← Book details Yar Sarki Ce Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 1 OF 61

Sashe 1

Yar Sarki Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

🔥🔥𝗼𝘂𝗿𝗺𝗺𝗮𝗵𝗻 𝗯𝗮𝘁𝗼𝗼𝗹𝗲𝗿𝗵💥🔥

•·•·•·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·•·•·•
*_LAFAZI WRITERS ASSOCIATION ®_* ✍️
───────────────────────
```{Kyakkyawan lafazi a cikin rubutu yana ɗamfare da bin ƙa'idar Adabin Hausa.```

```Lafazi gidan karamci da mutuntaka, Harshenmu abin alfaharinmu.}``` ✏️✏️✏️
____________(✪)______________

https://www.facebook.com/profile.php?id=100069755834980
•·•·•·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·••·•·•·•·•·•·•·•·•·•

𝗙𝗼𝗹𝗹𝗼𝘄 𝗱𝗶𝘀 𝗹𝗶𝗻𝗸 𝘁𝗼 𝗷𝗼𝗶𝗻 𝗺𝘆 𝘄𝗵𝗮𝘁𝘀𝗮𝗽𝗽 𝗴𝗿𝗼𝘂𝗽
https://chat.whatsapp.com/HwPr1NtA8ySGuVfRnw0FC4
GARGAƊI : ban yarda ba ban amince ba ko ta wacce iriyar stiga a sauyamun labari ko kuwa ɗaurawa a wata kafar yaɗa zumunta (Media) ba tare da yawu na ba, duk wanda ya aikata mun hakan ba zan yafe ba kalas.
SADAUKARWA : wannan littafi na sadaukar da shi sukutum ga ɗimbin masoya al'qalami HARIRA SALIHU ISAH (Uwar batoolerh 🕊️) a ko ina kuke a faɗin duniya

TUKUICI : wannan labari sukutum nasa tukuici ne gare ku masu daraja ɗauka cin al'ummar qungiyar LAFAZI WRITER'S ASSOCIATION wanda muke qarqashin jagoranci shugaba mai adalci da qoqarin da kuma haquri SIR ABUBAKAR SADEEQ CEO LAFAZI WRITER'S ASSOCIATION tukuici gare ka SIR
Da sauran members namu daga cikinsu akwai :-
FATIMA ALRAMMA marubuciyar SANADIN TA NE
USAINA SALISU marubuciyar SA'ADATU
FAUZIYA SANI JIBRIN (aunty baby) marubuciyar ZULAIHAT
UMMU-KHULTUM (GWAGGO NA) marubuciyar ZAMANTAKEWAR MU A YAU
SURAYYA DEE marubuciyar BAQAR TA'ADA
Da dai sauranmu......

GAISUWA : gaisuwa ta musamman ga duk wani mai ruwa da staki a rubuta wannan labari ta hanyar ba da gudunmawa a ko wacce stiga Allah saka muku da gidan aljannah
Malam Masha Allah -mahaifina
Hajiya Maryama - mahaifiyata
Big barbieyh - mijina
Matar Rasheed - marubuciyar baqar IZAYA
Hauwa'u Salihu Isah - ƴar Uwata farinciki na
Ikilima Salihu Isah - Qanwata Abar alfahari ta
Da dai sauransu
JINJINA : jinjina da gaisuwa gare ku masoyana qawayena
Aunty Mairo - Queen of heart ♥️
Aunty bealkysou - my lightness
Gwaggo Makka - bibien beb
Besty na Seeyerth
Uwar batooler wa Noor
Deejernmu
Maman musty
Doterlo ta
Da dai sauransu waɗanda basu ji sunansu ba duk kuna maqale acan cikin heart
Baabaalle ta Maryam (oum Muheebbah)🥰 sonki har abada da qannena

JAN HANKALI!
Wannan labari qirqirarre ne banyo sa dan tozarci ko wani nufi ga wani ba in ma yazo dai-dai da labarinka/ki to yanayin nazarin ne amma ba wai true life story bane.

BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM😊
Ina fara wannan littafi nawa da sunanka ya RABBI, duk abinda zan rubuta badede ba ASTAGFIRULLAH, Allah kasa yacce nafara lafiya na kammala lafiya alfarmar Rasulullahi SAW SAHEEBUL QALBEE

اللهم صلى و سلم على سيد نا رسولله saw🖤🤍

Yaukuma gamu acikin wannan littafi namu 𝗺𝗲𝘀𝘂𝗻𝗮👇

💦💦💦💦💦💦💦💦
𝙔𝘼𝙍 𝙎𝘼𝙍𝙆𝙄 𝘾𝙀𝙀
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹

𝗦𝘁𝗼𝗿𝘆
&
𝗪𝗿𝗶𝘁𝘁𝗲𝗻
𝗕𝘆
𝗛𝗮𝗿𝗶𝗿𝗮 𝘀𝗮𝗹𝗶𝗵𝘂 𝗶𝘀𝗮𝗵
Uwar Batoorl✍️

𝗦𝗮𝗱𝗮𝘂𝗸𝗮𝗿𝘄𝗮 𝗴𝗮𝗿𝗲𝗸𝘂 𝗺𝗮𝘀𝗼𝘆𝗮𝗮 𝗮𝗹𝗾𝗮𝗹𝗮𝗺𝗶𝗻 𝘂𝘄𝗮𝗿 𝗯𝗮𝘁𝗼𝗼𝗿𝗹
𝗪𝗮𝗻𝗻𝗮𝗻 𝗹𝗶𝘁𝘁𝗮𝗳𝗶 𝗻𝗮𝘄𝗮 𝗻𝗮 𝗸𝘂𝗱𝗶 𝗻𝗲 𝗳𝗮𝘁𝗮𝗵𝗻 𝘇𝗮𝗸𝘂 𝗻𝘂𝗻𝗮𝗺𝘂𝗻 𝘀𝗼𝘆𝗮𝘆𝘆𝗮 𝗸𝗮𝗺𝗮𝗻 𝗸𝗼𝗱𝗮 𝘆𝗮𝘂𝘀𝗵𝗲

𝗙𝗿𝗲𝗲 𝗽𝗮𝗴𝗲
________________________________
__________________________

🅿️ 1&2

💋💋 امى بتولة💋

^^^𝗤𝗔𝗦𝗔𝗡 𝗤𝗔𝗧𝗔𝗥💋

wani babban masarauta ne na hango Wanda wannan masarauta yayi gari guda Dan girmansa.
,tun kamun mu isa mukejin qara da kururuwan mutane

(Qanwata ecleemat ce takalleni tace aunty Barrister yaukuma Nan kika kawomu karfa wataran kikaimu inda zaah yanke mana kayuka da wannan daukan rahotonnk bige mata bk nayi nace banson Reni inbk bina koma kumafa Nima azuciyata na storita da girman masarautan)

💋💋 امى بتولة💋

**MASARAUTAN QUBAISH**

Sunan masarautan kenan , kasancewan an rubuta a qatoton gate en mashiga yankin Masarautan

Riqe abun rubuntu na nayi qam nakama hanun ecleematnace muje inma mutuwane mu mutu tare.
Haka muka tunkari masarautan
Ihun da akeyi naqara qaruwa a lokacin damuke qara kusantan masarautan

Daqyar masu tsaron qofofin
*MASARAUTAN** suka barmu muka shiga
Ganin wadannan masu gadin kadai ya isa yasaka fitsari a wando saboda girman halittansu dakuma munin fuskansu, daga Gani Kuma munin har xuciyansu ne kuskure kadan zakayi su samaka wuqa.

Sanda muka wuce qofofi 5 kamun muka shiga ainafin cikin masarautan

Sakin Baki nayi wajan kallo ganin irin dimbin dukiya da aka zubda wajan tsara wannan masarauta Kuma da Alama daga Gani jimammen *MASARAUTANE*
Ko Ina kajuya ka kalla gwanin sha'awa a masauratahn

Acikin 𝙈𝘼𝙎𝘼𝙍𝘼𝙐𝙏𝘼𝙉
akwai
Asibiti babba,
Akwai babban kasuwa,
. Ba abunda Babu Wanda inkaga dama seka shekara bakaje wajan Masarautan ba , akwai makarantu harda gaba da secandire

Kallo kam munyisa Alhmdlh.
Dan Innace zan tsaya tsaro maku haduwan wannan masarautan
Zamu kwana muwuni mukai wata Muna lissafo komi da komi kuma bamu gamaba
Just imagine

Sede me ,ga qaran dazun damukeji na qaruwa
Sannan Banga alaman mutanen masarautan duk suna Nan ba

Da Alama de Wani taro suke Dan stiraran mutane nake Gani nakai komo jefi jefi

**Juyawa mukai muka tunkari wajan da mukejin wannan qaran Dan bawa idonmu abinci

**Aikuwa Wani hanya na miqa da Alama zekaini wajan Taron
Dan dazon mutane kawai nake hanga Koda na tunkaro wajan

Cewa nai Allah Andi me akeyi

Cigaba da tfyh nake Ina tinkararn wajan yayinda se yanzu nake fahimtan me ihunnasu ke nufi ko sukecewa a ihun nasu

*GIMBIYAA* **GIMBIYAA**
**GIMBIYAA**

Se *GIMBIYAA*. Nace tom iKon Allah
Menene ke faru haka
Halan de aure ake na gimbiyar tasu
Tafiya nacigaba dayi Ina kustawa cikin wannan Taron
Dan ganin bikine suke komenene

Gaba daya mutane sun maste ni🥹( ecleemat tace Allah yaqara)

Da qyar nasamu Wani bawan Allah yaja hanuna (abbun batoorlerh nefa)
Yakaini jar bakin wajan inda zanke kallon komi

Sede to my own surprise amemakon naga biki ah ah
Gani nake ana fada a wannan qaton filin

Mazaje ne Dawata mace wacce bana ganin komi nata se idanunta wanda suma ba hangansu nk me kyau ba
Dawasu da alamade mayaqane ,
Wai ahakan wasa suke( kunga jarumai masu wasa da rai)

Dukda gwabxawa take Amma Hakan behanani qare mata kalloba
Kayane na jaruman mayaqa ajikinta Kuma kayahn mazane
Amma yarufe mata ko Ina na jikinta
Baka ganin komi se idanunta masu daukan hankali idanun nata fararene tass sede baqin idon nata ba kaman namuba
Idone Wanda bantaba kallon irinsaba
Idon amemakon baqi seyayi kaman blue blue

Masha Allah shine abunda nafurta
Faɗa take bil haqqi
inda take ta kaada waɗannan dakaren dasuke wasan fada en dasu

Gefe guda kuwa acan sama kaman munbari
Wani bawan Allah nagani Dattijo ne da Alama shine Sarkin ganin irin shigan dayayi dakuma kujeran dayake zaune
Ba abunda yake illah murmushi
Har ransa yanason wannan yarinyar tasan

Jarumace na bugawa a jaridan duniya ,shi yatabbata ko Wani namiji baxe nuna mata jarumtaba

Koshi in suna gobzawa agida da ita sede kawai inyace ahuta a tsaya ahuta
Amma baitaba nasara akantaba sedema ita da kullum ke qoqari kadasa (saboda tasamu horo sosai sannan ta tashi d hakan a ranta)
Wannan kenan

Fada ake sosai sosai inda gurin kecike da ihu anata

GIMBIYAA GIMBIYAA GIMBIYAA

Nace inye su Gimbiya anji jiki
Sosai suke gwabzawan bata hutaba Kuma Bata tsayaba
Haka harta qaraar dasu duka,ko jikinta bawanda yasamu Daman tabawa duka takaisu qasa

💋💋 امى بتولة💋

𝙒𝙖𝙣𝙣𝙖𝙣 𝙡𝙖𝙗𝙖𝙧𝙞 𝙦𝙖𝙜𝙖𝙜𝙜𝙚𝙣 𝙡𝙖𝙗𝙖𝙧𝙞𝙣𝙚 , 𝙙𝙤𝙢𝙞𝙣 𝙣𝙞𝙨𝙝𝙖𝙙𝙖𝙣𝙩𝙖𝙧 𝙙𝙖𝙠𝙪 𝙢𝙖𝙨𝙤𝙮𝙖
𝘿𝙪𝙠 𝙬𝙖𝙣𝙙𝙖/𝙬𝙖𝙘𝙘𝙚 𝙮𝙖𝙯𝙤 𝙙𝙚𝙙𝙚 𝙙 𝙡𝙖𝙗𝙖𝙧𝙞𝙣𝙨𝙪 𝙠𝙤 𝙮𝙖𝙣𝙖𝙮𝙞𝙣 𝙧𝙖𝙮𝙪𝙬𝙖𝙣𝙨𝙪 𝙖𝙛𝙪𝙬𝙖𝙣

Wata daga gefe ke cewa ai "GIMBIYAA MEHWISH bance akwai mai ja da ita ba a duniyan nan"
(Niko nace batade shigo hanun jarumai bane)

Wannan ma wai Dan ma akan Bude abun fuskanta akayi ba wai faɗan faɗa bane
Gyara zama nayi Ina suraran hiran nasu Ina mamaita sunan Dan yamun daɗi "MEHWISH"

Tace "ita MEHWISH ta kasance YAR SARKI kuma ya ɗaya tilo da Allah ya basa
Bayahn ita bai qara haihuwa ba,
Jarumtar ta ko mahaifinta Bai iyawa da ita, Ba Wanda ya taɓa kallon fuskanta tunda ta girma, akan ganin fuskan nata yau akayi faɗan amma ta kadasu."
Ɗayar tace "Kai gaskiya taci sunanta YAR SARKI, saboda dama haka akasan yaran Sarakuna da jarumta ko mace ko na miji."
Kallonta tayi tana murmushi! tace "wannan ta wuce duk inda kike tunani" tashuwa suka yi dan su tafi bayan sun gama hiran nasu.

(Har zan bisu dan jin ko zasu cigaba da labarin nata amma sai na fasa, Nace ba nabi Yar Sarki na jiyo komi naga komi, Gani yakori ji) k

**After angama wannan fadan
Wucewa naga tayi ta haura matakalan munbari zuwa tayi wajan mahaifinta ta rusuna hanunta Yakama ya sumbata yace Allah albarkaceki
GIMBIYAA MEHWISH
Murmushi tayi , wanda dukda idonta kadai nakan iya kallo Amma sanda murmushin yataba zuciyahn duk Wani me kallon idon bama ni dayaba

Tashuwa tayi ,kuyahngun ta nabinta suna mata sannu
Taje tahau dokinta Dan wucewa gida ta watsa ruwa

Shikuwa Sarki ,bayahn tafiyahn nata murmushi yaketayi kawai

Wazirinsa ne yamasto yace ran Sarki yadade ,yafara masa qirari lumshe Ido yayi yace Waziri mukoma fada ko

Hakade aka shiryawa sarki da Yan fada dokokinsu Dan komawa cikin fada

Sakamakon Adan kwai rata filin wasan dakuma ainafin fada

( Ashede nayi qoqari danaje da qafa )

Ahaka Taron yawatse da daddaya daddaya haka ake wastewa kowa nakomawa gidansa da sunan gimbiya MEHWISH abakinsa nace badole ba wannan jarumta haka

Wannan kenan✍️

𝙆𝙪𝙗𝙞𝙮𝙤 𝙣𝙞 𝙙𝙖𝙣 𝙟𝙞𝙣 𝙮𝙖 𝙯𝙖𝙩𝙖 𝙠𝙖𝙮𝙖

𝙒𝙖𝙘𝙚𝙘𝙚 𝙜𝙞𝙢𝙗𝙞𝙮𝙖 𝙢𝙚𝙝𝙬𝙞𝙨𝙝?
𝙈𝙚 𝙩𝙖𝙠𝙚 𝙟𝙞 𝙙𝙖𝙨𝙝𝙞?
𝘼𝙠𝙬𝙖𝙞 𝙢𝙚 𝙞𝙮𝙖 𝙗𝙪𝙙𝙚 𝙛𝙪𝙨𝙠𝙖𝙣𝙩𝙖 𝙠𝙤 𝙗𝙖𝙗𝙪?

𝙇𝙞𝙩𝙩𝙖𝙛𝙞 𝙣𝙖 𝙠𝙪𝙙𝙞 𝙣𝙚
𝙉𝙖𝙞𝙧𝙖 400 𝙤𝙣𝙡𝙮 👌𝙙𝙖𝙣 𝙨𝙖𝙢𝙪𝙣 𝙘𝙤𝙢𝙥𝙡𝙚𝙩𝙚 𝙗𝙤𝙤𝙠 𝙚𝙣

𝘾𝙝𝙖𝙩 𝙙𝙞𝙨 𝙣𝙪𝙢𝙗𝙚𝙧
08146292652
𝙁𝙤𝙧 𝙮𝙤𝙪𝙧 𝙥𝙖𝙮𝙢𝙚𝙣𝙩 𝙘𝙝𝙖𝙩 𝙤𝙣𝙡𝙮

𝙢𝙖𝙘𝙚 𝙠𝙤 𝙣𝙖 𝙢𝙞𝙟𝙞 𝙠𝙖𝙣 𝙞𝙮𝙖 𝙨𝙝𝙞𝙜𝙖 𝙜𝙧𝙤𝙪𝙥 𝙣𝙖 𝙪𝙬𝙖𝙧 𝙗𝙖𝙩𝙤𝙤r𝙡 kowa yayi abinda ya kai sa

𝙈𝙪𝙝𝙖𝙙𝙪 𝙖 𝙣𝙚𝙭𝙩 𝙥𝙖𝙜𝙚 ✍️

𝘿𝙤𝙢𝙞𝙣 𝙩𝙖𝙡𝙡𝙖𝙩𝙖 𝙝𝙖𝙟𝙖𝙧𝙠𝙪, 𝙠𝙪 𝙩𝙪𝙣𝙩𝙪𝙗𝙚𝙣𝙞 𝙖 𝙬𝙖𝙣𝙣𝙖𝙣 𝙡𝙖𝙮uka:-
08146292652
𝘾𝙝𝙖𝙩 𝙤𝙣𝙡𝙮.
09161720046
𝙔𝙤𝙪 𝙘𝙖𝙣 𝙘𝙖𝙡𝙡 𝙙𝙞𝙨 𝙤𝙣𝙚, 𝙭𝙖𝙢𝙪 𝙢𝙖𝙠𝙪 𝙩𝙖𝙡𝙡𝙖𝙣𝙠𝙪 𝙖 𝙧𝙖𝙝𝙪𝙨𝙖 𝙢𝙖𝙞 𝙨𝙖𝙪𝙦𝙞, wai hausawa sukace sai an gwada akan san na qwarai. Ni Hareeyh ina maraba da ku masoya, har da alakoron talla inayi😁

# 𝘾𝙤𝙢𝙢𝙚𝙣𝙩
# 𝙇𝙞𝙠𝙚 &
# 𝙨𝙝𝙖𝙧𝙚
اللهم صلى و سلم على سيد نا رسولله saw🖤🤍

💦💦💦💦💦💦
*YAR SARKI CEE*
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹

𝙎𝙩𝙤𝙧𝙮
𝙉𝙙
𝙒𝙧𝙞𝙩𝙩𝙚𝙣
𝘽𝙮
𝙝𝙖𝙧𝙚𝙚𝙧𝙖𝙝 𝙨𝙖𝙡𝙞𝙝𝙪 𝙞𝙨𝙖𝙝
(🔥🔥ourmman 𝚋𝚊𝚝𝚘𝚘𝚛𝚕𝚎𝚛🔥)

____________________________________________________________

🅿️ 3&4

💋💋 امى بتولة💋

Sanda muka qara wuce Wani gate ɗaya bayan wadanda muka wuwwuce da farko kamun muka iso fada ,Wanda nanne gidan Sarki
Haduwan fadan yafi ko Ina amasauran duk santin danayi dazu ashede wasa ne ga asalin inda aka kashe kudi nan
Da alamade wannan masarautan me tarihine sannan akwai dukiya ( masarauta guda ba doleba)

Wucewa nayi cikin gidan dan na qagu naga cikin gidan sarkin Kuma

Allahu waheed lallai dukiya na inda yake ,
Wasu abubuwan gidanma daga Wanda akayi da murjani se Wanda akayi da zinare
Chapter 1 · 0% Book details