Sashe 46
Zane Akan Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Haka ya koma parlour hannunsa a bayan duwawunsa, yana matse kansa da
arfi yana kokarin hana zawon dake ragargazarsa duwawunsa tserewa, fuskarsa cike da tashin hankali.
Ya rasa inda zai saka kansa.
Rumana kuwa ta kasa
oye dariyarta.
Ta fashe da dariya tana kallonsa cikin camera
inta, ta ce cikin raha, "To ai ga shi nan, diskon zawo."
Wata mur
awa da jikinsa yayi a sukwane ya fa
a kewayen parlour kamar wanda aka jefa, kafin ma ya samu daidaita kansa sai
ara ta
arke, 'fuuuu... fats! fats! papapat! pat!..."
Falon ya
auki amo.
Rumana ta ri
e ciki saboda dariya, ta dur
ushe tana darita har hawaye na zubo mata.
Ta
aga waya tana rikewa da
yar tana fa
in, "Diskon zawo promo max!!!"
Uncle Al'ameen ya kasa motsawa daga kewayen, kunya da wahala sun ha
ar masa.
Sai dai ba zai iya tsayawa ba, yanayin ya fi
arfinsa.
Ya cigaba da zakin zawo mai sauti, Rumana ta cigaba da kyakyata dariya, camerar wayarta akan kofar kewayen domin ta samu
aukar yanayin yadda zai fito daga kewayen, ya da
e kafin komai ya lafa, ya mi
e yana tafiya kamar tsoho mai ciwon
afa.
Rumana ta sake saita camera tana binsa da lens
in wayar tana dariya kamar wacce ta samu comedy.
Ya zauna da
yar yana
arin ha
a magana, "Rumana ki.."
Sai cikinsa ya sake mur
awa da
arfi.
Idanunsa suka bu
warai, bai ma
arasa maganar ba ya mi
e da gudu zuwa toilet, har yana tuntube yana kusan fa
uwa.
Rumana ta buga cinya tana ranga
a guda da
arfi, "Ayyiriri ahayye!
Nanaye diskon zawo!!!
Da Hajiya ta sani da bata je unguwa ba, da ta tsaya tasha kallo kyauta."
Dariyarta ta cika falon yayin da yake faman gudu yana neman ceto mutuncinsa, abun ya koma kamar wasan kwaikwayo na gaske mai citta da tafarnuwa
Yana zargar toilet cikin gaggawa kamar wanda ake binsa,
afafunsa na bugun
asa da sauri.
Rumana kuwa tana biye da shi da camera tana dariya har tana tangal-tangal, tana
aukar komai kamar wani shirin barkwanci.
Cikin wahala ya juya ya kalleta, fuskarsa cike da damuwa da tuhuma ya ce, "Rumana... mi kikayi min haka?"
Kafin ta bada amsa cikinsa ya sake mur
awa da wani irin
arfi da ya sa ya ri
e ciki, ya juya da gudu ya shiga toilet ya banke
ofa, saboda sauri ko kofa bai rufo ba.
Rumana ta cigaba da dariya tana fa
in, "Kaiii Kaiii Kaiii wannan diskon zawo ya wuce misali.
Ayyiriri ahayye nanaye.
Wooh Rumana
iyar Abdurrahman jikar Imran duk wanda ya gina gonarki sai ya girbe da muguwar tsada."
Sai da ya
an jima sannan ya fito, jikinsa a sanyaye, yana tafiya a hankali kamar wanda kwai ya fashemawa a ciki.
Ya tsaya yana kallonta zai sake tambaya.
A wannan karon ta sauke wayarta ka
an, ta kafe shi da ido tana murmushi mai
auke da raini sannan ta ce, "Abun da kayi man shine nike ramawa.
Dama na fa
a maka, ni da kake ganina wandon
arfe ce duk wanda ya saka ni babu shi babu zama, gashi kai shaida tunda ka saka zama sai ya baza capacity din zawo kakeyi."
Ta ranga
a guda kamar wacce take a gidan biki, "Ayyiriri ahayye nanaye a cigaba da diskon zawo, hutu sai ranar suya!"
Uncle Al'ameen yana zaune shurum, ya dafe kai cikin takaici da mamaki, yana tunanin wace irin ramuwar gayya ce wannan da ya fa
a ciki, cikinsa ya
ara mur
awa da
arfi, ya rasa nutsuwarsa gaba
aya, jikinsa na nuna masa lokaci ya
ure masa.
Rumana kuwa ta kasa
oye dariyarta, tana kallonsa ta cikin camera
inta tana
aukar duk abin da ke faruwa, zuciyarta cike da nisha
Uncle Al'ameen ya shiga tsulla-tsullar zawo yana kokarin ri
e kansa amma abin ya fi
arfinsa.
A cikin rikicewa da gaggawa, ya fara yawo cikin parlour
in yana neman hanyar kewayen wacce rudun toroso ta saka ya mance.
Rumana ta fashe da dariya tana kallonsa, ta ce cikin raha, "Diskon zawo promo max!"
Bayan
an lokaci ya fito daga kewayen yana tafiya da
yar, ya zauna akan kujera yana
arin tattaro kansa amma kafin ya gama magana, ya sake jin cikin ya
ara motsa masa.
Cikin gaggawa ya mi
e ya nufi toilet, yana tafiya da sauri har yana tangal-tangal saboda rashin nutsuwa.
Rumana kuwa ta sake fashewa da dariya tana girgiza kai, tana ci gaba da
aukar abin da ke faruwa, tana maimaitawa cikin raha, "Ayyiriri...
Nanayen Ayyiriyiri diskon zawo!"
*Wannan shine free page na biyun
arshe da zan yi maku, page
aya zamu
ara a gama free page.
Littafin Zane Akan Ruwa Na Kudi ne, book 1 shine free, book 2 and 3 akan naira dari takwas 800, Vip 1k, special 1500, pay via 9169472057, Aisha, Opay Digital Service, sai a tura evidence of payment via WhatsApp 09169472057.*
*Taken Labarin Shine ZANE A KAN RUWA (Mai Wahalar Gane Kamanni) Bari Ganin na bayyana komai, akwai wani laujen a cikin nadi, akwai sauran rina a kaba, wasu igiyoyin a baibai suke.*
Taku Har Kullum Aysher Angel (Matar Aliyu)
*ZANE A KAN RUWA*
_(Mai Wahalar Gane Kamanni)_
*NA*
*AYSHER ANGEL*
Page 15
END OF BOOK 1
FREE PAGE NA
ARSHE
*Wannan page shine karshen book 1 kuma free page na
arshe da zanyi a wannan littafin, ku yi payment domin samu book 2 and 3, Regular 800, VIP 1k, special 1500, pay via 9169472057, Aisha, Opay Digital Service, ku tura evidence of payment via WhatsApp 09169472057.*

Uncle Al'ameen ya tsaya a bakin toilet yana zazzare idanu cikin takaici yayin da ita kuma take gefe tana
aukar bodiyo tana dariya kamar wacce aka yi wa wasa mai da
i.
A wahalce ya ce, "Rumana, mi kikayi min haka?"
Kafin ma ta samu damar amsawa, cikinsa ya riga ya mur
a ya nufi toilet da gudu saboda zawom da ke damunsa ya tafo gadan-gadan yana neman tunkurar boarder ya kunno kai a sararin waje.
Ya da
e a ciki kafin ya fito a sanyaye, fuska cike da kunya da
acin rai.
Da ya fito ne ta kalle shi tana dariyar da bata tsaya ba, sannan ta ce masa cikin zolaya, "Rumana aikin yana kyau dama na fa
a makani da ka gan ni wandon karfe ce duk wanda ya saka ni baya da kwanciyar hankali.
Ai yau ranar diskon zawo ce, hutu har sai ranar suya!
Ko kuma muyi da wajewa ka tsugunna akan kafafunka ka bayar da ha
uri sai in baka makari ko kuma ka huta da wannan zawo mai sauti Fats pat papapat pat fatso."
ara bushewa da dariya, sannan ta hau sama tana ci gaba da dariyarta tana barsa a parlour yana mazurai.
Can cikinsa ya mur
a yayi hanyar kewayen a guje garin sauri ya fa
i a dariyar kewayen zawo ya fito tsuuuu, ya zaro idanu yana lalubar kasansa yaga zawo, ya ta
are ya fasa ihu.
Wuni
aya Rumana ta shafe tana kwance tana maimaita bidiyon 'diskon zawo' na Uncle Al'ameen, dariya na kwace mata kamar wacce aka tsokano ta da maganar raha mai ban dariya.
Duk sanda ya fa
i yana tangal-tangal yana ri
e ciki, sai ta sake fashewa da dariya har hawaye na zuba mata, tana cewa a ranta, "Wannan diskon zawon ba
aramin abun dariya bane."
Washegari da safe, ta shiga falon Alhaji Baffah domin gaishe da shi sai ta hango Uncle Al'ameen zaune cikin natsuwa kamar bashi bane jiya yake rawar diskon zawon wancen abun kunya ba.
Idanunta suka sauka a kansa, sai hoton jiya ya dawo mata sabo na tangal-tangal, gudu zuwa toilet, dariya ta kubce mata da
arfi.
Uncle Al'ameen ya
ago kai a hankali, ya zuba mata ido sannan cikin nutsuwa ya ce, "Wutar kyau..." Muryarsa cike da wani irin nishadi.
Ya juya ga Alhaji Baffah ya
ara da cewa, "Alhaji Baffah, wannan jikar taka ta burgeni.
Ina so, fatan za a bani aurenta."
Nan take Rumana ta tsuke fuska ta wurga masa harara ta ce, "Careful.
Idan na aureka ai na ci baya, ban yi wannan lalacewar ba."
Uncle Al'ameen ya yi murmushi mai cike da nisha
i, ya
an sunkuyar da kai kamar wanda ya kar
alubale, ya ce, "To ya za a yi?
Gashi kuma sonki ya shiga zuciyata har ya rikita min tunani, yayi min kane-kane a zuciya."
Ta saki siririyar dariya mai
an kaifi, ta karkatar da kai ta ce, "Tunda diskon da kayi jiya bata saka ka shiga taitayinka ba, to mu je zuwa shege ka fasa
an halak sai yanka."
Bata tsaya jiran amsarsa ba, ta juya cikin nutsuwa ta gaishe da Alhaji Baffah, sannan ta fice fuu kamar iska ta barshi a zaune yana kallon bayanta da murmushi mai cike da ma'anoni.
Tun daga wannan rana al'amari ya sauya.
Duk inda Uncle Al'ameen ya hango Rumana ko a tsaye ko a zaune, sai ya jefa mata kalmar "Ina sonki." Wani lokaci cikin raha, wani lokaci da murmushi, wani lokaci kuma da wani irin kallo da ke saka tana jin kamar ta fasa ihu.
Ya mayar da maganar kamar wasa, amma yawan maimaitawa ya sa ta daina zama wasa a idon mutane.
A hankali labarin ya bazu a gidan kowa ya sani.
Wasu na dariya suna
auka wasa ne, wasu kuma suna kallon kamar da gaske yake, musamman idan suka ga yadda yake tsayawa yana kallonta kamar akwai wani abu a zuciyarsa da bai fa
a ba.
Rumana kuwa takaici yake bata ba ka
an ba.
Duk sanda ya sake fa
in "ina sonki," sai takaici ya kamata, tana jin kamar ta ci gaba da ball da shi, amma duk da haka bata bari kanta yayi murfi ta rin
a mayar da raddi, tana bashi amsa mai kaifi, ba zata bari ya samu damar jin ya yi nasara a kanta.
Amma duk da haka akwai wani
angare na zuciyarta da ke jin wannan wasan nashi ya fara wuce gona da iri.