Sashe 32
Zane Akan Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dakin da ya sauka ya wuce da ita ya zauna akan kujera yana danna waya yayinda ta shiga bandaki tana wanka tana korafin ba za ta koma wannan akurkin gidan ba, "Gida sai kankanta sai ka ce gidan kiwon kaji."
Har ta gama wankan tana mita ta gama ta fito Tana daure da towel daidai kugu, kallo
aya ya yi mata ya ji wani yanayi wanda bai ta
a samun kansa a ciki ba, babu shiri ya mi
e ya fice da sauri har yana tuntube.
Ta gama shiryawa ta zura doguwar rigar da ya siya mata, ta zauna a kan gadon kamar za ta yi kuka ta ce, "Yaa Junaid."
Baiyi nisa ba, ya dawo yana kallonta da kulawa ya ce, "Miye didi?" Ta kama hannunsa tana fa
in, "Barci." A shagwa
e ta yi maganar kai ka ce shine zai yi mata barcin.
Ya kama hannunta yana murzawa yana mata hira ta lumshe idanu babu jimawa bacci ya yi awon gaba da ita.
Wuni ta yi tare da shi a gidan Aunty Zainab fita masallaci ce kawai take rabasu, misalin karfe hudu Aunty Zainab ta fara maganar ya mayar da ita gida, ai tana jin haka ta jashi suka fita gidan da basu koma ba kenan, ya yi ta yawo da ita a gari daga can wajen zuwa can wajen sukayi siyayya ya siya mata ice cream tana sha tana mashi shagwa
Da magrib ya barta a mota ya shiga masallaci, bayan ya gama ya fito suka
auki hanyar gidan Aunty Zainab, tana zaune a falo sai dai ganinsu ta yi sun dawo.
Fitarsu ta
azu ta
auka kaita gida ya yi shi kuma ya shiga gari ashe yawo suka dasa a gari, da abun ya kasheta bata ce komai ba har sai da ya dawo daga sallar Isha'i.
Tare da Abdulmajid suka dawo, ta murtuke fuska tana nuna mashi kofa ta ce, "Tsaya a nan, ke tashi ku wuce ya saukeki gida kuma gobe idan na ganki a gidana sai naci maki mutunci, tunda ku baku da hankali toni ba za'ayi wannan rashin tunanin da ni ba, yarinya budurwa ka daukota daga gaban iyayenta tunda safe har dare baka mayar da ita ba."
Rumana tana jin haka ta fara kukan shawaga
a tana yarfe hannuwa tana fa
in, "Ayyerh, Ayyerh, anan zan kwana ni ba zan koma wancen akurkin gidan ba mai kama da kejin kaji, zan kwana a
akin Aunty Maryam idan ta dawo daga azaren sai muna kwana a tare."
Aunty Zainab ta mi
e za ta kai mata duka, ai wani tsalle da Rumana ta yi sai a bayan yaya Junaid, tun bata sha dukan ba ta fara kuka kamar wacce aka yi wa dukan tsiya.
Aunty Zainab ta koma ta zauna tana kwafa ta wurgawa Junaid kallo ta ce, "Na baka awa
aya kaje ka mayar da ita ka dawo gidan nan ko mintina biyu ka
ara akan awa
aya da na baka sai na sa
a maka a garin nan."
Junaid ya kama hannunta Rumana suka fita tana ta kuka sai da ya tsaya ya rarrasheta ya samu ta yi shiru sannan ya kama hanya, ta fashe da sabon kuka tana fa
in, "Allah ba zan koma wancen gidan da ake marina ba sai dai ka kaini gidanka na garin nan inyi zama a nan ko kuma mu kama hanyar Kaduna idan sun bini muyi
ararsu ince ban sansu ba."
Shi kanshi yasan koda giyar wake ya sha ba zai yi gigin maidata kaduna ba sai dai gidan nashi da haka ya juyar da kan motarsa ya kama hanyar gidansa da ke a
ofar Durbi.
Kamar Aunty Zainab tasan abun za su yi yana fita ta kira mai gadin gidansa ta sanar da shi cewa idan Junaid yaje gidan ya kirata, tasan mai gadin ne kasancewar ita ce ta saka Junaid ya sayi gidan a lokacin da mai gidan yake neman wanda zai siyarmawa saboda zai bar garin zuwa kasar waje.
Mintina biyar a tsakani mai guard ya kirata yana sanar da ita Junaid yaje tare da
anwarsa, da abun ya kasheta uffan bata ce ba, har za ta kira sai kuma ta fasa tana fa
awa kanta ta barshi taga iyakar rashin hankalinsu.
********
AMMI
Ganin har karfe tara babu Rumana babu alamarta gashi Abbi ya kusa dawowa daga unguwar da ya fita gabanin almuru kuma ta tabbata idan ya dawo bai samu Rumana ba a kanta laifin zai kare.
Ta kira Lambar Rumana bata shiga, dama shi Junaid shine yake da lambarta ita bata da lambarsa.
Tana da lambar Umma da ta amsa a lokacin da sukaje Kaduna, ta
auki wayarta ta kira bugu
aya ta amsa suka gaisa a mutunce, Ammi ta ce, "
azu da safe sai ga
ana Junaid yazo gaishe da ni, na gode sosai."
Umma ta ji
i sosai na yadda Ammi ta nuna Junaid kamar
a yake a wajenta, ta
auka za su dauki zafi da ita akan musayar diya da ta yi masu amma sai taga su a wajensu ba haka ba ne ba.
Umma ta ce, "Haka ne."
Daga
aya bangaren Ammi ta ce, "Dama numbarsa za'a turo min."
Umma ta ce, "Babu damuwa bari in kira in saka ya kiraki."
Ammi ta ce, "Okay na gode, Allah yabar zumunci." Umma ta amsa da, "Amin." Tana mamakin mutunci da karamci na wa
annan mutanen da duk da laifin da ta aikata masu amma basu
auki zafi ba.
Har Rumana ta fara barci Umma ta kira Junaid hankalinsa a tashe ya amsa a tunaninsa tasan abun da ya faru sai dai ga mamakinsa cewa ta yi, "Mahaifiyar Rumana ta kira tana tambayar numbarka ka duba na turo maka numbarta ka kirata."
Junaid ya ce, "Ina da Lambar zan kira."
Umma ta ce, "Alright ka tabbata ka kira yanzu." Ya ce, "Sure."
Rumana tana ji yana waya da Umma tayi lamo ko kwakwakwaran motsi bata yi ba domin ta tabbata idan tasan suna tare sakawa zata yi ya mayar da ita.
Jiki a sanyaye ya kira lambar Ammi sanin kiran ba zai wuce a kan Rumana ba.
A kunya ce ya ce, "Ammi barka da warhaka." Ya
arasa maganar yana sosa kai kamar tana a gabansa, kunyarta ta kamashi na abun da su ka yi.
Daga
aya bangaren Ammi ta amsa da, "Barkanmu." Ta ja fasali kafin ta ce, "Kuna ina ne?"
Ya yi jim kafin ya ce, "Muna gidana da ke a kofar durbi." Ta ce, "Dare ya yi ka maidota gida ka da Abbansu ya dawo ya tarar bata nan." Ya ce, "To Ammi." Sukayi sallama ya ajiye wayar.
Ta dubi Rumana da ta yi likimo kamar tana barci ya ce, "Ammi ta kira ki tashi muje in mayar da ke gida, gobe zan zo in
ara daukar ki."
Rumana tana jinsa amma bata motsa ba, ta yi mashi banza kamar wacce take bacci, kallo
aya ya yi mata ya gane ba barci take ba, ya kama hannunta yana fa
in, "Kamota-kamota,
ar gidan yayanta Junaid."
Ta bu
e idanu tana kukan shawaga
a ita a dole tana barci ya tayar da ita sai dai suka sha durga sannan ta yarda da komawa gidan Ammi shima sai da yasha fama.
Har suka kai gidan bata kalli inda yake ba, tana fushi ya sakata komawa gidan bayan ta gama shirya gobe za ta wuce kaduna, sanin laifinsa a wajen Ammi ya saka bai shiga gidan ba yayi parking a harabar gidan yana sallama da Rumana wacce ta yi rau-rau da idanu ta kama hannunsa ta ri
e gam akan babu inda zai je ya barta a wannan gidan da ake cin zalinta ana marinta.
Imran da ya shigo gidan a lokacin ya hango Rumana ri
e da hannun wani kato, ranshi a
ace ya
arasa wajen ya fizge hannunsa yana fa
in, "Ke."
Dama a cike take da shi na marin da ya yi mata jiya, ga bikin zuwa ga kuma zanin goyawa, yau ba gobe ba sai ta saka Yaya Junaid ya rama marinta.
Itama da tsawa ta ce mashi, "Kai," tana mashi kallon rashin kunya da kaskanci.
Imran ya fusata ya
aga hannu da nufin ya mareta Junaid ya ri
e hannu yana buga mashi garga
i, "Kada ka sake hannunka ya kai a kan jikinta."
Da rashin kunya Rumana ta dubi Imran ta ce, "Wato kai mai karfi ka
aga hannuwa zaka mareni to a gidanmu akwai wanda ya fika karfi, kana ta
ani zai yi
asa-
asa da kai kuma duk cikar gidan nan da batsewa babu wanda ya isa ya tambayi dalili."
A fusace Imran yake kallon Junaid da ya hanashi marinta ya ce, "Da wani iskancin ne kake takama da har kake ri
e mata hannuwa."
Kafin Junaid ya yi magana suka jiyo muryar Abbi a bayansu yana fa
in, "Imran miye haka, yayanta ne Junaid."
Sai a lokacin Junaid ya sakar mashi hannu, Imran ya ce, "Ban san shi ba ne shiyasa."
Abbi ya murtuke fuska yana fa
in, "Junaid matsayin yayanka yake don haka ba zan lamunci ka yi mashi rashin kunya ba."
Imran aka yi maganar amma jikin Junaid ne ya yi sanyi, a gabansa Rumana ta yi wa Imran rashin kunya ya goya mata baya amma gashi shi ana yi wa Imran fa
a a kan abun da ya yi mashi.
Muryar Abbi ta tsinke mashi tunani a yayinda yake furta, "Junaid
ana muje ciki."
A tare suka shiga ciki, Ammi tana zaune a parlour suna ha
a idanu ya yi kasa da kai, ya zauna yana gaishe da ita yayinda Rumana take manne da shi kamar aljihu.
"Ammi barka da dare."
Ta ce, "Barkanmu
azu sai dai kawai naji
arar fitarku sai kuma text message wanda na kasa gane tambayar izini ne ko kuma kuna sanar da ni ne kawai."
Ya sosa kai ya ce, "A gafarcemu za'a kiyaye gaba." Ta jinjina kai ta ce, "Ya kamata domin sai ku tadawa mutum hankali, kai ba sanin gari ka yi ba, ita kuma
iya macece, kaga dole hankalina ya tashi a matsayina na uwa."
A duk lokacin da ta nuna mashi shi
ane a wajenta girmanta
aruwa yake a idanunsa.