Sashe 16
Yar Sarki Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read
𝘿𝙤𝙢𝙞𝙣 𝙩𝙖𝙡𝙡𝙖𝙩𝙖 𝙝𝙖𝙟𝙖𝙧𝙠𝙪, 𝙠𝙪 𝙩𝙪𝙣𝙩𝙪𝙗𝙚𝙣𝙞 𝙖 𝙬𝙖𝙣𝙣𝙖𝙣 𝙡𝙖𝙮uka:-
08146292652
𝘾𝙝𝙖𝙩 𝙤𝙣𝙡𝙮.
09161720046
𝙔𝙤𝙪 𝙘𝙖𝙣 𝙘𝙖𝙡𝙡 𝙙𝙞𝙨 𝙤𝙣𝙚, 𝙭𝙖𝙢𝙪 𝙢𝙖𝙠𝙪 𝙩𝙖𝙡𝙡𝙖𝙣𝙠𝙪 𝙖 𝙧𝙖𝙝𝙪𝙨𝙖 𝙢𝙖𝙞 𝙨𝙖𝙪𝙦𝙞,
# 𝘾𝙤𝙢𝙢𝙚𝙣𝙩
# 𝙇𝙞𝙠𝙚 &
# 𝙨𝙝𝙖𝙧𝙚
•·•·•·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·•·•·•
*_LAFAZI WRITERS ASSOCIATION ®_* ✍️
───────────────────────
```{Kyakkyawan lafazi a cikin rubutu yana ɗamfare da bin ƙa'idar Adabin Hausa.```
```Lafazi gidan karamci da mutuntaka, Harshenmu abin alfaharinmu.}``` ✏️✏️✏️
____________(✪)______________
https://www.facebook.com/profile.php?id=100069755834980

💦💦💦💦💦💦💦💦
𝙔𝘼𝙍 𝙎𝘼𝙍𝙆𝙄 𝘾𝙀𝙀
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
𝙎𝙩𝙤𝙧𝙮 𝘼𝙣𝙙 𝙒𝙧𝙞𝙩𝙩𝙚𝙣
𝘽𝙮
𝙃𝙖𝙧𝙞𝙧𝙖 𝙨𝙖𝙡𝙞𝙝𝙪 𝙞𝙨𝙖
(𝙐𝙬𝙖𝙧 batoorl)
اللهم صلى و سلم على سيد نا رسولله saw🖤🤍
_______________________________________________________________
🅿️ 29&30
💋💋 امى بتولة💋
QASAR JIDDAH
Wani haɗaɗɗen gida na kutsa kai ciki.
Fatabarakhallahu Ahsanul Khaleeq! shine abinda baki na ya furta.
Wasu kyawawan ƴammatan larabawa na gani su biyu tsaye a harabar gidan, wanda a shekaru ɗayar bazata wuce 17/18 ba, ɗayar kuma bazata haura 20 ba. Sanye suke da dogayen riguna komi iri ɗaya, sai dai color da ya ban-ban ta. Na babbar da ya kasance peach colour, na qaramar kuma white colour. Farare ne su duka, fuskan su mai ɗauke da dara-daran idanuwan su ga siririn hanci kaman su suka wa kansu, sai dai qaramar tafi babbar qaramin baki. Babbar da alama tasa ribbom akan ta, ganin yacce tayi rolling da ɗan kwalin rigan nata. Ita kuwa qaramar xubo da gashin nata tayi a bayan ta sai ta yafa ɗan kwalin rigan kaman veil. Masha Allah!! Gashi kam har gadon baya ga tsayi ga baqi. Dukan su biyun cikakkun ƴammataye ne, dan kuwa ko wanni qira na budurci ya gama bayyana a jikin su. inka gansu kaman ƴan biyu saboda kaman su bazaka ce ga wacce tafi kyau ba cikin su. Babbar ce tace "MAHA please dubo mana Ummeyh, tun ɗazu fa bata fito ba, kuma nafiso muje da wuri". Wacce aka qira da Maha ce ta tura baki "uhmm nifa yaya MAHREEN ba son komawa ciki nake ba na riga na fito inkoma ciki nabar Sa'a ta caɓ, mu jirata kawai ko kuwa ke ki koma ki dubo ta Ni dai ba inda zani, sai kace Ummeyhn kwana zata yi a cikin gidan". kama haɓa wacce aka qira da yaya Mahreen tayi tace "Lallai Maha Ni kike cewa ba zaki qira ta ba ko? Good ya miki kyau" ta faɗa tana qwafa.
Wata dattijuwa ce ta fito harabar gidan, wacce girman ta bai ɓoye kyawun ta ba. sanye take da dogon rigan zani ta yafa mayafi hanunta riqe da jaka da kuma key wanda da alama na motor ne. Wajan da ƴammata biyun nan suke tsaye ta nufa tana cewa "yaran Ummeyh na tsayar da ku ko kuyi haquri". Qaramar ce ta tura baki "Ummeyh kin kama kin daɗe kinaso muyi late ba". Wai kekam Maha bakyaji ko harda Ummeyhn a rashin kunyan naki? "Qyaleta Mahreen Allah ya shirya ta ai zata haɗu da habeeby inshà Allahu zai yi maganin rashin jinta." faɗin Ummeyh tana bankawa Maha harara. Maha tace "yanzu Ummeyh dan kawai nace zaki fito ai mujiraki shine rashin kunya kaman ana jirana?". Maha ubanki ne ke jiranki, inbaki rufe baki ba zakisa afasa tafiyan nan dake. Allah na gode maka ni Jamila yara kaman masu ganin hanjin junansu, Allah ka shiryamun su ka masu albarka, Kuwuce ku shige motor mu tafi marassa ji kawai. Buɗe gidan gaba Maha tayi zata shiga, kallon da Ummeyh ta jefa mata ya sanya ba shiri ta juya ta buɗe baya ta shige tana tura baki. Gefen mazaunin driver Ummeyh ta buɗe ta shige ta zauna batare da tace komi ba. Ganin haka ba tare da ko tari ba Mahreen ta buɗe mazaunin driver ta shiga kallon Ummeyhn nasu tayi, ba tare da Ummeyhn tasu ta ko ɗago ba ta ajiye mata key en ta ciro waya tana picking call wanda da alama baban yaran nata ne. Idon Mahreen ya kawo kwalla bata tada motorn ba tayi shiru, "zaki tada motorn muje ne ko kuwa kun fasa tafiyan ku koma ciki inada abun yi" Faɗin Ummeyh. Mahreen tace "Ummeyh afuwan kiyafe mana bazamu sake ba karkiyi fushi dan Allah Ummeyhl khair" naji banyi fushi ba tada motorn muje Allah maki albarka. Key tawa motorn mai gadi ya buɗe masu gate, ficewa sukayi a gidan yana masu Allah tsare hanya. Tafiya suke tana driving a hankali ba high speed ba, cikin motorn shiru bakajin muryan kowa sai Ummeyhn su da ke waya. Wayan ne a kare a kunnen ta tana magana "Abeeyhn su yanzu muka fito gidan muna hanya" shiru tayi alaman tana sauraran na ɗayan bangaren, can ta kuma cewa "a'a Abeeyhn su ban qira sa ba, sai mun isa airport en zanqira sa inshà Allahu, Okay tom shikkenan Allah dawo da kai lafiya gasunan duk zasuji gaisuwa, sallama suka yi ta kashe wayan. Abbeynku wai Allah kaiku lafiya hope Mahreen kin ɗau card en ciran kuɗin ki? Eh Ummeyh na ɗauka. Maha ce tace "Ummeyh haka zan tafi ba waya? baki sauya mun ba fa tunda ya ɓaci" rashin jinki ya sauya maki faɗin Ummeyhn tasu. Jan baki Maha tayi tai shiru, dukansu shiru a motorn har suka isa airport en wajan parking suka yi parking.
Fitowa suka yi duka a motorn sunzo dai-dai jirgin da sukayi booking ya kusa tashi, kayan su dake Boot Mahreen ta fitar masu ta kulle Boot en, miqawa Ummeyhn tasu key tayi "Ummeyh ga key en nan" amsa Ummeyhn tasu tayi ta jefa a jaka. Maha ce tayi magana "Ummeyh bakice komi ba maganan wayata, Ummeyh kiyi haquri". Maha bakyaji ko kaɗan Ni zaku ta sawa surutu, sannan kice in sai maki waya da kuɗi na? Maha yaushe zaki girma ne?. Tace "Ummeyh kiyi haquri bazan sake ba." Good inkin so ki sake kuma in yamaki in kinje can en ma kiyi ta masu rashin ji, kinji wallahi tsab ina zuwa xan shirya na maida ke Adamawa wajan su Ardo ku fama dan shi ne dai-dai ke. Ido cike da hawaye Maha tace "Ummeyh kiyafemun kiyi haquri Allah zan dinga ji, kawai uhmm sai tayi shiru bata qarisa ba." A'a qarasa inajinki kawai me? Announcement da akeyi na kowa ya samu wajan zamansa ne ya tsayar da maganan nasu, suka jaa trolly nasu suna ɗagawa mahaifiyar tasu hanu. Allah tsare hanya tace masu tana qara jaddada masu su nistu suji magana, bayan sun shige jirgin motor ta koma ta shige amma bata tafi ba sanda taga ɗagawan jirgin su Mahreen ɗin. Lumshe ido tayi tana "zanyi kewanku yaran albarkan Allah tsaremun ku ya kare ku Ameen ya Rabbi". Ta tada motor tabar airport en.
Zaune suke a cikin jirgin Maha ce kusa da window Mahreen a gefen ta. Yaya Mahreen kiga Ummeyh taqi sayamun waya fa. Mahreen tace "ke ɗince bakya ji ko kaɗan Maha, amma karki damu in muka isa muka yi waya da Abbeyh sai ki faɗa masa ko."Caɓ lallai ma yaya Mahreen Abbeyh kam zai ce yaushe ya sayamun wacce ta ɓacin kuma kinsan Abbeyh da faɗa gwanda dai na lallaɓa Ummeyh. "Allah shiryaki Maha, sai kiyi haquri har ki daina rashin ji Ummeyh zata sai maki" inji Mahreen. Maha tace "yaya Mahreen nikam fa ba zani Adamawa ba yaya mus'ab mugunta, dan gwanda ya habeebu Ni ke stokanan sa". Zakiji dashi kuma zuwa Adamawa dole Ni dai inason ganin Arɗo dan haka zani Adamawa, kema in dai Ummeyh tazo kinsan dolen ki kije. Maha tace "yaya Mahreen ai Arɗo dan yaga sunan matar sa gareki shiyasa ke yake raga maki, Nima da mijin Kakus na nan nasan ni zai fi so tunda nice mai sunan matar sa." Murmusawa Mahreen tayi!! Qanwata Maha rigima...
Driving Ummeyh take har ta iso haɗaɗɗen gidan nasu, horn tayi mai gadin yazo ya leqa ganin ita ce da wuri ya buɗe gate en. Shigowa da motorn tayi, rufe gate en mai gadin yayi yabi motorn da gudu yana Hajiya sannu da dawowa ayi haquri na zaga ne. Murmusawa tayi ba komi malam idi, ta faɗa ta shige cikin gidan. Komawa wajan zaman sa yayi ya zauna yana magana shi kaɗai "gaskiya wannan matan ta huta duniya da lahira ba ruwanta da masifa yaran ta haka, Alhaji ne kawai yake taɓa wa Allah Alhamdulillahi wasu kuɗi bai rufe masu ido ba, Allah sa ku gama da duniya lafiya Allah bawa yaranki mazaje na gari."
Ko da ta shige palourn nasu ganin gidan tayi ya mata girma, tun yanzu ta fara jin kewan ƴaƴan nata gashi ɗan Autan nata yana makaranta bai dawo ba da tabbas dashi za'a yi wannan tafiya dan rigiman sa. Ajiye mayafin nata tayi da handbag nata ta zauna a ɗaya daga cikin manya manyan kujerun da ke babban palourn nasu. Waya ta ciro a jaka tai dialing number, kashewa akayi ko da qiran ya shiga. Ganin an kashe Murmusawa tayi Abeeyh rigima har gobe bazaka dinga ɗaukan qira na ba sai dai a kashe a qirani, bata gama idasa tunanin da take ba call en nasa ya shigo da murmushi ta ɗauka ta sa a kunnen ta. "Assalamualaikum wa Rahmatullahi wa Barkatuhu ranka ya daɗe ɗan fulani"ta faɗa fuskanta shumfiɗe da qayataccen murmushi mai taɓa ran duk mai kallo da saurara!! Bayan ta saurari amsar da aka bata a ɗayan ɓangaren cewa tayi "Abeeyh gani a gida kam ni ɗaya ba kai ba yara gidan har storo yake ban, saurara wa tayi tana sauraron abinda ake faɗi a ɗaya ɓangaren, sa wayan tai a handsfree ta ajiye a hanun kujeran da take zaune kai tana warware ɗan kwalin kanta. "Hajiya ta da girmanki gida ya baki storo Autan naki bai dawo bane?" Faɗin Abeeyh. Abeeyh ina Auta ya dawo da na gansa ai da sauqi, kuma ma wanne girma ne garen? Murmusawa akayi a ɗaya ɓangaren yace "Tom Hajiya ta a samu a huta ko we'll talk later". Tom ranka ya daɗe mijin Hajiya sai naji ka ko Allah taimaka ayi aiki lafiya, Abbeyh yace a ɗayan ɓangaren "au wai mijin Hajiya ko hhhh wata ta jiyoki ki kasheman kasuwa afasa aurena ni da ke ne." Byee ranka ya daɗe mijin mata huɗu, ta faɗa ta kaste wayan tana dariya! Miqewa tayi ta shige bedroom.
Bayan ta shige bedroom toilet direct ta wuce ta wasta ruwa ta fito. Zaunawa tayi bakin dressing mirrow ta janyo wayanta tayi dialing layin da akayi saving da habeebi Auta akai, sanya wayan tayi a handsfree ta ɗaura akan mirrow desk en jin layin na tafiya. "Hello Ummeyh ta" abinda aka faɗa a wayan wanda ke nuni da wanda ta qira ya ɗauka. Habeebin Ummeyhn da ya akayi? Ya kuke? Ya gida ya gajiyanka? Shagwaɓe fuska yayi kaman yana gabanta "Ummeyh ta kowa lafiya sai nine ban da laafiyah". Da yanayin damuwa tace "Habeebee me ya sameka?" Cewa yayi a ɗaya ɓangaren "Ummeyh gajiya kuma inaso na ganki" ajiyan zuciya ta sauqe! ta ɗan murmusa habeebin Ummeyh soon Ina zuwa ko tunda kaikam kaqi biyowa kawuce gida direct abun ka, yanzu ma qannen ka suna hanya duk inda suke insha Allahu nasan jirgin su ya kusa landing ka qoqarta ka ɗauko su ba dan halin su ba. Shikkenan Ummeyh ta Allah iso dasu lafiya kema yaushe zaki zo? Habeebin Ummeyh surprise zan maku amma nakusa kaji, yace "Tom Allah kaimu ya kawoki kema lafiya Ummeyh ba na tashi na shirya kamun su iso byeee Ummeyh ta" ya kashe wayan. Cigaba da shafa mai Ummeyh tayi ta tashi ta saka dogon riga dai-dai mara nauyi tabi lafiyan gado ta kwanta cike da kewan yaran nata da kuma mijin nata....