, "Na gode, Allah ya
ara girma." Ta amsa da, "Amin."
Ya katse kiran, sannan ya juya ya kalli Rumana ya ce, "Ta ce ku tsaya har sai ranar da na shirya mayar da ku don haka zamanki a Kaduna daram." Ta amsa a ta
aice, "Toh."
Ya matso kusa da ita, idanuwansa na zurfafa cikin nata, ya ce, "Yanzu idan nace zan je Katsina in tayar da fitina in amso ki me za ki ce?"
Ta ce, "Fitina a kwance take, Allah ya la
anci mai tayar da ita shine abun da zan ce."
Ya jinjina kai ya ce, "Haka ne amma akwai wani abu a ranki mma kafin ki bar garin nan sai kin fa
a min domin na fi ki taurin kai."
Ya juya a fusace ya koma ciki ba tare da ya sake kallonta ba.
Rumana ta tsaya a balcony
in na
an lokaci kamar wacce aka dasa a wurin, daga
arshe ta kira maid ta ce, "Kije ki ce na ce Jidderh ta fito mu wuce gida."
Maid
in ta tafi.
Jim ka
an sai ta dawo da sa
o amma ba irin wanda Rumana tayi zata ba.
Ta ce, "Ranka ya da
e ba yanzu zata tafi ba, idan kin kagara sai ki juya ki kama hanyar Katsina."
Ba tare da ta ce komai ba, ta juya ta shige motarta ta jata fice daga gidan.
Umma ta kalleta da mamaki, "Ina da Jidderh?"
Rumana ta ha
iye kukan da ke taso mata, ta ce cikin murya mai rawa, "Tana can...nace masa ban ji da
i mu tafo shine ya ce wai ita babu inda zata je idan na kagara daga nan in wuce Katsina, shine ta tafowata."
Sauran kalmomin suka tsaya a ma
ogwaronta.
Ba ta iya
ara ri
e kukan dake tafo mata ba, ta fashe da kuka ta juya da gudu ta nufi saman bene.
Umma ta
aga waya cikin damuwa ta kira Junaid.
Yana picking ta ce, "Miye yake faruwa tsakaninka da Rumana?"
Daga
aya
angaren ya ce, "Ni ma ban sani ba, sai fushi take yi, tana avoiding mutane idan aka yi magana ta ce babu komai."
Umma ta yi jim kafin daga bisani ta ce,"To gata nan tana ta kuka akan cewa da kayi idan ta kagara ta wuce Katsina."
Ya ce, "Rabu da ita kafin ta tafi sai na tutsuyeta ta fa
a min abin da aka yi mata take fushi."
Umma ta sauke ajiyar zuciya sannan ta ce, "To shikenan amma ka maido da Jidderh da kanka daga nan sai kayi aikin rarrashin
anwar taka."
Junaid ya ce, "To shikenan."
******
Rumana ta kulle kanta a daki ta zauna a gefen gado tana kuka kamar wacce aka kawo mata labarin mutuwa.
Hawaye suno zubowa babu
autawa, kirjinta yayi mata nauyi, lumfashinta yana fita da
yar.
Abin da yake damunta ya fi
arfin furtawa, wani abu ne da ya tsaya a zuciya, ya kasa fitowa.
Ko da za a matsa mata, ko da za a tsoratata, ba za ta iya cewa ga shi ba.
Ta rungume kanta tana girgiza kai, tana zaune a
akinta cikin yanayin kuka da tunani, tana jiran Yaya Junaid yazo yayi rarrashi amma shiru babu shi babu alamarsa.
Ta fito daga
akin ta sauko
asa.
A falo ta tarar da Jidderh, tana zaune kamar ta da
e da dawowa.
Da sauri ta
arasa wajenta tana fa
in, "Sis, yaushe kika dawo?"
Jidderh ta ce, "
azu Yaya Junaid ya kawoni."
Rumana tayi mutuwar tsaye idanunta suka cika da ruwan hawaye, suka yi rau-rau kamar zata fashe.
Kafin ma ta
ara cewa wani abu, sai ta saki kukan tana fa
in, "Shi ne Yaya Junaid ya zo har gidan nan amma bai lekani ba?"
Umma da ke kusa ta cika da mamaki, ta ce, "Kina nufin bai lekaki ba bayan kuma saida nace ya shiga ya dubaki, har ya ce min to, ya kuma haura sama."
Rumana ta girgiza kai cikin tashin hankali, muryarta tana rawa ta ce, "Wallahi, ko inuwarsa ban gani ba."
Kukan nata ya
aru, zuciyarta na karyewa da wani irin zafi da ba ta iya fassara shi.
Ba tare da ta jira wani ya
ara cewa komai ba, ta juya da sauri ta haura sama, tana kuka mai tsanani, kamar wacce aka cusawa wani sabon rauni a zuciya.
auki waya da hannu mai rawa ta kira lambar Yaya Junaid.
Yana
aga kiran ta fashe da kuka tana fa
in, "Shine har ka zo gidan nan amma ba ka dubani ba?"
A ta
aice ya ce, "Eh... na fi ki taurin kai."
Cikin rawar murya ta ce, "Shikenan... tunda ka daina sona... to ni ban daina sonka ba...
Ina sonka Yaya Junaid... kuma...
Kuma kullum da safe sai zan kira in gaisheka... ni ina sonka..."
Kafin ya ce wani ta tsinke kiran.
Daga wannan lokacin, Rumana ta koma sukuku, haka ta wuni a
aki ba motsi, ba magana, idanuwanta sun kumbura da kuka.
Washegari tun da asuba ta
auki waya ta kira lambarsa.
Yana picking ta ce, "Yaya Junaid ina kwana?"
Ya amsa da, "Lafiya lau."
Ta ce, "Da fatan ka tashi lafiya?" Ya ce, "Lafiya lau." Sai ta ce, "A gaida min Aunty Leeserh." Ya ce, "Za ta ji."
Ta share hawayen da suka zubo mata ta ce, "Tunda ka daina sona, ni ina sonka kuma zan ci gaba da kira kullum ina gaisheka."
Wajen karfe bakwai na safe, Umma ta nufi kitchen kamar yadda ta saba, ta fara shirin ha
a breakfast kafin kowa ya farka.
Tana shiga sai ga Jidderh ta biyo bayanta da sauri tana fa
in, "Umma, ke da kanki?"
Umma ta juya tana murmushi ta ce, "Eh, zan ha
a muku breakfast ne."
Jidderh ta waro idanu da mamaki, ta ce, "Umma, muna kwance mu bari ke kiyi breakfast ai ba mu kyauta ba, ki je ki zauna kiyi kallo, ni zan girka."
Umma ta tsaya tana kallonta na
an lokaci, mamaki ya cika zuciyarta.
Ba tare da ta ce komai ba, sai ta juya a hankali ta koma parlour.
Jidderh kuwa ta zage damtse, ta fara aiki cikin
warewa.
Ba ta
ata lokaci ba, ta gama ha
a karin kumallo, ta jera akan dining table.
Bayan ta gama, ta samu Ummw a parlour tana kallon news, ta ce, "Umma, an gama."
Fuskar Umma ta haskaka da farin ciki, ta ce, "Allah ya yi albarka." Jidderh ta amsa da ladabi, "Amin."
Daga nan ta haura sama ta kira Rumana, suka sauko suka yi breakfast a tare.
Duk tsawon ranar, Jidderh ba ta bari Umma ta yi wani aiki ba.
Ko da Umma ta mi
e za ta yi wani abu, sai Jidderh ta tare ta ce, "A
a Umma, zan yi," kuma sai ta yi shi yadda ya kamata.
Abincin rana da na dare ma ita ta girka, tana ta zirga-zirga cikin gida.
Umma kuwa ta yi ta kallonta, a zuciyarta tana tuna Junaid da Rumana, da yadda ko za ta wuni tana aiki ba su damu da su taimaka mata ba.
Ta tuna maganganun mutane da suke mata gyara akan tarbiyyar yaran amma ta watsar, sai yanzu take ganin gaskiyar abin da suke fa
i mata.
A duk lokacin da Jidderh ta kammala wani aiki, sai Umma ta ce da ita, "Allah ya yi albarka." Kuma a kowane lokaci, Jidderh ba ta gajiya da amsawa cikin girmamawa tace, "Amin."
Kullum da safe, Rumana ba ta fasa
aukar waya ta kira Yaya Junaid.
Da zarar ya
aga, cikin murya mai cike damuwa da
oyayyen rauni take gaishe dashi daga karshe ta ce, "Yaya Junaid, ka daina sona, to ni ban daina sonka ba, kuma zan ci gaba da kira ina gaisheka." A takaice ya ke amsawa da, "To."
Wannan to din da yake ce mata tana
ular da ita ba ka
an ba tana jin kamar ta fasa ihu.
Duk da haka, ba ta fasa ba; kullum tana kira, tana maimaita kalamanta kamar wani wajabin da ta
aura wa kanta.
A gefe guda kuwa, tsawon zamansu Jidderh ba ta bari Umma ta yi wani aiki ba.
Da zarar ta ga Umma ta mi
e za ta yi abu, sai ta amsa cikin girmamawa tana cewa, "Haba Umma, bai kamata muna zaune kina aiki ba." Sai ta kar
e aikin.
Umma kan tsaya tana kallonta da jin da
i, zuciyarta na cika da godiya da mamaki a lokaci guda.
Amma duk lokacin da ta
aga kai ta kalli Rumana wacce take zaune sai wani irin nadama ya ratsa zuciyarta.
A hankali ta fara jin nauyin tarbiyyar da ta yi wa Rumana, tana kwatanta halayen biyu a zuciyarta; Jidderh tana
ari da ladabi, yayinda Rumana take nuna halin ko-in-kula da rashin ta
uka komai.
Wannan tunanin ya tsaya mata a rai, yana yawo tamkar tambayar da ba ta da amsa.
*******
Rumana ta cigaba da kiran Yaya Junaid tana gaishe dashi a kowace safiya, ranar da takaici ya cika zuciyarta ta ji kamar ba za ta iya jure yadda yake wasarairai da ita ba.
Ta kira shi ta ce, "Yaya Junaid gidan can sun yi kyauta da
ananan kayana, ina bu
atar gown."
A ta
aice ya ce, "To shikenan." Ya tsinke kiran.
Bayan kusan awa
aya, sai ga Jidderh ta shigo
akin ta mi
a mata waya, ta ce, "Gashi, inji Yaya Junaid, yace ki yi shopping
in."
A take zuciyar Rumana ta karye, ta ji kamar ta fashe da kuka wato ya fi
arfin ya zo ya ganta, sai dai ya aiko mata da wayar, ta ji wani irin
aci mai nauyi ya tokare mata
irji, ta share hawayen da suka zubo mata a fuska ta kar
i wayar ta fara yin shopping
Bayan ta gama da gangan ta ri
e wayar ta
i mayar da ita, shi kuma bai sake neman ta ba har marece, tana gani ana kira ta share, da wayar ta isheta da ringing ta sakata a silent.