Sashe 19
Yar Sarki Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Amjad kau da kai yayi kaman bai san mai ake awajan ba, zaka ranste besan mai ke faruwa ba. Amma yafi kowa sanin mai yafaru yana kallon duk yacce tayi wa anwar har ta faɗar da shi, qaramin tsaki yaja "kai ka jawa kanka bansan mai ka tsaya kallo ba a wajan wannan qaramar yarinya."
Bayan Anwar ya fice a filin da kan sa aqasa bai ko tsaya ba yabar tsakiyar taron muqarraban sa suka bi bayansa.
Sarkin shela ne ya qira sunan Amjad dan ya shiga fili, Gimbiya kuwa tana tsaye a filin tana jiran shigowan sa. Amjad yaji anqira sa amma bai ko mosta ba, daga inda Umma ke zaune tare da Abba ta zubawa ɗan nata ido, yana ɗago kai idon su ya haɗe da na Umman tasa ba shiri ya miqe ya nufi cikin filin.
Tafiyarsa ma kaɗai abun kallo ne da burgewa gaba ɗaya anzuba mashi ido kuma abinda ya stana kenan kallo!! Umma daga inda take zaune ta murmusa ganin yacce ɗan nata ya haɗa fuska kuma tasan idon da yaji yamasa yawa ajiki ne shiyasa cewa tayi "Allah ka shiryamun yaron nan" da Ameen Abba ya amsa, wannan yaron naki ai ko mace albarka yanzu fa kallon ne ya damesa haka muke fama kullum a kasuwa su kuma ƴammatayen kaman me kallo kam, umma tace "Tom sunga ɗan kyakkyawan saurayi ba dole ba, Allah dai ya basa Sa'a" da murmushi Abba yace Ameen.
Cikin tsakiyan filin ya tsaya fuskan nan a haɗe kaman anmasa albishiri da mutuwa, ko alaman murmushi babu a fuskan sa wanda hakan bai ɓoye kyau en sa ba.
Wallahi rahama wannan bawan Allah duniya ne dubi fa ya haɗa rai ma kyau ya qara wayyo garin daɗi na nesa inji hausawa inama nice Gimbiya, "Allah taroki bintalo" faɗin rahama
Yana tsaye tana staye ko kallon inda take bai yi ba, fuskan sa a haɗe (wai kace dan ma ƳAR SARKI CE).
Suna staye shiru dukan su biyun ba wanda ya mosta kowa na kallon ikon Allah, a haka za'a yi gasan? Mai shela ne yayi magana "Allah ja kwanan GIMBIYA za'a iya fara wasa" Amjad yana jin abinda Sarkin shela ya faɗa amma hakan bai sanya shi motsawa ba staye yake yana kallon duk wani mostin ta.
Ganin yayi shiru kaman mai tunani hakan ya bawa Gimbiya daman ɗaga takobin ta dan kawo masa saran lokacin ɗaya ta kadar dashi, sai dai kashhh tana kawowa........
*manxon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam, yace duk wanda ze kwanta bayan adduan baccinsa ya liximci
"Hasbiyallahu la ilah ha illah huwa alaihi tawakkaltu wahuwa rabbul arshil azeem"
Qafa bakwai, Allah zai karesa daga dukkan wani sharri acikin wannan daren, Na mutum ko aljan, ko da jifane asirine Allah zae karemu.
*'Wallahu ahlamu'*
Yin alwala kamun bacci nada matuqar muhimmanci, komin yaya mu daure mu dinga yi walau kinada tsarki walau bakida ( inkina al'adanki)
Allah datar damu yabamu ikon bin dai dai.
Muje zuwa...
ƳAR SARKI CE daga dausayin Alqalamin uwar batoorl
Justice Hareeyh🕊️
💋💋 امى بتولة💋
𝘿𝙤𝙢𝙞𝙣 𝙩𝙖𝙡𝙡𝙖𝙩𝙖 𝙝𝙖𝙟𝙖𝙧𝙠𝙪, 𝙠𝙪 𝙩𝙪𝙣𝙩𝙪𝙗𝙚𝙣𝙞 𝙖 𝙬𝙖𝙣𝙣𝙖𝙣 𝙡𝙖𝙮uka:-
08146292652
𝘾𝙝𝙖𝙩 𝙤𝙣𝙡𝙮.
09161720046
𝙔𝙤𝙪 𝙘𝙖𝙣 𝙘𝙖𝙡𝙡 𝙙𝙞𝙨 𝙤𝙣𝙚, 𝙭𝙖𝙢𝙪 𝙢𝙖𝙠𝙪 𝙩𝙖𝙡𝙡𝙖𝙣𝙠𝙪 𝙖 𝙧𝙖𝙝𝙪𝙨𝙖 𝙢𝙖𝙞 𝙨𝙖𝙪𝙦𝙞, wai hausawa sukace sai an gwada akan san na qwarai. Ni Hareeyh ina maraba da ku masoya, har da alakoron talla inayi😁!!!
# 𝘾𝙤𝙢𝙢𝙚𝙣𝙩
# 𝙇𝙞𝙠𝙚 &
# 𝙨𝙝𝙖𝙧𝙚
💦💦💦💦💦💦💦💦
𝙔𝘼𝙍 𝙎𝘼𝙍𝙆𝙄 𝘾𝙀𝙀
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
𝙎𝙩𝙤𝙧𝙮 𝘼𝙣𝙙 𝙒𝙧𝙞𝙩𝙩𝙚𝙣
𝘽𝙮
𝙃𝙖𝙧𝙞𝙧𝙖 𝙨𝙖𝙡𝙞𝙝𝙪 𝙞𝙨𝙖
(𝙐𝙬𝙖𝙧 batoorl)
اللهم صلى و سلم على سيد نا رسولله saw🖤🤍
_______________________________________________________________
🅿️ 31&32
💋💋 امى بتولة💋
Tana kawo masa sara abinda ya bata mamaki amaimakon ya tare sai kaucewa yayi saran yabi iska, daganan taci gaba dayin duk yacce zata yi ta kadar dashi.
Tayi qoqarin ya kalli idon ta amma bai ko kalla fuskan ta ba ma balle idon ta duk wani mostin da take yi yake kallo kawai (hhhh!!wato dai idon ta makamin ta)
Faɗa suke sosai( gwani da gwanaye, qwararriya da qwararre anhaɗe). Ba abunda kake ji sai qaran takobin su da ke bugun juna duk abun da take bai yi yunkurin kai nasa takobin ba sai dai ya tare ko ya kauce ya juya haka ta juya haka faɗa dai daɗin kallooo.
Faɗan ya qayatar da mutane, acikin mutanen waɗanda suka san sunan shi sai ihu suke suna
"A𝙢𝙟𝙖𝙙𝙙" "A𝙢𝙟𝙖𝙙𝙙" "A𝙢𝙟𝙖𝙙𝙙"
suna ihu suna qiran sunan sa barin ma ƴammatan wajan
Waɗannan ƴammatayen ke ihu suma suna qiran sunan, bintalo ce tace "dan Allah lubcy ji sunan sa ma kaɗai abun burgewa dubi yacce yake nasa salon faɗan" ai kam dai bintalo wannan crush nakin daga gani ya dama Gimbiya a iya faɗa ya shanye ku ne da nasara da alama, rahama ce tayi caraɓ tace
"kar dai kuyi saurin yanke hukunci Kun manta wacece GIMBIYA d aalama da kuma iya faɗan t yaran sarakuna nawa ta gagaresu bare wannan ba ɗan kowa ba"
dariya bintalo da lubcy suka sanya harda tafawa, wai wa ya gaya maki abun daga kai ɗan wane ne? Abun baiwa ne rahama staya kisha kallo...