← Book details Zane Akan Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 24 OF 49

Sashe 24

Zane Akan Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Zuciyarsa ta cika da nadama, tsoro da ru
ani, har ya kai ga yana jin kamar zai fa
i warwas ya kasa tashi.

Amma duk da haka, ya ci gaba da yawo domin a zuciyarsa babu wata rayuwa da ta rage masa face ya samu Rumana, ko da kuwa a
arshe zai rasa kansa gaba
aya.

Umma ta taho da shi har Katsina gidan Ammi wanda basu san wainar da ake toyawa ba.

Tunda suka shiga gidan gaban Junaid yake faduwa domin bai san yadda zasu dauki lamarin ba.

Ammi, Abbi da Jidderh suka cika da mamaki ganin babu Rumana.

Cikin m
uryar kuka Umma ta ce, "Gashi nan, shine ya gudu da ita don haka na zare hannuna daga lamarin.

Ku yi shari
a da shi har sai ya fa
a muku inda diyarku take."
Junaid ta fashe da kuka ya ce, "Ban san inda take ba, tausayi ta bani na yadda take kuka, zuciyata ta karye.

Na shaku da ita sosai, ban iya jure ganin tana cikin damuwa shi ne na
auke ta muka fita tare.

Amma da ta ga kiran Umma a wayata, ta fara zargin zan maidota, shi ne ta tsere.

Wallahi ban san inda take ba."
Falon yayi shiru.

Ammi da Abbi suka kalli juna suna
arin fahimtar abun da ya ke faruwa.

Umma ta sake magana cikin fushi tana fa
in, "Ni na gama nawa tunda na kawo wanda ya
auke ta.

Ku ri
e shi har sai ya fa
i inda take."
Ta juya ta fita, fuskarta cike da
acin rai.

Ya zauna a falon kamar wanda aka zare masa lakka.

Bai iya
aga kai ya kalli kowa ba.

Shiru ya ratsa falon, kowa na kallonsa da tausayi da shakku.

Ammi ta juya ga Jidderh ta ce, "Ki kawo mashi abinci."
Jidderh ta kawo abinci ta ajiye a gabansa.

Ya kalle shi kawai, ya girgiza kai ya ce, "Na koshi."
Ammi ta dube shi da kulawa ta ce, "A
ana ka ci."
Kiransa da tayi '
ana' ya sakashi kallon da sauri.

Idanunsa suka ha
u da nata, sai ya ji wani
an sanyi a zuciyarsa.

Ta sake jinjina kai cikin taushi ta ce, "Eat.

Ka ci."
A hankali ya fara cin abincin kuma cikin ikon Allah, ya ci sosai domin rabonsa da abinci lafiyayye har manta, rabonsa da abinci lafiyayye tun kafin wannan rikicin ya fara.

Tunda wannan abun ya faru bai samu ya ci abinci sosai saidai idan yaji yunwa tana neman sannan yake ci 'Ci kar ka mutu'
A cikin wannan lokacin jikinsa ya fara samun kuzari amma tunanin inda take har yanzu bai bar shi ba.
*Littafin Zane Akan Ruwa Na Kudi ne, book 1 shine free, book 2 and 3 akan naira dari takwas 800, Vip 1k, pay via 9169472057, Aisha, Opay Digital Service, sai a tura evidence of payment via WhatsApp 09169472057.*
*Taken Labarin Shine ZANE A KAN RUWA (Mai Wahalar Gane Kamanni) Bari Ganin na bayyana komai, akwai wani laujen a cikin nadi, akwai sauran rina a kaba, wasu igiyoyin a baibai suke.*
Taku Har Kullum Aysher Angel (Matar Aliyu)
*ZANE A KAN RUWA*
_(Mai Wahalar Gane Kamanni)_
*NA*
*AYSHER ANGEL*
Page 8
Free Page
*Littafin Zane Akan Ruwa Na Kudi ne, book 1 shine free, book 2 and 3 akan naira dari takwas 800, Vip 1k, pay via 9169472057, Aisha, Opay Digital Service, sai a tura evidence of payment via WhatsApp 09169472057.*
*Taken Labarin Shine ZANE A KAN RUWA (Mai Wahalar Gane Kamanni) Bari Ganin na bayyana komai, akwai wani laujen a cikin nadi, akwai sauran rina a kaba, wasu igiyoyin a baibai suke.*
Junaid ya dafe kansa da ke ciwo kamar zai tsage.

Fuskar nan tasa ta nuna matu
ar gajiya da wahalar da ya sha na kwanaki da ya shafe yana yawo babu hutawa.

Ammi ta kalle shi da tausayi ta ce, "Ya dai?"
ago kai a hankali, murya
asa-
asa ya ce, "Kaina..."
Ba tare da
ata lokaci ba, ta juya ta ce da Jidderh, "Kawo masa magani."
Jidderh ta kawo masa magani, ya sha sannan aka nuna masa daki domin ya samu ya huta.

Dakin Imran ne, amma Imran
in ba ya nan yana Morocco.

Ya kwanta akan gado ya yi shiru idanuwansa a lumshe, zuciyarsa cike da nauyin abun da ke damunsa.

Babu jimawa barci mai nauyi ya
auke shi, barcin da ya da
e bai samu irinsa ba.

Yayi barci cikin nutsuwa har zuwa wajen
arfe shida na marece kafin ya farka.

Da ya tashi, jikinsa ya yi sau
i ko da yake zuciyarsa har lokacin tana
auke da damuwa.

Ya fito da niyyar tafiya zuwa Kaduna, amma Ammi ta dakatar da shi, "A'a, ka tsaya ka
ara hutawa.

Sai gobe ka wuce."
Ba zai iya yi mata musu ba.

A hankali ya jinjina kai ya ce, "To, Ammi."
Ta kalle shi da sanyin zuciya ta ce, "Allah ya yi albarka." Ya amsa cikin ladabi, "Amin."
A wannan lokaci duk da nauyin da ke zuciyarsa bai gushe ba amma ya samu nutsuwa, ya samu hutu kafin sabuwar gwagwarmaya domin shi da kansa yasan da cewa tsugunne bata
are ba har sai anga Rumana.

A wannan daren ya kwana cikin natsuwa a gidan Ammi.

Washegari ya yi breakfast tare da su.

Duk da nauyin da ke zuciyarsa amma kulawar da suka nuna mashi ya saka ya ji sau
Bayan sun gama, suka raka shi har compound.

Ammi ta kalle shi cikin tausayawa ta ce, "Ka da ka damu kanka.

Ka ci gaba da addu
a, Allah ya bayyanata." Ya jinjina kai cikin ladabi ya ce, "Amin, na gode, Ammi."
Ya shiga mota, ya ja ya kama hanyar Kaduna shi ka
ai, ba convoy, ba rakiya.

Shiru ne ya cika motarsa, sai tunani da nadama da sukayi mashi nauyi a zuciya.

Da ya isa gida ya shiga parlour ya samu Umma zaune a parlour, tana ganinsa ta murtu
e fuska.

Ya yi sallama, ta amsa ba tareda ta kalli inda yake ba.

"Umma," ya ambata da muryar kuka.
ago ta kalle shi, sannan ta juya gefe ta yi kamar ba ta ji ba.

Hakan ya saka zuciyarsa ta karye.

Nan take hawaye suka fara zubo masa.

Ya dur
ushe a
asa yana fa
in, "Umma, ki yi ha
uri."
Umma ta ce, "Ohh, lokacin da kuke min taurin kai bakayi wannan tunanin ba, sai yanzu?

To ba zan ha
ura ba."
Ta mi
e ba tare da sake kallonsa ba ta nufi dakinta, ta bar shi a dur
ushe a tsakiyar parlour, hawaye na bin fuskarsa.

Yana dur
ushe zuciyarsa cike da damuwa da nadama.

Duk kalmomin da zai iya fa
a sun makale masa a makogwaro.

Shiru ya ratsa falon, sai
arar zuciyarsa kawai yake ji, zuciyar da ke ro
on gafara da kuma neman mafita.

Ya bi Umma har cikin
akinta, Idanunsa sun cika da hawaye, muryarsa ta yi
asa sosai, "Umma ki yi ha
uri don Allah," ya furta yana mai dur
usawa a bakin
ofa.

"Ban yi niyyar cutar da ke ba, wallahi ban san inda take ba."
Amma Umma ba ta ko kalle shi ba.

Ta zauna gefen gado, ta juya masa baya, zuciyarta cike da
acin rai, ta yi mashi banza kamar ba ta jin abun da yake fa
Ya matso da rarrafe yana
arin ganin fuskarta, "Umma ki yi min magana ko da fushi ne, ki ce min komai, amma ki daina shiru.

Wannan shiru yana kashe ni."
Umma ta motsa kai kawai amma ba ta amsa ba.

Wannan rashin kulawar ya
ara karya masa zuciya.

Ya tsaya a wajen yana rawar jiki, hawaye na ci gaba da zubo masa.

"Na rasa yadda zan yi ki yarda da ni, amma wlh Umma ba zan daina neman ta ba har sai na same ta."
Amma har lokacin Umma ta
i amsawa.

Tana zaune a duniyar damuwarta, zuciyarta cike da
acin ran da ta
i sassautawa.

Saida aka ce mata tana sangarta yaran da yawa amma bata ji ba, ga shi yanzu suna caza mata kai.

Junaid ya fita daga
akin yana tako a sanyaye kamar wanda aka cire masa
arfinasa gaba
aya.

Kowane tako da yake yi yana
auke da nauyin nadama da rashin tabbas.
uduri aniyar ci gaba da nemanta, ko da kuwa duniya za ta juya masa baya.

Tun daga ranar da ya sauka Kaduna, babu wani abu da ya
ara masa da
i a gidan Umma, bai sake ganin fara'arta ba.

Fuskarta kullum
auke take da damuwa.

Mafi munin labarin shine har lokacin babu labarin Rumana, babu sawu, babu alama, babu wanda ya ce ya ganta.

Da garin Kaduna yayi masa zafi sai ya tattara kayansa ya wuce Abuja, zuciyarsa dauke
aramin fatan watakila ya samu labarinta ko wata alama da za ta kai shi gareta.

Amma ko da ya isa Abuja, shiru ne ya tarbe shi.

Gidan yana nan kamar yadda ya bar shi.

Ya bu
e wayarta ya kira
awayenta na Nigeria da na London amma babu wacce take da labarin inda take.

Junaid ya shiga damuwa sosai kowace rana tana wuce mashi kamar jinkiri mara
arshe.

Yana fita yana dawowa, amma komai ya ci gaba da zama duhu, babu Rumana babu dalilinta kamar an aika loma zagayar makoshi.

Babu ita babu labarinta sai dai jiran da yake cinye masa zuciya a hankali.
auki waya da hannunsa da ke rawa, ya bu
e gallery
insa, hotunanta ne suka fara bayyana, murmushinta, idanunta masu haske da kuma lokutan da suka
auka tare kafin komai ya rikice.

Duk hoton da ya kalla sai ya
ara masa nauyi a
irji, kamar ana danna masa wani abu a ciki.

Ya da
e yana kallon hotunan ba tare da ya motsa ba.

Idanunsa sun yi ja, zuciyarsa tana masa zafi.

"A ina kike yanzu?" ya fa
a a hankali, muryarsa ta makale a makogwaro.

Ya rufe wayar da sauri ganin babu abun da hoton yake
ara masa sai damuwa amma bayan mintuna ka
an sai ya sake bu
ewa, damuwa ta zame masa abokin yau da kullum.
Chapter 24 · 0% Book details