Sashe 3
Zane Akan Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ganin suna neman su yi mata daukar kayan wanki zuwa cikin motar ya saka ta tsaya da gadamar da ta ke yi ta ce, "A'a ku tsaya, ku dakata,
arya dai fure take bata
a ni kuma nasan
arya ka ke yi amma mu je gidan naku, idan su mutanen gidan suka duba suka ga ba ita bace dolensu su saka ka maido dani domin idan kai kanka ba ya da seti, to ina fatan su ya kasance kansu garas yake ba ya motsi, ta yadda za su banbance a tsakanin aya da zakuwa, su kuma saka ka maidoni tunda na tabbata sunana ba Jidderh bane, Sunana Rumana sannan kuma ban sanka ba."
Ya kama hannunta ta fizge tana mashi kallon kaskanci ta ce, "Ko a mafarkinka ka da ka
ara
aura wannan kazamin hannun a jikina, ban da hauka da rashin hankali har ka dubeni
ar huta wacce ta tashi cikin daula da arziki ka ce min
anwarka, miye ya ha
a keke da jirgin sama, hanya ko ta kobon sisi bamu ha
a ba amma muje mu samu su mutanen gidan naku su saka ka maido da ni."
Ya yi gaba ta bi bayanshi, Ahmad yana biye da su, Imran ya bu
e mata gidan baya ta shiga yayinda shi da Ahmad suka zauna a gaba, tana ji Imran yana kiran waya yana sanar da cewa ya ga Jidderh yana ta farin ciki da murmushi, ta buga tsaki ta ce, "Aikin banza aikin wofi, sai wannan murna ta koma ciki domin wannan ba Jidderh bace, Rumana ce."
Daga Imran har Ahmad babu wanda ya tankata duk da sun ji abun da ta furta sarai, suna mata uzuri akan watakila wani abun ne ya faru da ita wanda ya sakata mantawa da komai.
A bakin wani madaidaicin gida suka tsaya ya shigar da motar ciki bayan da ya yi horn mai guard ya wangame mashi get, duk da gidan yana da girma amma ita kallon akurkin tsuntsaye ta ke yi mashi duba da inda ta fito, tazarar da ke tsakanin gidan su da wannan gidan tazara ce mai girman gaske, basu ma ha
uwa.
Imran ya juyo da murmushi akan fuskarsa ya ce, "Welcome home." Ta murtuke fuskarta tana mashi kallon kaskanci ta ce, "Na fa
a maka sunana ba Jidderh ba ne," takaici ya zo mata wuya ta daka mashi da tsawa ta ce, "Don't you dare call me with that name again.
Damn it, wannan abu da mi ya yi kama, ina fa
a maka gaskiya amma ka rumtse idanu kana bin
arya da son zuciyarka domin ka wahalar da ni, wai mi yasa wasu mutanen suke da matsala ne, ga gaskiya kiri-kiri ana gani amma saboda son zuciya da neman suna sai a goyawa
arya baya domin a nemi suna," Ta
arasa maganar da
araji amma sai ya yi kamar bai ji ba.
Ahmad da ya gama waya ya ce, "Hajiyarmu ta kira." Imran ya
alle murfin motar ya fito yana fa
in, "Ka gaida min da ita." Ahmad ya ce, "Za ta ji.
Jidderh sai na shigo ko?"
Rumana bata san lokacin da ta daka mashi tsawa ba ta ce, "Kada ka
ara kirana da sunan da ba sunana ba, damn it."
Ya murmusa ya ce, "Jidderh yau ni ake yi wa tsiwa koda yake babu komai idan na dawo zan tambayi ba'asi kuma sai kin amshi kaye."
Wannan furucin da ya yi ya matu
ata mata rai musamman cewa da ya yi zata amshi kaye, ta murtu
e fuska ta ce, "Careful
an talakawa, you are praying a dangerous game.
Kai da kanka ka san cewa kirana da ka yi da suna Jidderh
arya ka ke yi.
Wacece Jidderh?
Sunana Rumana, kuma a yanzu ba anjima ba za ku mayar da ni inda kuka daukoni, sannan ina mai gargadinka da babbar murya akan koda wasa ka da ka kuskura ka janye wannan gwangwanin motar daga nan har sai ka mayar da ni inda kuka satoni."
Ahmad ya kafeta da na mujiyarsa yana tu'ajjibi da mamakin, yaushe ne har Jidderh ta yi sauyawar da zata rin
a ya
a mashi maganganu kanta tsaye, yarinyar da ko iya
aga kai ta kalli idanun namiji ba ta iyawa saboda tsantsar kunya da tarbiyya amma yau itace take mashi magana da babbar murya tana kiranshi da talaka, motarsa da yake ji da ita itace take iya kira da gwangwani, to wai tukunna da take kiranshi da talaka, idan har shi takala ne itama
ar talakawa ce kenan tunda ubanta ba fin ubansa arziki ya yi ba.
Imran ya bu
e murfin motar ta fito tana
arewa harabar gidan kallo tana ta
e baki a ranta tana fa
in, "Gida sai ka ce boys quarters kuma a haka wai suna da ku
Ita fa ba za ta iya kiran masu wannan gidan da masu kudi ba, cikakkiyar hour daya ba za ta iya yi a wannan kuntaccen gidan nan ba wanda ko wadatacciyar iskar da za ta shaka babu, ai idan ta jima a gidan nan sai lumfashinta ya tsaya ta kamu da ciwon MUTUWA A MAKOSHI.
Imran ya ce, "Mu je." Ta taso mashi tana magana a fusace, rashin kunya fal a idanunta, fa
i take tana maimaitawa, "Ai dama dole in shiga ciki ko saboda a yita ta
are su saka ka mayar da ni inda ka satoni."
Bai bari maganarta ya dameshi ba, ya yi gaba ta bi bayanshi, tana tafiya tana kallon gidan cikin kaskanci da wulakanci, "Har suke iya rayuwa a wannan akurkin kajin," ta tambayi kanta.
Kamar wacce aka tsikara ta zabura a yayinda ta tuna labaran da ta ke ji na yadda ake satar mutane ana neman kudin fansa.
Tsoro ne ya kamata, ta fara nadamar biyoshi da ta yi.
Shin ya za ta yi idan ya ki mayar da ita?
Shin ya za ta yi idan ya kasance shiri ne aka yi domin su yi garkuwa da ita?
Hakan zai iya faruwa idan ta yi duba da gidan da ta fito da makudan ku
en da suke da su, Yaa Junaid ta tuna, yana can yana nemanta, ta ja ta yi turus yayinda tsoronta ya
aru, tsoro ya bayyana
arara a kan fuskarta, Imran ya
aga murya yana kwalawa mutanen gidan kira, "Ammi!
Abbi!
Na samu Jidderh!
Na kira baku
agawa!."
Wata mata sanye da kayan masu aiki ta fito daga kitchen ta sauke ajiyar zuciya a lokacin da idanunta suka sauka a kan Rumana yayinda hawaye suka zubo a kan fuskarta.
"Jidderh!!!" Ta fa
a tana mai share hawaye ta nufo inda suke da saurinta tana mai jin farin ciki na samunta da aka yi.
"Mun damu sosai, hankalin kowa ya tashi musamman Hajiya."
Rumana ta ware idanu tana mata kallon raini da kaskanci, a fusace ta ce, "Ke
ar aiki back off, I said back off, ka da ki kuskura
azaman hannuwanki su ta
a jikina." Matar ta shareta tana
ara karasowa inda take ta ce, "Uwar dakina."
Rumana ta daka mata tsawa ta ce, "Ke ki shiga hankalinki da ni, wa ya ce maki sunana Jidderh?
Sunana Rumana.
And I'm warning you to not force me make your life miserable."
Imarn ya yi wa matar alama, kafin ta ankara suka kamata tana fizgewa tana turjewa amma a banza, ta karfin tsiya suka haye da ita saman bene.
Tunda take bata ta
a shan ba
ar wahalar da tasha a wannan lokacin ba, tunda ta tashi daga gida sai unguwa sai makaranta, ko karatunta a London ta yi tun daga kindergarten har zuwa wannan bugiren da take shirin shiga jami'a.
Da muryar da take nuni da ta kai koluluwar gajiya da abun da yake faruwa ta ce, "Ku kira masu gidan domin su saka a mayar dani inda aka daukoni tun ban fara maku hauka a wajen nan ba.
Ku ji da kyau, you damn sick head and you damn maid."
A daidai lokacin ne, Abbi da Ammi suka bayyana da saurinsu yayinda wata kyakykyawar yarinya
ar kimanin shekaru shidda ta rugo ta rungumeta tana fa
in, "Adda Jidderh Ina kikaje ne?
Ammi tana ta kuka."
Rumana ta ture yarinyar tana fa
in, "This stops now!
Ke yarinya matsa min daga jiki, ni sunana Rumana, ba Jidderh ba.
Hajiya da Alhaji ku saka
anku ya mayar da ni inda ya dauko ni, tun ba'ayi yakin duniya na ukku a tsakiyar gidan nan ba."
Suka dubeta da mamaki, Abbi ya ce, "Lafiyarki kuwa Jidderh, ina tarbiyyar da muka baki."
Takaici yazo ma Rumana wuya a ta ce, "Tun a can nike fa
a mashi ba Jidderh ba ce, sunana Rumana amma ya ki saurarena, Yaa Junaid yana can yana jirana, ku saka ya mayar da ni inda ya sato ni."
Ammi ta kamata tana hawaye ta ce, "Ita ce!
Jidderh ce!."
Rumana ta fizge daga jikinta tareda ja da baya tana fa
in, "A'a wannan ba Jidderh ba ce, duba da kyau, hutu da jin dadi da yake a jikina baiyi kama da tasowar wannan akurkin gidan naku ba..."
Ammi ta katseta da fa
in, "Jidderh mi kike cewa haka?
Ni ce mahaifiyarki, Ammi ce.
Ina kika je tsayin wa
annan kwanakin?"
Rumana ta durkushe tareda fasa ihu da dukkanin karfinta, "Sunana Rumana!!!!" Ta fa
a da muryar dake nuni da ranta ya kai koluluwar
aci akan wannan lamari da ya
i ci ya
i cinye kamar cin
wan makauniya.
Imran ya yi saurin fa
in, "Abbi ka kira doctor." Ganin da gaske suke ta fara ihu da dukkanin muryarta tana fasa dukkanin abun da ya tari gabanta, ta koma masu mahaukaciyar karfi da ya ji, tana buga masu
aramin hauka a falon, fa
i take tana maimaitawa, "Na boni sun yi garkuwa da ni.
Yaa Junaid ka zo ka cece ni, duk ni ce na janyo da na saka mukayi ghosting matakan tsaronmu."
Suka kamata ta karfin tsiya suka sakata a daki, sai da doctor ya yi mata allurar bacci sannan suka samu ta yi shiru ta yi lamo yayinda bacci ya yi awon gaba da ita.