Sashe 51
Yar Sarki Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dede Maha tashigo ɗakin wayan Mahreen ya ɗau qaran neman agaji(qira).
Har zata wuce ta cire kayan jikinta da ta tuna kuma tana banɗaki ne sai ta ɗau wayan ganin ba layin ya Abdoul bane sanda ta bari ya kusa tsinkewa ta ɗauka
Tace "Hello tana sallah"
Assalamualaikum ya ke kyakkyawa ma'abociya nistuwa da kuma tarin hankali fatan kin koma gida lafiya?
Cire wayan tayi a kunnenta ikon Allah kaga mutum kaman kurma ance masa tana bayi ya dage sae zuba yake kaman kurna, can tace "Malam ance maka tana sallah ba ita bace qanwarta ce haba" ta faɗa tana hararan wayan kaman mai qiran na ganinta.
Murmushi akayi a ɗayan ɓangaren ta yacce sautin murmushin bai ɓuya ba dan sanda taji sound ɗin, yace "dama ba ita na qira ba ai Malama ta malam kece nake nema"
Tom wrong number don banyi da kowa ze nemen ba malam kashe waya, Dariya ya ɗanyi ya tsaya,s hankali cikin zazzaqar muryansa da kaman ba na miji bane yace "everything about you is special I like the whole you beauty"
Turo Baki tayi kaman tana gaban sa, sai kuma kaman ya sani yace "afuwan lemme explain my self ko Hajiya, Sunana 𝑨𝑺𝑬𝑬𝑭 𝑴𝑼𝑯𝑨𝑴𝑴𝑨𝑫 𝑨𝑯𝑴𝑨𝑫, asalin ɗan kano ne ni so aiki ya kawo ni Kaduna da rabon Allah zai haɗani da future wife na, nine wanda kika kusa yasarwa a plaza.
Shiru tayi bata ce komai ba, jin tayi shiru sai ya qara murmusawa yace "Am apologizing for what I deed to you cutie, ya kamata na baki haquri beauty cuz is my fault"
Ai jin yace beauty bata san randa tayi murmushi ba shiri ba tace "Bakomi ya wuce handsome makaho"
Ta basa dariya jin yacce ta kuma cewa makaho amma dai yace "Ooh! so that mean you already looked me up and down, though I know am not handsome you are just kidding"
Maha fuskanta da murmushi tace "No I mean it keep joke a side you're handsome"
Murmushi yayi, dan har ransa yaji sunan ya burgesa, to ko zan iya jin sunan malama beauty?
Sunana 𝐌𝐀𝐑𝐘𝐀𝐌 𝑨𝑩𝑼𝑩𝑨𝑲𝑨𝑹 𝑨𝑹𝑫𝑶 amma ana qirana da 𝐌𝐀𝐇𝐀.
Wow! very nice name sunanki yayi daɗi kaman yacce kike da kyau duk masu suna Maryam daban ne a cikin mata so ke acikin masu suna Maryam ɗin ma you're the best, special and unique, ban taɓa jin irin nickname na sunanki ba kaman sunan larabawa gaskiya yamun daɗi.
Murmushi tayi tace "mu ba larabawa ba amma dai a jiddah muke zaune da parent na, nan Kaduna munzo gidan uncle namu ne.
Wow! kaman fa yacce nace da farko ke ɗin ta daban ce, Yanzu dai hope za'a ke ɗaukan call na? kuma za'a bani dama nake zuwa kallon wannan kyakkyawan halittar sarauniyar kyawawa?
Lumshe ido tayi, ba damuwa Insha Allah, kamun dai mu koma dan very soon zamu bar maku Nigerian ku.
Dariya taso basa jin wai Nigerian ku sai yace "Noo ai ko kin koma jiddahnku nima zan biki har can, kinsan ance garin masoyi baya nisa, hope am not late ba'a rigani ba?
Rufe idonta tayi da hanunta tana dariya, late like how?
Gyara zaman sa yayi ya qara riqe wayan dan sosai yarinyar ta shiga ransa sai yace "late like I said, kinsan kyakkyawa irin ki ba lallai ace har War haka wani bai sace zuciyan ta ba"
Imahreen ta fito bayi ta tarar Maha na rungume da pillow tana waya, tsayawa tayi kallon ikon Allah Maha da waye kuma, wucewa tayi abunta dan ta shirya.
Cike da farinciki da annashuwa suka yi sallama tana ta murmushi, ajiye wayan tayi bata ko kula da Mahreen dake shafa mai ba, ta faɗa kan bed nasu tana rufe ido.
Mahreen sai ta kwashe da dariya dan abun ya bata dariya( JJC), sai tace "lafiyan ki kuwa Maha kar dai gamo ki kai?"
Tashuwa Maha tayi tace",au wai dama har kin fito? Ba naje nayi wanka nazo kisha story Adda" ta faɗa tana yin hanyan toilet ɗin.
Murmushi Mahreen tayi a fito lafiya Gimbiyar ya habeeby a bani shafa-labarin shuni.
Shiryawa Mahreen tayi cikin riga da wando Pakistan fari ta yafa mayafin a kanta bayan tayi simple makeup, tasha kyau kaman ka sace ta ka gudu.
Maha na fitowa banɗaki tana ganin Addan ta tace "Wow! Gaskiya kinyi kyau sosai Addah kaman ya Abdoul ne zai zo gaskiya ya kamata yaga wankan nan bana gama nayi maki photo na tura masa.
Murmushi Mahreen tayi tace "Ni dai damuwana ki gama da wuri ina jiran story a bani nasha.
Sharp-sharp ta gama komi Riga d skirt ta saka ƴar kanti, rigan blue da rubuta a gaban ansa
"𝑪𝑳𝑨𝑺𝑺𝑰𝑪 𝑮𝑰𝑹𝑳"
a bayan kuma ansaka
"𝑴𝑨𝑯𝑨 𝑩𝑬𝑨𝑼𝑻𝒀 "
Da Black skirt me step step na net ta ɗau Black cap ta ɗaura.
Awwwn!! duk da ba tayi kwalliya ba kar kuso kuga haɗuwan da tayi, dan ko kwalli bata saka ba, amma ba zaka kalleta ka kau da kai ba barin ma yacce tayi da gashinta da yasha gyara.
Zama suka yi a bakin gado tace Addah kinsan me?
No ban sani ba sai kin faɗa Gimbiyar ya habeebyn mu. Haɗa fuska tayi, wallahi kinji na ranste za kisa na fasa faɗa maki gwanda na bari a ciki na ya kashe ni, ki daina haɗani da wancan sojan nikam.
Danne dariyan ta tayi, to an daina qanwaty, Yauwa dan dai inason faɗa maki shiyasa zan faɗa maki inba haka ba Adda kin ɓatan mood.
Ina wanda ya bugeni a mall da muka je ɗin nan, Mahreen tace "Ban gane ba"
Adda wanda fa kika bawa numbern kin nan.
Ooh na tuno me ya faru ko haryanzu ba ki haqura ba? nikam ma bai qira ba har yanzu.
Murmushi Maha tayi! To ai ya qira har munyi waya, ba ma kiji yacce muka yi dashi, nan ta kwashe duk yacce suka yi ta faɗa mata tana ta murmushi.
Mahreen ba sai ta fara dariya har da riqe ciki, yanzu wato ke da kika qi bada number yen yen yen shine har da dagewa kiyi waya haka? Sai taci-gaba da dariya kawai.
Haɗe fuska Maha tayi tace "Kinga Addah banson dariyan nan kin sani, ko da yake ma ai akwai gobe zaki qara tambaya na labari na baki" ta faɗa tana tashuwa.
Kamo hanunta tayi tana danne dariyan sorry yah ukhteeyh bazan qara ba dawo mana bamu gama ba ta handsome makaho
Maha har da murmushin ta jin anqira handsome
Yanzu dai before nayi advising naki akan soyayya tell me 1 thing.
Ya kike ji akansa a ranki? Are you in love with him too?
Rufe idonta tayi da tafim hanunta tace ....
AMJAD ya shiga jejin Bauchi ya zagaya har ya rasa ya zeyi dan a wannan jejin bai ga makamancin wannan bishiyan ba gaba ɗaya kansa ya qulle.
Zaune yake qasan wani bishiya da alama tunani yake "Ummata inaji ajikina kina lafiya ina zuwa gareki Inshà Allah" ya faɗa yana furzar da iska a bakin shi.
Tunawa yayi da su Ameerah sai ya dafe kai ohh! Allah na, ciro wayansa yayi sai yaga ta ɗauke ba chaji tsaki yaja dan bai so hakan ba.
"anyway neman chaji ya kama ni dan qiran su naji ya ya suke?" ya faɗa yana miqewa dan barin jejin.
Sanda yayi tafiya sosai kamun ya bar jejin ya samu isa cikin gari wani shago ya hanga alama ana saida wayoyi a wajan, nufan shagon yayi yai wa mai shagon sallama yace ya kawo caji ne
Amsa mutumin yayi ya basa Wani card qarami yace "in kazo amsan wayan kazo da katin"
Amjad yace "No inaso ko 10 percent na samu me caji ba sai ya cika ba"
Okay shikkenan ga waje ka zauna sai ka jira.
Sai yace ah ah ba naje nayi Sallah nazo kamun nasan zan samu 10% ɗin.
Wucewa masallacin da ya hanga kusa da shagon yayi, ya gabatar da alwalan sa sannan ya shige masallacin
Nafila yayi kamun yayi Sallahn la'asar ya ɗau carbin sa yana ja(lazumin yamma)
Bayan kaman awa 1 ya fita a masallacin ya nufi shagon caji, wayansa har ya cika ya karɓa ya biya kuɗin ya amsa wayan. Sayan credit yayi ya saka ya wuce masauqin sa(inda yake kwana).
Bayan ya isa ya zauna a bakin matrass dake yashe a ɗakin, numbern mijin Ameerah yai dialing kusan sau 2 ba'a picking kuma ya shiga, Daga qarshe layin Ameerah ya duba yai dialing yana ringing ɗaya ɓiyu na 3 aka ɗauka.
Sallama tayi ya amsa yace "qanwata ya kuke?"
Tana kwance ne amma da saurinta ta tashi daga kwancen tace "yayana kana nan dama baka koma ba? Da muka qira ka baya shiga mun tsamman har ka koma ai".
Murmusawa yayi yace "parrot gidan surutu tun bamu gaisa ba?
Yaya ai munyi kewan ka ne gashi baka neman mu
Tom yanzu ba gashi na neme ku ba? Ina mijinki na qirasa bai ɗauka ba
Tace "Ina ji wayan bayakusa dashi yana wajan aiki".
Ok
Ya jikin Yaya?
Na warke ya naki jikin kema?
Alhamdulillahi! yayana
Kince ban koma ba, Ina nan Bauchi ban samu abinda nake nema ba tukun har yanzu.
Ameera tace "Lah yaya a ina kake kwana tom? nifa na zaci aranan zaka samu ka koma"
No ban samu ba.
tom Yaya ko za kaje gidan namu?
Eh To bari dai mugani yanzu dai abinda za'a yi shine ki turo mun address na gidan.
"Yauwa yayana nasan yau kam Umma za ta samun albarka buhu buhu" ta faɗa tana dariya.
Jikinsa ne yayi sanyi tuna qaunar da Umman Ameerah ke masa da yacce ta damu dashi gaskiya itama bai kyauta mata ba tunda bai neme ta ba.
Sai yace "Qanwata before kituro address ɗin fara tura mun layin Umma"
Caɓ yaya Umma kam zata qira ka ma yanzun nan karka damu dan tanada layinka tasa mun tura mata yau kusan sati
Allah Sarki Umma, To ina jira qanwa sai suka yi sallama ya kashe wayan yana mai cike da alhinin qara jin kewan gida sosai.
WANNAN KENAN✍️
Muje zuwa fan's masoya Alqalamin Uwar batooler, fan's ƳAR SARKI CE
𝐓𝐀𝐋𝐋𝐀!! 𝐓𝐀𝐋𝐋𝐀!! 𝐓𝐀𝐋𝐋𝐀!!
𝐎𝐔𝐌 𝐀𝐋'𝐀𝐌𝐄𝐄𝐍 𝐃𝐀𝐓𝐀 𝐒𝐄𝐑𝐕𝐈𝐂𝐄
𝐲𝐨𝐮𝐫 𝐬𝐚𝐭𝐢𝐬𝐟𝐚𝐜𝐭𝐢𝐨𝐧 𝐢𝐬 𝐨𝐮𝐫 𝐜𝐨𝐧𝐜𝐞𝐫𝐧.