Sashe 8
Tubabbiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Official AsmaBaffa MAMAN MEENAT and REAL MAMAN WALEEDA ga page naku. Da Sassafe Baba ya Sha labari da Khadija taje gaidashi,Labarin Abdallah ta dinga bashi jiya yaci abincinta,Baba kansa yaji Dadi sosai sannan ya Kara Jin son Abdallah a ransa,ita kuwa Hafsatu wani takaicin Abdallah taji tare da Kara tsanarsa a ranta. Yau ma da Sassafe su Khadija suka fito zasu tafi schl yaran gidan kowanne part Ana ta jansu a manyan motoci Amma Banda su agololi, gashi Kuma Baba ne don Daddy ke kula dashi yake Masa komai Bai Isa da komai ba a gidan bashi da katabus,Bai Isa yasa ko ya Hana ba, yanzu sai matan Daddy da yaransu suci mutuncinsa shi yasa yake Jan mutuncinsa Bai matsawa rayuwa. Abdallah ta samansa Yana hango Khadija kafafu tumbur ba sutura Uniform tsangalallu bayan a schl din kayan musulmai har da hijab da dogon wando Amma su sai suka karbi na arna suke zuwa dasu,Baki ya tabe tare da furta Dole ace muku arna,Driver dinsa yace yaje ya Kai su Khadija schl a cikin motocinsa ya zabi guda,su Khadija zasu shiga taxi kenan sai suka ga mota ta parker a gabansu,sun gane shima maaikacine a gidan don Haka Basu tambaya ba Suka shiga ya kaisu schl tare da cewa zai dawo ya dauke su. Tunaninsu Baba ne ya turo shi. Tun daga wannan Rana Driver Din Abdallah ke kaisu ya dakko su,yayin da kullum Mami sai ta Nemo Khadija musamman Weekend tayi ta sata aikin wahala,tunda ta gane ta iya aiki to ba iya aikin gyaran part din Abdallah Khadija keyi ba har part din Mami,Hakan baya wa Baba Dadi Amma ba yanda zaiyi Bai Isa ba Dole ya kyalesu,Mama kuwa tace Dole Khadija tayi aikin ko Dan kwanciyar hankalin mijinta,Khadija ma aikin Bai dameta ba face yanda Mami ke zaginta tana dukanta sannan tana ce Mata arna,Abu kadan ta mareta,yanzu abin har yarta Afrah ke zaginta ta uwa ta uba,Gashi shi Abdallah dinma Bai taba ko yabon aikin da take Masa ba,sai ma masifa da yake mata ko yace taje ta canja Kaya ta bude masa jikinta taje tasa Hijab,ita Kuma Bata Saba ba,ba a Yi musu fada. Yau ma Saturday da safe suna gama Breakfast Mami ta kirata,Baba hakuri ya Bata sosai Mama tace ai yarka ce ba wani Abu,Khadija ta mike ta fita zuwa part din Mami ta jefo Mata key tare da cewa get lost gobe part biyu Zaki Yi,Part din Abdallah ta shiga ba kowa ta Fara gyara kasan har kitchen, ta koma sama ta gyara nan palonsa na sama ta shiga Daya bedroom din shima ta gyara sai ta shiga Room dinsa, batayi tunanin Yana ciki ba ta hangoshi Saman Bed Yana bacci abinsa hankali kwance,Toilet ta wuce ta Fara gyarawa ta wanke Kal Kal dai dai lokacin motsinta ya farkar dashi ya mike Yana wani layi idonsa a rufe kamar Dan Maye daga shi sai Boxers ya nufi toilet Yana shiga Khadija tana aikinta a jikin kofar ya tsaya tare da bude idonsa a kanta. A rude tace uhm...ahm...I done finished Yaron Daddy,Hanya ya Bata ta fito bedroom kafin ya fito daga wanka ta Gama gyara Masa Bedroom Yana kamshi da sheki, zata bar dakin kenan ya fito daure da towel da karami a hannunsa Yana goge kansa,Keee....ya Kira sunanta da daddadar muryarsa yace zo nan,da sauri ta karaso gabansa tare da durkusawa a kasa tayi kneel down, a matukar tsorace take dashi,yace aiki zan Baki Zaki iya? Wanne iri ne Brother?ta tambaya, takardu ya ebo Mata masu Uban yawa ya zauna gefen bed ya dauki daya yace Kinga yanda na cike wannan,ta daga Kai yace to duk forms din Nan Haka zakiyi feeling nasu same da yanda nayi wannan,Monday Zan karba zan tafi dasu Office ki tabbatar kafin Monday kin Gama cikewa,Ok Allah ya kaimu ta kwasu uban takardun ta mike, Wardrobe ya jawo tare da zaro kudade Yan 1k Wanda Bai ma San nawa bane Yace take this kiyi amfani dasu. Khadija tace no tnx zanyi Ni badan kudi ba,to ai na sani karba ki siya abinda kike so,Da kyar ta karba tana zuba Godiya har ta bar sashen da gudu ta fada part dinsu tana Ihun murna. Part dinsu ta shiga tana kwalawa Mama kira tana kitchen Suka fito da gudu ita da Maryam,Baba Yana Bedroom ya fito da sauri shima Khadija tana Haki kamar tayi dambe tana washe Dan karamin bakinta tace kunganshi yaron Daddy ne Wagga Abdallah ya bani Kudi kalla ta mikawa Baba kudin,Sannan ta nuna musu tarin takardun aikin daya Bata,Mama tace Allah yayi Alberika wooo,Baba Yana dariya yace ba Alberika ba Albarka ake cewa,Yau Khadija kusan kwanan zaune tayi tana aikin Abdallah,Washe garin Sunday da safe Haka taci gaba,sai 10am Mami ta kirata taje ta Fara aikinta,sai da ta kusa yini tana gyara part din Mami sannan ta wuce ta gyara na Abdallah,tana Fitowa Mami tace ai Baki Gama ba kije Part din su Usman ma ki gyara musu yanzu. Khadija tace me kika ce? Kan ubanki nace cewar Mamin Abdallah,ba shiri Khadija ta wuce part din su Usman kartan matasa su bakwai kowa da dakinsa sai data gyara har Toilet din kowa,duk ba wani Dirty dake kowa Yan gayu ne sannan ga yan aiki ko Ina,Mazan gaba daya suna Palo suna ta surutu suna buga Game,sai Kallon kyakyawar surar Khadija suke kamar zasu cinyeta ita Kuma ba wani rufe jikinta takeyi ba,Usman dake tantiri ne sai ya mike ya shige room dinsa tare da kwalawa Khadija Kira Wai tazo ta gyara wani waje. Bata kawo komai ba ta shiga ai kuwa sai ya fisgota jikinsa ya fara taba kirjinta,Allah sarki Khadija da Bata Dade da Fara Irgan dangi ba dukiyar fulanin nata yanzu suke tasawa,zafi taji sosai dake tana da karfi ta make Usman a Baki ta kwaci kanta ta fito a 80 samarin Nan sai gani sukayi ta fito da uban gudu tana rafsa kuka da ihu ta Fado cikin tsakiyarsu ta fada kan Ayman ta mike tabi ta tsakiya tare da yin gaba da handle din game dinsu ta tsinke wayar tare da fatali da Laptop din Omar ta fice,abin dariya ya Basu Baki daya sun san Usman ne Dan iskan zai taba ta, shi ma Usman ya fito Yana dariya yace shegiya kaji laushin fata,Wanda ya samu wannan ya more rayuwar duniya,Ayman yace wlh kaga data Fado jikina kamar mu dawwama a Haka har a tashi Kiyama Haka naji. Tana Fitowa da gudu lokacin Abdallah Driver ya bude Masa mota ya fito alamar Daga unguwa ya dawo yasha farar shadda dinkin kamar a jikinsa aka dinka komai fari Sumar Nan Tasha kyau kowa ya kalleshi Dole ya hadiyi yawu,Da gudu Khadija ta tafi wajensa tare da Shan gabansa tana kuka da Shesheka ta kamo Hannunsa caraf,wani shock yaji ga laushin masifa yayi kokarin zame hannunsa Amma ta Kara cafkewa tana kuka tana jan Abdallah tana zo Nan ka gani..ka zo pls,Tunanin Abdallah wani mutuwa akayi a gidan ko wani gagari min masifa ce ta afku a part din su Usman,tsoro ya kamashi tun kafin su karasa,Har Palo inda samarin ke game ta kawoshi Gaban Usman Wanda dukkansu tsoro ya kamasu ganin ta Kira Abdallah duk da cewa ba shine babba ba a gidan Amma duk abinda ya fadawa Daddy dashi yake Amfani. Khadija ga kwaroroto irin na Yan kudu ba Kuma kunya ba tsoro ba rufin Asiri ta nuna Usman da yatsa still tana rike da hannun Abdallah tana Hawaye tace Kalla wannan yace Khadija zo gyara mishi wani uhmmmm.....wani....waje yes na bita room Zani jara mashi,kawai ya kwa so Ni na fada wannan jiki nasa,a makarantar Islamiyya Malam yace ba Chau,But wannan Dan Iska ne ya fara taba min Noa noa na, kuma fa ban Dade da Suka fito ba,zafi zafi wallayi is too Hot Yana lagude de mini Nono na,kalla duk zafi yanzu wannan mugu ne sai na fadawa Baba wallayi. Duk wajen Babu Wanda kunya Bata rufe shi ba na Baya nin Khadija Kuma sai nunawa Abdallah kirjinta takeyi da hannu tana gwada yanda Usman yayi Mata,Abdallah duk da yaji kunya sai ya maze sabo da abin ya Bata Masa Rai,an auro mace gidansu tazo da yaranta matar kanin Babansu zasu lalata Mata Yara,gaskiya abin ya bashi haushi,ya kallesu yace Usman Kasan dai baka Yi dai dai ba,idan na fadawa Daddy baza ta maka kyau ba,duk da ka girmeni Dole na fada ma gaskiya,Kuma wlh idan hakan ta Kara faruwa sai a kunnen Daddy kaje ka nemi Matan banzanka a waje Mana duk Basu Isheka ba,yanzu idan kanwarka aka yiwa zaka ji Dadi? Wlh ku kiyaye ai ba a garin Mahaukata ake ba,Khadija ta karbe fadan da cewa yesss oooo ta furta tana nuna kirjinta wannan na Mijina na ne idan ya bada dowry sadaki kamar Mamana Kunga nata na Baba ne fa,so Nima na Mijina ne Zan bashi abinshi Ina yin aure Zan Mika mashi nace ungo karba abinka,ke Usman idan kana sonsa kaje Wurin prostitute ko kayi aure ato Ni dai Kam ba ruwana Fam fam fam ta furta tana tafa hannu,Dariya ta Kama kowa dake wurin Dan Abdallah kasa rike dariyarsa yayi,Suma su Ayman Haka sai dariya suke,Khadija tace ku daina dariya wooo I'm Serious Fam fam fam nawa ya Kare ba naku bane oooo u better Find your woman, Abdallah Yana dariya yace He will marry u,Khadija tayi tsalle gefe tace wallah wannan bana so nasa Bai iya Romancing ba Yana dagulewa Yana jagwalgwalawa da zafi God forbid,Ayman yace Ni fa? Harara Khadija ta watsa Masa tace Bad man kaga Abdallah dazu na fada kansa shine yaji smooth skin na zai ce shi bana so naka,me Sweet Khadija is for sweet Man like Abdallah ta nuna Abdallah,duka samarin suka Fara tafi da ihu, shiiiiiiii Khadija ta furta tace I'm Honey wooo dariya suka Kara yi,Zata Kara magana Abdallah ya bige Mata Baki da sauri ta dafe wurin, juyawa yayi zai tafi da gudu ta cafko hannunsa suka tafi tare sai Masifa da mita takeyi, wannan Usman Bai more Halinsa ba,Dan iska wooo yazo ya taba min Nono katuna katuna,Abdallah ya daka Mata tsawa Baki da kunya ko,ba a fadin Haka ba kyau,Khadija ta Zame hannunta tace Dole na fada fa wooo see me see