Sashe 34
Zane Akan Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Imran ya zayyanawa Ammi komai, a fusace ta ce, "Kai a ganinka kaine akan daidai shine kazo kana fa
a min ba'asi, da bakina na ce maka idan yana a waje ka da ka yi hukunci amma shine ka yi, marinka da ya yi ya yi min daidai ai rashin kunya ka yi mashi."
Imran ya ce, "Amma Ammi sai a zuba mata idanu tana yi wa mutane rashin kunya, shifa ba iya yi mata hukunci zai yi ba."
Ammi ta ce, "Sai kuma aka ce maka zai iya musu da ni, da na yanke hukunci sai ka zuba idanu kaga mi nike nufi, ai ina da hankali nasan abun da nike kuma ina gani ba zan bari a yi ba daidai ba, amma da yake kunnen kashi gareka sai ka je ka yi abun da na hanaka."
Kanshi a
asa ya ce, "A yi ha
uri." Bata ce komai ba ta nufi hanyar fita yabi bayanta, Junaid yana ganin shigowarta ya yi tsuru-tsuru zai fara magana ta katseshi da fa
in, "Marinsa da ka yi kayi daidai, gobe ma idan ka
ara hukunci ya kalubalenka ka yi mashi wanda ya fi na yau." Junaid ya rasa bakin magana ko ha
a idanu bai iya da ita sanin shine ba ya da gaskiya.
Ta kalli Rumana da ke zaune a kan gado, ta murtu
e fuskarta ta ce, "Zaki tashi ki wuce dakinki ko kuma sai na saka Junaid ya zane min ke."
Rumana ta murmusa tana mamakin karfin halin Ammi da take fa
in za ta saka ya zaneta aikuwa a yau za ta nuna mata iyakarta.
Ta yi zamanta bata motsa ba, Ammi ta dubi Imran ta ce, "Dauko wancen cable din ka bashi idan ta
ara mintina biyu bata motsa ba ya zane min ita a wajen."
Da gayya Imran ya nemo katon cable ya ba Junaid, Junaid yana kokarin ya yi wa Rumana magana Ammi ta murtu
e fuska ta ce, "Kada ka kuskure ka yi mata magana, idan ta gadama ta tashi ta wuce idan ta gadama ta tsaya jikinta ya gaya mata."
Murmushi Rumana ta
ara saki a yau za ta nunawa mutanen gidan nan matsayinta a wajensa, mintina biyu suna cika Ammi ta ce, "Junaid tunda ta saka taurin kai sauke mata shi, ka zane min ita."
*Littafin Zane Akan Ruwa Na Kudi ne, book 1 shine free, book 2 and 3 akan naira dari takwas 800, Vip 1k, pay via 9169472057, Aisha, Opay Digital Service, sai a tura evidence of payment via WhatsApp 09169472057.*
*Taken Labarin Shine ZANE A KAN RUWA (Mai Wahalar Gane Kamanni) Bari Ganin na bayyana komai, akwai wani laujen a cikin nadi, akwai sauran rina a kaba, wasu igiyoyin a baibai suke.*
Taku Har Kullum Aysher Angel (Matar Aliyu)
*ZANE A KAN RUWA*
_(Mai Wahalar Gane Kamanni)_
*NA*
*AYSHER ANGEL*
Page 11
Free Page

Junaid zai yi musu Ammi ta daka mashi tsawa, babu zato babu tsammani Rumana ta ji saukar cable a gadon bayanta, cable din ya shigeta sosai ta gantsare tana sakin ihu ta juya domin ganewa idanunta waye, sai dai ga mamakinta Junaid ta gani, bata gama fita daga wannan mamakin ba, Ammi ta ce, "Ka
ara mata."
Ji yake kamar ya fasa ihu amma ba ya da mafitar da ta wuce ya yi kamar yadda ta bu
ata, aikuwa ya
ara tsulawa Rumana cable ta fashe da kuka tana kallonsa, sai da ya jera mata guda hudu ta ji a jikinta sannan ta arta a guje tana kuka, zaibi bayanta, Ammi ta dakatar da shi, "Barta ya isa haka."
Duk da tasan ba binta zai yi ya
ara mata ba, tasan binta zai yi ya yi rarrashi shiyasa ta hanashi fitar, ya koma ya zauna, ta ce, "Allah ya yi albarka." Ya amsa da, "Amin."
A daren bai rumtsa yana tunanin Rumana da kuma dukan da Ammi ta saka ya yi mata.
Tana kuka ta kira lambar Umma ta kai mata rohoton abun da aka yi mata sai dai bata
aga ba, a lokacin ita kanta Umma bata san inda wayarta take ba saboda damuwa da ta yi mata yawa.
Rumana ta yi lamo tana hawaye a haka barci ya yi awon gaba da ita, kafin wayewa gari har ta manta kasancewar ba fushi take iya yi da shi ba, a tare sukayi karin kumallo suka fita ya dinko mata hijabai tana botsarewa yana rarrashinta har ya samu ta yarda aka dinko abayoyin.
A harabar gidan ya tsaya ta kama hannunsa ta ce, "Mu je." Ya girgiza kai ya ce, "Ki je zan biyo bayanki." Ashe dubara ya yi mata tana shiga ya saka masu aiki suka fitar da kayan daga mota ya ja motar ya wuce kai tsaye ya kama hanyar gidan Aunty Zainab saukinsa
aya ya kirata ya yi mata bayanin yadda sukayi da Ammi akan cewa da ta yi ya kwana.
Yana gidan Aunty Zainab ya kira Ammi ya bata ha
uri a kan rashin sallama da baiyi mata ba, ya
ora da fa
in, "Za ta yi kuka idan ta ji zan tafi shiyasa na yi mata dubara." Daga
aya bangaren Ammi ta ce, "Babu komai, Allah ya kiyaye hanya."
"Amin."
"Ka gaishe da mutanen gidan."
"Za su ji."
Bai
ara awa a garin Katsina ba yabi private jet dinsa ya wuce Kaduna, zaman garin Katsina ya fi karfinsa domin Rumana ba za ta daina taurin kai ba, hakanan idan Ammi ta ce ya yi hukunci ba zai iya mata musu ba koda kuwa zuciyarsa bata son ya yi dole ya yi.
******
Ammi ta kira masu aiki ta saka su kaiwa Rumana kayan daki, sai dai gani ta yi suna shigowa da kaya, ta leka bata ga motarsa ba, ta dauka yana parlour ta fito taga wayam.
Ga mutane a parlour amma da ta tambaye su ta gwammace ta kirashi, ta koma daki ta kira lambarsa yana
aga ta ce, "Yaa Junaid kana ina?
Na duba baka parlour baka compound."
Ji ta yi ya ce, "Ina akan hanyar komawa Kaduna?" Ta fashe da kuka tana fa
in, "Na tsaneka tunda ka daina sona haka jiya matar gidan nan ta saka ka dokeni abun da tunda na tashi bai ta
a faruwa ba, shine kuma yau zaka wuce ka barni a wannan akurkin kajin gidan, tunda ka nuna sun fi maka ni shikenan na bar masu kai gaka gasu."
Ta ajiye wayar tana mai fashewa da kuka.
Ya rumtse idanu yana jin sautin kukanta yana ragargazarsa a zuci.
Yana komawa gida ya kirata babu jimawa suka shirya bayan da ya fa
a mata kwana kusa zaizo, taki kwantar da hankalinta, kullum sai ta kirashi ta yi mashi kuka, shi a damuwa, ita a damuwa, shirye-shiryen bikinsa ake yi amma ji yake komai ya fita kanshi,
anwarsa kwaya
aya tilo tana cikin damuwa, abun yana ci masa tuwo a
worya.
Rumana ta yi lamo akan gado tana kuka, sai da ta yi mai isarta ta gaji don kanta sannan ta mi
e zuwa bandaki ta yi wanka ta shirya cikin doguwar riga marar nauyi, ta sauko
asa ta zauna a parlor ta yi tagumi,
aya daga cikin masu aiki ta
araso ta ce, "Ranki ya
e breakfast dinki yana akan dinning table."
Ta dubeta sororo ta ce, "Ke!
Kina a hankalinki kuwa!
Ke ko a mafarki kin ta
a ganin naci abincin da ya yi sanyi, ai ko abincin gidan nan ba kowane nike ci ba ballantana kuma wanda ya yi sanyi, ki mayar masu da abun su idan ina so nasan hanyar inda ake siyarwa."
Ammi da shigowarta falon kenan, ta ce, "Rumana ba'a kawo abincin siyarwa a gidan nan, idan baki cin abun da aka girka sai ki bi
ar uwarki madafa ta nuna maki yadda ake girkawa ku yi tare."
Rumana ta
an dubeta ta ce, "Koda da ku
in mutum zai siya."
Ammi ta ce, "Kwarai kuwa koda kudin mutum zai iya siya, mun isa da ke ballantana kuma ku
inki da har kike kallona ni mahaifiyarki kina fa
a min da kudinki zaki siya, Rumana ki shiga hankalinki da ni ko yanzu in kira Junaid ya yi min
asa-
asa da ke."
Rumana cikin ranta ta ce, "Zai aika." Domin ta lura yanzu yafi basu muhimmanci a kanta tunda har matar gidan ta sakashi dukanta kuma ya doketa.