Sashe 43
Zane Akan Ruwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da yamma, Jidderh ta sake shigowa ta ce, "Yaya Junaid yace ki bada waya."
Rumana ta yi mata banza, kamar ba ta ji ba.
Jidderh ta koma parlour ta fa
a masa, ya girgiza kai yana murmushi, ya ce, "Didi rigima."
Ya mi
e ya haura sama, ya same ta zaune a
aki, fuskar nan a ha
e, alamun
acin rai a fili.
Ya ce, "Me kike nufi da wayata?
Ko shi ma wannan taurin kan duk cikin son ne?"
Ba tare da ta
aga kai ba, ta ce a takaice, "Eh."
Ta nuna masa inda wayar take sannan ta mi
e ta shige bathroom ba tare da ta
ara cewa komai ba.
Ya zauna a gefen yana kallon tarin miss calls da aka yi masa yana jiranta ta fito, amma ta
i fitowa.
Ta zauna a ciki har sai da ta ji ya fita daga
akin.
Saida ta tabbatar ya fita sannan ta bu
ofar ta fito, ta zauna a gefen gado ta yi tagumi zuciyarta cike da takaici, da wani nauyi da take jin ba ta da ikon sauke shi.
Washegari kamar yadda ta saba, tunda asuba ta kira shi.
Bayan ya
aga takaici ya cika mata zuciya har ya toshe mata baki, ta kasa cewa komai.
Shi ma ya yi shiru yana jiran jin muryarta yadda take kira yana jin muryarta ya kasa ya iya jure wannan wasan buyar da sukeyi.
Kusan minti biyu babu wanda ya ce uffan, ya zare wayar yaga har lokacin kiran bai tsinke ba, ya ce, "Didi Ina kwana?"
Ta amsa a ta
aice, "Lafiya."
Ya ce, "Kin tashi lafiya?" Ta sake cewa, "Lafiya."
Ya murmusa har tana jiyo sautinsa sannan ya ce, "Tunda kin daina sona, ni ban daina sonki ba.
Kuma kullum zan ri
a kira ina gaishe da ke."
Ta amsa da "To," sannan ta tsinke kiran.
Tun daga wannan rana, ya zame masa al
ada kullum da safe sai ya kira ta, ya gaishe ta, sannan ya maimaita kalmar cewa duk da ita ta daina son sa, shi bai daina son ta ba, kuma zai ci gaba da kiranta yana gaishe da ita.
Itama da, 'To' take binsa.
Da daren washegarin ranar da za su wuce Katsina, ya sake kiranta.
Da farko kamar ba za ta
aga ba, amma daga
arshe sai ta amsa.
Daga
aya
angaren, cikin murya mai nuna damuwa ya ce, "Me yasa kike haka ne?"
Ta ce, "Me nayi kuma nayi?" Ya dafe kai ya ce, "Didi amsa tambaya da tambaya kuma?" Ta ce, "Miye tambayar ma?"
Saida ya murmusa sannan yace, "Cewa nayi Didi Me yasa kike haka ne?"
Ta ce, "Saboda shi ne abin da ka za
a mamu.
Har ka zo gidan nan amma ka gagara shigowa ka duba ni."
Muryarta ta karye, amma ta ci gaba da daurewa, "Tunda ka daina sona, shikenan.
Gobe idan na wuce Katsina...shikenan ka huta da ganin wacce ba ka so."
Ya ware idanu cikin mamaki, ya ce, "Waye ya ce bana sonki?"
Cikin sanyin murya mai
auke da
acin rai ta ce, "Yadda kake yi min ne ya sa na ce haka."
Ya ce, "To baki fahimce ni daidai ba.
Ke
anwata ce, kwaya
aya tilo, of course ina sonki sosai, kuma na damu da damuwarki shi ya sa ma nike ta
arin sanin abin da yake damunki, amma sai kika nuna taurin kai."
Ta ce, "To ai kai ne ka cika bincike-bincike.
Na fa
a maka nima ban san abin da yake damuna ba.
Sai ka bar tambayar...a bar kaza a cikin gashinta."
Ya yi murmushi ya ce, "To shikenan."
Daga nan hirar ta sauya salo, yana mata hira tana dariya, suka ci gaba da waya na tsayin lokacin, yana
arin saka ta cikin farin ciki, yana ba ta labarai, yana zolayarta.
A hankali ta fara sakin jikinta tana ta dariya, tana jinta sakayau tamkar an
aga wani nauyi mai girma daga zuciyarta.
A haka suka ci gaba da hira har barci ya zo ya sace ba tare da ta ankara ba.
Wayar na kunne, muryarsa na ci gaba da ratsa kunnen ta har ta nutse cikin barci mai da
i irin barcin da ta da
e ba ta yi irinsa ba.
Junaid ya ce, "Sweet dreams didi," ya tsinke kiran.
*Wannan shine free page na ukkun
arshe da zan yi maku.
Littafin Zane Akan Ruwa Na Kudi ne, book 1 shine free, book 2 and 3 akan naira dari takwas 800, Vip 1k, special 1500, pay via 9169472057, Aisha, Opay Digital Service, sai a tura evidence of payment via WhatsApp 09169472057.*
*Taken Labarin Shine ZANE A KAN RUWA (Mai Wahalar Gane Kamanni) Bari Ganin na bayyana komai, akwai wani laujen a cikin nadi, akwai sauran rina a kaba, wasu igiyoyin a baibai suke.*
Taku Har Kullum Aysher Angel (Matar Aliyu)
*ZANE A KAN RUWA*
_(Mai Wahalar Gane Kamanni)_
*NA*
*AYSHER ANGEL*
Page 14
Free Page Na Biyun
arshe
*Wannan shine free page na biyun
arshe da zan yi maku, page
aya zamu
ara a gama free page.
Littafin Zane Akan Ruwa Na Kudi ne, book 1 shine free, book 2 and 3 akan naira dari
takwas 800, Vip 1k, special 1500, pay via 9169472057, Aisha, Opay Digital Service, sai a tura evidence of payment via WhatsApp 09169472057.*

Washegari tun da safe, Junaid ya
araso gidan.
A lokacin har an riga an saka kayansu a mota, akwai contract da zai saka hannu a kamfaninsa na Abuja a yau wannan yasa ba zai samu damar rakasu har Katsina ba.
A parlour ya tarar da Umma da Jidderh.
Ya gaida Umma, Jidderh ta gaishe da shi, ya amsa da murmushi.
Sai ya tambaya, "Ina Angel?"
Jidderh ta ce, "Rumana tana bedroom."
Ba tare da
ata lokaci ba, ya haura sama.
Yana saka kai corridor, sai ga Rumana tana fitowa suka kusan cin karo.
Da sauri suka ja baya a lokaci guda, sai kuma suka fashe da dariya.
Ya tsaya yana kallonta, yadda take dariya yana
ara bayyana kyawunta.
Ta
an tsagaita da dariyar, ta ce, "Ina kwana, Yaa Junaid?"
Ya ce, "Lafiya lau, Angel.
Shikenan, tafiya za ki yi ki bar ni?"
Nan take ta ware idanu ta yi masa fuskar tsoro, sai ta fashe da dariya tana cewa, "Na tsoratashi, ya tsorata, hehehhe."
Bai daina kallonta ba, ko
iftawa bai yi ba, ta juya ta fara tafiya, tana sanye da leshi dinkin bubu ta tamke kanta da kallabi, da mayafi akan kafa
arta, ta yi kyau
warai.
Junaid ya bi bayanta da kallo yana murmushi.
A hankali ta ce da kanta, "Kai, ya dame ni fa kwara in koma Katsina in huta da tuhumarsa wacce babu abun da take
ara min sai fargaba da bugun zuciya."
Junaid ya
ara sauri ya taddota ya kama hannunta yana fa
in, "Didi ki zauna, kada ki tafi."
Ta ce, "A'a nan da sati guda Umma za ta tafi Dubai.
Idan na tsaya, a ina zan zauna?"
Junaid ya ce, "A gidana."
Da sauri ta ce, "Mey?!"
Yana mata kallon tuhuma ya ce, "Mey ya sa kika firgita haka?
Mey zai hana ki zauna a gidana?"
Sai ta sake yin fuskar tsoro ta fashe da dariya, tana masa gwalo ta ce, "Kai, na tsoratashi!
Ya firgita!"
Ta juya ta sauko
asa da sauri, ta sauke ajiyar zuciya tana ri
irjinta, ta ce, "Alhamdulillah na tsira."
Junaid ya tsaya cak yana tuna fuskarta, murmushi yana yawo a la
ansa, ya sauko
asa bai tarar da su a parlour ba, sai ya wuce compound.
Yana fita, dai-dai lokacin suna shirin shiga mota.
arfi ya kira, "Didi!"
Ya bu
e hannuwansa kamar zai rungume ta.
Rumana ta ware idanu, sai kuma ta yi masa fuskar tsoro, ta fashe da dariya tana yi masa waving da hannu, ta shige mota ta rufe
ofa.
Junaid ya saka hannuwansa a aljihun wandonsa, yana kallon motar har sai da ta fice daga gidan.
Suna akan hanya, wayarta ta fara ringing.
Ta
aga, ta sa a kunne tana cewa, "Wa alaikissalaam, Khairat."
Khairat ta tambaya, "Kina gida?"
Ta ce, "A'a, ina kan hanya zan koma Katsina."
Khairat ta ce, "Da gaske ne abin da nake ji?"
Rumana ta ce, "Me kenan?"
Khairat ta ce, "An ce iyayenki suna Katsina, kuma ba ki da wata ala
a da Junaid."
Rumana tayi jim sai kuma ta ce, "Eh, iyayena suna Katsina, kuma ba ni da ala
a da Yaa Junaid."
Khairat ta ce, "Allah sarki har na tuna school lokacin da muke gardamar kuna kama wasu suna cewa hancinku iri
aya ne, wasu suna cewa idanunki iri
aya, ashe baku da dangantaka, farin fatar ne kawai ya saka mu ganin hakan.
Anyway, Allah ya kiyaye hanya."
Rumana ta ce, "Amin.
Na gode."
Kai tsaye aka wuce da su airport, suka shiga jirgi suka tashi zuwa Katsina.
A cikin jirgin, Rumana ta lumshe idanu tana sake tuna maganar Khairat.
Duk lokacin da ta tuna fuskar Yaa Junaid, sai ta
ara jin wani abu a zuciyarta.
auko hoton da suka
auka a wajen dinner, ta rin
a kallonsa.
Throughout tafiyar tana tunani, tana juya maganar a ranta.
A
arshe ta girgiza kai ta ajiye hoton, tana jin kamar wannan tunanin ba shi da ma'ana.
Karfe goma sha
aya suka isa Katsina lafiya.
Rumana ta kutsa kai cikin parlour
in sai kuma ta tsaya cak a sanadin ganin Uncle Al'ameen a falon, sukayi kallon-kallo, kallonsa na
auke da mamakin sauyawarta yayinda ita kuma nata kallon yake cike da rainin wayo.