← Book details Zane Akan Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 48 OF 49

Sashe 48

Zane Akan Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Har ta kai
ofa sai ta juyo, ta ci karo da shi tsaye yana kallonta.

Ta kanne ido tace, "Kake kallona, are you feeling insecure?"
Ya murmusa ya ce, "Rumana." Ta ce, "Na'am Baba Aminu."
arasa inda take da taku biyu ya fizge wayarta daga hannunta.

Ta zabura ta ce, "Ba ni wayata, na ce ka bani wayata."
aga wayar sama ka
an ya ce, "Gata kiyi tsalle ki kwata, gajera kawai."
Ta matsa kusa da shi tana mi
a hannu zata kwace, "Bana son wasa fa, ka bani abuna, kuma da kike kirana gajera wannan
arya ne, ni Rumana na fi karfin a kirani da gajera domin dukkanin inda doguwar mace ta kai na kai."
Ya ce, "To na ji." Ta mi
a hannu ta ce, "Ba ni wayata."
Ya ja baya ka
an ya ce, "Yanzu kika gama cewa baki son komai daga danganceni amma gashi kina so na baki wayarki."
Ta harare shi ta ce, "Wayata tawa ce, halak malak don haka a bani abuna ko yanzu inyi maka ihun
a mutanen gidan suyi maka rubdugu."
Ya yi dariya
asa-
asa, sannan ya sauke wayar ya mi
a mata amma bai saki ba, ya matso kusa da ita sosai ya ce, "Kin cika rigima Rumana amma babu komai tunda kina ba ni dariya."
Ta zare wayar da
arfi daga hannunsa tace, "Ka daina raina min hankali ko kuma in na tashi ramakon gayya sai ka gwammace diskon zawo aka maimaita akan abun da zan yi."
Kafin ta ankara ya sake fizge wayar daga hannunta, takaici ya kawo mata wuya.

A fusace ta matsa kusa da shi tana
arin kwace wayarta, ya ja baya yana
aga wayar sama yadda ba zata kai ba.

"Relax...

Miye haka kika firgita haka kamar na sace miki rayuwa?" ya fa
a rainin wayo.

Ta murtu
e fuska, ta ce, "Bana son wasan banza, ka bani wayata yanzu."
Ya karkata kai yana kallonta sosai, yana nazarin duk wani motsinta, ya ce, "Interesting... kin ce ba kya son komai nawa, amma yanzu kina son na baki waya?"
Ta cije baki tana jin takaici, ta ce, "Stop being annoying!

That
s my phone!"
Ya yi dariya sannan ya rage tsayin hannunsa amma bai mi
a mata ba tukuna ya ce, "Say please..."
Ta waro idanu ta ce, "Excuse me?!"
"Cewa nayi ki ce please cikin mutunci, ba da wannan girman kan naki ba."
Ta ce, "Please." Amma saidai yadda ta fa
in ya babu ko
igon ladabi a ciki.

Ya girgiza kai, "Uh-uh, not convincing."
"Al'ameen!" ta kira sunansa cikin haushi.

Ya matso kusa da ita, ya sunkuyar da kansa ka
an ya ce "Ki koya yadda ake magana da mutane Rumana, ba kowa bane zai jure wannan halin naki."
A fusace ta ce, "Ban koya, duk wanda yaga bazai iya jurewa ba yaje ya rungumi transformer.

Duk wanda ya ji bazai iya jurewa ba that's his own problem."
Ya ce, "Okay then.

But start by controlling that temper."
Ta fizgi wayar daga hannunsa, ta shige kitchen ta bamko kofa.

A parlour kuwa, Al
ameen ya tsaya yana kallon bayanta.

"Stubborn..." ya furta a hankali.

Tun da Rumana ta shige kitchen, bata sake fitowa ba, ta fara dafa indomie cikin sauri saboda yunwar dake damunta.

Tana motsa tukunya zuciyarta na tafarfasa da abun da Uncle Al'ameen yayi mata, yana shiga hancinta da kudundune kuma idan ta tashi faceshi sai ya gwammace kida da karatu.

Bayan ta gama dafa indomie
in ta zuba a plate ta zauna a gefe ta ci domin ta samu karfin girkin tarbar Yaya Junaid.

Ta dauki lokaci sosai tana girke-girken ta soya sunasir, ta dafa miyar ja, ta daka sakwara, sannan ta hada zobo mai sanyi da dandano mai kayatarwa.

Kitchen din ya cika da kamshi mai da
i, kafin ta gama ta gaji matu
a ga shi Jidderh tana makaranta ballantana ta kama mata.

Bayan ta kammala komai, ta gyara komai tsaf, sannan ta fito daga kitchen tana hamma, bacci kwance a idanunta, kafafunta kamar ba nata ba.

Tayi mamakin ganin har lokacin Uncle Al'ameen yana nan, yana zaune tare da Ammi suna hira.

Tayi mashi kallo
aya ta watsar ta nufi hanyar staircase.
aga murya ya ce, "Daughter, kada dai rowa zakiyi wa kawunki."
Ta yi kamar bata ji shi ba, ta wuce abunta yayinda idanunta suke neman rufewa saboda bacci.

Ammi ta ce, "Ba ki ji yana maki magana ba?" Ta ce,
"Hankalina yana wurin ne amma zan zuba mashi."
Ta juya ta koma kitchen.

Ta zuba abincin ta
ora zobo da gorar ruwa a gefe.

Takaici kamata na yadda yake neman mayar da ita
ar aikatau dinsa tayi jim tana shawarwarin
aukar robar gishiri, yayinda murmushin gefe baki ya
ullo a fuskarta.

Har zata zuba sai ta dakata.

A ranta ta ce, "A'a idan na zuba zai rainani ne ya ce ban iya girki ba."
Ta rufe robar gishirin, ta mayar inda ta
auko ta, sannan ta fito da abincin ta ajiye a gabansa ta ce, "Aci da
i lafiya."
ameen ya
ana, ya
ago kai da sauri ya ce, "Kin tabbata kece kika girka?" Ta ce, "A'a kanwar
awar kakar mai aikin gidan makotanmu ce ta girka."
Ta juya ta haura sama, ta gaji sosai, ta rage kayan dake jikinta ta yi wanka, ta kwanta yayindq bacci yayi awon gaba da ita.

Bayan lokaci ta bu
e ido, ta hango Junaid zaune akan cushion yana kallonta.

Ta firgita, ta mi
e da sauri ta janyo bargo ta rufe fuskarta.

Junaid ya yi dariya, "Angel, you look scary when you sleep.

Baki a bu
e kamar horror."
"What... did you just say?" ta ce tana
aga kai ka
auki pillow ta jefa masa.

Ya kauce, ya ruga da gudu yana dariya.

Ta bi shi tana jifa da pillow, yana
ara tsokanarta.

Har parlour ta biyoshi tana jifa da pillow, ya cabe filon yana dariya.

Ya zauna akan kujera ya ce, "Kada ki shanyani daga nan Abuja nayi."
Ta juya ta haura sama tayi wanka ta shirya cikin wata expensive Egyptian Abaya mai
an karen kyau, ta yane kanta da mayafi, ta kalli kanta a madubi ta juya ta
ara juyawa sannan ta fice bayan da ta shefe jikinta da designer turaruka masu
amshin gaske.

Gidan ya yi shiru, Jidda da Islam suna school, Imran kuma yana Morocco inda yake karatu, Abbi kuma ya fita.

Ta sauko
asa a hankali.

Kitchen ta wuce ta
auko abincin ta jera akan dinning table, Junaid ya ce, "Ki bari masu aiki su jera mana." Ta ce, "A'a haka kawai su
arar da shi wahalata ta tashi a banza, barni in ajiye da kaina, ni kadai nasan wahalar da nasha a wajen girkashi."
Da kanta ta yi serving dinsa, yana ci yana santi tana mashi dariya, bayan ya gama ya kora da zobo.

Suka tashi suka koma parlour.

A parlour, Ammi ta kalli da kayan da ake ta shigowa da su manyan boxes da katon bakin bucket a gefe.

Rumana ta ce, "Siyayyar da nayi ce bayan biki, wannan kuma garar amarya ne."
Ammi ta yi murmushi kawai ba tareda ta ce komai ba.

Junaid ya mi
e ya ce, "Ammi, zan wuce."
Ammi ta ce, "Tun yanzu?

To mun gode sosai, Allah ya kiyaye hanya."
Rumana ta yi shiru tana kallonsa tana jin kamar kada ya tafi.

Ta raka shi har wajen mota har ya shiga mota sai kuma ya fito ya kama hannunta ya ce, "Kada ki manta, ki yi min dambun kaza.

Zan aiko a amsar min."
Ta jinjina kai ta ce, "To shikenan."
Ya saki hannunta, ya shiga mota.

Tana tsaye tana masa waving har motar ta fice daga gate.

Ta sauke ajiyar zuciya tana mai dafe saitin zuciyarta ta ce, "Whenever I look into his unique eyes, I feel insecure and confused... he is confusing me."
Ta ja lumfashi a hankali, sannan ta juya ta koma ciki.

Da daddare tana zaune a gefen gado tana jujjuya wayarta, sai kuma ta latsa kiran Yaya Junaid.

Bai jima ba ya
aga.

"Ka isa gida lafiya?" ta tambaya cikin kulawa.

Ya amsa da, "Lafiya lau."
Ta ce, "A gaida min Aunty Leeserh."
Ya ce, "Zata ji."
Ta gyara zama ta ce, "Gobe ina son zuwa shopping, akwai abubuwan da ban siya ba."
Daga
aya bangaren ya ce, "Okay, zan tura maki ku
in."
Ta ce, "Na gode, Allah ya
ara arziki."
Ya amsa da, "Amin," sannan ya
ara da cewa, "Amma tare da Jidderh zaki je ko?"
Ta jinjina kai kamar yana a gabanta sannan ta ce, "Ehh tare zamuje."
Ya ce, "Okay, ki turo min account number
inta in tura mata ku
in siyayya."
Ta ce, "Okay," suka yi sallama.

Jidderh na zaune a parlour tana karatun Al
ur'ani mai girma da kira'arta mai da
i, hankalinta a tattare akan karatun da take yi, nutsuwa ta sauka a falon.

Wayarta ta yi
arar alert.

Saida ta kai aya sannan ta tsaya, ta
aga wayar tana duba sa
on, idanunta suka fa
a sosai.

"Kai... waye ya tura min wa
annan manyan ku
en har haka?" ta fa
a cikin mamaki, zuciyarta na bugawa da sauri ganin yawan ku
Ammi da ke zaune kusa da ita ta
ago tana kallonta, ta ce, "Waye ya turo maki ku
in?"
Jidderh ta sake duba sender
in da kyau, ta ce, "Yaya Junaid ne ina jin Rumana ya turo mawa."
Rumana ta sauko daga bene, ta iso falon ta tarar da Jidderh zaune da waya a hannu, har lokacin da alamun mamaki a fuskarta.

Jidderh ta
ago ta ce, "Yaya Junaid ya turo maki ku
i a account dina."
Rumana ta girgiza kai ta ce, "A'a ba nawa bane ba, naki ne na shopping da zamuje gobe."
Jidderh ta waro idanu sosai, ta ce, "Ku
in sun yi yawa fa!"
Rumana ta fashe da dariya, ta ce, "Tab!

Wa
annan ku
in ba su yi yawa ba."
auki wayarta ta kira Yaya Junaid tana ringing
aya ya
aga.

"Yaya Junaid, Jidderh ta ce ku
in sun yi yawa," Rumana ta fa
a da dariya a muryarta.

Ya ce, "Tana kusa ne?" Ta ce, "Ehh." Ya ce, "Sakata a amsa kuwwa."
Rumana ta saka wayar a handsfree, ta mi
a kusa da Jidderh.
Chapter 48 · 0% Book details