Sashe 5
Zane Akan Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da gudu ya dawo ya bu
e dakin ya rufa a kanta domin duba abun da yake damunta, ta shammaceshi ta buga mashi dutsen a saman kai, ta
ara buga mashi ya zube a
asa yayi warwas, ta mi
e ta tsallakeshi ta fita da gudu, babu kowa a gidan ta bu
e kuba da ke a kofa ta fita, gida ne da aka ginashi a dokar daji babu makwafta, babu alamar gida a kusa.
Ta hanga gabas ta hanga yamma, ta duba kudu ta duba arewa amma babu alamun mutane a kusa, wannan shi ake kira dokar daji ko kuma ta yi mashi inkiya da ihunka banza.
A lokacin gari ya fara duhu kasancewar gab da almuru ne, tsoro ya kamata ta tattara doguwar rigar da ke jikinta ta fara gudu da dukkanin karfinta, gudu ta ke yi babu ji babu gani, sai da ta shafe lokaci mai tsayi sannan ta samu kanta a bakin titi, jiri ne ya de
eta ta zube a
asa ta suma.
******
Aunty Zaynerb ce tsaye a parlour da waya a hannunta, ta dubi Junaid da ke tsaye kanshi a
asa ta ce, "A shekarunka da gogewar rayuwa da kake dashi amma har kayi irin wannan gangancin, kabar yarinya ita
aya a inda kasan babu wanda ta sani.
Shin tun asalin farko mi ya saka kuka tafi babu matakan tsaro?
Ai ga irinta nan an nemeta an rasa, kuma dole in kira Hajiya Amina in sanar da ita halin da ake ciki, tun
azu take kira tana tambaya."
Junaid ya dago da sauri yana rokonta domin ya san tur
a-tur
a tare da baya da kurar da sanar da Umma zai haifar.
"Aunty please ka da ki sanar da ita, sai da ta hana in tafo da Rumana amma muka matsa, a hakan ma sai da ta gindaya min sharudda kafin ta bari na tafo da ita amma duk da ranta bai so ba, idan ta samu labarin abun da ya faru ba za ta yi min da
i ba."
Aunty Zaynerb ta yi mashi wani kallo ta ce, "Ka yi min shiru a nan kuma dole in kirata domin ta cancanci da ta san halin da ake ciki, diyarta mace budurwa wacce ba rayuwar
asar nan ta iya ba ta
ace sannan ka dubi tsabar idona ka ce min in rufe mata."
Kamar zai yi kuka ya ce, "Idan kika fa
a mata akwai damuwa, sai da ta yi min gargadi sosai akan idan aka samu damuwa za ta ci min mutunci."
Aunty Zaynerb ta ce, "Then ka shirya cin mutunci da fa
a da zaka kwasa a wajenta domin dole ne ta ji halin da ake ciki, ina ganinka mai hankali ashe baka da shi, yarinyar da hutu ne kawai yake kawota Nigeria amma shine za ka barta a tsakiyar titi a wannan zamanin da satar mutane ya zama ruwan dare, a wannan zamanin da zakaga ana cinikin ku
in fansar mutum kamar ana cinikin tattasai da attarugu."
Yana mata magiya ta yi banza da shi ta haye saman bene.
Durkushewa ya yi yana mai dafe kansa ya rasa abun da ya ke mashi
i.
Lamarin ya hade mashi goma da ashirin, ga tashin hankali na batan kanwarsa ma fi soyuwa a gareshi, ga kuma zullumi na
acin rai da zai samu a wajen Umma idan ta ji abun da ya faru, ga kuma still damuwa na halin da Umma za ta shiga a lokacin da ta samu labarin
atan autarta.
*********
JIHAR KADUNA
Umma tana zaune a kan kujera ta rafka tagumi ta rasa dalilin da ya saka gabanta yake yawan fa
uwa, a haka kira ya shigo wayarta ta dauka ta yi jim tana sauraron abun da ake fa
a mata daga
aya bangaren.
ewa ta yi zumbur tare da dafe kirji, a ru
e ta ce, "Yaushe?
Garin ya?
Innalillahi wa inna ilaihi raji'um.
Ki saka su
ara bincike, su duba ccvt footage na lokacin da abun ya faru.
Ina wayarta?
Kuyi tracking wayarta?
Ina Junaid yake?"
Lokaci guda ta rikice hankalinta ya tashi ta rasa abun da ya ke mata
i, ta zube akan kujera rijib yayinda zufa ta karyo mata tana fa
in, "Wayyo ni Aminene na boni na lalace, shin ina zan saka kaina idan ya kasance sirrin da nike
oyewa tsayin shekara da shekaru ne yake shirin fallasa?
Rumana akwai sirrin da ba na so ya bayyana shiyasa ba na son zuwanki garin Katsina shine ma dalilin da ya saka ko rayuwa a kasar nan ban barki kinyi ba amma kuka matsa kuka addabi rayuwata har sai da na yarje maku tafiyar da jikina yake bani za ta kawo baya da kura," hawaye suka zubo mata ta
ara da cewa, "Rumana bana fatan rasaki.
Kina ina ne?
Where are you Didi?"
******
Junaid yana zaune a mota, hankalinsa a matu
ar tashe domin ya tabbata zuwa wannan lokacin mai afkuwa ta afku, Umma ta riga da ta ji abun da ya faru, ya kalli wayar Rumana wacce take a motarsa yana nadamar amsarta da ya yi daga hannunta, da ace akwai wayar a wajenta sai su kira su ji inda take ko kuma subi diddigin layinta su samu location dinta.
Abun da yake
ara tada mashi hankali shine yarinyar bata saba rayuwa a kasar nan ba, ga kuma abun da ya faru, yana tsoron ka da a cutar masu da ita.
Kira ya shigo wayarsa yana dubawa ya ga Umma ce ya yi zuru ya kasa
aga kiran har ya tsinke, miss call biyu ta ajiye mashi amma ya kasa
agawa, ta tura mashi text message, yana gama karantawa hannunsa har rawa yake wajen kiran numbarta, muryarsa tana rawa ya ce, "Umma barka da dare."
Bata amsa mashi ba, ta murtu
e fuska kamar yana a gabanta, da kakkausar murya ta ce, "Junaid!
Junaid!!
Junaid!!!
Sau ukku ka ji na kira sunanka.
Junaid na baka awanni biyar ka nemo min
iyata Rumana a dukkanin inda take a cikin garin Katsina, ban damu ba koda za ka bi lungu da sako na garin ne kana kwala mata kira, nidai abun da nike so shine ka maido min
iyata a nan Kaduna kamar yadda ka daukota ko kuma ka hadu da fushina, Junaid a kan wannan maganar zan iya yafe wa duniya kai, sai dai ka nemi wata uwar," sai kuma ta fashe da kuka.
Nadama ta kamashi na bujurewa maganarta da suka yi suka tafo, shiyasa a rayuwa idan iyaye suka ce ka da ka yi to ka hakura domin abun da babba ya hango yaro ko ya taka tsani ba zai hangoshi ba, bujurewa maganar iyaye babu abun da ya ke janyowa sai nadama da dana sani, biyayya a garesu kuma
i gareshi, mai biyayya ga iyaye rayuwarsa tana kyau da albarka, akwai ganin daidai a tare da biyayyar, iyaye suna da matu
ar muhimmanci da daraja.
Da muryar kuka ya ce, "Ki yi hakuri Umma, ki bar zubar min da hawaye, zan nemeto zan bazama a cikin garin Katsina in nemo ta, nima na damu da
atanta, hankalina a tashe yake, nima ina sonta ina jinta a raina a matsayinta na
anwata kwaya daya tilo wacce nike daukarta tamkar wani bangare na jikina."
Umma tana mai cigaba da kuka ta ce, "Idan ciwon zuciya ya kamani kun huta, Junaid sai da na nuna maku bana son zuwanta garin nan amma kuka fitineni har da min boren cin abinci har sai da kuka tursasani na yarje maku zuwan.
Babu komai idan na mutu kun huta."
Junaid ya yi wurgi da wayar yana nadamar abun da suka aikata na bujurewa maganarta, ya ja motar ya nausata a kan titi ba tare da ya san inda zai dosa ba, yana jan motar fuskarsa dauke da tsantsar damuwa yayinda maganganun Umma suke mashi amsa kuwwa a kwalbatin kunne kamar saukar aradu a lokacin da ake tsaka da ruwa musamman inda take cewa, 'Na baka awanni biyar ka nemo min diyata a dukkanin inda take a cikin garin katsina...
A kan wannan maganar zan iya yafe wa duniya kai, sai dai ka nemi wata uwar...
Babu komai idan na mutu kun huta...'
Ya fara barin gari kira ya shigo wayarsa ya gangara da motar a gefen titi ya ha
a kansa da sitirayi yana mai sakin
aramin ihu, sai da aka ajiye mashi kira har biyar sannan ya
aga, kamar wanda aka yi wa dole ya ce, "Abdulmajeed."
Daga
aya bangaren Abdulmajeed ya ce, "Kana ina?"
"Na fita ne."
"Yanzu kana ina?"
"Ban san inda nike ba."
"Okay ka ba wani ya yi min bayanin inda kake sai in zo in daukeka."
"A'a babu bu
atar hakan, zan iya maido kaina da kaina."
"Take it easy bro, zamu sameta In sha Allah."
Junaid ya ha
e kansa da sitirayi yana mai zubar da hawaye ya ce, "Dukkanin abun da ya faru da ita nine na janyo mata, da na biye mata muka yi wa Umma
ore har saida muka tursasata ta yarda da zuwanmu garin nan.
Dolena in nemota, komai ya faru laifina ne.
Kada ku nemeni domin ba zan dawo ba har sai na samu Rumana."
Ya tsinke kiran tare da kashe wayar baki
aya ya yi jifa da ita a backseat, ya kunna motar ya nausa a kan titi, ya yi tafiya sosai sannan ya gangara gefen titi ya
aura kanshi a kan sitirayi fuskarsa dauke da tarin damuwa, abun ya ha
e mashi goma da ashirin, damuwar
atan Rumana, zullumi na halin da take ciki, da kuma damuwar da yake ji a kan maganganun Umma.
Damuwa da kunci ne suke ragargazarshi a zuciya, ya rasa abun da yake mashi
anwarsa guda tilo wacce ta kasance mafi soyuwa a gareshi ta
ata bai san inda take ba, ga kuma kukan da Umma ta yi a kanshi.
The more ya tuna kukan da Umma ta yi a kansa the more ya ke jin hankalinsa ya kai koluluwar ma
urar tashi.
Kukan uwaye akan yaransu fitina ne musamman shi da ya san yadda suka tursasata har ta yarda aka yi tafiyar nan.