Sashe 50
Yar Sarki Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Dukansu yada ledodin hanunsu suka yi da ihu suna ayoyoooo Ummeyhn mu, da gudu suka je suka faɗa jikinta dukansu.
"Wayyoo! Ummeyh na nayi kewan ki" Maha ta faɗa idonta na kawo kwallah
Ummeyh ce ta haɗe fuska kinga Umman yara kice su tashi mun a jiki bansan su ba kar su karyawa mijina Ni.
Qara qanqameta Maha tayi, Ummeyh Allah ba inda zanje muce munyi kewanki kice mu sake ki, sai ga hawaye sharr-sharrr a idon ta Ummeyh ba kiso kallon mu bama wato, Itama Mahreen idonta ne ya kawo kwalla.
Umman yara kina kallonsu ko baza ki masu magana ba zasu karyani, nikam miqoman wayata na qira habeeby yazo ya ɗaga mun wannan shugabar marassa ji ɗin.
Me Maha zata yi in ba kuka ba, har da bubbuga qafa tana ta tura baki, Umma ce ta kalleta tace "haba Gwaggon yara ki dubi girman Allah da Manzonsa ki kulamun ɗiyata dan ma anyi kewanki"
Murmushi Ummeyh tayi ta buɗe hanun ta zo maman abunki Ummeyhn ta, da sauri Maha ta matsa kusa da ita ta shige jikinta sai dukansu ita da Mahreen suka sa kuka Ummeyh sai yau za kizo?
Jan kumatun su tayi farin cikin Ummeyhn su ba dai ganinan ɗin nazo ba kuma lafiya har naga ababen qaunata.
Mahreen tace "Ummeyh yaushe kika zo amma?" Ummeyh ta bata amsa ai tun lokacin da kuka fita yawon ku nazo gashi sai yanzu kuke dawowa tun safe har yamma.
Turo baki Maha tayi tace "Ummeyh bafa yawo bane munje wanke kai ne" ta faɗa tana cire rolling en da tayi da mayafin abayan da yake jikinta tana nunawa Ummeyh kan ta, dede soja ya shigo palourn yana waya, gashin nata da yasha gyara ya zuba ma ido, shi baima san yayi hakan ba.
Ummeyh na kingani yayi kyau ko?
Murmushi Ummeyh tayi ta sumbaci gomshin ta ,wowww! ibnateeyh o boɗi masin.
Turo Baki tayi nifa Ummeyh banson yaren nan gwan da kimun da Hausa ko larabci zan fi ganewa, Ummeyh tace "ai kuwa dan gidanku dole kiso dan kuwa yaren ki ne tunda ubanki gaba da baya bafulatani ne, Turo baki ta kuma yi.
Ummace tace "Auta ta kanki yayi kyau sosai koh ki qyale Ummeyh". Murmushi tayi ta koma jikin Umma tace "yauwá Umma ta ina sonkiiii.
Stoki kaɗan yaja, Ummeyh da ta jiyo stakin ne ta ɗaga kai habeeby kaikuma kai da wa? Ɗan haɗe fuska yayi Ummeyh issuen tafiya turkeyn nanne, tom habeebyn Ummeyh if possible kaje mana cuz you don't have to worry ur self pray for all blessings in the mission, Ummeyh I don't think there's something good there but I will keep on praying kuma ku tayani da addu'a da ni gaskiya ma banson zuwa dan banason qara yin nisa da gida.
Mahreen ce tace "ya habeeby niko da kaban Aron matsayinkan nan dan mugun son zuwa turkeyn nan nake naje naga ko duka garin tolo-tolo suke da kawai" ta faɗa tana dariya.
Caɓ rabani da ya Abdoul reeyh(Mahreen) me ya kaini?
Zaro ido tayi ta kallesa ta kalli Umma ta kuma kallon Ummeyh da ita kanma bata fahimci abinda suke nufi ba, Tura baki tayi ts tashi tayi ɗaki da sauri.
Ummace ta murmusa nasu na manya
Allah ya shiryeka gashi katayar mun da yarinya kai kuma ba'a isa a fada naka ba, sosa kai yayi, Ummeyh tace "ban gane ba kumun bayani"
Ummah tana dariya tace "bakomi fa Gwaggon yara" taɓe baki tayi in tayi tsami zanji ai".
Harara soja ya jefawa Maha da tun ɗazu hankalinta yake kansa, taɓe baki tayi ta ɗauke idonta akan sa ,tana magana qasa qasa danma kasamu ana kallonka, Qwafa yayi zamu hadu ne yarinya
"Ummeyh tsarabafa" Maha ta faɗa tana kallon mahaifiyar ta, Ikon Allah ikon gaske ni Jamilatu tsaraba tun yanzu? Tom ban kawo ba kuma kona kawo bazan bada ba kiqwata na qarfi ne tunda tun ban huta ba kike tambayan staraba.
"Ayyade Ummeyh nikam in wani abun nayi ki faɗamun in baki haquri kaman anshiga tsakaninmu Ummey" ta faɗa tana kallon gefen da soja yake
Dariya Umma ta saka dan tana kallon su duka, a ranta cewa take "Allah dai ya shiryamun ku yaran nan ya nuna mun bikinku"
Ba wanda yashiga tsakaninmu sai rashin jinki, kina fara ji zamu shirya
Yanzu dai Ummeyh na gane wato qarya da gaskiya aka kista maki kika yarda wai bana ji, shikkenan Allah zai sakaman ta faɗa tana yin hanyan ɗakinsu.
Murmushi Ummeyh da Umma suka yi duka suka bita da kallo, Kaikuna kwashe ledodinnan kasa kayakin a fredge kan Abban ku yazo ya gani
Yanzu umma dan Allah dan kawai yarinyar nan ta qara renani ni zan mata aiki, "Zaka tashi ne ko ni natashi na kwashe" Umma ta faɗa tana yunqurawa.
Tashuwa yayi yana tura baki gaskiya Umma nikam ki dena sawa ana renani, Ummeyh de tana kallon sa yacce yake tura baki, Umman yara duka yaranki shgwaɓaɓɓu habeeby ma dakansa yana tura baki kaman mace
Dariya Umma tas aka danma ɗan ki ne ni babu ruwa na, Tashuwa yayi ya kwashe abubuwan da suka kawo duka yasa a fredge harda bread en.