Sashe 17
Zane Akan Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Jidderh idan har Al'ameen ina nufin Aminu, ehh sunansa Aminu, idan har Aminu ya durkusa a kan gwuwowinsa ya rokeni ya bani ha
uri akan gadarar da ya yi min ni kuma na yi maki al
awari akan zan hadaku da dangina."
Baki
aya mutanen falon kallonta suke da mamaki jin furucin da ta yi, ita mai gayya mai aiki kuwa ko a jikinta, bata damu da kallon da su ke yi mata ba, ta
ora da fa
in, "Ya da wannan kallon kamar wacce ta yi wani babban sabo, naga ba ni ba ce na fara, shine ya fara kuma sai na rama, har ya isa ya yi min magana da gadara yana talaka," ta fa
a a fusace, ta
ora da fa
in, "A waccen ranar na ce mashi ya fa
a maku gaskiya akan ni ba Jidderh ba ce amma cike da izza da gadara ya ce har sai na durkusa a kan gwuwowina na rokeshi.
Nima a yau zan rama ya ji yadda ake ji.
Aminu ka durkusa a kan gwuwowinka ka ba ni hakuri a kan abun da ka yi min, sai in hadasu da dangina."
Imran ya ta so mata, da tsawa ya ce, "Mi!
Kina hauka ne!!."
Hankalinta a kwance ta ce, "A'a psychiatric baki
ayanta ce a sama kaina."
Ya ware idanu ya ce, "Keee!!!"
Bata bari ya rufe baki ba, ta daka mashi tsawar da tafi tashi amo, "Kai har ka isa ina magana kana katseni,
aramin alhaki.
Ka yi min shiru a nan, da na gaba da kai nike magana, don't you dare provoke me domin idan na dawo kanka sai na tabbata ka yi nadamar haduwarka da ni a waccen ranar."
Ta juya ta fuskanci Al'ameen ta ce, "Mi kake jira?
Ka durkusa a kan gwuwowinka ka rokeki ni kuma zan hadasu da dangina."
Jidderh ta girgiza kanta idan har sai anyi haka to kuwa bata bu
atar taimakon.
Ammi da Abbi suka rasa bakin magana, Al'ameen kallon yarinyar yake cike da tsantsar mamaki, bai ta
a tunanin tsaurin idanunta ya kai har haka ba.
Ta ce, "Kai nike jira Aminu idan ba za ka yi ba sai in koma in sake sabon lale."
Jidderh ta ce, "Uncle ka da ka yi, zamu samu wata hanyar, idan har sai ta wulakantaka sannan za ta taimakemu torh ta barshi ba mu da bu
ata."
Al'ameen ya ce, "A'a Jidderh babu wata hanyar sai wannan, dama ce wacce bai kamata mu yi wasa da ita ba."
Rumana ta saki murmushi tana kada kafafu, ta kalleshi ta watsar tana fa
in, "Ni Rumana
iyar Abdurrahman
anwar Junaid guguce daidai da kugun dukkanin wanda ya nemi takani, sai in
aga mutum in naa-naa da kasa kuma bai isa ya tambayi dalili ba."
Ta gyara zama tare da sakin shu'umin murmushi ta yi mashi alama da hannu a kan ya durkusa ya roketa, Al'ameen ya zuba mata idanu sai kuma ya fara
arin sauka daga saman kujerar da nufin ya durkusa a kan gwuwowinsa.
Jidderh ta kawar da kanta gefe yayinda hawaye suka cicciko idanuwanta ganin cin mutuncin da aka yi wa kawunta.
Rumana ta murmusa, ganin yana
arin sauka akan gwuwowinsa, ko a haka ta yi nasara, ranta fes, ta
aga mashi hannu ta ce, "Ka dakata, ba sai ka durkusa ba domin ko a nan na nuna maka cewa ruwa ba sa'an kwando ba ne sannan kuma shi ZANE A KAN RUWA wahalar gane kamanni yake da shi, dalili kuwa shine dukkanin yadda kake tunanin ka fuskanceshi idan aka yi wani juyin sai ka fahimci cewa ashe ba ka gane komai ba, koda yake shi ZANE A KAN RUWA dole ya kasance mai wahalar gane kamanni, to ta ina za'a tantance kamanni ballantana a ganeshi.
Kake kallona na zama ZANE A KAN RUWA ne kake
arin fahimtar KAMANNINA ko kuma kaga mace mai kyau ne kake
arin kwada sa'arka, to tun wuri ka yi wa kanka fa
a domin ruwa ba sa'an kwando bane yana shiga yake fita domin babu katanga da za ta tareshi."
Sai kuma ta yafito Islam ta zaro damen dollars ta mi
a mata ta ce, "Ga shi baby girl ki sayi chocolate na manta ban siya maki akan hanya ba."
aga waya ta lalubo lambar Bello ta ce, "Mu hadu daidai inda muka rabu, ka tabbata kayi wa iyayenka siyayya sannan ka yi min takeaway na fried rice."
Daga
aya bangaren Bello ya ce, "To Hajiya amma kamar nawa zan kashe masu." Ta murmusa ta ce, "Wacce zasuyi farin ciki da kai." Ya fara zuba godiya, ta ce, "Ka da ka damu yiwa kaine." Suna ajiye wayar ya yi wa iyayensa sallama ya kira
aninsa suka fita tare domin ya tafo da siyayyar kayan abinci da zai yi masu duk ba wai babu bane tunda Junaid yana masu biya babba amma tunda har ta nuna tana son ta yi mashi alheri ya kamata ya ba ta wannan damar.
****
Rumana ta maida dubanta akan Jidderh kafin ta ce, "Jidderh ki ce mashi ya biyoni waje zan ba shi adireshin, amma koda ya ce ban bashi ba kada ki yarda,
arya yake na ba shi ko kuma kanshi ba ya aiki shiyasa bai gane karatun ba kin san wasu
walwar kifi ne da su."
Ta mi
e ta nufi ta fita tana tako
aya bayan
aya cike da nutsuwa, ta jingina da motarta, Jidderh ta fito balcony tana hangota yayinda takaicin abun da ta aikatawa Uncle Al'ameen yake ragargazarta a ciki, ji take kamar ta ce basu so amma ya ta iya, idan ta yi hakan abun da aka yi mashi ya tafi a banza kenan.
Al'ameen ya fito ya
arasa inda take ya tsaya gefenta, ya ce, "Ki bani adireshin."
Ta ce, "Sai ka rokeni tukunna, ka wani tsareni kana magana kamar mai bani umarni."
Al'ameen ya
age mata gira ya ce, "Ko in durkusa ne," ya yi mata haka ne domin ya nuna mata bai damu ba amma a cikin ransa yana takaicin abun da ta yi mashi, yarinyar da ba za ta wuce sa'ar diyarsa Fatima ba.
Rumana ta kalli agogo da ke a hannunta taga lokaci ya ja ta dafe kanta ta ce, "Gosh," ta mi
a hannu ta ce, "Ba ni wayarka."
Ya zaro wayarsa ya mi
a mata ta yi jim sannan ta mi
a mashi ta ce, "Ka matsa zan wuce." Ya matsa mata, ta bu
e motar ta shiga ta danna horn mai guard ya bu
e mata get ta danna motar waje, saida ta rasa ta inda za ta koma inda suka rabu, sai da ta yi tafiya mai
an tazara sannan ta samu waje ta yi parking ta kira numbar Bello babu jimawa ya
araso suka dauki hanyar kaduna.
Ta dauki takeaway da Bello ya ajiye a backseat tana tsakurar abincin tana jin nishadi na ramuwar gayyar da ta yi, Bello ya
an juyo da kansa ya ce, "Hajiyarmu ta ce a yi maki godiya, Allah ya
ara budi." Ta ce, "Amin, ka ce mata na biya mata Umrah ita da mahaifinku."
Farin ciki ya cika Bello yana ta zuba mata godiya, ta ce, "Babu komai yiwa kaine."
Tana komawa Kaduna ta manta da komai ta cigaba da harkokin gabanta.
Tuni iyayen Bello suka
aga zuwa Umrah da ta biya masu.
******
Al'ameen ya yi tunanin a wayarsa ta rubuta adireshin sai bayan tafiyarta ya tabbatar da bata rubuta ba domin ya bincike wayar babu inda ta ajiye mashi address, ya cika da takaici ganin duk da muzantashi da ta yi amma still ta raina masu hankali ta tafi ba tareda ta bada adireshin ba.
Sai dai abun da bai sani ba shine kamar yadda ta ce za ta bashi adireshin ta bashi sai dai ba ta hanyar da zai gane cikin sauki ba, ranar yana cire cover din wayarsa,
aramar takarda ta fa
o, da mamaki yake kallon adireshin dake rubuce a kan takardar, ya yi saurin kiran Jidderh.
Daga
aya bangaren ta ce, "Uncle Al'ameen an wuni lafiya?" Ya amsa da, "Lafiya lau, Jidderh naga adireshin ashe a kasan cover din wayata ta sakashi, zuwa anjima zan kawo maki." Farin ciki ya lullu
e zuciyarta ta ce, "Okay sai ka zo."
Jidderh tayi matu
ar farin ciki da wannan labarin, tana da yakini akan haduwa da dangin Rumana zai iya kasancewa sanadin gane dangin mahaifinta duba da kamanni da ta ke yi da ita.
Akan hanyarsa ta zuwa gidan ya samu kiran gaggawa, bai shiga ciki ba ya gangara da motarsa a gefen titi ya kira numbarta, babu jimawa ta fito tana sanye da doguwar hijab har
asa, ya kafeta da na mujiyarsa yana mamakin tsantsar kamannin da ta ke yi da waccen yarinyar.
Jidderh ta
arasa inda motar take ta gaida shi ya amsa da sakin fuska ya mi
a mata takardar ta amsa tare da warwareta tana dubawa, "Ba ta rubuta Jiha ba." Ta sanar da shi.
"Eh ba ta rubuta ba amma lambar motarta ta kaduna ce."
Jidderh ta jinjina kai ta ce, "Na gode.
Ba zaka shiga ba."
Ya girgiza kai ya ce, "Ina sauri ne shiyasa amma ki gaidasu."
Ta ce, "Za su ji." Ta juya ta koma ciki, kai tsaye ta wuce study room inda take da tabbacin samun Abbi, ta mi
a mashi takardar ta ce, "Abbi mun samu adireshin gidansu yarinyar, a Kaduna take.
Yaushe za mu je?"
Abbi ya yi jim sannan ya ce, "Ranar asabar idan Allah ya kaimu." Jidderh ta jinjina kanta ta ce, "Allah ya kaimu." Ya amsa da, "Amin." Ya
ara da fa
in, "Allah ya yi maki albarka." Ta amsa da, "Amin."
**********
RANAR ASABAR, JIHAR KADUNA.
Rumana ta yi turus tana kallon mutanen da ke falon, ta cika da matu
ar mamaki ganin damuwa da tashin hankali a kan fuskar Umma a yayinda take sauraron mutanen.
Abbi ya ce, "Wannan shine abun da ya faru na shigo Nigeria domin neman asalina."
Umma ta dubeshi ta yi shiru na
an lokaci kafin daga bisani ta ce, "Tabbas kuna da alaka da Rumana sai dai ba ta yadda kuke tunani ba.
Shekarun Jidderh nawa?" Umma ta tambayi Ammi.