Sashe 61
Yar Sarki Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
yaro da farantin goshinsa kaman na uwar sa tunda shina dai kaman hariran matar ubansu tana hure masu kunne tunda ita bata haifa ba ita ta mallake ku duka da kai da uwarsu da su ɗin dan kar kuyi albarka, yaron nan ya ja akwalan motar sa ya tafi ya barni tsaye riqe da lufaya kaman mata mai takaba yo Allah na tuba tun ba'a auri uwarsa ba na gama takaba na ja'irin yaro zai dawo ya same ni, du Allah miqo mun ruwa na jiqa maqoshi na duk yaro ya sani surutu maqoshi na kaman zai tsage bani ruwa na yayyafa masa". Mama hafsatu da ke kusa da fridge miqewa tayi ai Amarya da sauri tace "haramun ni Mairo ban aike ki ɗibamun ruwa ba Saratu ƴar albarka tashi kiban" Mama Saratu tashuwa tayi ta ɗauko ruwan ta bawa baba qarami yasa a cup ya miqawa Amarya ita kuma ta amsa ta kai baki da mugun sauri ta tufar da ruwa ta ɗaura hannu a kai tace "amma dai Saratu Allah shiryaki shi kawai zance maki kashe ni za kiyi wannan sanyin ruwan ai kurɓa ɗaya sai lahira, kinga Hansatu ɗiyata ƴar albarka bani ruwa nasha" mama Hafsatu ta miqo mata ta amsa tasha tayi hamdala. Kallon baba qarami tayi tace "Amadu kai da matanka ni Mairo ba abinda zance muku sai Allah ya maku albarka Allah yasa kuma yaranku su kula da ku su muku biyayya Allah sa ku gama da duniya lafiya, amma ke Hansatu ki dena mun fistara in ba haka ba kwashe maki albarka zan yi ba naje na jira ja'irin yaron naku da kuka hure wa kunne yau sai ya faɗa mun sadakin uwar sa tunda ni zai ɗauka birin wasan sa ya tafi ya barni kaman stinkakken silifas" qarisa maganan tayi tana miqewa, baba qarami haquri ya qara bata Mama Hafsatu da Mama Saratu duka suma haqurin suka bata, tayi gaba suka bi bayanta suka nufi hanyan waje dukansu. Amjad bayan zuciyansa dake stinke wa yanzu kuma da yaga sun shiga anguwan sai yana jin wani irin zafin wuta na bugun sa kaman yana tunkaran wajan da aka hura gunguman wuta haka yake ji, ga faɗuwan gaba ga kuma wannan zafin da yake ji yana tunkara. Abdoul ne ya juya ganin yanayin sa sai yace "brother lafiya kuwa?" Lafiya lau amma Please in bamu kusa iso gidan ba mu juya. Kallonsa Abdoul ya kuma yi mu juya kuma? Ga gidan nan fa banda waɗan can gate ɗin da kake gani wancan na gaban shine gidan. Amjad suna qara tunkaran gidan tururin wutan da yake ji na qara daɗuwa suna iso qofan gidan kuma kaman an kama masa maqoshi sannan ji yake kaman tsakaninshi da wutan da zafin sa ke damun sa bai wuce taku ɗaya ba. Qofan fitan baba qarami ya buɗe ma Amarya ta fito shima ya fito mama Saratu ne ta fito itama Mama Hafsatu kuwa da ke staye a bakin qofan haka kawai sai taki kaman ana juya mata gidan jiri lokaci ɗaya ya kamata ha wani kukan jarirai da take ji ya cika mata kunne, dafa qofan sashen nasu tayi ta jefo qafan ta waje. Amarya da ke zuba surutu har yanzu kaman zata ari baki sun iso tsakiyan haraban gidan kenan mai gadi ya wangale gate sakamakon horn na motorn Abdoul da yaji. Suna shiga cikin gidan tun bai qarisa parking ba Amjad da ya sanya hannunsa a wuyan sa sanadin jin shaqan da aka masa yayi yawa kuma kaman an jefa sa acikin wutan wani wawan qara ya saka wanda ya kusa da Abdoul sakin staring motorn, yana sakin qaran hannun sa a wuyan sa sai ya faɗo jikin Abdoul a matacce ba numfashi Ba shiri Abdoul yayi parking. Wannan qaran ya razana duk wani halitta dake cikin gidan, Amarya da Mama Saratu san da suka kusa sakin fistari a staye duk suka rikice, baba qarami nufan Motorn yayi sai kuma suka kuma jin wani qaran a bayan su da kuma sautin faɗuwan mutun, waye za kuma su gani? Mama Hafsatu ce yashe a qasa. Amarya zama tayi dirsham a qasa gaba ɗaya ta rikice Mama Saratu kuwa ba'a magana, baba qarami qara juyawa yayi sai ya kuma jin.... Jirgin su Abba yayi landing a tafawa ɓalewa airport dake garin Bauchi, Abba waya ya ɗaga yayi qira shiru ba'a ɗauka ba, ganin haka sai ya tare taxi ya juya dan mawa su Ummey magana suzo su shiga sai kawai yaga Umma ta yanke jiki ta faɗi..... TIRQASHI TASHIN HANKALIN DA BA'A SAKA MASA RANA KENAN! CAKWAKIYA, SARQAQIYA GAMI DA ƊAUREWAR KAI. WAI ME KUKE TUNANI? ME KE FARUWA? DUK ME YA JAWO WANNAN TASHIN HANKALIN? ME YAKE FARUWA DA AMJAD? MENENE YA SAMU MAMA HAFSATU LOKACI ƊAYA? ME KUMA KE FARUWA DA UMMA? DUK MENENE HAƊIN WANNAN TASHIN HANKALI DA YA SAME SU LOKACI ƊAYA? INA LABARIN UMMAN AMJAD? INA LABARIN GIMBIYA DA MAGANAN AUREN SU DA AMJAD? ANYA WANNAN NE DALILIN FAƊUWAN GABAN DA KE DAMUN AMJAD? IN BA WANNAN BA ME ZAI FARU GABA KENAN DALILIN FAƊUWAN GABAN SA? ANYA MA KUWA AMJAD NA DA RAI? TAMBAYOYI BARKATAI DAI SANNAN ANAN NA KAWO QARSHEN FREE PAGE'S DOMIN SAMUN AMSOSHIN WANNAN TAMBAYOYI DA SUKE RANMU DA KUMA KUNCEWAR WAƊANNAN RIKITATTUN AL'AMARIN KUYI HANZARI KU BIYA NAIRA ₦300 KACAL DAN ACI GABA DA LABARI DA KU. NORMAL PAYMENT GA WAƊANDA KE GROUP ALREADY ₦300 GA WAƊANDA BASA GROUP ₦400 GA MASU BUQATAN COMPLETE PAGE'S ₦500 V.I.P COMPLETE DOCUMENT ₦500 ONLY TA WANNAN ACCOUNT 👇 2220553988 HARIRA SALIHU ISAH UBA BANK 🏦 KO KATIN WAYA TA WANNAN LAYIN 09161720046 MTN 07015870735 AIRTEL SANNAN ZAKU TURO SHEDAR BIYA TA WANNAN LAYI A WHATSAPP 09161720046
Ina mai qara baku haquri waɗanda tun farkon littafi suka biya sannan ina da babban garaɓasa gareku a next book namu da kuma baku zaɓi akan labarin da kuke so mu fara.
Ƴan uwa abokan arziqi masu daraja gaisuwa gare ku Ako da yaushe kuma ako ina kuke a faɗin duniyan nan daga taku har kullum mai nishaɗantar daku HARIRA SALIHU ISAH (UWAR BATOORL)
MARUBUCIYAR 🥀 𝐌𝐀𝐅𝐀𝐑𝐊𝐈 𝐍𝐀𝐇 🥀
YANZU KUMA 👑 𝐘𝐀𝐑 𝐒𝐀𝐑𝐊𝐈 𝐂𝐄 👑
Sannan da labarai daɗaɗa da na tanadar domin ku da nishaɗin ku.
Kar ku manta sunan labarin da muke ciki 👑ƳAR SARKI CE 👑 DAGA DAUSAYIN ALQALAMIN UWAR BATOORL 🔥
💋💋 امى بتولة💋
𝘿𝙤𝙢𝙞𝙣 𝙩𝙖𝙡𝙡𝙖𝙩𝙖 𝙝𝙖𝙟𝙖𝙧𝙠𝙪, 𝙠𝙪 𝙩𝙪𝙣𝙩𝙪𝙗𝙚𝙣𝙞 𝙖 𝙬𝙖𝙣𝙣𝙖𝙣 𝙡𝙖𝙮uka:-
09161720046
𝘾𝙝𝙖𝙩 𝙤𝙣𝙡𝙮.
07015870735
𝙔𝙤𝙪 𝙘𝙖𝙣 𝙘𝙖𝙡𝙡 𝙙𝙞𝙨 𝙤𝙣𝙚, 𝙭𝙖𝙢𝙪 𝙢𝙖𝙠𝙪 𝙩𝙖𝙡𝙡𝙖𝙣𝙠𝙪 𝙖 𝙧𝙖𝙝𝙪𝙨𝙖 𝙢𝙖𝙞 𝙨𝙖𝙪𝙦𝙞, wai hausawa sukace sai an gwada akan san na qwarai. Ni Hareeyh ina maraba da ku masoya, har da alakoron talla inayi😁
NOTED : karku nemeni a wannan layi 08146292652 domin yanzu baya aiki both whatsapp and call.
# 𝘾𝙤𝙢𝙢𝙚𝙣𝙩
# 𝙇𝙞𝙠𝙚 &
# 𝙨𝙝𝙖𝙧𝙚
ALHAMDULILLAHI ALA KULLI HALIN
Anan na kawo qarshen BOOK 1 Wand yake a FREE BOOK
Masu buqatan ci-gaba BOOK 2 👑'YAR SARKI CE👑
Sai subi process da nayi magana ko su mun magana via WhatsApp number na
09161720046
Masu comments wasu bana samun yin reply afuwan abubuwan sai a hankali
Fatan alkairi a gare ku daga uwar batoorl taku
Sai mun haɗu da ku a book 2 fan's
Ina mai qara baku haquri waɗanda tun farkon littafi suka biya sannan ina da babban garaɓasa gareku a next book namu da kuma baku zaɓi akan labarin da kuke so mu fara.
Ƴan uwa abokan arziqi masu daraja gaisuwa gare ku Ako da yaushe kuma ako ina kuke a faɗin duniyan nan daga taku har kullum mai nishaɗantar daku HARIRA SALIHU ISAH (UWAR BATOORL)
MARUBUCIYAR 🥀 𝐌𝐀𝐅𝐀𝐑𝐊𝐈 𝐍𝐀𝐇 🥀
YANZU KUMA 👑 𝐘𝐀𝐑 𝐒𝐀𝐑𝐊𝐈 𝐂𝐄 👑
Sannan da labarai daɗaɗa da na tanadar domin ku da nishaɗin ku.
Kar ku manta sunan labarin da muke ciki 👑ƳAR SARKI CE 👑 DAGA DAUSAYIN ALQALAMIN UWAR BATOORL 🔥
💋💋 امى بتولة💋
𝘿𝙤𝙢𝙞𝙣 𝙩𝙖𝙡𝙡𝙖𝙩𝙖 𝙝𝙖𝙟𝙖𝙧𝙠𝙪, 𝙠𝙪 𝙩𝙪𝙣𝙩𝙪𝙗𝙚𝙣𝙞 𝙖 𝙬𝙖𝙣𝙣𝙖𝙣 𝙡𝙖𝙮uka:-
09161720046
𝘾𝙝𝙖𝙩 𝙤𝙣𝙡𝙮.
07015870735
𝙔𝙤𝙪 𝙘𝙖𝙣 𝙘𝙖𝙡𝙡 𝙙𝙞𝙨 𝙤𝙣𝙚, 𝙭𝙖𝙢𝙪 𝙢𝙖𝙠𝙪 𝙩𝙖𝙡𝙡𝙖𝙣𝙠𝙪 𝙖 𝙧𝙖𝙝𝙪𝙨𝙖 𝙢𝙖𝙞 𝙨𝙖𝙪𝙦𝙞, wai hausawa sukace sai an gwada akan san na qwarai. Ni Hareeyh ina maraba da ku masoya, har da alakoron talla inayi😁
NOTED : karku nemeni a wannan layi 08146292652 domin yanzu baya aiki both whatsapp and call.
# 𝘾𝙤𝙢𝙢𝙚𝙣𝙩
# 𝙇𝙞𝙠𝙚 &
# 𝙨𝙝𝙖𝙧𝙚
ALHAMDULILLAHI ALA KULLI HALIN
Anan na kawo qarshen BOOK 1 Wand yake a FREE BOOK
Masu buqatan ci-gaba BOOK 2 👑'YAR SARKI CE👑
Sai subi process da nayi magana ko su mun magana via WhatsApp number na
09161720046
Masu comments wasu bana samun yin reply afuwan abubuwan sai a hankali
Fatan alkairi a gare ku daga uwar batoorl taku
Sai mun haɗu da ku a book 2 fan's