Sashe 47
Yar Sarki Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Kakus ce a hakimce a kujera baba qarami na zaune a qasa, gaisheta yayi ta amsa fuska a sake "Allah maku albarka yaran nan kuma Allah sa yaran ku su maku biyayya su kula daku fin yacce kuke mun nide aihuwa tamun rana Alhmdlh sai kuma ta ja gefen ɗan kwalinta tana fece hanci ga hawaye "Allah sarki malam ina kake dai kaga yacce yaranmu suka zama da jikoki, qara fece hanci tayi Allah maka rahama Allah sa ka huta". Da Ameen baba qarami ya amsa
Share hawayen tayi tace "Yauwa dama akwai maganan da nake so muyi dakai amma ya kamata sai yayanku ya shigo In da son samune da qanwarku amma tunda nasan halinta itakam ta fistare qafanta tangaɗaɗɗiyar garinsu sun koya masu rashin neman albarkan iyaye to taje can ta qarata ku kuma tunda kuna storon ta tafi qarfinku to sai kuci gaba dayi karku daina manyan wofi, nasan ba lallai mu ganta ba dan haka dakai da Harunan zamu yi maganan in yayi sai ka qirasa yazo shima ɗayan tangaɗaɗɗe mata ta mallake sa sai yanda tayi dashi wai shi soja ko zuwa gaida uwar sa baya yi sai aturo wannan a turo wannan sai kace nace masa kuɗin sa nake kwaɗayi in bai sani ba tun kan na auri ubansa komi inada"
Baba qarami dai kansa na qasa ba abinda yake sai aikin bawa Amarya haquri dukda dai yasan ba laifin da suka mata har qanwar tasu ma aure ne ba laifinta ba
Amarya ci-gaba tayi da surutun ta "ita Jamila In yaso in tayo wa kanta tazo in kuma neman albarkan uwata ya isheta sai tayi zamanta can taita ganin larabawa, shi kuma Haruna zai zo ya sameni dani yake in yayi wasa sai ya qara Aure kuma budurwa inga ta stiyan matan tasa, Murmusawa baba qarami yayi yace "Allah huci zuciyanki gwaggo a qara haquri damu"
Hararansa tayi tace "Ni karka sa mala'iku su amsa su rubutawa ɗiyata zunubi ni bana fushi da diyata haka ma yarona Haruna ɗan albarka, kana wani Allah bani haquri ya huci xuciyata ni banson haɗa uwa da ɗanta na hane ka da halin nan, kaga Haruna ai ba abinda zance wa wannan yaro sai Allah sanya mun shi a Aljanna ai matar sa Aminatu har aljannah Insha Allahu ita ce uwar gida dan dai ance akwai kyawawan ƴammataye acan (hurul eyn) da zance ko a aljanna bata da kishiya dan tafi hafsatu da saratu hali mai kyau Waɗan nan matan naka masu sinqin rashin mutunci ai dai amadu kullum da tausayinka arai nake kwana nake tashi" sai kuma ta fece hanci, amadu dole na dai na nemo maka mata ko nan qauyen su mijin Jamila ne ka gansu kyawawa ƴan Adamawan nan, oh ni Mairo baki na dawo kar yaran nan su jiyo ni su nemi kasamun halinsu. Baba qarami yace "gwaggo aimana afuwa baza'a kuma ba in Allah ya yarda kuma Yacce kike so haka za'ayi"
To Yauwa ɗan albarka Allah dai ya maka albarka amadu na Allah shiryamun ku duka ya qara maku albarka.
Dama na qiraka ne maganan Ango na Abdu da ƴar wajan qanwar taku menene ma sunanta ni bana riqewa sunje sunsa masu suna kaman na ifiritan aljanu kai dai babban A'isha takwarata maman habu, baba qarami yace "eh Gwaggo na gane ta menene ya faru?" Nan Amarya ta kwashe komi ta faɗa masa yayi murna sosai a haka suka cigaba da hiran nasu..
Yau take Laraba wanda yayi dai-dai da auren Gimbiya saura sati 3 da kwana 2 shiri bana wasaba akeyi kota ina shiri ake a masarautan sai qawata masauran ake duk da yake dama a qawace yake ko ina ka leqa kasan bikin namasu garin ne, Dukda kasancewar sarauniya ba lafiya hakan bai hana ta sanya jakadiya kuma amintacciyar baiwanta nemo me gyaran jiki ba dan agyara mata ɗiyar tata gyara na manyan mata gyara na kece reni
(Koba makeup ai mune kyau in aka qara da gyara kuma akwai babban tashin sense Gimbiya mehwish🤣).
Abba, umma, Maha, Mahreen da little dukansu zaune suke a babban palourn gidan suna kallon arewa 24 ana maimaicin shirin gidan badamasi, Maha tace "wallahi Umma ni wannan shirin baya burgeni" Mahreen tayi caraf tace "dama ta ina zai burgeki kekam kinsan me kikeyine ma" Turo baki tayi Umma kina jinta ba. Abba ne yayi magana yace "doter bamuson cin neman magana autan Ummeyhn ce ake faɗawa haka zan saɓa maku, Shiru Mahreen tayi bata ce komi ba. Can suna zaune sai soja ya fito a shirye cikin qananan kaya sunyi bala'in masa kyau, yace "bruh en uncle zo ka rakani muje yawo mu dawo yanzu ko" Little kaman mai jira dama ya tashi ajikin Abba "apoki limmi eccort unkui cai mun dawo byee" Umma tace "wannan yaro yawo kaman shanshani daga jin fita har ya miqe" Abba yayi dariya yace to Nima gwanda da yawon ta samu Kinga qafata ta huta su dawo qalau, Ɗaukan little yayi yace Umma Abba sai mun dawo
Abba ne yace "captain sai ina haka irin wannan kwalliya? Idon Umma da Mahreen duka na kansa, Maha ce tun shigowansa palourn ta kauda kai tana kallonta. "Abba zamu ɗan je wani wajene zan karɓo saqo ba jimawa zamu dawo yanzun nan Insha Allah" Ya faɗa yana duba agogon dake maqale a hannunsa. "To tunda wajan bai da suna adawo lafiya Allah tsare Allah kare ya maku albarka" umma tace ita da Abba
Mahar da sai yanzu ta juyo tace "my boy na akawomun tsaraba kaji zan goyaka" tom anci unkui de sayamana an kawo maci, murmushi tawa little tace byee ya ɗaga mata hanu harara soja ya aika mata dashi kan suka fice a palourn da sauri yana fita cikin compound na gidan har soja 1 daga guard ensa wanda ke tuqasa ya fito da motor daga parking lot, Shiga yayi gefen mazaunin driver ya zauna. Drivern yace sir where are we going to?
"Airport" haka kawai yace masa Little dake baya, yace la unkui wajan aukan jilgi, ya fiddo wayansa yai dialing layin Ameera, Gaisawa suka yi yace sis ya mutumin Umma? " Ai kaide bruh kabari Umma saura kaɗan ta tsineman akan yayana Amjad kuma nima fa ba Umma kaɗai ba ya shiganmun rai Allah inajinsa kaman ɗan uwana saboda yanada hankali sannan yacce naga Umma ta damu dashi" Ameera ta faɗa muryanta da sautin murmushi
Taɓe baki yayi ke da Umma kuka jiyo sai son kalen dangi Ni dai ya unborn little soja? dariya tayi au soja ne acikin
Nide Ummeyh zan haifa ba wani soja atou, "Wlh baki isaba tun da kikawa big bro sekin mun nima ki qarisa ladanki kawai Allah sauqeki lafiya namiji zaki haifamana, Mursmushi tayi to Ameen ɗan uwa rabin jiki kai ɗaya gareni dole na in maka takwara.
"Sir mun iso fa" sojan dake driving nasa ya faɗa
Ok, sis mun iso inda zamu leqa bayan motorn yayi ga yaronki har yayi bcc byee take care ko
Ok bruh akoma lafiya, Ameen mum little Adda Meerah, Murmushi tayi ta kashe wayan. Time ya duba saura 2 minutes jirgin nasu ya sauqa, Wayansa yakunna yana danne dannensa
Qaran sanarwan sauqan jirginne ya cika airport ennn! Lumshe ido yayi ya buɗe motorn ya fita
Mutanen dake jirginne ke sauqowa kowanne idonsa na kansu yana jira yaga ta inda zata bullo....
**INNALILLAHI WA INNA ILAIHIRRAJI'UN (idan masifa ta sameku ku laazinci wannan kalma) QUR'ANI Maganin kowacce irin baqin ciki, damuwa, hardama ciwo sadidan
Ita qur'ani maganin kowacce cutace
Kaman yacce manzon Allah SAW yace ba cutan da aka sauqeta face an sauqar da maganinta
Sede banda cuta daya 1 itace stufa
Tom Allah sa mugama da duniya lafiya
Mu lazimci karanta qur'ani jama'a domin maganice ta ko wacce masifa harma talauciYawaita ambaton Allah
Akwai ayoyi d yawa na maganin abubuwa da yawa Munemi sani sannan mu nemi masana su sanar damu
Hadisi ce guda ta Rasulullahi SAW
Kaicon azaba ta tabbata ga wanda bai saniba kuma bai nemi ya saniba
Allah yatsaremu da wuta jama'a🤲**
اللهم صلى و سلم على سيد نا رسولله saw🖤🤍
ƳAR SARKI CE daga dausayin Alqalamin uwar batoorl
Justice Hareeyh🕊️
💋💋 امى بتولة💋
𝘿𝙤𝙢𝙞𝙣 𝙩𝙖𝙡𝙡𝙖𝙩𝙖 𝙝𝙖𝙟𝙖𝙧𝙠𝙪, 𝙠𝙪 𝙩𝙪𝙣𝙩𝙪𝙗𝙚𝙣𝙞 𝙖 𝙬𝙖𝙣𝙣𝙖𝙣 𝙡𝙖𝙮uka:-
08146292652
𝘾𝙝𝙖𝙩 𝙤𝙣𝙡𝙮.
09161720046
𝙔𝙤𝙪 𝙘𝙖𝙣 𝙘𝙖𝙡𝙡 𝙙𝙞𝙨 𝙤𝙣𝙚, 𝙭𝙖𝙢𝙪 𝙢𝙖𝙠𝙪 𝙩𝙖𝙡𝙡𝙖𝙣𝙠𝙪 𝙖 𝙧𝙖𝙝𝙪𝙨𝙖 𝙢𝙖𝙞 𝙨𝙖𝙪𝙦𝙞, wai hausawa sukace sai an gwada akan san na qwarai. Ni Hareeyh ina maraba da ku masoya, har da alakoron talla inayi😁!!!
# 𝘾𝙤𝙢𝙢𝙚𝙣𝙩
# 𝙇𝙞𝙠𝙚 &
# 𝙨𝙝𝙖𝙧𝙚
💦💦💦💦💦💦💦
𝙔𝘼𝙍 𝙎𝘼𝙍𝙆𝙄 𝘾𝙀𝙀
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
𝙎𝙩𝙤𝙧𝙮 𝘼𝙣𝙙 𝙒𝙧𝙞𝙩𝙩𝙚𝙣
𝘽𝙮
𝙃𝙖𝙧𝙞𝙧𝙖 𝙨𝙖𝙡𝙞𝙝𝙪 𝙞𝙨𝙖
(𝙐𝙬𝙖𝙧 batoorl)
اللهم صلى و سلم على سيد نا رسولله saw🖤🤍
_______________________________________________________________
🅿️ 55&56
💋💋 امى بتولة💋
𝘿𝙪𝙠 𝙬𝙖𝙣𝙙𝙖 𝙮𝙖 𝙨𝙖𝙪𝙮𝙖𝙢𝙪𝙣 𝙡𝙖𝙗𝙖𝙧𝙞 𝙗𝙖𝙣 𝙮𝙖𝙛𝙚 𝙗𝙖
𝙎𝙖𝙣𝙣𝙖𝙣 𝙬𝙖𝙣𝙙𝙖 𝙮𝙖 𝙨𝙖𝙞𝙙𝙖𝙢𝙪𝙣 𝙡𝙞𝙩𝙩𝙖𝙛𝙞 𝙮𝙖𝙘𝙞 𝙝𝙖𝙦𝙦𝙞𝙣𝙖 A𝙡𝙡𝙖𝙝 𝙯𝙚 𝙨𝙖𝙠𝙖𝙢𝙪𝙣
𝙇𝙞𝙩𝙩𝙖𝙛𝙞𝙣𝙖 𝙣𝙖 𝙠𝙪𝙙𝙞 𝙣𝙚 𝙞𝙣 𝙠𝙞𝙣 𝙠𝙖𝙧𝙖𝙣𝙩𝙖 𝙗𝙖 𝙩𝙖𝙧𝙚 𝙙𝙖 𝙠𝙞𝙣 𝙗𝙞𝙮𝙖𝙗𝙖 𝙗𝙖𝙯𝙖𝙣𝙘𝙚 A𝙡𝙡𝙖𝙝 𝙮𝙖 𝙞𝙨𝙖 𝙗𝙖 𝙖𝙢𝙢𝙖 𝙞𝙣𝙗𝙖𝙙𝙖 𝙨𝙤𝙣𝙖 𝙗𝙖𝙣𝙚, A𝙡𝙡𝙖𝙝 𝙮𝙖 𝙨𝙖𝙠𝙖𝙢𝙪𝙣 😕
Waɗanda suka jima da biyan kuɗin su ina mai qara baku haquri sannan ina godiya da uzurinku a gareni Allah bar qamna
Wannan shafi sadaukarwa ne gare ki qawar kirki bestyn justice Dr Seeyerth kiji daɗin ki kiyi yacce kike so dashi.