Sashe 41
Zane Akan Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Na lokaci ta kasa magana amma sai ta daure ta ha
iye abin da ke ma
ogwaronta, ta ce cikin murya mai
arin daidaituwa, "Congratulations...ina tayaka murna...Congratulations once again...Zaw
j Mub
rak..."
Ta tsinke kiran ba tare da ta saurari amsarsa ba, ta saki wayar akan gado tareda fashe da kukan da bata san dalilinsa ba, kuka mai
arfi wanda yake fitowa daga zuciya.
Hawaye na zubowa babu kakkautawa, ta takure a waje.
Abin mamaki, ita kanta bata san dalilin kukan ba sosai ko kuma tana sane amma tana tsoron fa
a wa kanta gaskiyar.
aya
angaren kuwa, Junaid bai zargi komai ba ganin ta tsinke kiran ya
auka wata
ila tana cikin taron
an biki ko kuma gajiya ce.
Ya ci gaba da kar
ar gaisuwa daga mutanen da ke zagaye da shi suna taya shi murna.
Throughout the day Rumana tana
aki, kukan da ta yi da safe ya bar mata gajiya a jiki da zuciya.
Duk lokacin da ta ji motsin mutane a waje, sai ta goge fuskarta da sauri, ta mayar da lumfashita kamar babu komai.
Ganin shiru-shirun yayi yawa Umma ta shiga ta dubata, ta kalleta da kulawa ta ce, "Lafiya kuwa?"
Rumana ta yatsine fuska tana
arin
oye gaskiyar kukan da tasha ta ce, "Kaina ne ya ke ciwo amma na sha magani."
Umma ta tsaya tana kallonta na
an lokaci, tana san gano abin da ke
oye a bayan maganar har zatayi magana sai kuma ta yi shiru ta ce, "To shikenan."
Rumana ta koma ta kwanta, ta fake da ciwon kai ta cigaba da zama a daki har yamma, ba ta fito ba.
Da marece kuwa, gida ya
ara
aukar hayaniya da shirye-shirye.
Aka zo da amarya na gaisuwa kafin daga bisani aka wuce da ita gidan Junaid.
Rumana tana
akinta a lokacin, tana jin motsin mutane, dariyar
an biki, da kade-kade daga nesa amma bata fito.
WASHEGARI
Karfe takwas na safe, Rumana tana kwance a kan gado, idanunta a lumshe, amma ba bacci take ba, tunani ne kawai yake yawo a zuciyarta.
Umma ta shigo
akin ganinta kwance akan gado ta ce, "Aww, bacci takeyi."
Rumana ta bu
e idanu da sauri ta mi
e zaune tana fa
in, "A'a, idona biyu."
Umma ta zauna gefen gadon ta ce, "Ki shirya ku tafi tare da Jidda ku kai masu breakfast.
Daga nan sai ku yi masu sallama tunda gobe zaku wuce."
Rumana ta jinjina kai ta ce, "Okay, bari in shirya."
Har Umma ta kai bakin kofa sai kuma ta juyo tana fa
in, "Junaid ya ce yana kiran numbarki amma ba ta shiga."
"Na kashe wayar ne kuma na rasa inda na wullata, amma zan nemota."
Ummy ta dubera da kulawa, "Ki tabbata ki nemota." Sannan ta fice.
Rumana tayi jim sannan ta mi
e ta nufi bathroom.
Ta dade a ciki tana wanka, ta fito jikinta yana
igar ruwa.
Ta shirya cikin riga da skirt na atamfa, ta yane kanta da kallabi, ta janyo veil ta lullu
a ta
auki wayarta dake karkashin pillow sannan ta fito daga
akin.
Duk da cewa ta fito da kamannin nutsuwa, a ranta akwai wani abu da har yanzu bai warware ba, wani abu da hatta barcin da tasha bai iya warkar mata da shi ba.
Ta juya ta dubi Jidderh ta ce, "Mu je."
Jidderh na shirin tsayawa ta
auki kwandon abincin, Rumana ta
aga mata hannu da sauri ta ce, "No, ki barshi, za a biyo mu da shi."
Ba tare da gardama ba suka yi gaba, aka biyo su da kwandon aka bu
e bayan motar aka saka.
Suka zauna a gaba, Rumana a bayan sitiyari, Jidderh a gefenta.
Rumana ta kunna motar, ta ja a hankali suka bar harabar gidan.
Ta nufi hanyar gidan yaya Junaid, Jidderh na kallonta lokaci-lokaci tana son tambayarta wani abu amma sai ta fasa.
Motoci biyu ne suke biye da su,
aya a gaba yana musu jagora,
aya kuma a baya na kariya.
Hannunta na kan sitiyari, idanunta a kan hanya yaynda zuciyarta take bugawa da wani irin nauyi da ke
ara bayyana da kowane minti da suke
ara kusantar gidan.
Koda suka isa gidan, zuciyarta ta matse kamar zata fashe kukan da take ri
e da shi tun daga hanya sai ya taso mata, da sauri ta ha
iye shi, ta mayar da komai cikin
arfi.
Suka fito daga motar suka nufi
ofar parlour.
Ta tsaya ta daidaita lumfashinta sannan ta danna bell.
Ba jimawa aka bu
e, Junaid ne.
Ya ware idanu da mamaki da farin ciki lokaci guda, ya ce, "Didi..."
Sanye yake da riga da guntun wando wanda ya sa ta ji kunya kamata duk da ba yau ne ranar farko da ta ganshi a hakan ba amma ta rasa dalilin da ya saka na yau yayi daban, ta sunkuyar da kai
asa tana jin zuciyarta na bugawa da
arfi.
Ya bu
e hannuwansa yana murmushi ya ce, "Zo Didi..."
Ta ji wani irin shakku, ta ja baya ka
an, ta ce cikin ladabi, "Ina kwana, Yaya Junaid?"
Kafin ta
ara wani step fin baya ya janyota jikinsa yana rungumeta yana mai sauke ajiyar zuciya ya ce, "Na yi kewar Didi."
Rumana ta tsaya cak a jikinsa, ba ta motsa ba, ba ta rungume shi ba.
Hannuwanta sun tsaya a gefe, zuciyarta tana bugawa da wani irin rikicewa, a tsakanin abun da take ji, da abun da ya kamata ta ji.
Jidderh ta matso tana murmushi ta ce, "Yaya Junaid, ina kwana?"
Junaid ya amsa da, "Lafiya lau," yana sakin hannun Rumana a hankali, kwata-kwata bai lura da yadda ta rikice ba.
Suka shiga cikin katon falon gidan mai girma da kyau, komai a shirye kamar yadda ake yi wa sabuwar amarya da ango.
A daidai lokacin ne
aya daga cikin matakan tsaro ta shigo da kwandon abincin ta ajiye.
Junaid ya kalli kwandon, sannan ya jinjina kai da murmushi ya ce, "Mun gode fa."
"Aunty Leeserh fa?" Rumana ta tambaya.
Junaid ya amsa a sau
e, "Tana barci."
Ta ce, "Barci kuma?"
"Eh," ya sake cewa a ta
aice.
Ta jinjina kai ka
an tana mai fa
in, "To shikenan."
Junaid ya kalleta da wani irin yanayi, ya ce, "Umma ta ce min gobe zaku wuce... shawarar waye wannan?"
Jidderh ta yi shiru, ta sunkuyar da kai.
Idanun Junaid suka dawo akan Rumana, yana mata kallon tuhuma ya ce, "Shawararki ce kenan?"
Ta girgiza kai, "A
a...
Abbi ne ya ce haka, kuma hakan ne ya kamata, tunda an gama biki, miye muke jira sai mu koma gida kuma?"
Fuskarsa ta sauya nan take, fushi ya bayyana a bayyane ya ce, "Tunda nan ba gida bane ba, kwanaki ka
an da suka wuce kike kuka akan baki son zaman gidan can, amma yanzu kina neman hanyar komawa can.
What
s wrong with you?"
Ta tsaya a wurin, zuciyarta na bugawa da sauri amma fuskar ta
i nuna komai.
Ta kalleshi kai tsaye ta ce, "Nothing wrong with me."
Shirun da ya biyo baya ya cika falon ba irin shiru na nutsuwa ba, saidai wanda yake
auke da abubuwan da ba'a fa
a ba, kalmomin da suka tsaya a ma
ogwaro, da kuma wani abu da ke sauyawa a tsakaninsu ba tare da sun yarda da shi ba.
A fusace Junaid ya cafki hannunta ya jata zuwa balcony, ya juya gare ta ya daka tsawa, "Didi!"
Ta firgita, ta ja baya da sauri, ta ce, "Please stop yelling at me."
Ya matsa kusa da ita, idanuwansa cike da damuwa da fushi a lokaci guda, ya ce, "Tambayarki nikeyi ki fa
a min laifin da nayi miki.
Me yasa kike avoiding dina har kina neman hanyar gudu daga garin nan?"
Ta girgiza kai da sauri, tana
arin daidaita muryarta ta ce, "Babu abin da kayi min."
aga murya ya ce, "
arya ne!
Akwai abun da aka yi miki kike fushi, kina jin haushin kowa har da ni."
Ta kawar da kai ta ce, "Na fa
a maka babu komai."
Junaid ya sassauta murya ya ce, "Please ki fa
a min abun da yake damunki.
Yadda kike yi min yana kasheni."
Ta ce, "Na fa
a maka babu komai."
Ya kalleta da wani irin yanayi, muryarsa
auke da tuhuma ya ce, "A babu komai
in ne kike cewa gobe zaku wuce gida kamar ana tsikararki?"
Ta jinjina kai idanunta suna kallon gefe, ta ce, "Ehh..."
Ya matsa kusa ka
an, yana son ya tilastata ta fuskance shi, ya ce, "Ki kalleni ki fa
a min amsarki."
Ta girgiza kai da sauri, "A
Ya ce, "Kenan
arya kike yi min?"
Nan take ta
ago ta kalleshi da idanunta da suka cika da
wollar da ta da
e tana ri
ewa.
Muryarta ta yi rauni, ta ce, "Ya kake son in yi ne?
Haba..."
Junaid ya tsaya cak yana kallonta har zaiyi magana sai kuma ya fasa ya
aga waya ya kira Ammi, ya gaisheta, ta amsa da kulawa, tana tambayarsa amarya, bayan sun gama gaisawa yace, "Umma ta ce min gobe su Jidderh za su tafi shi ne nike neman alfarma a bani aronsu su
ara kwanaki, sai in maida su da kaina."
Rumana dake tsaye kusa da shi tana jin dukkanin abun da yake fa
a ta shiga girgiza masa kai, tana ro
onsa ya fasa amma ya yi mata banza, bai ko kalleta ba.