Sashe 49
Yar Sarki Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
AMISCO BEAUTY AND SALOON KD
Mahreen zaune ana wanke mata kai, Mahar kuma qafa ake wanke mata
Mahreen tace "Kinsan me ? Ta faɗa tana kai dubanta kan Maha".
nop sai kin faɗa
Wallahi haka kawai yau nake jin farinciki and I don't know why?
Taɓe baki Maha tayi, yo waya sani ko ya abydoul ne kuka yi waya ko yake son maki surprise.
Murmushi Mahreen tayi, ke dai ba'a yin abin arziiqi dake, waya da ya Abdoul kam ai tun kan mu fito nayi so bana tunanin dalilinshi ne, duk da dai bansan ko surprise en yake son mun ba ni kaman ma nace aiman qunshi wallahi may be ma zuwa zai yi.
Kutt ai Addah kina cewa ai maki qunshi sai dai ki koma ke ɗaya nima ni ɗaya kowa ya kama hanyansa haka kawai na zauna zaman jira har ayi har ya bushe har a cire caɓ ba dai Maha ba.
Hararanta Mahreen tayi tace "to inna uwasu maida wuqar nima bance zanyi ba kaman inyi nace ai"
Dede lokacin aka gamawa Maha wankin qafa, ciro waya tayi a jakan Mahreen, kallonta tayi tace "back to business a ci-gaba d karatu lafiya".
Murmushi tayi, Adda ba zaki fahimci daɗin littafin nan ba se kin fara karantawa wallahi dan ya haɗu.
Karatunta taci gaba dayi, har aka gamawa Mahreen gyaran kai.
Mai wanke kanne ta kalli Maha tace "Hajiya kizo a wanke maki naki kema mun gama na sisternki" shiru bata jita ba.
Mahreen tace sister ina zataji ki hankalinta na kan novel, Mahreen ta minstineta du Allah je ki a wanke maki kai mu samu muyi gida yunwa nake ji, turo baki Maha tayi Allah zai saka mun banmaki komi ba.
Zaunawa tayi me wanke kan tana dariya qasa-qasa sister plss kamun ku tafi kituramun novel ɗin dan nasan zeyi daɗi yacce hankalinki duka yake kansa ɗinnan, murmushi Maha tayi to zan tura maki.
Amma na littafin wacce marubuciya ce plss?
Maha tace "Kinsan uwar batoorlerh?
No ban gane ta ba gaskiya, amma kaman naji labarin wani book nata MAFARKI NAH ko?
Yauwa dai kekam ashe kin gane ta ita dai sunan littafin nata na yanzu JAHILCI KO AL'ADA?
Mai wanke kan tace "Wowww daga ji littafin zai haɗu plss zan baki WhatsApp number na in yayi ki bada a sani a group nata dan a wani group na novels naji ana labarin haɗuwan littafin nata na MAFARKI NAH"
Shikkenan karki damu sai mun gama sai ki bani ke kuma ki turamun MAFARKI NAH ɗin dan Allah ban qarisa ba.
A haka suna hira tana wanke mata qafan har suka gama, me wanke kan nata yabon gashinta gaskiya sister kuna da kyau ke da sistern ki gashinku yamun kyau kaman larabawa.
Murmushi Maha tayi bata ce komai ba, dan ita aduniya tana son taji ana yabonta ( abunda ke saurin haɗata da Soja cewa da yake bata da ko kyau)
Tura mata book en tayi kaman yacce ta buqata suka yi exchanging number, Suka yi mata sallama bayan sun mata transfern kuɗinta,kasancewan sanja kuɗin da akayi ba a cika samun cash ba, fita suka yi suka shige motor driver ya jasu.
Maha ce tace "driver ka kaimu Rufaidah plaza"
Ok ma'am
Rufaidah plaza ya kaisu, suka shiga suka jido rufaidah ice-cream, rufaidah-bread, rufaidah-chocolate, rufaidah-yoghurt etc.
Bayan Maha ta gama jidan abunda suke buqata ta juya kenan wani bawan Allah ya buge ta, saura kaydan abubuwan hanunta su faɗi.
Salati tayi, na shigesu da wani makahon na haɗu ni Maha kai jama'a gaskiyan takwaran mutane suna tafiya dai suna layi, qan-qance ido tayi zata yi tijara, sanin halinta Mahreen dake kallon duk abinda ya faru tana qumshe dariyan ta tayi saurin cewa "bawan Allah kayi haquri bata gani bane" ta faɗa tana qara riqe dariyan ta.
Murmushi yayi be ce komai ba idonsa na kan Maha dake aika masa da harara tayi qwafa ta juya kan Mahreen tace "Yanzu sabida Allah da Manzon sa Adda ya kama ya bankaɗe ni kaman makaho ne shi yayi abu kuma ki basa haquri gaskiya ni ki dinga tafiyar ki daban nayi tawa daban haka kurum" ta faɗa tana qara haɗe fuska ganin irin kallon da yake mata ji take kaman ta shaqesa.
Wucewa tayi qarshe Mahreen ce ta kai kayan wajan accounter(payment table) suka tsaya aka lissafa komi Mahreen tayi masu transfern kuɗin, kasancewan Abba already yasa masu enough kuɗi a account nata.
Sa musu akayi a ledan dake ɗauke da tambarin plazan, ɗaya daga cikin ma'aikatan ya ɗauka yace "madam's we can go".
Murmushi Maha tayi, wato dai su anan in ka saya abunsu har motor ake kai maka, abun ya matuqar birgeta ( ita dai har ranta taso girma)
Duk abun nan dake faruwa wannan matashin na kallo ba abinda yake yi sai murmushi dan stiwan yarinyar ya mugun burgesa.
Bayan sun fice an sa masu ledodin su a motor ma'aikacin ya juya ya koma ciki abinsa.
Mahreen har ta shige motor, Maha ta ybude motor zata shige kenan taga wannan saurayin a staye a bayan ta, haɗe fuska tayi a ranta tace "wannan mara ganin kuma uban ne yake nema dani ne"
Yawaltaccen Murmushi ne a kwance a kyakkyawan fuskansa, sallama yayi mata yace "Ƴammata in ba laifi ki taimakamun da numbern"
Shigewa Motorn tayi bata ko kallesa ba ta banko murfin tana jan staki.
Mahreen ta sauqe glass en gefen ta tace masa "brother ga numbern nata zan baka" da murmushi ya za gaya site nata basa numbern tayi yace "thank you sister nagode Allah tsare hanya agaida gida"
"Ameen" tace
Maha da haushi ya cika ta kaman ta fashe tace "hey you wa kake da suna will you drive the car or i should come and drive us?"
Da sauri drivern yace sorry ma'am yaja sukai hanyan gida
Mahreen ce ta kalleta tace Allah ya shiryeki Maha wato dai wulaqanci kika sawa kanki ke ba ƴar kowa ba in baki kula samari ba zama za Kiyi ba Aure? Dubi fa yacce bawan Allahn nan ya haɗu ga kuɗi ga kyau.
Maha ta tura baki tana hararan gefe "Oho ina ruwanki kuma a kunnen ya Abdoul kin bawa wani gardi layin ki.
" hmmn" Mahreen tace kawai bata qara cewa komai ba har suka isa gida yamma liss.
Suna sauqa a motor soja na fitowa daga cikin gida, Kallonsu yayi bai ce komai ba ya kau da kai, Maha ta taɓe baki tace a ranta "kai ka jiyo me baqin hali kawai ko ance ma dole in zamu fita sai mun faɗa maka tunda gaka ubanmu oho dai".
Mahreen ce tayi qarfin halin cewa "ya habeeby sorry mun je wanke kai ne fa bayan fitan ka kuma Abba ya sani"
Bai ce komai ba ya wuce yayi waje, su kuma cikin gidan suka shige da sallama dukan su.
Maha na wayyo! Ummata ina kike na gaji washh!
Saurin haɗiye sauran maganan dake bakin ta tayi tana zaro ido itama Mahreen zaro idon tayi tana kwalla qara ta mirza ido
Wayyooooo!!!!...
Wannan kenan ✍️
Muhadu a next page fan's
𝙁𝙖𝙘𝙚𝙗𝙤𝙤𝙠 @ justice Hayratou saleehou eyserh
𝙒𝙝𝙖𝙩𝙨𝘼𝙥𝙥@ 08146292652
𝙒𝙝𝙖𝙩𝙩𝙥𝙖𝙙𝙙 @ourmmahnbatoolerh
𝙏𝙚𝙡𝙚𝙜𝙧𝙖𝙢@ 08146292652
𝙆𝙪 𝙩𝙪𝙣𝙩𝙪𝙗𝙚𝙣𝙞 𝙖 𝙬𝙖𝙣𝙣𝙖𝙣 𝙨𝙝𝙖𝙛𝙪𝙠𝙖, 𝙙𝙤𝙢𝙞𝙣 𝙠𝙖𝙧𝙖𝙣𝙩𝙖 𝙡𝙞𝙩𝙩𝙖𝙩𝙖𝙛𝙖𝙞𝙣𝙖
𝙎𝙖𝙣𝙣𝙖𝙣 𝙙𝙤𝙢𝙞𝙣 𝙩𝙖𝙡𝙡𝙖𝙩𝙖 𝙝𝙖𝙟𝙤𝙟𝙞𝙣𝙠𝙪 𝙠𝙪 𝙩𝙪𝙣𝙩𝙪𝙗𝙚𝙣𝙞 𝙖 𝙬𝙖𝙣𝙣𝙖𝙣 𝙨𝙝𝙖𝙛𝙪𝙠𝙖
Akan 𝙍𝙖𝙝𝙪𝙨𝙖 𝙢𝙚 𝙨𝙖𝙪𝙦𝙞 👌
💦💦💦💦💦💦💦
𝙔𝘼𝙍 𝙎𝘼𝙍𝙆𝙄 𝘾𝙀𝙀
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
𝙎𝙩𝙤𝙧𝙮 𝘼𝙣𝙙 𝙒𝙧𝙞𝙩𝙩𝙚𝙣
𝘽𝙮
𝙃𝙖𝙧𝙞𝙧𝙖 𝙨𝙖𝙡𝙞𝙝𝙪 𝙞𝙨𝙖
(𝙐𝙬𝙖𝙧 batoorl)
اللهم صلى و سلم على سيد نا رسولله saw🖤🤍
_______________________________________________________________
🅿️ 57&58
💋💋 امى بتولة💋