Sashe 166
Wani Gari Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Nuwaira dago cikin kuka ta shiga zubawa Ummi shifar da miyar sannan ta zauna a inda ta zauna dazun ta yamutsa abincin ta fara bawa Ummi a baki tana ci a hankali idan ta bawa Ummi two spoon sai ta bawa kanta one spoon da haka har suka gama cin abinci, and this is one of the best moment da Nuwaira take jin ta yi spending tare da Ummi. Domin ita ta dafa abincin da kanta kuma ta yi feeding dinta, Nuwaira tana jin Ummi kamar uwar da ta haifeta, hakan ya saka zuwan da ta yi sai ta labe a jikin Ummi kamar wata mage, sam bata fito falo ba a dakin ma tana kan gadon Ummi a jikin Ummi take kwantar da kanta, bata tashi sai idan lokacin Allah yayi, Mahmood ya saka wayarsa yayi ta daukarsu hoto.
Sai da yamma Ameer ya shigo gidan, domin tun safe yana can gurin hada hadar tafiyar da za su yi gobe tare da Abiey. A nan ma sai da Ummi ta yi musu ta su wasiyar shi da Mahmood da Maleek, kusan sai da ta saka kowa kuka, daman Ameer be gama warkewa daga kukan wasiyar da ta yi musu a jiya ba shi da Humairah domin jiya din a nan wuka wuni, shiyasa a yau ya tashi da rashin lafiya. Ana gama sallah Magariba Maleek ya ce Nuwaira ta tashi su koma, a nan fa aka fara sabon yaki yana janta yana rike rigar Ummi tana kuka ita ba zata tafi ba.
“Ka barta ta kwana a nan mana in ya so gobe daga Airport sai ta koma gida”
Maleek ba musa shawarar Ameer ba ya yarda Nuwaira ta kwana a gidan, shi kuma ya koma saboda karasa shirye shirye. Aka bar Ummi daga ita sai Ameer da Nuwaira a dakin.
“Tashi ki debi abinci ki ci”
“Toh”
Ta sauka kan gadon tana share hawayenta ta fita. Sai Ummi ta kalli Ameer ta ce.
“Ku so junanku dan Allah Ameer, na san kai ne mai saurin fushi mai daukar zafi, dan Allah ka lallaba da kanenka musamman Namra bata da kowa a yanzu sai ku, kuma karka sake biyewa son zuciya da fushinta ka aikata wani ko bayan raina”
Ameer ya tashi daga inda yake zaune ya koma kusa da gadon Ummi ya zauna a kasa ya dora kansa a cinyarta ya lumshe ido. Nuwaira na tsaka da cin abinci Namra ta shigo dakin tare da Abiey da ya tarbota a airport domin jirginsu saukar dare yayi daga Katsina zuwa Abuja. Nuwaira bata san lokacin da ta bar dinning din ta isa gurinta da sauri suka rumgume juna.
“Ya Maleek be ce min zaki zo ba, i miss you”
Abiey yayi murmushi.
“Toh idan kun gama missing sai a gaishe ni ko?”
Nuwaira ta rufe ido sam bata lura da Abiey ba sai a lokacin. Be bi ta kansu ba ya haura sama ya shiga dakin matarsa, sai dai kukan da ya tarar tana yi ita da Ameer ya saka zuciyarsa tsinkewa. Jiki a sanyeye ya karasa cikin dakin ya zauna.
“A madadin ka zama mai karfin hali sai ks koma kai ma kana kuka kamar ita?”
Ameer ya dago ya dubi.
“Bar ni na yi kuka Abiey ba ni da kowa a duniyar sai Ummi, ba ni da sauran farinciki a yanzu bayan ita”
Namra ce ta shigo dakin rike da hannun Nuwaira, Namra ma kasa jurewa ta yi daman tun a waya Ummi ta yi mata nata wasiyar na ta rike Nuwaira domin ita kadai ce yar'uwarta a yanzu bayan mutuwar Nimra, ita ma kuma Nuwaira a yanzu bata kowa sai su. Sai kusan shan biyu na dare Ameer ya bar gidan zuwa gidansa Nuwaira kuma ta kwana a gadon Ummi ta shige jikinta kamar wata wadda ake shayarwa.
Humairah na ganin fuskar mininta ta san be fita daga damuwar ciwon Mahaifiyarsa ba, domin tun da suka yi aure bata taba ganinsa a cikin wani yanayi marar dadi kamar a jiya da ya tafi da ita gurin Ummi ba kuma ta yi musu nasiha akan zaman aure da hakuri da juya, bayan ta gama fadawa Humairah cewar ga ďanta nan ya bata amana. Ruwa ta fara kawo masa ya karba ya sha sannan ta zauna kuss da shi sanin kanta ne tun kamin ya furta yana sonta idan yana cikin damuwa rumguma ce abun da yake so, dan haka ta matsar da jikinta ta rumgume mijinta, sai ya sauke ajiyar zuciya ya lumshe ido. Ameer ya kwana a cikin wani yanayi na damuwa da be taba samun kansa ba, sai dai Humairah ta yi iyakar kokarinta na ganin ta cire mijinta a damuwa ta hanyar kwantar masa da hankali da kalamai masu dadi da addu'a kamin babbar ibadar aure ta biyo bayan. Da wuri ta shirya masa abun karyawa sannan ta shiga ta tasheshi suka yi wanka tare cikin farinciki da kaunar juna, da farko kunyar wanka take da ta fahimci mijinta dan duniya mai son rayuwar wayewa da soyayya dole ta sake masa jiki. A tare suka karya kumallo ta ciyar da shi shi ma ya ciyar da ita sannan ya shiga ciki ya shirya ta taimaka masa da saka turare da talkama.
“Amman Dear ina jin tsoro kamar ba zan iya zama a gidan nan ni kadai ba”
Ya rumgomota yana shafa saman kirjinta.
“Yeah na manta ban fada miki ba, mun gama magana da Maleek zaki koma gidansa ki zauna tare da Nuwaira ne har mu dawo, dan haka ki shirya komai na ki da yamma direba zai zo ya dauke ki”
“Okay, amman zan yi marmarinka sosai”
“Me too”
Ya fada yana sumbantarta, kamin ya duka kasa ya kai hannunsa ya rike bayanta ya dora kansa saman cikinta.
“Hi Baby zan tafi sai na dawo ka ji”
Ta saka dariya tana ja da baya.
“Lafiya kake kuwa”
Sai ya mike tsaye yana murmushi.
“Ni nasan abun da yake nan ai, tun a daren farko na san an jefa kwallo a raga, please ki kula min da kanki da kuma babyna”
“I will”
Ya riko hannunta ta rakoshi har balcony sai a lokacin kuka ya zo mata, daman tun dazun tana ta taushe zuciyarta ne amman a yanzu kam ta kasa jurewa. Rumgume ta yayi yana sauke ajiyar zuciya shi kansa yana jin kewarta tun kamin ya tafi, sai dai ya san abun da zai tafi yi ya fi zamansa muhimmanci wannan ya karfafa masa guiwa. Sai da ya ji wayarsa ta fara ringing ya ciro wayar ya duba kiran Maleek ne sai ya maida wayar ya saka bakinsa cikin na Humairah suka yi musanyar yawu sannan ya saketa ya sumbanci goshinta.
“Allah ya miki albarka, kuma ya sanya albarka a dararen da muka yi tarayya”
“Ameen Allah ya dawo min da kai lafiya mijina”
“Ameen i love you so much”
Ya sake sumbantarta sannan ya nufi motarsa ya shiga tana daga masa hannu har ya fice. A airport ya samesu har da Nuwaira da ba ita za a je ba, saboda ta likewa Ummi ji take kamar ta shige cikin jikinta a tafi ta ita. Ummi ta fara fita motar Abiey na rike da ita Namra na gafenta sanye da bakin gilashin da ya rufe idonta da kusan rabin fuskarsa. Mahmood daman tuni yayi gaba, Ameer ma da ya iso daga baya tuni ya wuce. Ummi da Abiey da Namra kawai aka bar baya, Nuwaira na ganin Ummi ta fara tafiya sai ya bude motar ta zagayo ta rumgumeta tana kuka.
“Ina sonki Ummi Allah ya baki lafiya, dan Allah ki dawo da wuri kinji?”
“In sha Allah kin yi ta min addu'a kinji?”
Ta daga kai, Ummi ta kalli Maleek.
“Zo ka yi sallama da matarka”
Maleek ya matso yaja Nuwaira sai ta koma gurinsa ta rumgume shi tana kuka, Ummi kuma ta juya suka cigaba da tafiyar. Maleek ya bude mota ya sakata cikin shi ma ya shiga.
“Ya isa haka yi shiru mana Ummi zata dawo In Shaa Allah”
Ta daga kai sai dai zuciyarta ta karaya sosai. Janta yayi jikinss ya rumgume ya sumbanci saman kanta dake cikin hijabi.
“I love you, na manta ban fada miki ba jiya mun yi magana da Ameer Humairah zata dawo ta zauna tare da ke kamin mu dawo”
“A gidanka?”
“A gidanki dai a gidanki ne ba nawa ba, kin ga kin hanani abun da na yi ta roko gashi zan tafi, wai ni kin ma taba yin period wai?”
“Minene period?”
“Measuration haila”
Ta girgiza kai.
“Aa ni ban taba yi ba, minene ma hailam toh”
“Jinin al'ada da mata suke yi duk wata, ta gabansu”
“Ni dai ina yin fitsari”
“Na san ai kina fitsari, ke wai yaushe zaki yi wayo?”
A take ta bata fuska daman kukan da take be gama tafiya ba.
“Toh Ummi ta baka amanata dai fada zaka min?”
Be ce mata komai ba ya jata jinkinsa ya rumgume.
“That's why nake kara sonki ni kadai zan iya da fitinarki, waya nan na aje akan gadonki idan na isa zan kira sai mu yi waya”
“Toh i love you”
Ta fada a shagwabe kamar mai shirin yin kuka, sai da ya sumbance ta ya saka hannayensa a hijabinta ya yi yawo da su inda yake har inda take hana shi tabawa wannan karon yayi sa'a bata hana ba, sannan ya zare ya bude motar ya fita.
“I Love you more Allah ya tsare min ke da mutumci”
Yana rufe motar ta ce me zata yi ba kuka ba, a take ta kifa kai ta fara kuka na kewar mijinta da kuma Ummi.