Sashe 16
Zane Akan Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
This is unlike you." Ya tsareta da kallo yana takowa zuwa inda take, tana tako baya, alamomin rashin gaskiya sun bayyana
arara a kan fuskarta, muryarta na rawa ta ce, "Babu komai fa."
Ya girgiza kansa ya ce, "A'a akwai komai, ban yarda da ke ba, ki fa
a min gaskiya."
Ta ce, "Gaskiya kuma?" Ya saka hannuwa a aljihun wandonsa yana mata kallon tsaf ya ce, "Eh ki fa
a min gaskiyar abun da kike kullawa, na ce zan yi maki transfer na birthday din
awarki kin ce a'a wanda ba haka kike ba, it is really weird, care to explain."
Ganin yana gab da ganota kuma ta san ba zai ta
a goyon bayan abun da ta ke shiryawa na zuwa Katsina ba, ta kalli gefe ta ce, "Awww ina nufin kada ka saka min a wancen, a sabon account dina zaka saka min ku
in."
an kalleta ya ce, "Okay."
Juyawa ya yi da nufin shiga mota ta sauke ajiyar zuciya, da sauri ya juyo har sai da ta tsorata ya dungure mata goshi yana leken fuskarta kamar wanda yake son gano wani abu ya ce, "Ban yarda da ke ba." Sai kuma ya sakar mata murmushi ya juya ya shige mota, ya le
o ya ce, "Ki rakani asibiti."
Cikin ranta ta ce, "Ganganci kenan wanka da borkono, ina binka zaka gane gaskiya tunda har ka fara zargin da wani abun a kasa." Amma a zahiri sai ta ce, "Ayi min afuwa na yau, wata ranar sai inyi maka rakiyar."
"Okay kuma sai na gano abun da kike
oyewa, da bakinki zaki fa
Idan har ita za ta fa
a mashi ashe kuwa za'a shekara dubu da
oriya bai sani ba.
Wace ita ta yarda aji mutuwar sarki a bakinta, haka kawai Umma ta rufe gida ta yi mata
an banzan duka.
Junaid ya yi wa motarsa key ya fice daga gidan yayinda ta juya ta koma ciki, ta haura sama zuwa bathroom ta yi wanka ta shirya cikin riga da wando english wears ta ja kujera ta zauna tana wani shegen murmushi, cikin ranta ta ce, "Yau zan yi wankan kece raini."
Ta cancara kwalliya marar yawa wacce ta dace da fuskarta, ta zura sarkar diamond mai dogon chain tare da
an kunne, awarwaro da agogo mai
an karen tsa
a, ta saki wani mugun murmushi tana kallon kanta ta cikin madubi tana tuna yadda za ta koya mashi hankali sai ya gane ya ta
o wacce ba'a ta
owa a ci bulus.
Ta janyo dogon gashinta da ya sauko har ya wuce gadon bayanta ta yi mashi kitso guda
aya, ta daura kimoni a kan kayan da ke jikinta, ta janyo siririn mayafi ta daura akan kafa
a ta yi wa wanka kanta wanka da designer perfume, ta suri jikka ta fita tana tafiya a nutse tare da
aura kowace kafa a inda ta janye dayar.
Ta le
a dakin Umma ta ce, "Umma na tafi." Umma ta ce, "Tun yanzu?" Rumana ta
aro murmushi yayinda gabanta yake dukan tara-tara ta ce, "Mune manyan
awaye shiyasa." Umma ta ce, "Okay sai kin dawo."
Ta fito compound ta samu Bello yana tsaye a gefen motar da za su fita da ita wacce ta kasance sabuwa dal kalar ash, mai tsa
ar gaske, yana hangota ya yi sauri ya bu
e mata gidan baya yana kwasar gaisuwa ta shiga ya rufe sannan ya zagaya bangaren direba ya danna horn mai guard ya bude mashi get ya danna motar waje.
Ta kwantar da bayanta tare da lumshe idanunta ta ce, "Katsina za ka kaini." Bello ya ware idanu jin kalamin da ta yi ya ce, "Na'am?" Domin tabbatarwa kansa watakila bai ji daidai ba ne.
Ta bu
e idanunta tana fa
in, "Na ce Katsina zaka kaini, kuma za
i biyu gareka, ka kaini ko kuma in kai kaina da kaina, amma kuma ina fa
a maka da babbar murya idan na ji wannan maganar a bakin Umma ko wani a gidan nan, uhmm zamu kwashi
an kallo da kai."
Da sauri ya ce, "Zan kai ki." Ta ce, "Da ya fiye maka." Ta saki murmushi tana tuna yadda za ta yi maganin wannan saurayin, yana talaka makaskanci amma har yake da zarar fa
a mata ta durkusa ta bashi hakuri, idan har sunanta Rumana Abdurrahman to kuwa sai ta tabbatar da ta nuna mashi iyakarsa.
Bayan sun shiga garin Katsina a wajen
andagoro ta bu
e idanunta ta ce, "Ka samu wuri ka yi parking." Bello ya yi kamar yadda ta umarce shi, ta zaro katin zarar kudi daga handbag dinta ta mi
a mashi, "Zan ja motar daga nan, idan na gama abun da nike zan nemeka, ga katina ka yi siyayya ka kaiwa iyayenka ranar na ji Umma tana cewa kai
an garin nan ne amma ka da ka yi nisa, ba zan jima ba za mu wuce."
Furucinta na cewa da ta yi za ta
arasa ita
aya ya sakashi a ru
ani ya ce, "Na'am."
Ta fusata ganin ya barta da kati a hannu, a fusace ta ce, "Ba zan maimaita ba tunda na tabbatar da ka ji abun da na ce, kuma da hausa na yi maka, ko ba zaka amsa bane ka bar min hannu a sage, kana
ata min lokaci."
Bayan ya amshi katin ya fito tare da bu
e mata kofa ta fito ta koma gaba ta ja motar ta nausa a kan titi, kai tsaye gidan su Jidderh ta nufa.
Hanya bata
ace mata ba tana tuki tiryan-tiryan har ta isa gidan, ta danna horn mai guard ya bude kofar dake gefen get ya leko dom
in ganin waye, da mamaki yake kallonta ganin shigar da ta yi domin a tunaninsa Jidderh ce, yana ta mamakin yaushe kuma ta fita, ya bude get ta cilla motarta cikin gidan.
Bayan ta yi parking sai da ta duba fuskarta a mirror da ke wayarta sannan ta fito tare da janyo jikkarta wacce take limited edition, tana tako cike da nutsuwa yayinda iska yake sama da kimoni da ke jikinta, yana ka
awa da ita, ta yi kyau makurar ha
uwa, dukkanin wanda ya kalleta sai ya
ara.
Ammi da Abbi suna zaune a parlour, ta kutsa kai ciki, da mamaki suke kallonta, ta zauna tare da
aura kafa
aya a kan
aya ta ce, "Barka da warhaka."
Suka zuba mata idanu suna tu'ajjibin lamarin, ta shigo kanta tsaye babu sallama babu gaisuwa sai dai ce masu da ta yi, 'Barka da warhaka.'
A daidai lokacin Jidderh ta sauko daga bene, suka zubawa juna idanu suna mamakin tsantsar kamannin da su ke yi, Rumana ce ta fara janye idanunta, Jidderh ta
araso falon tana murmushi ta ce, "Rumana.
Barka da zuwa."
Rumana ta yatsine fuska tana takaicin kamanni da su ke yi ta ce, "Barkanmu."
Jidderh ta zauna ta fuskanceta sannan ta ce, "Na ji dadin zuwanki, na jima ina neman hanyar da zan sameki."
Da mamaki Rumana ta ce, "Ni kuma?
To, Allah ya sa lafiya."
Jidderh ta gyara zama ta ce, "Tun bayan faruwar wannan al'amarin nike fatan haduwa dake."
Da mamaki take kallon yarinyar wacce take rattaba mata zancen kamar wacce ta tambaya.
Kamar wacce aka yi dole ta ce, "Ohh ikon Allah." Jidderh ta lumfasa sannan ta ce, "Mahaifinmu ya shigo Nigeria neman danginsa, ganin kamanni da nikeyi da ke nike ganin idan kika hadamu da danginki zai iya yiyuwa mu samu gano."
Rumana ta katseta da fa
in, "Mafarinku." Jidderh ta girgiza kanta ta ce, "A'a asali ake cewa."
Rumana ta yi mata kallon raini tana takaicin yadda take mata gyaran kalami kamar ta ce mata tana neman agaji, magana ce ta baka idan wanda aka fa
awa ya gane to ai shikenan, duk kurewarta da iya hausa aje a dawo za ta ha
u da wanda ya fita ji da sanin salo da lagon azancin magana.
Ta ta
e baki ta ce, "Babu shakka kinji hausa.
Sai dai ba'a katseni idan ina magana da fatan kin gane abun da nike nufi."
Jidderh ta ce, "Ayyerh, Afuwan."
Rumana ta jinjina kanta ta baza idanu domin ganin ta inda zai
ullo saidai babu shi babu alamarsa.
Jidderh ta mi
e zuwa kitchen ta kawo mata ruwa da snack, Rumana ta kalleta ta kalli abincin ta yatsine fuska ta ce, "A'a ki mayar da abun ki bani da bu
ata.
Abun da ya kawo ni daban, lokacin da aka kawoni wannan gidan akwai wani saurayin talaka da ya zo wanda bayan fitarsa ne na gudu, shi nike son gani, idan har ya yi min abun da nike so ni kuma zan hadaku da dangina."
Jidderh ta ce, "Uncle Al'ameen ne, bari in kirashi." Rumana ta ce, "Mu yi haka kuma ki fa
a mashi sauri nikeyi in koma inda na fito beside jina nike takure a wannan akurkin gidan."
Maganar ta doki Jidderh amma sai ta taushi kanta ta yi mata uzurin watakila bata fa
a da nufi ba, ta koma sama ta
auko wayarta ta kira Uncle Al'ameen ta sanar da shi abun da ya faru, dama yana tsumayin yarinyar, mintina biyar a tsakani motarsa ta yi parking a gidan kasancewar yana kusa.
Lokacin da ya shigo falon Rumana ta yi mashi kallo
aya ta watsar tana cika da batsewa tunawa da abun da ya yi mata, cikin ranta ta ce, "Talaka da shi."
Suka gaisa da su Abbi, Jidderh ta gaida shi, Imran ya shigo ya samu kujera ya zauna tare da gaida shi.
Jidderh ta ce, "Rumana ga shi ya zo."
Rumana ta kalleshi ido cikin ido ta saki murmurshin gefen baki sannan ta ce, "Ta ce sunanka Al'ameen, Ko?
To Mr Al'ameen na zo daukar fansa ne na ramuwar gayya wacce tafi ta gayya zafi.