← Book details Yar Sarki Ce Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 52 OF 61

Sashe 52

Yar Sarki Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read

𝐊𝐮𝐳𝐨 𝐤𝐮 𝐬𝐚𝐲𝐢 𝐝𝐚𝐭𝐚 𝐦𝐚𝐢 𝐬𝐚𝐮𝐪𝐢 𝐦𝐚𝐢 𝐢𝐧𝐠𝐚𝐧𝐜𝐢 𝐝𝐨𝐦𝐢𝐧 𝐠𝐚𝐛𝐚𝐭𝐚𝐫 𝐝𝐚 𝐡𝐢𝐝𝐢𝐦𝐨𝐦𝐢𝐧 𝐤𝐮 𝐚 𝐨𝐧𝐥𝐢𝐧𝐞 𝐤𝐨 𝐤𝐮𝐰𝐚 𝐤𝐚𝐥𝐥𝐚𝐜𝐞-𝐤𝐚𝐥𝐥𝐚𝐜𝐞 𝐚 𝐘𝐎𝐔𝐓𝐔𝐁𝐄 𝐛𝐚 𝐭𝐚𝐫𝐞 𝐝𝐚 𝐝𝐚𝐭𝐚𝐧𝐤𝐢/𝐝𝐚𝐭𝐚𝐧𝐤𝐚 𝐲𝐚𝐲𝐢 𝐬𝐚𝐮𝐫𝐢𝐧 𝐳𝐮𝐪𝐞𝐰𝐚 𝐛𝐚. 𝐈𝐧𝐚 𝐦𝐚'𝐚𝐛𝐨𝐭𝐚 𝐚𝐦𝐟𝐚𝐧𝐢 𝐝𝐚 𝐤𝐚𝐟𝐚𝐫 𝐬𝐚𝐝𝐚𝐰𝐚 𝐭𝐚 𝐓𝐈𝐊𝐓𝐎𝐊 𝐦𝐚𝐬𝐮 𝐤𝐮𝐤𝐚𝐧 𝐬𝐚𝐮𝐫𝐢𝐧 𝐪𝐚𝐫𝐞𝐰𝐚𝐧 𝐃𝐀𝐓𝐀 𝐭𝐨 𝐟𝐚 𝐰𝐚𝐧𝐧𝐚𝐧 𝐛𝐚 𝐤𝐚𝐦𝐚𝐧 𝐤𝐨 𝐰𝐚𝐧𝐧𝐞 𝐛𝐚𝐧𝐞 𝐬𝐚𝐢 𝐚𝐧 𝐠𝐰𝐚𝐝𝐚 𝐚𝐤𝐚𝐧𝐬𝐚𝐧 𝐧𝐚 𝐪𝐰𝐚𝐫𝐚𝐢 𝐝𝐚𝐧 𝐢𝐧𝐠𝐚𝐧𝐜𝐢 𝐝𝐚 𝐤𝐮𝐦𝐚 𝐪𝐚𝐫𝐠𝐨 𝐠𝐚 𝐃𝐀𝐓𝐀𝐧 𝐤𝐚 𝐭𝐨 𝐤𝐪 𝐳𝐢𝐲𝐚𝐫𝐜𝐢 𝐎𝐔𝐌 𝐀𝐋'𝐀𝐌𝐄𝐄𝐍 𝐃𝐀𝐓𝐀 𝐒𝐄𝐑𝐕𝐈𝐂𝐄

𝐌𝐓𝐍 𝐀𝐈𝐑𝐓𝐄𝐋

𝟏𝐆𝐁 - 𝟑𝟎𝟎 𝟏𝐆𝐁 - 𝟑𝟓𝟎
𝟐𝐆𝐁 - 𝟔𝟎𝟎 𝟐𝐆𝐁 - 𝟕𝟎𝐩
𝟑𝐆𝐁 - 𝟗𝟎𝟎 𝟑𝐆𝐁 - 𝟏𝟎𝟎𝟎

𝐆𝐋𝐎 𝟗𝐌𝐎𝐁𝐈𝐋𝐄

𝟏𝐆𝐁 - 𝟑𝟎𝟎 𝟏𝐆𝐁 - 𝟑𝟎𝟎
𝟐𝐆𝐁 - 𝟔𝟎𝟎 𝟐𝐆𝐁 - 𝟔𝟎𝟎
𝟑𝐆𝐁 - 𝟗𝟎𝟎 𝟑𝐆𝐁 - 𝟗𝟎𝟎

𝐌𝐮𝐧𝐚 𝐚𝐫𝐚𝐡𝐚 𝐦𝐮𝐧𝐚 𝐡𝐚𝐧𝐚 bashi😊 𝐬𝐚𝐲𝐚𝐧 𝐧𝐚 𝐠𝐚𝐫𝐢 𝐦𝐚𝐢𝐝𝐚 𝐤𝐮𝐝𝐢 𝐠𝐢𝐝𝐚(𝐢𝐧𝐣𝐢 𝐡𝐚𝐮𝐬𝐚𝐰𝐚)
𝐙𝐚𝐤𝐮 𝐢𝐲𝐚 𝐭𝐮𝐧𝐭𝐮𝐛𝐚𝐧 𝐦𝐮 𝐚𝐤𝐚𝐧 𝐰𝐚𝐧𝐧𝐚𝐧 𝐥𝐚𝐲𝐢 𝐝𝐚𝐧 𝐛𝐢𝐲𝐚 𝐤𝐨 𝐭𝐚𝐛𝐛𝐚𝐭𝐚𝐫 𝐝𝐚 𝐬𝐡𝐚𝐢𝐝𝐚𝐧 𝐛𝐢𝐲𝐚
𝟎𝟕𝟎𝟐𝟓𝟐𝟑𝟐𝟎𝟐𝟗
𝐂𝐀𝐋𝐋/𝐖𝐇𝐀𝐓𝐒𝐀𝐏𝐏

𝐀𝐜𝐜𝐨𝐮𝐧𝐭 𝐧𝐮𝐦𝐛𝐞𝐫
𝟕𝟎𝟐𝟓𝟐𝟑𝟐𝟎𝟐𝟗
𝐀𝐈𝐒𝐇𝐀 𝐀𝐋𝐈𝐘𝐔
𝐎𝐏𝐀𝐘 𝐁𝐀𝐍𝐊.

𝐒𝐀𝐈 𝐊𝐔𝐍𝐙𝐎𝐎𝐎......

𝘿𝙤𝙢𝙞𝙣 𝙩𝙖𝙡𝙡𝙖𝙩𝙖 𝙝𝙖𝙟𝙖𝙧𝙠𝙪, 𝙠𝙪 𝙩𝙪𝙣𝙩𝙪𝙗𝙚𝙣𝙞 𝙖 𝙬𝙖𝙣𝙣𝙖𝙣 𝙡𝙖𝙮uka:-
08146292652
𝘾𝙝𝙖𝙩 𝙤𝙣𝙡𝙮.
09161720046
𝙔𝙤𝙪 𝙘𝙖𝙣 𝙘𝙖𝙡𝙡 𝙙𝙞𝙨 𝙤𝙣𝙚, 𝙭𝙖𝙢𝙪 𝙢𝙖𝙠𝙪 𝙩𝙖𝙡𝙡𝙖𝙣𝙠𝙪 𝙖 𝙧𝙖𝙝𝙪𝙨𝙖 𝙢𝙖𝙞 𝙨𝙖𝙪𝙦𝙞, wai hausawa sukace sai an gwada akan san na qwarai. Ni Hareeyh ina maraba da ku masoya, har da alakoron talla inayi😁!!!

# 𝘾𝙤𝙢𝙢𝙚𝙣𝙩
# 𝙇𝙞𝙠𝙚 &
# 𝙨𝙝𝙖𝙧𝙚

💦💦💦💦💦💦💦

𝙔𝘼𝙍 𝙎𝘼𝙍𝙆𝙄 𝘾𝙀𝙀

🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹

𝙎𝙩𝙤𝙧𝙮 𝘼𝙣𝙙 𝙒𝙧𝙞𝙩𝙩𝙚𝙣

𝘽𝙮

𝙃𝙖𝙧𝙞𝙧𝙖 𝙨𝙖𝙡𝙞𝙝𝙪 𝙞𝙨𝙖

(𝙐𝙬𝙖𝙧 batoorl)

اللهم صلى و سلم على سيد نا رسولله saw🖤🤍

_______________________________________________________________

🅿️ 59&60

💋💋 امى بتولة💋

𝐓𝐀𝐋𝐋𝐀!! 𝐓𝐀𝐋𝐋𝐀!! 𝐓𝐀𝐋𝐋𝐀!!

𝐎𝐔𝐌 𝐀𝐋'𝐀𝐌𝐄𝐄𝐍 𝐃𝐀𝐓𝐀 𝐒𝐄𝐑𝐕𝐈𝐂𝐄
𝐲𝐨𝐮𝐫 𝐬𝐚𝐭𝐢𝐬𝐟𝐚𝐜𝐭𝐢𝐨𝐧 𝐢𝐬 𝐨𝐮𝐫 𝐜𝐨𝐧𝐜𝐞𝐫𝐧.

𝐊𝐮𝐳𝐨 𝐤𝐮 𝐬𝐚𝐲𝐢 𝐝𝐚𝐭𝐚 𝐦𝐚𝐢 𝐬𝐚𝐮𝐪𝐢 𝐦𝐚𝐢 𝐢𝐧𝐠𝐚𝐧𝐜𝐢 𝐝𝐨𝐦𝐢𝐧 𝐠𝐚𝐛𝐚𝐭𝐚𝐫 𝐝𝐚 𝐡𝐢𝐝𝐢𝐦𝐨𝐦𝐢𝐧 𝐤𝐮 𝐚 𝐨𝐧𝐥𝐢𝐧𝐞 𝐤𝐨 𝐤𝐮𝐰𝐚 𝐤𝐚𝐥𝐥𝐚𝐜𝐞-𝐤𝐚𝐥𝐥𝐚𝐜𝐞 𝐚 𝐘𝐎𝐔𝐓𝐔𝐁𝐄 𝐛𝐚 𝐭𝐚𝐫𝐞 𝐝𝐚 𝐝𝐚𝐭𝐚𝐧𝐤𝐢/𝐝𝐚𝐭𝐚𝐧𝐤𝐚 𝐲𝐚𝐲𝐢 𝐬𝐚𝐮𝐫𝐢𝐧 𝐳𝐮𝐪𝐞𝐰𝐚 𝐛𝐚. 𝐈𝐧𝐚 𝐦𝐚'𝐚𝐛𝐨𝐭𝐚 𝐚𝐦𝐟𝐚𝐧𝐢 𝐝𝐚 𝐤𝐚𝐟𝐚𝐫 𝐬𝐚𝐝𝐚𝐰𝐚 𝐭𝐚 𝐓𝐈𝐊𝐓𝐎𝐊 𝐦𝐚𝐬𝐮 𝐤𝐮𝐤𝐚𝐧 𝐬𝐚𝐮𝐫𝐢𝐧 𝐪𝐚𝐫𝐞𝐰𝐚𝐧 𝐃𝐀𝐓𝐀 𝐭𝐨 𝐟𝐚 𝐰𝐚𝐧𝐧𝐚𝐧 𝐛𝐚 𝐤𝐚𝐦𝐚𝐧 𝐤𝐨 𝐰𝐚𝐧𝐧𝐞 𝐛𝐚𝐧𝐞 𝐬𝐚𝐢 𝐚𝐧 𝐠𝐰𝐚𝐝𝐚 𝐚𝐤𝐚𝐧𝐬𝐚𝐧 𝐧𝐚 𝐪𝐰𝐚𝐫𝐚𝐢 𝐝𝐚𝐧 𝐢𝐧𝐠𝐚𝐧𝐜𝐢 𝐝𝐚 𝐤𝐮𝐦𝐚 𝐪𝐚𝐫𝐠𝐨 𝐠𝐚 𝐃𝐀𝐓𝐀𝐧 𝐤𝐚 𝐭𝐨 𝐤𝐪 𝐳𝐢𝐲𝐚𝐫𝐜𝐢 𝐎𝐔𝐌 𝐀𝐋'𝐀𝐌𝐄𝐄𝐍 𝐃𝐀𝐓𝐀 𝐒𝐄𝐑𝐕𝐈𝐂𝐄

𝐌𝐓𝐍 𝐀𝐈𝐑𝐓𝐄𝐋

𝟏𝐆𝐁 - 𝟑𝟎𝟎 𝟏𝐆𝐁 - 𝟑𝟓𝟎
𝟐𝐆𝐁 - 𝟔𝟎𝟎 𝟐𝐆𝐁 - 𝟕𝟎𝐩
𝟑𝐆𝐁 - 𝟗𝟎𝟎 𝟑𝐆𝐁 - 𝟏𝟎𝟎𝟎

𝐆𝐋𝐎 𝟗𝐌𝐎𝐁𝐈𝐋𝐄

𝟏𝐆𝐁 - 𝟑𝟎𝟎 𝟏𝐆𝐁 - 𝟑𝟎𝟎
𝟐𝐆𝐁 - 𝟔𝟎𝟎 𝟐𝐆𝐁 - 𝟔𝟎𝟎
𝟑𝐆𝐁 - 𝟗𝟎𝟎 𝟑𝐆𝐁 - 𝟗𝟎𝟎

𝐌𝐮𝐧𝐚 𝐚𝐫𝐚𝐡𝐚 𝐦𝐮𝐧𝐚 𝐡𝐚𝐧𝐚 bashi😊 𝐬𝐚𝐲𝐚𝐧 𝐧𝐚 𝐠𝐚𝐫𝐢 𝐦𝐚𝐢𝐝𝐚 𝐤𝐮𝐝𝐢 𝐠𝐢𝐝𝐚(𝐢𝐧𝐣𝐢 𝐡𝐚𝐮𝐬𝐚𝐰𝐚)
𝐙𝐚𝐤𝐮 𝐢𝐲𝐚 𝐭𝐮𝐧𝐭𝐮𝐛𝐚𝐧 𝐦𝐮 𝐚𝐤𝐚𝐧 𝐰𝐚𝐧𝐧𝐚𝐧 𝐥𝐚𝐲𝐢 𝐝𝐚𝐧 𝐛𝐢𝐲𝐚 𝐤𝐨 𝐭𝐚𝐛𝐛𝐚𝐭𝐚𝐫 𝐝𝐚 𝐬𝐡𝐚𝐢𝐝𝐚𝐧 𝐛𝐢𝐲𝐚
𝟎𝟕𝟎𝟐𝟓𝟐𝟑𝟐𝟎𝟐𝟗
𝐂𝐀𝐋𝐋/𝐖𝐇𝐀𝐓𝐒𝐀𝐏𝐏

𝐀𝐜𝐜𝐨𝐮𝐧𝐭 𝐧𝐮𝐦𝐛𝐞𝐫
𝟕𝟎𝟐𝟓𝟐𝟑𝟐𝟎𝟐𝟗
𝐀𝐈𝐒𝐇𝐀 𝐀𝐋𝐈𝐘𝐔
𝐎𝐏𝐀𝐘 𝐁𝐀𝐍𝐊.

𝐒𝐀𝐈 𝐊𝐔𝐍𝐙𝐎𝐎𝐎......

***
Maha rufe idonta tayi tana murmushi wannda kana gani kasan daga xuciyanta ne, sai tace "Addah actually bazance komi ba but he really ressemble man of my dream, I don't know either I love him or no"
Dariya Mahreen ta sanya iyye kunga Autan Ummeyh har da man of dream kike da su sabon shiga(ɓarawo da sallama), so in dai reassembling yayi
That's real man of ur dream is ya habeeby whether you like it or not.
Tura baki Maha tayi tace "Koma dai menene nikam da wannan soja me baqin ran ai gwanda mun shi wallahi sau dubu saba'in, my handsome daga ganinsa ma bai yi kalan sojoji ba Allah Addah sai ma kinji muryansa very gentle and friendly ga fara'a ga ba ruwansa da mugunta na sani wallahi ni dai yafi mun yaya habibu" ta faɗa tana taɓe baki
Mahreen tacei "inyee amaryan man of dream wato har da cin fuska, ki gama zaganmun yaya daga qarshe dai shi zai taimaka ya Aure ki, wani he's friendly daga waya sau 1 Allah ya shirya yarintarki Maha"
Rufe fuskanta tayi tana turo baki tace "Ameen Adda kuma Inshà Allah shi zan aura shi yaya habibun ya samu wacce zai rufawa asiri ba ni Maryama ba, Addah nikam ya isa haka ki tashi muje na maki photo na tura wa ya Abdoul, nasan zai turamun tukuici kinga ga Ummeyh ma sai a sauyamun sabon waya nima na faso gari"
To wife ɗin man of dream muje daga nan kema na maki na turawa ya habeeby nasan kyautan da zai bani sai yafi naki da za'a baki.
Maha tace "Allah kuwa Adda za ki sa na fasa maki kema na haqura da kyautan ya Abdoul ɗin"
Murmushi Mahreen tayi dai-dai lokacin qiran ya Abdoul ya shigo wayanta, dan already ringing-tone nasa daban ne.
Tashuwa Maha tayi ta nufi hanyan fita a ɗakin tana "asha soyayya lafiya tattabarayen love, nikam ma fine ga Ummeyh saura Abeyh mu samu mu miqa ki mu huta"
Danqwalo Mahreen tabi Maha dashi tana ɗaukan qiran ta kara wayan a kunnenta bakinta ɗauke da cikakken sallama "Assalamualaikum wa Rahmatullahi Wa Barkatuhu ya rouheei" ta faɗa tana lumshe ido kaman yana gaban ta.
Kuka ya sanya mata daga ɗayan ɓangaren, saurin zaro ido tayi ta dafe qirji idonta har ya kawo qwalla tace "Rouheei menene? Me yafaru?"
Sassauta muryanta tayi gudun kar itama kukan ya kuɓce mata, dan jikinta ma yayi sanyi jin muryansa haka.
"Menayi? Meya faru? Me aka maka rouheei? Wa ya taɓa mun kai?" Ta faɗa kaman zata fashe da kuka
ya Abdoul sai ya kwashe da dariya har da kama ciki ganin yacce ta ruɗe gaba ɗaya, Queen gidan storo missing naki ne kawai fa
Jin yana dariya sai ta cika fam kaman zata fashe tayi shiru bata tanka masa ba.
Qasa yayi da murya afuwan yace "Queen in kin ɗauka serious kuka ne, is not serious but am telling you from the bottom of my heart I badly miss you, wallahi ji nake kaman na ganni a KD yanzu na sato ki, nifa Queen ji nake in zama kidnapper dan ke na samu nayi kidnapping naki".
Haɗe fuska tayi ta turo baki "wato ma wasa kake salon ka ɗaga man hankali, ko da yake ɗaga hankali na nawa kuma tunda gashi ma dai hankalina ɗin ya tashi duk na jini cikin damuwa da tashin hankali" sai kuma ta saka masa kuka.
Rikicewa ya Abdoul yayi, Subhanallah please Queen kiyi haquri I don't mean to hurt you kinji am so sorry babyna daga wasa sai kuka amun afuwa ayi haquri na daina bszan sake ba
Ita kuma Mahreen taqi yin shiru sai kukan take bilhaqqi kaman ance mata anyi mutuwa, haquri ya bata kaman ya ya amma sai kukan take kan yi qasa-qasa.
Can yace "Ohk na gane nufinki yanzu na ramfo kukan me kike kika qi yin shiru"
hararan wayan tayi ta tura baki
Murmushi yayi dan yasan abinda tayi sai ya ci-gaba da cewa "so kike kawai in kaiwa kakus waya taji da kunnenta kin matsu ayi Auren nan ki ganki rungume a jikin rooheiyn ki"
Mahreen bata san sanda ta fashe da dariya ba jin sharrin da yai mata, sai kuma maganan nasa ya bata kunya tayi saurin rufe idon ta kaman tana gaban kakus ɗin, "Allah ya rouheei ba naso ni dai bance haka ba sharri ba kyau, kuma kaga fa kana sani jin kunya yanzu wani yaji sai ya ɗauka gaske ne ai" ta faɗa tana shagwaɓe fuska.
Ajiyar zuciya ya sauqe, tom amun afuwa queen na daina sharri duk da dama gaskiya na faɗa yanzu dai wannan ya wuce na rufa maki asiri tunda kin mun har da stadadden murmushin kin nan mai sani fita a duniyar mutane ya fitar dani hayyaci naa
Lumshe ido tayi fuskanta ɗauke da murmushi tana sauraran daɗaɗan kalaman yayanta masu sanya ta nistuwa damuwa yayi nesa da ita can ta numfasa a hankali tace "Uhibbuka yah rouheei, rooheei I love you with all my heart, my king my favorite soul, my personal person"
Sosai kalaman ta suka stuma shi ajiyan zuciya ya sauqe yace "Uhibbukee qaseeran lee hurul eyn, Queen irin kalaman kin nan zasu sa na mance har sunana, gaskiya ayi-ayi Auren nan kar a qure haquri na don ni yanzu burina na ganki a gefe na a matsayin mallaki na ta har abada har aljannah Inshà Allah, fatan an dawo wanke kai lafiya?"
Uhmñ rasa abun cewa tayi sai murmushi kawai ta keyi tace "Lafiya Alhamdulillahi yayana da har naso yin qunshi Maha tace ba zata jiran ba sai na fasa"
Murmushi yayi yace 'wato dai yayanki ba? shikkenan zamu haɗe ne ai sai kin nemi faɗan yayan kin kasa, kuma Allah wa Maha albarka da taqi tsayawa da yanzu wasu gardawan sun ganemun qafan matata, yanzu dai a turomun nagani wankin kan dan naji daɗin biya ko"
uhmm rouheei ka bari sai kazo sai ka gani in yaso har da qunshi zan maka ka gani .
Kullum haka kike cewa n abari sak nazo komi in nace tom i will surprise you ƴammaya zanzo Inshà Allah kuma in nazo all those peck's da komi duka sai anmun har da hug lemme tell you ba dau komi kice sai nazo ba ke mai wayo ko? Tom ina hanya kede ki fara shirin tarbana.
Sanin rigiman sa murmushi kawai tayi tace "as you wish ya rouheei Angon Indon sa Allah kawo mun kai lafiya"
Waya suka cigaba da yi cike da soyayya da nishaɗi gami da begen junan su (Romeo da Juliet)
Maha na isawo cikin palourn waje ta samu ta zauna tace "Ummeyh nikam ina my son?" Ooh! rigimammen ɗan za kice, ai tun ɗazu yana can ku na wajan habeeby"
Shiru tayi bata qara cewa komi ba ta sa hannu a bowl da Ummeyh ke shan fruit ta ɗau yankan abarba ta kai baki.
Can suna zaune shiru kowa hankalin sa na kan TV qira ya shigo wayan Umma da itama dai-dai tana fitowa daga ɗakin ta kenan, zuwa tayi ta ɗauki qiran ganin Ameera ke qiranta.
Gaisawa suka yi, da Ameera tace Umma "'kinsan me? A'a ya akayi ko haihuwan ne yazo.
La Umma haihuwa dai tun yanzu, Umma tace "Tom naa sani ko shi ɗin ne zaki haifi ɗan baiwa"
Murmushi Ameera tayi tace "Umma ba wannan ba albishir kekam"
"Goro" inji Umma
Tom Farin goro ko ja Ummata?
Umma a hasale da ɗan faɗa-faɗa tace "Ameerah yaushe muka fara wasa dake?ki fita idona".
Umma sorry tom Ummanmu, yanzun nan muka gama waya da yaronki shine albishirin dama.
Murmushi kwance a fuskan Umma kaman an mata bushara da kuɗi, tace "dan Allah dai? ya yake? dariya Ameerah ta saka amma dai yanzu kam naci goro, Umma Allah son da kike masa ya fara yawa zamu fara kishi muma"
Umma tace "basak kuyi kishin ba dan gidanku wa ma yasan kuna yi? Kuma na fasa bada goron nikam ma kashe waya Bmbara na qirasa"
Tom Ummah daman ma zan tura masa layin ya Abdoul ko address ɗin gidan duk wanda ya samu
Yauwa ƴar kirki Allah maki albarka, ki tura masa nima zan qirasa yanzu kuma za muyi waya da Abdul ɗin nima,yauwa Ummeyhn ku ma tazo yaushe zakuzo gaidata? Dan ku kayi latti cinye staraban zamu yi.
yaushe Ummeyh tazo wayyo! daɗi dan Allah Umma ki bata wayan naji muryanta, ai zuwa ya zama mun dole.
Umma tace "Bazan bada ba uwata ba dai kina da layinta ba qira ta nikam yarona zan qira" Sallama suka yi Ameerah na dariya Umma ta kashe qiran.
Ummeyh ce ta kalleta tace "Umman yara wato baza ki haɗa ni da ɗiyata ba?
Bafa haka bane Gwaggon yara, wannan bawan Allah da na baki labari mijinta ya buge shine fa suka bari ya tafi Bauchi shi ɗaya kuma ba ɗan Nigeria ba, "Ina ji dai ya warke ai umman yara?" Ummeyh ta tambaya
Bai wani warke wa ba fa baqin hali ke damun su Gwaggon yara, Ameera kam da mijin ga sai a hankali, kinji-kinji yacce muka yi ranan, kwashe yacce suka yi ranan da Ameerah tayi ta faɗawa Ummeyh"
Subhanallah yanxu dai ya ake ciki tom?
Wai layinsa ya shiga shine nake son qiransa, Ai kuwa ya kamata yaje nasan Gwaggo kam zata yi masa masauqi ita da son yaran nan.
Nikam ma Ummeyhn yara da ya yarda ya zauna kamun muje.
Ummeyh tace "Gaskiya kam dan ya kamata muma mu gaidashi da jikin, in yaso sai mu shiga Bauchin da wuri ba?
Eh tom yanzu dai sau yayanki ya dawo muji ta bakinsa.
Chapter 52 · 0% Book details