Sashe 2
Zane Akan Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Wanda aka kira da Imran ya juyo ya dubi abokin nasa, fuskarsa dauke da tsantsar damuwa ya ce, "Ahmad dole ka ganni a cikin damuwa, kwanaki ukku kenan babu Jidderh babu labarinta,
atan
iya mace budurwa a wannan zamanin ba
aramin tashin hankali ba ne ba musamman ga iyayenta da
an uwanta, mu dai fatanmu shine Allah ya tsare mata mutuncinta, ya kareta, ya dawo mamu da ita a cikin koshin lafiya."
Ahmad ya amsa da, "Amin."
Imran ya ce, "Dole kake ganina a cikin damuwa, tunda abun nan ya faru kullum Ammi a cikin kuka take, Abbi kansa daurewa kawai ya ke yi amma kallo
aya za ka yi mashi ka fahimci yana a cikin matsanancin tashin hankali da ru
ani.
In takaice maka zance babu wanda hankalinsa yake kwance a cikin gidanmu," yana maganar ne yayinda a lokaci guda idanunsa suke kallon waje yana
urewa mutanen da suke wucewa kallo yana fatan ganin Jidderh.
A daidai lokacin da suka shawo corner idanuwansa suka sauka a kanta, sai da bugun zuciyarsa ya tsaya na wani lokaci.
Ya kalleta ya
ara kallonta, har muntsular jikinsa ya yi domin tabbatar da abun da idanunsa suke gane masa, tabbas ita ce, Jidderh ce, ya tsaya cak daga maganar da ya ke a sanadin hango Rumana da ya yi.
"Jidderh!!!!" ya ambata da saurinsa.
Ahmad ya kalli inda yake kallo, ya ce, "Wallahi ita ce." Ya gangara da motar ya yi parking a gefen titi, ko parking din kirki baiyi ba Imran ya
alle murfin motar ya nufi inda take da saurinsa yana tafiya gudu-gudu, ya rungumeta yana mai sauke ajiyar zuciya, ya ce, "Jidderh!
Alhamdulillah mun sameki, Allah shine abun godiya."
A daidai wannan lokacin fushi, haushi da takaici suka cika zuciyar Rumana, shin da miye wannan makaskantancin yake ta
ama da da har zai rungumeta?
A fusace ta tureshi tana mashi kallon kaskanci ta ce, "Kai Malam wannan wani irin iskanci ne da rashin mutunci, baka da kunya ne kai ko kuma iskanci ne ya yi maka yawan da baka tantance mutane."
Imran bai damu da furucinta a kansa ba murnar ganinta ya cika mashi zuciya, ya kama hannunta yana fa
in, "Jidderh!"
Rumana ta zagba mashi harara da takaici akan fuskarta, ta fizge hannunta ta ce, "Ba Jidderh ba ce, wannan Rumana ce."
Kansa ya shiga girgizawa yana fa
in, "Jidderh ba na wasa da ke, wuce mu je gida." Ya
arasa maganar da kakkausar murya.
ora da fa
in, "Iyayenmu sun damu, Ammi da Abbi suna cikin matu
ar tashin hankalin
acewarki."
Cikin ranta ta ce, "Ikon Allah." Amma a zahiri murtuke fuska ta yi ta ce, "Na fa
a maka ni ba sunana Jidderh ba sannan kuma ban sanka ba don haka ka wuce ka bani waje tun kafin in tara maka jama'a inyi maka terere."
Har ta fara nadamar sakawa da ta yi sukayi ghosting masu basu tsaro suka fito su ka
ai, da ace sun fito da matakan tsaronsu da wannan
an talakawan bai isa ko kusa da motarta ya matso ba ballantana kuma har ya samu damar ta
a mata jiki.
Tsawa ya yi mata a karo farko, "Jidderh!!!" Ya furta sunan da karfi cikin tsawa.
Ta yi baya da sauri, a rayuwarta bata son tsawa ko ka
an, bata tashi gidan ake yi mata tsawa ba, zuwa wannan lokacin abun ya fara ba ta tsoro, ta juya tana fatan hango Junaid saidai inaa babu shi babu alamarsa.
Muryarta tana rawa ta ce, "Malam ban sanka ba, ban ta
a ganinka ba, sunan da kake kirana da shi ba sunana ba ne ba.
My name is Rumana, I'm not Jidderh."
Bai saurareta ba domin ya gama yarda da cewa watakila wani abun sukayi mata wanda ya rikita mata lissafin kai: shin idan ba haka ba ta ya Jidderh za ta kasa ganeshi?
Ya kama hannunta saying, "Jidderh shin wani abun ne ya samu kanki da har kika gagara tunawa da yayanki Imran?
Ki zo mu je gida, iyayenmu suna cikin tashin hankali da damuwa.
Jidderh tun bayan
atanki ahalinmu suke a cikin tashin hankali.
Ammi tana ta kuka, Abbi ya kasa samun sukuni."
Ta fusata da ri
e mata hannun da ya yi, ta fizge hannunta tare da wanka mashi mari tana mashi kallon kaskanci da raini ta ce, "Kana hauka ne!?
Is this some sort of prank!?
Na fa
a maka na maimaita cewa sunana ba Jidderh ba, sunana Rumana, kuma ban sanka ba."
Imran ya dafe kuncinsa yana kallonta da mamaki, Ahmad kuwa zaro idanu ya yi waje, lallai abun babba ne Jidderh wacce ko kallon cikin idanun mutum batayi idan tana magana amma yau itace ta shararawa yayanta Imran mari.
Rumana ta juya inda Ahmad yake ta ce, "Kai Malam ka kama abokinka ka wuce dashi tun kafin in saka mutane su yi mashi
an banzan duka akan iskancin da yake nunawa a kaina."
Saidai shima abun da ya fa
a babu abun da ya
ara mata sai takaici domin bu
ar bakinsa sai cewa ya yi, "Jidderh ka da ki yi haka."
Ta rasa bakin magana, ta ta
a hannuwa tana dariyar rainin wayo sai abun yake mata kamar wasan kwaikwayo ko kuma ta kirashi da almara, tana ganin rayuwa a wajen nan, ta ce, "Ikon Allah sai kallo, ni Rumana ina ganin rayuwa a wajen nan, da alama dukkaninku ne kuka samu damuwa a kawunanku."
Imran ya daka mata tsawa a karo na biyu, "Jidderh!!!!" Ba tare da ya
ara furta komai ba ya ja hannunta yana nufar motar da suka ajiye a gefen titi.
Ta yi iyakar
arinta amma ta kasa kwace hannunta daga lafiyayyen rikon da ya yi mata, ta zaro idanu yayinda gabanta ya yanke ya fa
i: Miye yake shirin faruwa da ita?
Tana jin labarin satar mutane da ake yi, ka da abun ne ya zo kanta, kada dai cinne aka yi mata tun daga Kaduna aka biyota Katsina aka yi ram da ita.
Ta fasa ihu da dukkanin karfinta tana fa
in, "Ka sake ni." Tana
arin cire hannunsa daga rikon da ya yi mata sai dai ba rikon wasa ya yi mata ba bugu da kari karfin ba
aya ba.
Imran ya dubeta da damuwa ya ce, "Jidderh ba cutar da ke zan yi ba, gida zan kaiki wajen iyayenmu."
Ji ta yi ranta ya
aci ta daka mashi tsawa ta ce, "Ka sakeni ko kuma in tara maka mutane, in yi maka ihun
arawo, masu satar mutane kawai." Gani ta yi ya ci ga ba da tafiya kamar bai ji abun da ta fa
a ba.
Ganin da gaske yake ta ta ta
are ta fasa ihu da dukkanin muryarta hakan ne ya janyo hankalin mutane zuwa garesu, mutane suka taru a kansu, ganin haka ta fashe da kuka tana fa
a masu abun da ya faru, "Ban sanshi ba ya zo yana kirana da Jidderh yana wasu maganganu this and that..." Imran ya katseta, "Karya take,
anwata ce, yau kwana ukku kenan rabonta da gida an nemeta an rasa."
Ta rasa bakin magana ganin yadda a gabanta ake mata
arya da ha
in tuggu da kitumurmura, yaushe ta ha
a jini da shi da har hakan ya faru, ita kuwa miye zai saka ta ha
a jini da wannan talakan, babban abun bakin cikin da takaicin shine da iyakar gaskiyarsa yake furta abun da ta san cewa
arya ce zallarta.
Bata
are wannan tunanin ba muryar wani dattijo ta doki dodon kunnenta yana fa
in, "Ba sai ka rantse ba, dukkanin wanda ya kalleka ya kalleta zai tabbatar da cewa jininka ce." Wani saurayi da ke kusa da shi ya ce, "Haka ne, tabbas."
Ta fasa ihu tana fa
in, "Na fa
a maku ba ni ba ce, ban sanshi ba.
Wani haukan ne ya sameku da har zaku dangantani da wannan talakan marar galihu: Mi yasa ku ke yi min haka?
Ko kuma kun ha
a baki ne kuka shirya tuggu da makirci domin cutar da ni, torh ko miye wasanku ina mai bakin sanar daku cewa babu nasara a nan domin ha
arku ba za ta cimma ruwa," ta yi nuni wa Imran ta ce, "Da ni da wannan ba mu da ala
a ta kusa ko ta nesa, ta ina ma zan yi dangantaka da wannan talakan makaskanci, ku dubeshi ku dubeni, suturar jikinmu kanta ta nuna banbancin."
Wani mutum ya ce, "Ke yarinya ki bi duniya a sannu, ki bi yayanki ku wuce, kai yaro ka kamata ku je gida."
Ji ta ke yi kamar ta fasa
ara, "Na ce maku ba yayana ba ne ba, ban sanshi ba." Mutumin ya ce, "Rayuwa kenan, Allah ya shirya mamu zuri'a."
Ganin abun da gaske ne, ta goya hannuwa a kirji, da gadara ta ce, "Babu inda zan je." Ahmad ya ce, "Don Allah ku taimaka mamu, wallahi
anwarshi ce."
Kanta ta dafe cike da haushi da takaici ganin babu wanda ya fahimceta a cikin mutanen, bugu da kari hotuna da Imran yake nuna masu, ta rasa abun cewa.
Karfi da ya ji Imran yake neman daurata a kafa
a tana gardama tana dukansa da dukkanin karfinta saidai inaa ko gizau bai yi ba.