Sashe 6
Yar Sarki Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bayan tafiyan Abban nasa kasuwa taya Umman tasa ayyukan gidan yayi duka suka yi tare suka gama tare komi da komi.
Bayan sun kammala lokaci ya ja banɗaki yayi dan ya watsa ruwa yashirya ya bi Abban nasa kasuwa.
wanka yayo yaje yashirya yafito a ɗakin nasa yana '' Ummana Sena dawo fitowa tayi a bayi tana tom jarumin Umma!! Addu'ar a dawo lafiya, kariya dakuma starewan ubangiji ta masa
Sannan tace yakula.
(nace sekace mace kodayake wai maza ma ana masu fyaɗe)
Sallama yayi wa Umman tasa yafice a gidan yawuce kasuwa, cikin shigarsa ta burgewa dakuma salon tafiyarsa me sanya mutum kasa ɗauke ido a kansa, don shiɗin namijine jarumine amma in yana tafiya zaka ranste ba tafiya yake ba Kasancewar a nuste yake komi nasa dukda kasancewan sa jarumin.
A hanya kuwa duk wanda ya ɗaga masa gaisuwa sede ya ɗaga hannu ko ya girgiza kai alamun amsawa
(ashe wannan da iyayensa kadai yake zuba)
Miskili ne na bugawa a jarida ( miskili kafi mahaukaci ban haushi)
Ahaka harya isa kasuwan wajen sana'ar tasu
Abban nasa maganin gargajiya yake saidawa
( inda yagado shiga jeji kenan).
🄽🄸🄶🄴🅁🄸🄰
Sosai sukasha hira da Umma har yamma yayi, Daddyn Little ne yazo dan ya ɗauketa su koma, bankwana suke da Ummansu.
Umman tasu tace'" wai nikam kuna zuwa gaida Amarya kuwa? ( kakarsu take nufi haka suke qiran ta Amarya)
Daddyn Little yace " Umma ba sosaiba" Tom nide ba ruwana kunsan surutun stohuwar nan, inkunje kwafama dama kunfi kusa.
""Amma de kudinga zuwa gaida ta yafi!! Sukace Insha Allahu Umma a gaida Abba in yadawo!! in Sojanmu yadawo zamu zo kunce jaka faɗin Daddyn Little"
Umma tace ah ah kuyi zamanku karkuzo kudamar mun yaro, kunga ɗan auta kubarsa yahuta.
Dariyah dukan su sukayi, Umma kece fa kika sakalta shi, Amma babba dashi ace masa Auta!!! "Tace nasakalta en ina ruwanku yarona jinjiri dashi, kutashi ma kubarman gida, Da raha da dariya haka sukayi sallama Little se ɗaga masu hannu yake ko a jikinsa kaman ba iyayensa ke tafiyaba!!!( ɗan daɗi kaka bah, kunfasan kaka akwai dadii wanda suke raye allah qara masu lafiya yabamu daman kyautata masu 𝚠𝚊𝚍𝚊𝚗𝚍𝚊 suka rigamu gidan gaskiya allah masu rahama ameen)
Suka kama hanyan birnin tarayyah ( 🅐🅑🅤🅙🅐 🅖🅐🅡🅘🅝🅢🅤 🅑🅐🅛🅐🅔🅔 ).
wajan ciranin su yar lukuta ta ɗan daura Manoma iyayen sarholiya.
Flight sukabi, suka kama hanyan komawa gidansu.
🄰🄱🅄🄹🄰
Bayahn komawan su gida, watsa ruwa sukayi sannan suka ci abinci
Zaune Daddyn Little en yake kanta a jikinsa suna fira, cewa yayi " 𝙢𝙚𝙚𝙧𝙖𝙝 𝙩𝙚𝙧𝙝 yaushe zamu je gaida amarya ta? Turo baki tayi ni nagaji heartcode a bari sena haihu tukunna!!! Zaro ido yayi yana dariya, wato kina so kakus taban saki 1500 shine zakice har se kin haihu!!! don abar maki miji ke kaɗai tom anqi wayon zanje wajan amaryata atoh inyaso ke kizauna har se kin haihu kije nan da......
Hararansa tayi a wasa tana turo baki tom waya gaya maka ina kishi da stohuwan nan?
Inna huta de se muje tare heartcode yace tom a huta lafiya, kishiyar kakus.
(Haka suke zaman auran su lafiya lafiya!! cikin yarda dakuma soyayyahn junansu, wasa da dariya bawa kowa girmansa, dakuma zamowa abu ɗaya, ɗan uwan wannan na wannan ne!!!
"Masha allahu nice couples""
( Dama haka akeson ma'aurata sukasance cikin girma juna da fara'a wa juna!! ba irin matan mu ayau ba, am so sorryh to said koda da laifin maxan na matahn yafi taka muhimmiyar rawa inde a wannan zamani ne!
Imagine wata tana zagin mijinta!!
Tsakani da allah ko qaninki kika zaga ai yafara jin haushinki kuma zedena ganin girmanki bare kuma uwa uba mijinki uban ƴaƴan ki, kinaso ace iyayenki basumaki tarbiya bane? Ko menene?? Alhalin alhaqinsu zaki ɗauka laifinkine,su iyaye sun horar damu dede gwargwado:
Gaskiya mugyara, hadisi ne guda na Rasulullahi Sallallahu Alaihi Wasallam
Allah ya la'anci me xagin iyayensa
Kuma inka zagi nawani naka kazaga!
Ashe don girman miji ance da akwai wanda za'awa sujjada bayan Allahu Subhanahu Wataalah mijine.
Bafa annabiba!
Ba iyayena!
Ba yayuba!
Akace miji
Dan Allah mugyara dan Allah dakuma tarbiyahn yaranmu
Allah datar damu duniya da lahira Ameen)
💋💋 امى بتولة💋
🅀🅄🄱🄰🄸🅂🄷
* sosai yammata duk wacce tazo wucewa take samasa ido
Wanda shikuma wannan sa idon ba abunda yatsana kaman shi.
Staki yakera jerawa ahaka harsuka kammala haɗa kayahnsu ganin lokacin tashi yayi suka kamo hanyahn gida shida Abbansa.
Suna tafiya suna hira, Abban sane ya kallesa yace jarumin ummansa kyakkyawa!! kaga ƴammata se kallonka suke, kasan me? Kayi haquri kawai ka zabi ɗaya inda dama ma kawai ka zaɓi hudu 4 kamana surkunaye alokaci ɗaya ummanka ma zata so hakan Abban yafaɗa yana murmushi!!!
Haɗe rai yayi dan yasan sarai stokanan sa Abban nasa yakeyi, nifa kaga Abba banso kozanyi ma ba yanzu ba kuma bada waɗan nan mayun ba suna ganin mutum ido kaman zasu cinyesa yafaɗa yana qara haɗe fuska kaman matan suna gabansa (yana kallonsu)...
A haka suna tafiyansu suna hiransu cikeda raha har suka isa gida.
Bayan isansu gidan Amjad en ne yafara shiga da sallama se Abban sa shima yashigo da sallaman Umma ce dake shara ta amsa tana masu sannu da dawowa, wucewa duk sukayi kowa yaje ɗauro alwala dan yin sallah ganin lokaci yaqarato
Bayan sunje masallaci sunyi sallah sundawo Umma ma dake gida ta yi nata Sallahn, tabarma ta shumfiɗa masu suka zauna dan cin abinci!!
Ummace ke lura da yacce yaketa bata fuska!! Shiru tayi har suka kammala cin abincin, Kallonsa tayi jarumin umma waya tabamun kai? Me aka maka??
Dariya ɗan dede Abba yayi bece komiba!!! ( ba'ason dariya dayawa wanda har kaga mutum yakama ciki, domin ita wannan banzan dariya ba kyau ne da itaba hadisine guda na Rasulullahi SAW dariya sosai na kashe zuciya).
Abbansa kai ka taɓamun yaroko!!
""Cewa yayi a a nikam ba ruwana fa
Ƴammata ye yaronki yayi dayawa yau en nan
Hade rai yayi yaqara turo baki ( sak mace sakaliya)
Nikam Abba banaso!!!
Yi haquri jarumin umma ɗan albarka fadamun waya tabaka?
""Umma allah ina son bin Abbah amma banson kallon da shashashshun yaran garinnan kemun yafaɗa yana haɗa fuska!!!
Murmushi umma tayi, jarumin umma sunga ɗan fari dogo kyakkyawan yarona badoleba su rikice suxuba maka ido! Nide yaron Umma aduba alaluɓa amun surka aciki kaji!
Hade fuska yayi kumadu, ya yunqura zetashi dan barin wajan, Umma ce da murmushi a fuskanta tace ah ah dawo kazauna jarumin umma, zan saya kama niqab kake sakawa sudena kallonka tunda bakaso ( warrrrr wayaga Amjad da niqan hhh)
Se ka rufe fuskanka abunka kuma zancigaba da tofa maka falaqi da nasi allah karemun kai daga sharrin mutum da aljan!!
Qasa qasa ya amsa ameen ummata
Ahakade yatashi yabar wajan bawai yagama sake fuskan ba har lokacin.
*Abban sa yana murmushi ya kalli umma, tom amarya ta ashe ɗan naki yakoma mace tunda harda niqab, hararan wasa tayi masa tana Sansanyar murmushi ( Umma macece me fara'a gakuma sanyin hali ga kyau )
Bawani mace Abban sa kawai bamu son sa ido ne karsu qarewa kyawun ɗana kallo kamun surkata tagani, Au wai goya masa baya kike sa ido ko dan ma kunsamu ana kallon ku yaron daya stufa ma ai sadakan sa zanbasu, dan in nafaɗi dede shekaran yaronki 30 cif kokuwa ba kaɗan sannan kina maganan ku ɓoye fuska!
Kose yayi kontai nabada sadakansa a masallacine? Abba yafaɗa yana dariya.
Ɓata rai umma tayi kai made kasan wuce nan Allah Abbansa, Wannan ɗa nawa ai se yar sarkin saudi wannan ma setaci Sa'a ( kaji zalama bama na garinku ba)!!!
Ahaka suka ta xantawansu cikin nishaɗi da raha!!!
Umman "" tace kaide Abban sa muci gaba da addu'an allah kawo masa tagari
Kar garin shige shigen yaron nan jeji ne wata Aljana taganemin kyakkyawan yarona ta auresa fa tafaɗa tana sauya fuska!! Dariya abba yakwashe dashi Allah rufa asiri Ummu Amjad.
Ahaka umma ta tattare wajan bayan sun kammala hiran nasu.
🄼🄰🅂🄰🅁🄰🅄🅃🄰
****** shiri ake babu ji babu gani a Masarautan
Yayinda kuma ko ina a mMasarautan ya ɗauki labarin baqin da Masarautan zatayi dakuma dalilin zuwan wannan baqi, hakan ya sanya kowa ke Allah Allah ranan yayi yazo dan shan kallo.
Gimbiya kuwa, gatanan de gatanan zamuce (uwar dakina lafiya kuwa?)
Shiri ake sosai sakamakon gobe baqin zasu fara isowa
Anshirya komi an gama tanadin komi yacce yakamata
Komi ake Waziri ke jagoranta, dasauran fadawan, Sarki gaba ɗaya shima baya gane wa kansa sakamakon jikin matar sa, Waziri ya shawarce sa ko a ɗaga maganan baqin! Sarkin yace ah ah ayi kawai bákomi.
**jikin mahaifiyar Gimbiya ya mosta mugum tashuwa ma dan bata iya ko mosti gade mutum na numfashi amma baya iya yin komi sosai wannan abun ke damun Sarkin da Gimbiya ko nace harda ilahirin jama'ar dake cikin gidan Sarautan gaba ɗaya ( dukda kasancewan Sarauniyar bata da lafiya da jimawa amma hakan baya hanata alheri dakuma kyautatawa ga jama'an ta tun kan tayi rashin lafiyan har bayan tayi ciwon).
Ahakade ba yacce aka iya anbriga an saka rana ba daman sanjawa tundade harkane da gidan sarauta ba'ason qaranci akomi Sa'annan sarki ma yace ( no going back).
🄽🄸🄶🄴🅁🄸🄰
Yau saura kwana huɗu 4 sojan Umma kuma Autan Umma yadawo farin ciki fal ranta. !!!!
****
A yau ne kuma mutanen garin Abuja suka kuma kama hanyan garin Bauchi dan zuwa wajan Kakus en tasu inda zasu kwaba biyu harse Soja yadawo, zasu biya kaduna sumasa sannu da dawowa sesu wuce abujansu.
( wannan yaro na cikin Ameerah yashiga ishiruna dayawon dayake sha!! ecleemart tace aunty barrister afa jirgi ne ake yawon).
🄱🄰🅄🄲🄷🄸
Sun isa garin bauchi lafiya lafiya, anguwan GRA suka nufa wata tambatsetsen gidane suka nufa da motorn daya ɗaukosu daga airport.
(wannan gida se idonku ya gane maku kawai Reader's, dan qarshe ne ga girma ga tsaruwa ).
Gidan baze faduba ( just ku kwatanta da kanku nabaku wannan assignment)
Manya manyan sashene a gidan guda 6 kai kace a qasar wajene gidan ba'a garin Bauchi ba
Kuma daga gani de gidan family house ne.
Masha allah!!!