← Book details Zane Akan Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 45 OF 49

Sashe 45

Zane Akan Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Jidderh ta kalleta ta ce, "Mu tafi."
Rumana ta ce, "A'a, ke ki tafi, ni sai na yi ramakon gayya tukunna," ya
are maganar tana hararar inda Uncle Al'ameen ke zaune.
ago kai ya kalleta.

"Akan wa zakiyi ramakon gayya?" Ya tambaya da gyatsali.
aga kafa
a, ba tare da nuna damuwa ba ta ce, "Oho."
Ya saki murmushi mai cike da raini ya ce, "Ina guje maki reshe ya juye da mujiya."
Ta mayar masa da kallo mai
auke da
alubalanta ta ce, "Zaifi kyau kayi ta kanka domin ba a raina min wayo a zauna lafiya."
Jidderh ta kalleta tana son ta saka baki amma ta hakura.

Rumana ta mi
a mata makullin motarta ta ce, "Ki wuce da ita, idan na gama zan kira a maido min."
Jidderh ta amsa ta fice compound tana jinjina diramar Uncle Al'ameen da Rumana, yayin da ita kuma Rumana ta zauna tana kallon wajen Uncle Al'ameen da wata nutsuwa mai
auke da shiri a idanunta.

A wannan dare Rumana ta kwana cikin takaici da haushi, zuciyarta cike da takaicin abun da Uncle Al'ameen ya yi mata a jiya.

Duk lokacin da ta rufe ido, sai ta ga fuskarsa yana mata dariya, wannan abun ne yake
ara rura mata wutar
udirin ramako gayya.

A ranta ta gama yanke shawara ba za ta bari lamarin ya wuce haka ba.

Washegari da safe, gari ya fara wayewa, Uncle Al'ameen yana zaune a compound yana shan iska, wajen ya yi shiru, sassanyan iska yana kadawa.

A saman balcony, Rumana ta fito ta hangoshi, ba tare da
ata lokaci ba ta janye kanta da sauri ta koma ciki.

Cikin hanzari ta ciko bokiti da ruwa, ta zuba omo mai yawa yayi kumfa sosai.

Ta
aga bokitin da
arfi tana dariyar mugunta sannan ta nufo balcony
in da gaggawa.

A ranta tana fa
in, "Zakaga wankan safe ganin idanunka."
aga bokitin ta kwararo ruwan daga sama, ruwan kumfa ya sauka a jikinsa ya jikeshi sharkaf.

Uncle Al'amee ya tsaya cak jikinsa jike sharkaf da sabulu, kumfa na ta malala daga kafadunsa da fuska.

Ya lumshe idanu saboda mamaki da sanyi da ya mamaye shi lokaci guda.

Yana
agowa yaga ita ce dama kuma yayi zaton hakan, yana kallonta da idanu masu
auke da mamaki da
an jin haushi a lokaci guda.

Ruwan sabulu na
iga daga jikinsa, amma duk da haka hankalinsa yana kanta yana mamakin karfin halinta.

Rumana ta fashe da dariya, tana tafa hannuwa ta ce, "Ramakon gayya kenan wacce tafi ta gayya zafi."
Ya nuna kansa da yatsa, murya a tsuke ya ce, "Nifa kawunki ne."
Itama ta nuna kanta cikin
wazo da rashin jin tsoro ta ce, "Ni Rumana ce walki daidai kugunka."
Uncle Al'ameen ya saki murmushin gefen baki yana mai girgiza kai ya ce, "Kin ci bashi kuma sai na saka kin biya da muguwar tsa
Da gadara ta ce, "Ka yi kudi a biya domin daga gidan arziki nike, ban gaji tsiya ba."
Ta fashe da dariya tana ranga
a guda, "Ayyiriri ahayye nanaye wankan safe promo max."
Uncle Al'ameen ya juya ya nufi cikin gida da jikinsa duk ya jike da kumfa.

Yana shiga parlour, Hajiya Attuwa ta dubeshi da mamaki ta ce, "Mi ya faru?"
Ya ce, "Rumana ce kuma sai na rama."
Hajiya ta yi dariya irin tasu ta manya ta ce, "Ai kuwa tayi min daidai.

Jiya nan ina gani ka saka mata
afa ta kwarawa kanta miya a kai, sannan ka tsaya kana mata dariya."
Ya wuce shiga
akinsa zuwa bathroom ya sakarwa kansa shower, tunanin Rumana bai bar shi ba.

Yadda ta tsaya a balcony, yadda ta kwararo ruwan kumfa ba tare da tsoro ba, sai ya ji wani murmushi ya subuce masa ba tare da ya sani ba.

Ya girgiza kai yana
arin kore tunanin amma duk da haka murmushin ya sake dawowa.
******
RUMANA
Rumana kuwa tana komawa ciki ta fara tattara kayanta, ta
auki waya ta kira Ammi.

"Ammi, a kawo min mota yau zan dawo."
Ammi ta yi shiru na
an lokaci kafin ta ce, "Ki biyo kekenapep mana."
Rumana ta zaro idanu ta ce, "Kekenapep kuma!?"
Daga
aya bangaren Ammi ta ce, "Kwarai kuwa ko kin fi
arfinta ne."
Rumana ta ce, "Ayyerh Ammi, ni ban iya hawanta ba fa."
Ammi ta ce, "To shikenan.

Bari a saka direba ya kawo maki motar."
Rumana ta shiga sassan gidan ta yi bankwana dasu daga nan ta koma bangaren Hajiya, ta
auki kayanta, ta yi mata sallama sannan ta fito.

Tana sako
afa waje sai ta taka
awon ayaba.

Kafarta ta sul
e, ta wuntsula a
asa ta yi zaman da
aro a
asa tana faman, "Wayyo kuguna!

Wayyo kwankwasona!

Wayyo bayana!."
Uncle Al'ameen da ke can gefe ya fashe da dariya yana kallonta da nisha
i ya ce, "Ka
an ma kika gani."
Rumana ta
ago kai a fusace, ta cije le
e, ta ce, "Tunda har wasan yana maka da
i, ni kuwa sai na gigita maka hankali da shi."
Ya nuna kansa yana girgiza kai, "Nifa kawunki ne.

Have respect."
Itama ta nuna kanta ta ce, "Ni Rumana ce
ar gidan attajirai.

Know your place."
Ya taka har inda take, ya mi
a hannu a hankali yana fa
in, "Zaki iya tashi ko sai an taimaka maki?"
Ta yi masa banza, kamar ba ta ji ba.

Ya saki murmushi ya ce, "Fa
a da aljani ba da
Ta ce, "Aikuwa zan nuna maka aljani ganin idanunka."
yar ta mi
e tana ri
ugu ta koma cikin gidan.

Hajiya ta cika mamaki ganin ta dawo ta ce, "Kinyi mantuwa ne?"
Runana ta ce, "A'a, na fasa tafiya yau sai na
ara kwanaki."
Uncle Al'ameen ya yi dariya yana fa
in, "Ina guje maki ba
ar wuya."
Rumana ta murmusa ta gefen baki, ta
aga gira tana kallonsa ta ce, "Za ka ga ba
ar wuya ganin idanunka.

Idan na fara wasan tamola da hankalinta sai ka dur
usa akan gwiwowinka kana ro
ona in hakura in barka."
Washegari da safe kamar kowace safiya Rumana ta shiga gaishe da matan gidan.

Ta zagaya har ta iso
angaren Hajiya Murja, inda ta tarar da Uncle Al'ameen zaune ya
aura kafa
aya bisa
aya kamar wani saraki.

Hajiya Murja ta yi dariya irin tasu ta manya tana lura da kallon takaddama dake wakana a matsayin Uncle Al'ameen da Rumana ta ce, "Rumana ni fa ban gane zaman na. naki ba, yau kice kin fasa tafiya, gobe kice kin fasa komawa.

Gashi kina takurawa
ana Al'ameen.

Ko dai sonshi kike mu fito mu yi magana ayi tuwona mai na?"
Kafin Rumana ta ba da amsa, Al'ameen ya
ago kai ya jingina da kujerarsa, ya ce, "Idan tana so ta yi magana sai a taimaka mata."
Wannan maganar ta saka Rumana ta fashe da dariyar takaici, tana dariya har ta tafa hannuwa tana girgiza kai.

"Kai wallahi," ta ce tana dariya, "Ai idan na aureka na cuce ka, ba
ar wahalar da zaka sha a hannuna sai ka gwammace baka bari takaddama ta shiga tsakaninmu ba, hanyar jirgi daban da ta mota daban."
Ya ce, "Rumana daina ganina a haka, ba'a banza nike ba, akwai kudin sadakinki a account dina." Ta ce, "Akwai dai kudin sadaki a account dinka amma ku
in sadakina wala."
Ta mi
e tana gyara mayafinta ta ce, "Kaka a huta lafiya."
Ta fice daga bangaren.

Al'ameen ya bi ta da kallo har ta
ace, murmushi na
ara bayyana a fuskarsa.

Da rana, Uncle Al'ameen yana zaune a dining table yana kallon bidiyon da ya
auki Rumana jiya yana dariya, yana maimaita kallon yadda tayi zaman da
aro a
asa yana dariya kamar wanda yake kallon comedy.

Ya ce, "Wannan comedy da dadin kallon."
Tana mashi kallon gefen idanu ta ce, "Yau zakaga comedy ganin idanunka, idan har ban gigitaka ba ba sunana Rumana, na koma BINTOTO
ARANGIYA."
aga kai ya ce, "Daughter a zubo min abinci." Kamar da gaske ta rusuna tana fadin, "To, ai dole inyi biyayya inyi kamun kafa ko na samu ka goge bidiyon nan."
Ya fashe da dariya, "Wai har cikin ta kaura yayi la'asar, ashe rashin ramakon gayyar naki na bogi ne."
Cikin ranta ta ce, "Yau zakaga
ogi ganin idanuwanka."
Ta dauko abincin ta kawo dinning table tana zuba mashi tana leken wayar tana jin takaicin yadda ya mayar da ita comedy ta ce, "Uncle ka goge wannan bidiyon mu zauna lafiya, ko kuma inyi maka wanda ya fi wannan."
Ya yi watsi da maganarta, ya koma kallon wayarsa yana
ara dariya.

"Wannan comedy
in da
in kallo yake," ya ce cikin nisha
Rumana ta yi murmushi mai
auke da mugunta, "Aiko za ka ga comedy ganin idanuwanka," ta ce a hankali.

Ta ja baya ta koma gefe, inda ta gyara wayarta ta saita camera tana jiran abin da ta saka a abincinsa ya fara aiki.

Al'ameen kuwa hakalinsa a kwance yake cin abincin yana kallon bidiyo yana dariya, zuwa can yanayinsa ya fara sauyawa.

Cikinsa ya mur
e ba zato ba tsammani, zawo ta tafo masa gadan-gadan.

Ya yi
arin ri
e kansa, amma abin ya
ara tsananta.

Bai san lokacin da ya jefar da wayar daga hannunsa ya tashi da sauri yana matse duwawunsa yana
arin hana abin da ke tunkaro kugunsa fitowa.

Fuskarsa ta sauyax dariyar da ke bakinsa ta
ace, ta koma tashin hankali.

Rumana ta daidaita camera
in wayarta sosai, tana son kada ta rasa ko da dakika
aya na abun da ke shirin faruwa, tana jiran ganin sakamakon abun da ta zuba masa a abinci.

A tamanin yayi hanyar staircase, a wahalce ya isa
ofar
akinsa, cikinsa na mur
awa zawo yana tunkudo hanyar fitowarsa sarari.

Ya kai hannu ya murda handle ya ji ta a kulle.

Wani irin firgici ya kamashi.

Ya sake gwadawa da sauri, amma shiru.

Lokaci na tafiya, cikinsa kuma na neman ya bashi kunya.

Cikin gaggawa ya juya ya koma parlour, tafiyarsa cike da
aurewa da
arin ri
e mutuncinsa.

Hannunsa
aya na bayan duwawunsa yana matsewa da
arfi, yana ya
i da toroson dake son kubuce masa.

Fuskar nan tasa ta sauya launi, gumi na keto masa.
Chapter 45 · 0% Book details