← Book details Yar Sarki Ce Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 61

Sashe 5

Yar Sarki Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

washe gari da safe bayahn sun karya alhajin nata yashirya dan fita rakasa sukayi itada little har yashiga motor suna masa adawo lafiya driver yaja motor suka fita kamun suka komo cikin palourn itada angon nata.
barin little en tayi yana wasan sa tayi daki dan tayi bacci har ya kwanta taji qaran wayanta alaman qira yashigo ɗauka tayi da murmushi ganin wacce ke qiran nata
Assalamu alaiki ummana antashi lafiya
Fuskanta da murmushi ta amsa sallaman tace lafiya ya gida ya jikinnaki?
Tace dasauqi!!! ummana ya mijinki da rikici?
Tace ah bawani rikici inma yanayi keya gado muna lafiya lau duka!!!
Tace umma danzo anjuma nida daddyn little
Tace tom allah kawoku lafiya kigaida sa,tom zeji umma.
Sukayi sallama ta ajiye wayan nata ta kwanta...

***
Bayan ta farka alwala ta ɗauro tayi walha tayi addu'oeen ta kaman kullum, bayan ta idar palour ya yiwo. """'Little dake wasan shi taqiran bayan taɗauko takaddun arabic nasa, suka kama karatu.

Bayan sun kammala karatun tace to mijin granny jekaima kayi bacci kahuta ko kamun momynka tazo
maqe kafaɗa yayi yace gilani an bi momy ba a wajanci da apoki an jauna
Tace ai dama ba tafiya dakai za tayiba kaikam je ka kwanta abinka koh
Anan palourn ya kwanta baccin kamun zuwan su momyn nasa.

🅀🄰🅃🄰🅁

***** washe gari ma hakan yafaru sosai 𝙖𝙢𝙟𝙖𝙙 𝚢𝚊 𝚔𝚎𝚠𝚊𝚢𝚎 𝚓𝚎𝚓𝚒𝚗 𝚊𝚖𝚖𝚊 𝚋𝚊𝚒𝚜𝚊𝚖𝚞 𝚍𝚊𝚢𝚊𝚑𝚗 𝚖𝚊𝚑𝚊𝚍𝚒𝚗 𝚖𝚊𝚐𝚊𝚗𝚒𝚗 𝚋𝚊 gashi ya kwana yayi nisan tafiya sosai.
Tafiya yake a wannan jejin yana kan duba maganin hango wani bawan Allah yayi besan daga ina ba kawai shide ya gansa amma bega inda ya ɓullo ba stohone kutub a durqushe yake tafiya.
Stohon ne ya tsaida shi yace yaro naga kaman abu kake nema Koh?
gaidasa yayi yace eh baba, me kake nema haka yarona? faɗa masa sunan bishiyan yayi, wannan stohon yace tom yarona xantemaka maka da wanda yake wajena dan naga tabbas kasha wahala
Amma ba'ah samun wannan bishiyahn anan kusa
Se a qasar 𝙉𝙞𝙜𝙚𝙧𝙞𝙖,
𝚈𝚊𝚌𝚎 𝚜𝚑ikkenan 𝚋𝚊𝚋𝚊 𝚗𝚊𝚐𝚘𝚍𝚎 miqa masa yayi a qulle a stumma yace Tom gashi yarona, 𝚊𝚖𝚜𝚊 yayi yamasa godiya sosai 𝚜𝚞𝚔𝚊𝚢𝚒 𝚜𝚊𝚕𝚕𝚊𝚖𝚊 𝚍𝚊 𝚠𝚊𝚗𝚗𝚊𝚗 𝚜𝚝𝚘𝚑𝚘𝚗.
Yajuya da farin ciki yana tafiya a kan dokin nasa , sosai dokin nasa ke gudu, yayi kewan umman sa kwana 2 ake nema begantaba ya qagu yasamu yakoma yau komi dare yaganta...

🄼🄰🅂🄰🅁🄰🅄🅃🄰

* 𝙜𝙞𝙢𝙗𝙞𝙮𝙖 𝙢𝙚𝙝𝙬𝙞𝙨𝙝
Wajan mahaifiyarta take , tana zaune tasata gaba, wannan bluen qwayan idon nata kwallah ne cike a cikinsu Jikin mahaifiyar tatace yatashi gaba ɗaya tarasa meke mata daɗi arayuwa!!!
Dama haka ciwon yake mata
Inya tashi bata iya ko mosti bare magana komi se anmata
Sede ido kawai in yayi dama dama ne takan iya magana harta zauna da kanta
Amma dukda haka komi mata akeyi sakamakon qafanta dabata iya takawa dashi, tsawon shekara 15 tun bayahn data haifi gimbiya bata sake lafiya ba tun abun na kaman wasa har yazamo se a hankali
Data samu wani ciki tayi bari( misscariage) , shikkenan ciwon nan yasameta bata iya komi yazama very serious
Sosai aka nema mata magani na gida dana asibiti amma inah haryanzu basu daceba
Kullum cikin gayyatar masu magani akeyi
Amma abu ɗaya akece masu shine suyi haquri basusan maganin ciwon nata ba, basusan ina zasu samosa ba, dan iya binciken su babu aqasar dasuke(inji bokaye da wasu malaman)
Ance za'ah bawa duk wanda yabata magani tawarke kyauta amma dukda haka babu, aka maidashi kaman gasa wanda yaci ze samu matsayi a masarautan koma waye amma dukda haka ba'ah daceba kowa ya gwada amma bai ganin maganin cutan!!!
Amma akwai wani malami ɗaya daya taɓa ce masu insha allahu, allah zeturo wani bawan allah kuma sanadin sa zata warke sucigaba da addu'a kawai dakuma haquri shi cuta jarabtace ta ubangiji.
Har kullum gimbiya da mahaifinta mai martaba, addu'ar suke allah yakawo wannan bawan allahn lafiya sannan cikin gaggawa!! ,
Tana zaune tabuga tagumi kawai tana kallon ammaah en nata, tarasa meke mata dadi aduniya ,, ga abunda mai martaba yace mata na zuwan yaran sarakunan se qara matsowa yake!!
Kwanaki kawai yarage sannan ga jikin ammaaahn ta
Ita batajin zata iya aure tabar mahaifiyarta a wannan ciwon, dukda muradin mahaifiyar tatace tayi auren!!
Sosai take tunani ,fuska cikide damuwa dakuma rauni!!! Ganin lokacin sallah yayi, adduah ta tofawa mahaifiyar tata
Allah baki lfyh ammaah nah tafaɗa idonta da hawayen da har ya gangaro!!!
Tashuwa tayi dan ta ɗauro alwala tayi sallah tunda lokaci yayi....

🄳🄰🄹🄸

*****𝙖𝙢𝙟𝙖𝙙
Sosai yake gudu da dokin nasa ga kuma dare yayi
Amma ba alaman ko storo tattare dashi ummansa kawai yake tunawa so yake yaganta yau.
Se can dare ya iso garin nasu(𝚖𝚊𝚜𝚊𝚛𝚊𝚞𝚝𝚊𝚗 𝚜𝚞) , yawuce gida !!! Umman sa ce da abbansa suka bude masa qofa yashiga dashi da dokinnasa
Ummansa nata masa sannu,
Taburma ta shimfiɗa masa, takawo masa ruwa yasha

Ruwan wanka tahadamasa yayi, yaci abinci
Bayahn yagama komi suna zaune da iyayennasa, kwantar da kansa yayi a cinyahn ummansa
Ummana nayi kewanki, tace nima haka jarumin ummah
Abbane yakallesa tom nikumafa?
Murmushi yayi idonsa kulle abba nayi kewanka amma kaɗan na ummana yafi yawa
Ranqwashi yakai masa umman nasa ta tare masa ah ah zaka qarawa yarona gajiya
Ja'irin yaro kawai faɗin abban nasa!!

Hira sukayi kaɗan ba sosaiba sakamakon ganin tilon ɗan nasu yadawo dare dare sannan a gajiye yake kwana 2 baya gida. Suka rakasa ɗakinsa ( as usual) aka masa addu'a yakwanta suka masa seda safe suka ja masa qofa.
Sede me!!! bayahn fitan su umman nasa sosai tunanin wannan tsohon ya tsaya masa arai
Yajuya haka yajuya haka da qyar de barawon bacci ya sacesa
Semuce safiyar khairi 𝙖𝙢𝙟𝙖𝙙 𝙟𝙖𝙧𝙪𝙢𝙞𝙣 𝙪𝙢𝙢𝙖𝙣𝙨𝙖....

NIGERIA

***** Little yatashi bacci har Hajiya ta shirya sa suna zaune falo dashi suna karatu.
Sallama sukaji,
Da gudu yatashi yaje yai hugging nasu duka
Momy da daddy ayoyooo
Ɗaukansa daddyn nasa yayi, suka iso palourn suka zauna.
Sannu da zuwa hajiya tamasu , momyn little en direct wajan mahaifiyarta taje ta rungumeta tana maqalqale ta kaman yarinya umma Allah nayi kewanki
Hajiya cewa tayi nikam tashimun ajiki karki karyani tafaɗa tana qwalawa mai aikin tasu qira tayi, akan sunyi baqi takawo masu ruwa!!!
Kallonta yarinyan tayi, yanzu ummata mune baqin? muda gidanmu
Daddyn little enma yace, yauwa faɗawa umma de mukam ƴan gida ne ba baqi ba
Cewa tayi tashimun ajiki, nide ku baqine atoh kugama kubarman gida
Zumɓuro baki tayi umma daga xuwa se korinmu!!!
Stugunnawa yayi harqasa daddyn little en yagaida umman tasu murmushi tayi ɗan albarka muna lafiya ya hanya?
Yace alhmdlh umma
Tace tom masha allah sannunku yaran kirki Allah maku albarka da Ameen suka amsa duka!!
Yace umma ya fitinannen mijinki? Murmushi tayi ah ah kunga bamuso ni mijina ba fitinanne ba daga zuwanku ko
Ƴar tata ma gaidata tayi ta amsa tana samusu albarka, dakuma tambayahn ya jikin nata tace dasauqi umma,Masha allah haka akeso Allah qara sauqi
Daddyn little enne yace umma bara muyi tsokana
Kallon yaronsa dake hanun nasa tun zuwansa yayi
Little zamu koma gida koh?
Aikuwa saurin dira yayi daga jikin daddyn nasa, zaka ɗauka wani abune ya cijesa
Jikin hajiya yakoma yana turo baki
Gilani kinji daddy ko, ni anjeba da gilani da apoki anjauna!!
Dariya dukansu ukun sukayi dan daman sunsan kwanan xancen in de little ne, a duniya shida grannyn sa ko ita ta haifesa albarka.
Tashuwa daddyn little yayi yanawa umma se anjuma xedawo sutafi

Raka mijinta tayi hanunta riqeda na litte
Kallonsa tayi tace haba heartcode na kwana mana
Kallonta yayi yana kashe mata ido 1
Inkin kwana kibarni dawa
Zumɓuro bk tayi, shikkenan adawo lafiya
Tafiya suke da ɗanta yana mata gwalanti( hira)
Bayahn sun koma ciki hajiya ce azaune tana kallo
Zama 𝙖𝙢𝙚𝙚𝙧𝙖𝙝 tayi da ɗan nata
Hira suke da ummanta inda take faɗa mata
Qanin nasu yakusa dawowa insha allah
Adduah tayi tana allah dawo dashi lafiya!!!
Amma cikin zuciyahnta , babban yayanta da dama bata sansaba ya faɗo mata rai shi takeson gani🥹sosai takejin soyayyan yayannata..
Hira suke da umman nata na tsakanin ɗah da uwa

## 𝙢𝙖𝙨𝙖𝙧𝙖𝙪𝙩𝙖

Hidima ake babu wasa yau saura kwana 5 ayi taron
Yayinda angama shirya komi zuwansu kawai ake jira

****bayahn sunkarya da iyayen nasa
Maganin yakawo yace abba ga maganin yarinyan da kamun maganan tan
Murmushi yayi yana shafa kansa allah maka albarka dan abbah
Yace ameen abba na

Sallama abba yamusu akan ze miqawa abokin nasa baban yarinyan maganin zewuce kasuwa, amma ya akayi kasamu maganin nan cikin sauqi? yaron Abba

murmushi yayi abbana karka damu kaide akai masu maganin insha allahu za'ah dace, to Allah yasa amjad.
yace masa insha allahu ze biyosa kasuwan inya gama taya ummansa aiki, dan baze je daji ba
Yace shikkenan azo lafiya yaron ummah dama bekamata ka koma ba kahuta tukun!!
Daga ciki ɗaki umma tayi magana ah ah ni ɗ𝚊𝚗𝚊𝚑 ba yaro bane jarumine
Abbane yayi murmishi da yajiyota yace tom umman jarumi.
Adawo lfyh suka masa...

*** Koda fitan Abba gidan abokin nasa yafara bi yabasu maganin yakuma masu bayani
Sannan yakama hanyahn kasuwa...

Muje zuwa.....
ƳAR SARKI CE daga dausayin Alqalamin uwar batoorl
Justice Hareeyh🕊️

💋💋 امى بتولة💋

𝘿𝙤𝙢𝙞𝙣 𝙩𝙖𝙡𝙡𝙖𝙩𝙖 𝙝𝙖𝙟𝙖𝙧𝙠𝙪, 𝙠𝙪 𝙩𝙪𝙣𝙩𝙪𝙗𝙚𝙣𝙞 𝙖 𝙬𝙖𝙣𝙣𝙖𝙣 𝙡𝙖𝙮uka:-
08146292652
𝘾𝙝𝙖𝙩 𝙤𝙣𝙡𝙮.
09161720046
𝙔𝙤𝙪 𝙘𝙖𝙣 𝙘𝙖𝙡𝙡 𝙙𝙞𝙨 𝙤𝙣𝙚, 𝙭𝙖𝙢𝙪 𝙢𝙖𝙠𝙪 𝙩𝙖𝙡𝙡𝙖𝙣𝙠𝙪 𝙖 𝙧𝙖𝙝𝙪𝙨𝙖 𝙢𝙖𝙞 𝙨𝙖𝙪𝙦𝙞, wai hausawa sukace sai an gwada akan san na qwarai. Ni Hareeyh ina maraba da ku masoya, har da alakoron talla inayi😁!!!

# 𝘾𝙤𝙢𝙢𝙚𝙣𝙩
# 𝙇𝙞𝙠𝙚 &
# 𝙨𝙝𝙖𝙧𝙚

💦💦💦💦💦💦💦
𝙔𝘼𝙍 𝙎𝘼𝙍𝙆𝙄 𝘾𝙀𝙀
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹

𝙎𝙩𝙤𝙧𝙮 𝘼𝙣𝙙 𝙒𝙧𝙞𝙩𝙩𝙚𝙣

𝘽𝙮

𝙃𝙖𝙧𝙞𝙧𝙖 𝙨𝙖𝙡𝙞𝙝𝙪 𝙞𝙨𝙖

(𝙐𝙬𝙖𝙧 batoorl✍🔥)

اللهم صلى و سلم على سيد نا رسولله saw🖤🤍

_______________________________________________________________

🅿️ 17&18

💋💋 امى بتولة💋
Chapter 5 · 0% Book details