Sashe 11
Zane Akan Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta haukace mashi tana jifarshi da dukkanin abun da ya tari gabanta, a tamanin ya fita ya maido kofar ya rufe ya danna key.
Ya le
a dakin Abdulmajeed ya sameshi yana ta sharara barci da earplug a kunnansa sai a lokacin ya gane dalilin da ya kasa duk ihu da haukan da ta yi mashi mutanen gidan basu tashi ba.
A ru
e ya sauko parlour, kansa ya
aure ya rasa abun yi.
Saidai yana sauka falon ya ci karo da Umma wacce shigowarta kenan.
Da mamaki ya ce, "Umma yaushe kika zo?"
Ta ce, "Yanzu, a private jet na tafo.
Tana ina?" Ta tambaya.
Ya yi tsuru-tsuru da idanu ya rasa ta inda zai fara mata bayani akan abun da ya faru, ta daka mashi tsawa, "Tambayarka nike!
Tana ina!!!
Za ka bani amsa ko kuma sai na falla maka mari tukunna!!!!."
Muryarsa tana rawa ya ce, "Tana sama amma tana wasu abubuwa da ban gane masu ba, tana cewa sunanta Jidderh that Rumana ba sunanta ba ne, idan na matsa kusa da ita sai ta yi min ihu tana rokona a kan in mayar da ita gidan su, tana yi kamar ta manta komai."
Umma ta zaro idanu ta ce, "Ni Amina na boni!
Mi suka aikata mata da ya sakata mantawa da sunanta?"
Ya ware hannuwa alamar shima bai sani ba, ta nuna mashi hanya ta ce, "Mu je."
Yana gaba suka wuce sama zuwa bedroom din da ta ke, suna shiga Jidderh ta rakube a karshen gado jikinta yana rawa, ta ce, "Please ku maidani a wajen dangina, na rokeku da girman Allah ku mayar da ni gidan mu."
Junaid ya nufi inda take yana fa
in, "Rumana ki nutsu, Junaid ne yayanki." Jidderh ta fasa ihu tana mai takurewa a jikin bango ta ce, "Na fa
a maka ba sunana Rumana ba, sunana Jidderh, ka bar ta
ani haramun ne."
Yanayin yarinyar da kuma yadda take magana ya saka Umma a yanayi na tsoro da ru
ani, ta zaro idanu waje yayinda gabanta ya yanke ya fa
i, tana tsoron abun da zai je ya dawo domin kallo
aya ta yi wa yarinyar ta gane ba Rumana bace ba.
Ta yi kasa da muryarta ta ce, "Ki kwantar da hankalinki, ba za mu cutar da ke ba, miko min hannunki in gani."
Ji Jidderh tayi ta aminta da matar, ta mi
a mata hannunta, Umma ta ware hannun tana kallo, gabanta ne ya yanke ya fadi ta fara ja da baya tana girgiza kai tana fa
in, "Na boni!!
Junaid ka cuceni!!
Kun cuceni!!!" Saura kadan ta fadi, ya yi saurin tarota, ta fizge ta juya ta fita, yabi bayanta da sauri.
*Littafin Zane Akan Ruwa Na Kudi ne, book 1 shine free, book 2 and 3 akan naira dari takwas 800, Vip 1k, pay via 9169472057, Aisha, Opay Digital Service, sai a tura evidence of payment via WhatsApp 09169472057.*
*Taken Labarin Shine ZANE A KAN RUWA (Mai Wahalar Gane Kamanni) Bari Ganin na bayyana komai, akwai wani laujen a cikin nadi, akwai sauran rina a kaba, wasu igiyoyin a baibai suke.*
Taku Har Kullum Aysher Angel (Matar Aliyu)
*ZANE A KAN RUWA*
_(Mai Wahalar Gane Kamanni)_
*NA*
*AYSHER ANGEL*
Page 4
Free Page

Umma ta zube a kan kujera hankalinta a matu
ar tashe ta ce, "Ba Rumana ba ce, waccen yarinyar ba Rumana ba ce.
Junaid kun cuceni.
Ina mutanen gidan!?" Ta tambayeshi da tsawa.
Ya ce, "Suna bacci da ya ke jiya kwana muka yi bamu rumtsa ba."
Umma ta dafe kanta da ya ke juya mata ta ce, "Junaid ka cuce ni, Junaid ka gama da ni, Junaid kawai ka wuce ka bani wuri, koda yake wucewa zakayi kaje ka nemo Rumana domin wancen yarinyar ba Rumana bace."
Junaid ya waro idanu da tsantsar ru
ani ya ce, "Umma, Rumana ce."
Umma ta daka mashi tsawa, "Na ce maka ba ita bace, Junaid ka tashi ka bani waje, ba na son ganinka, Junaid ka
ace min daga gani tun kafin zuciya ta debeni in yi furucin da ba zai yi mamu
i ba."
Jiki a sanyaye ya wuce staircase ya haye sama sai dai yana shiga dakin ya tarar da shi wayam, babu ita babu alamarta, tashin hankali wanda ba'a saka masa rana.
Aunty Zaynerb, Abdulmajeed, Maryam, Umma da shi kansa suka bazama a cikin gidan suna nemanta amma babu ita babu alamarta.
Suna cikin wannan halin ne aka kwankwasa kofar dake a gefen get, Mai guard ya bu
e Rumana ta shigo tana tafiya da sauri-sauri gudu-gudu, tana haki ta
arasa inda suke, tana maida lumfashi ta ce, "Yaa Junaid ka ba mai kekenapep kudinsa, Umma yunwa ni ke ji ku bani abinci."
Da mamaki suke kallonta, shin har yaushe ne ta fita daga gidan har ta hau kekenapep, shin ina ta je?
Junaid da Umma ne ka
ai suke da wannan amsar sanin waccen ba ita ba ce.
Umma ta yi karaf ta ce, "Mu je ta ci abinci.
Junaid ka je ka bashi kudin."
Junaid ya juya zuwa bakin titi ya tarar da
an sahu har ya gaji da jira, ya zaro dubu goma ya mi
a mashi, ya amsa yana kallonsa da mamaki ya ce, "Kudin sun yi yawa." Junaid ya girgiza kai ya ce, "Ba su yi yawa ba." Ya ce, "Na gode." Junaid ya ce, "Ka gode Allah." Ya juya ya koma ciki yana mai farin cikin bayyanar Rumana saidai tambayoyin da su ka yi mashi katutu a cikin masarrafar kai sune: Shin wacece waccen yarinyar?
Me ya sa take matu
ar kamanni da
anwarsa Rumana?
BAYAN HOUR DAYA
Rumana, Junaid da Umma ne ka
ai a dakin, Rumana tana zaune akan praying mat tana takurar abincin dake a gabanta, Umma ta dubeshi ta ce, "Junaid ka tashi ka bamu waje." Ya ce, "Na'am."
Ta daka mashi tsawa ta ce, "Na ce ka je parlour kuma koda wasa kada ka sake wani ya ji abun da ya faru
azu, idan na ji wannan maganar a wani waje sai na yi mugun sa
a maka."
Ya ce, "Umma ki yi hakuri." Ta
ara daka mashi tsawa ta ce, "Ka
ace min daga gani kuma ka ji abun da na fa
a maka." Rumana ta yi rau-rau da idanu ta ce, "Ayyerh Umma ki daina yi mashi tsawa, ba laifinsa ba ne, laifi na ne, ni ce na ce muyi ghosting matakan tsaron mu."
Umma ta yi mata mugun kallo kamar za ta kai mata duka har sai da hantar cikinta ta ka
a, ta yi baya da sauri tana raba idanu, Umma ta nuna mashi kofa ta ce, "Nace ka
ace min daga gani, aikin banza aikin wofi, yara kana fa
a masu gaskiya ba su ji, ay ga irinta nan."
Jikinsa a sanyaye ya fita.
Umma ta tsare Rumana da idanu har sai da tasha jinin jikinta tana
arin mikewa ta saka hannu ta maido da ita ta zaunar, ta murtuke fuska ta ce, "Ke nike saurare, ki fa
a min abun da ya faru."
Rumana ta ture plate dake gabanta tare da sanar da Umma abun da ya faru tun daga nunawa da Imran yayi ya santa har zuwa kofar da Al'ameen ya bari a bu
e ta gudo.
Umma ta ce, "Jidderh ita ce wadda Junaid ya kawo gidan nan, da safiyar nan muka nemeta muka rasa shine muka fito nemanta kika shigo.
Ki saurara ki ji ni da kyau, ka da ki kuskura ki sanar da kowa abun da ya faru, dukkanin wanda ya tambayeki ki ce kin manta komai.
Kinga dai abun da rashin jin maganata ya janyo maki, idan kika
ara aikata makamancin haka zare hannuwana zan yi daga dukkanin abun da ya biyo baya in ce babu ruwana, sai dai ki je can ke da wanda yake daure maki kugu ku
arata da shi.
Tunda dai ba ku gudun
acin raina, tunda dai ba ku sona, idan kuka saka min ciwon zuciya, idan bakin cikin da kuke saka min ya kasheni, kun huta," ta
arasa maganar da rauni.
Jin Umma tana kiran mutuwa Rumana ta fashe da kuka tana fa
in, "Umma ki yi hakuri ba zan sake ba, kuma ba zan sanar da kowa abun da ya faru ba."
Umma ta ce, "Da ya fiye maki don idan kika kuskura wani abun ya biyo baya ki kuka da kanki daga ke har wanda yake daure maki kugu kuna min abun da kuka gadama.
A yau zamu wuce kaduna ta jet da na zo, daga rana irinta ta yau babu ke babu dawowa garin nan, Rumana ko a mafarki na ji labarin kina maganar abun da ya faru ko kuma kina maganar kina son zuwa garin nan ki kuka da kanki."
Rumana ta yi rau-rau da idanu ta ce, "Ayyerh Umma na fa
a maki ba zan sanar da kowa ba, na gama maganar garin nan daga yau har abada."
Umma ta ce, "Da ya fiye maki."
*******
A GIDANSU JIDDERH
Sun yi jigum a parlour cikin tashin hankali, Jidderh ta fa
o kamar wacce ake jefo, za ta fadi
asa Uncle Al'ameen ya yi saurin tareta yana mai ambatar sunanta, "Jidderh."
Ta bu
e idanunta ta sauke a kansa, da muryar da ba ta fita sosai ta ce, "Uncle Al'ameen!!!"
Daga nan ba ta
ara cewa komai ba, suna mata magana su ka ji shiru, suna dubawa sukaga ashe suma ta yi.
********
BAYAN WATA DAYA
Tun bayan faruwar wannan al'amari tunanin Rumana da ya kamanni da su ke yi ya tsayawa Jidderh a rai tana ganin cewa watakila suna da alaka, watakila tana da alaka da ahalin Abbi da ya shafe shekara da shekaru yana nema tun bayan da ya baro Morocco ya yi
aura ya shigo Nigeria neman su.