Sashe 13
Zane Akan Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya ce, "Na ji abun da kika ce tun farko tun da na fiki iya yaren."
Ta ce, "Na sani naga baka bani amsa bane shiyasa na
ara tambaya." Ya gyara tsayuwa ya ce, "Gidan granny?" Ta ta
e baki ta ce, "Ban zuwa gidan wannan tsohuwar mai mitar tsiya, haka kawai babu gaira babu dalili ta tusa mutum a gaba da mitarta marar dadi this and that." Ya waro idanu waje ya ce, "Idan Umma ta ji ki babu ruwana." Ta ce, "Gaskiya na furta halinta ne mita kaima ka sani." Ya kama hannunta ya ce, "Muje ki fa
a mata da bakinki." Ta waro idanu waje ta ce, "Wai wa?" Ya ce, "Umma mana." Ta fizge hannunta ta ce, "Wannan salon mugunta ce, idan na yarda muje in hadiye muciya a zaune." Ya goya hannuwansa a kirji ya ce, "Ta ya zaki iya hadiye muciya a zaune, abun ba zai yiyu ba sai dai a tsaye." Ta ware hannuwa ta ce, "Abun da nike
arin fa
a maka kenan, abun ba zai yiyu ba, ina zaman zamana in janyo ta daina min fara'a a gidan nan."
Ya ce, "To ba za ki je gidan Hajiya Kaka ba, to ina za ki je?"
Ta yi jim sai kuma ta ce, "Mu je tunda wata ranar idan aka yi sa'a tana da kirki, amma a motata za mu je." Ya ja kujera ya zauna ya ce, "Okay, ki dauko makulli." Ta wuce ciki ta kofar baya jim kadan ta fito ya mi
e suka wuce parking space, shi kanshi parking space
in abun kallo ne saboda girmansa da
ayatuwarsa, ga motoci birjik masu tsada da kyau sai kyalli suke suna
aukar idanu.
"Kin fa
awa Umma?" Ya tambaya.
Ta girgiza kanta, cike da halin ko in kula ta ce, "A'a amma ko na sanar da ita ba za ta hana ba."
Ya jinjina kansa ya ce, "A wacce motar za mu je a cikin motocinki?" Ta nuna Jeef dake can gefe ka
an, "Waccen Jeep din tunda ka siya min ita sau
aya na fita da ita."
Ji ta yi ya ce, "Ba ki dauko mayafi ba." Ta ta
e baki ta ce, "Rabu da Hajiya Kaka koda na yafa mayafin sai ta yi min korafinta na kin
arawa, ita fa tafi so mutum ya zunbula dogon hijab har yana sharar kasa."
Ta zauna a bangaren direba yayinda ya zagaya bangaren mai zaman hakanan, tana jan motar tana mashi hira yana murmushi, ya ce, "Motar da na yi maki order gobe za ta iso." Ta saki murmushi ta ce, "Wow.
Na gode sosai." Ya ce, "Babu godiya a tsakaninmu, Rumana idan har ina raye ba zan bari kiyi kukan rashin mahaifinmu ba, ki cigaba da yi min
aukar yaya kuma mahaifi."
A wani katon gida ta yi parking suka fito suka dugunzuma zuwa ciki, wata tsohuwa suka samu zaune a kan darduma tana addu'a, suka shiga da sallama, suka zauna suna jiran ta gama, sai da ta shafa addu'a sannan suka gaishe da ita, ta amsa da kulawa.
Rumana ta ce, "Baraka zo ki kawo min ruwa, kishirwa ni ke ji."
Hajiya Kaka ta kalleta sororo ta ce, "Ba ta daukowa, na ce ba za ta dauko ba, lalacin da kika saba yi a gidan Aminar shine kika zo nan kiyi min, to ni ba zan dauka ba.
Ina ce kina da kafafu da hannuwa don haka ki tashi ki dauko da kanki ko kuma ki fasa shan ruwan, bana son wannan shegen son jikin da Amina ta koya maki, wannan son yara da Amina take da shi ya yi yawa, ace katuwar budurwa kamarki amma ko ruwan zafi ba ki iya daurawa, ato ni dai nawa idanu."
Rumana was like, "Calm down hajjaju idan kika ce ba zata dauko ba ya wadatar." Hajiya Kaka ta fusata ta yi dakuwa, "Da uwarki kike, ja'ira marar kunya."
Rumana ta turo baki ta ce, "Yaa Junaid ruwa, ina jin kishirwa." Gadararta shine tunda har Hajiya ta hana mai aikinta ta dauko mata, toh tana da yaya Junaid a kusa.
Har ya mi
e Hajiya Kaka ta ce, "Koma ka zauna, na ce bai zuwa, solobiyo kawai, ke kenan jira kake kaji ta ce uhmm ka tashi ka yi mata, ka koma
anin ita yayar."
Junaid ya koma ya zauna jiki babu kwari.
Rumana ta
aga murya ta ce, "Allah ba ya son mai raba zumunci, raba zumunci haramun ne." Hajiya Kaka ta taso mata, "Maganarki gaskiya ce, sai dai
arya kike yi min domin ban raba zumunci ba, shegen hali da son jiki da ganda ne na hana."
Rumana ta
ata fuska kamar za ta yi kuka tana mita Hajiya Kaka ta ce mata makaryaciya, ta ce mata bakin hali.
Junaid ya bata fuska ya ce, "Ke wannan tsohuwar matsalata dake kenan sai mutum yazo da
anwarsa ki saka mashi ita kuka.
Daga zuwanmu shine har kina neman ki saka min ita kuka, idan baki maraba da mu ne sai mu tashi mu bar maki gida tunda dai ba ki yi murnar ganinmu ba."
Hajiya Kaka ta yi mashi dakuwa tana fa
in, "Ko ubanka Abdurrahman ya yi kadan ballantana kai da aka haifa ina da furfura a kaina, za ta tashi ta dauko ruwan ko kuma sai na yi mata
an banzan duka."
Junaid ya yi shiru domin abun ya fi karfinsa, Rumana ta ta
e baki ta ce, "Allah ya ba ki hakuri, da alama kinyi dambe lokacin da kina yarinya, ni ba zaki tuna yarintarki da ni ba." Hajiya Kaka ta cika tayi fam ta yi kwafa tace, "Ya fi maki, idan kina tantama kuma ki yi magana sai in nuna maki samfuri."
Rumana ta mike ta nufi hanyar kitchen tana fa
in, "Aniyar kowa ta bi shi, Allah ka shiryi masu neman fitina, fitina tana kwance a kasa, Allah ya la'anci mai tayar da ita." Hajiya Kaka ta ce, "Miye?" Rumana ta ce, "Ba da ke nike ba, sai shegen son kira kamar tsohuwar zawara."
Saura kadan dariya ta kufcewa Junaid ya fuske ya basar, Hajiya Kaka ta ce, "Da uwarki kike." Ta juya wa Baraka, ta ce, "Baraka ki kawo masu dambun kaza." Rumana ta dauko ruwa ta dawo tana turo baki ita a dole ta yi fushi tunda Hajiya Kaka ta zagar mata uwa.
Hajiya Kaka ta dubeta daga sama har kasa, Rumana cikin ranta ta ce, "Ba ta gama wata mitar ba har ta fara tunanin wata, mutum ba ya da gadonka amma ya nemi gadon maganarka ya saka a bakinshi."
Hajiya Kaka ta juya tana kallon Junaid ta ce, "Junaid da hankalinka da tunaninka ka tusota gaba ku ka zo biyo santa babu mayafi babu hijabi." Rumana ta yi karaf ta ce, "Ba santa muka biyo ba, a motata muka zo."
Hajiya Kaka ta kalleta shekeke ta ce, "Har ni zaki fa
awa mota torh tun kafin a haifi wanda ya siya maki motar nike hawanta."
"A haka kuma nike hawan wadda ta fi ta ki tsa
a," Rumana ta yi magana ciki-ciki.
Junaid ya fashe da dariya na diramar Hajiya Kaka da Rumana.
Hajiya Kaka ta ce, "Ku rin
a yi wa kanku fa
a, kun tusa yarinya a gaba babu cas babu as sai dai ta yi abun da ranta yake so, idan mutum ya yi magana ace ya cika mita, to dai
iya mace take kuma wata rana gidan wani za ta je hakazalika muna rayuwa ne amma bamu san abun da gobe za ta haifar ba."
Rumana ta kalli kanta, riga da wando ne a jikinta, rigar ta sauko har ta wuce kugunta, ta rufe kanta da hula, ta turo baki kawai yayinda Junaid ya ce, "A mota muka zo fa."
Hajiya Kaka ta dubeshi shekeke ta ce, "Ohh, ya yi kyau.
Na fa
a kuma a yau zan
ara fa
a idan ba za ku iya ni ku kawo min ita inyi mata tarbiyya." Junaid ya saka dariya yana hango Rumana a gidan Hajiya Kaka zaman dindindin.
Tabbb ko na wuni
aya ba zata iya ba, za ta gudu koda kuwa a kafafu ne sai ta nemi hanyar gidan Umma
Baraka ta kawo masu dambun kaza cike da plate, haka suka wuni a gidan, Junaid yana dariyar diramar Hajiya Kaka da Rumana, su yi fa
a su yi
Saida marece sannan suka fara haramar komawa gida, Rumana ta murtu
e fuska ita a dole ta yi fushi tunda Hajiya Kaka ta zagar mata uba wanda yake kwance a kabari.
Hajiya Kaka ta ce, "To uwata yi ha
uri tunda nayi maki laifi, a yafi juna domin nidai ban kullaci kowa a raina ba."
Da murya ciki-ciki Rumana ta ce, "Ai dama dole zaki ce mu yafe tunda kin san baki kyauta ba, tunda muka zo kike tada zaune tsaye, ke a dole sai kin binciko abun magana kin tsoma bakinki a ciki."
Hajiya Kaka ta ce, "Na'am." Rumana ta ce, "Cewa na yi Allah ya yafe mamu baki
aya." Hajiya Kaka ta ce, "Amin."
A wannan karon Junaid ne ya amshi ragamar tukin yayinda escorts dinsu sukayi masu convoy, babu kowa a parlour suka le
a kitchen suka samu Umma tana girkin dare, Rumana ta rungumeta ta ce, "Nayi kewarki Ummana."
Umma ta ce, "Nima nayi kewarki Didi." Junaid ya ce, "Barka da aiki Umma." Umma ta ce, "Barkanmu." Ya ce, "Sakonki na wajen Hajiya Kaka yana a parlour." Ta ce, "Okay, ka wuce min da shi bedroom."
Rumana ba ta yi tunanin kamawa Umma ba ita kuma Umma bata ce mata ta kama mata, ta haura sama ta yi wanka ta kwanta a parlour tana kallo yayinda Junaid ya fita wajen abokansa.
Tunda ta tashi washegari maganganun da Al'ameen ya yi mata suke ci mata tuwo a
worya, har ita wannan
an tahalikin zai yi wa gadara, ji take kamar ta sameshi ta cigaba da kwallo dashi har sai ta ji fushinta ya ragu, da ace za ta ha
u da shi da babu tantama sai ta saka escort dinta sun yi mashi dukan tsiya.