← Book details Tubabbiya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 50 OF 53

Sashe 50

Tubabbiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ba khadija so kike ki lalace kenan? Kai ta girgiza tana goge hawaye,lokacin Abdallah ya shigo Yana ta sauri yaga Khadijansa Kar ta haihu baya gida,yasha mamaki da yaga Mata makwafta sun fito daga gidansa,Amma Bai kawo komai ba ya Shiga da sauri Yana kwala Mata Kira,Bedroom ya nufa Aiko ya iske Jariri a hannun Rahmatu, Khad ita tana Nan tana Hawaye,Bai kula jarinrinba yace lfy Sweetyna yaushe kika haihu,Rahmatu tayi dariya tace yo Ina zata kulaka tana kukan gashin ruwan zafi, ganganci tayi ta haihu ita kadai,Nan Umma Rahmatu ta bashi labarin komai,Yana Murna yace Umma lafiya take ko? Da ba lafiya ba ai da tuni munyi asibiti kukan ruwan zafi takeyi,Abdallah ko kunya harda zuwa ya karbe jariri Yana ta Masa Addua Yana kallonsa kamar zai cinyeshi yace umma Dole yayi kyau yaron Nan nama sani,Dani yayi Kama sak,Khadija me kuka ta galla Masa Harara tace ai dai ba idonka yayo ba,Kuma ai ba shape din fuskar ka bane nawa ne,Rahmatu tana jinsu tace toooo Yan zamani Bari naje Kitchen ni tayi waje,tana fita Abdallah ya rungume Khadijansa harda ajiye jariri gefe can,yace Kinga kyaufa Kika Kara da Kika haihu, kin ganki kuwa bakinsu ya hade wuri daya Yana kissing dinta sun kankame juna, Baki kirani a waya ba sai ki haihu ke daya yanzu da wani abun ya faru fa? Khadija tace to Ni nasan haihuwar ne,ba laifinka bane ka Hana na tafi wurin Mami Kuma ka tafi ka barni wayarka baya shiga, I'm so sorry inda nake ba network cewar Abdallah. Me kike so kici yanzu? Nama nake so ko wanne kala ne naci na murmure jinina ya dawo jikina,Kuma Ni bana gida nake so a dafa ko a soya ba kawai Ni ka fita ka min take away,kafin ma ta Karasa yayi waje irin tarkacen Namomin Daya kawo sai da Rahmatu tayi fada sabo da Sunyi yawa sai dai a bawa Baki ma ko su lalace,ga Mami,Mama da Abu duk sun Aiko da wasu kala kala na tande tande. AsmaBaffa [12/31/2019, 3:00 PM] AsmaBaffa: TUBABBIYA 96-100 FINAL Official AsmaBaffa Fans masu Sharhi page dinku ne,Ina godiya Allah ya bar kauna. Yanda Abdallah yayiwa Jariri da Khadija siyayya har ta wuce hankali ma,Kayane masu tsadar gaske,komai na Khadija sai da ya canja Mata latest, Ranar Suna ba ayi taro ba Abdallah Bai son wani bikin suna Amma Mami sai da ta shirya Walima a Family House aka ci aka Sha tare da kafa Dj Suka cashe,Khadija tana can itama Family House wanka kawai take dauka,Sunan Abban Su Khadija aka sawa Jaririn Abubakar Saddiq suna ce Masa King Haka kawai Merry ta Sa Masa tace King za a na ce Masa sabo da tasan Sunan zai Dace dashi Nan gaba. Sai bayan Khadija ta kwashe 2wks a Wurin Mami sannan ta dawo gidan Abdallah sabo da yanda Abdallah ya takura musu shi Matarsa baza tayi wankan gida ba,Yan aikin Khadija duk sun dawo dama Matan duk dattijai ne su suke kula da Khadija,sosai suke gyarata,Khadija wani uban kyau ta Kara tana sheki da walwali Kamar wata sabuwar Amarya,Abdallah kullum naci yakeyi akan ya sani ko ta Fara Sallah,Taki yarda yasan ta Fara Sallah sai da ya kaita Hospital aka daurata Kan Family planning sabo da ba a son kwanika, yafi mutum to yayi a nutse sabanin wasu Matan ayi ta gasa da kishiya,ko Ana tsoro Wai Kar ayi kishiya tazo ta fiki Yara ta kwace gida sai mace tayi ta watso Yara ba ji ba gani,ita a wahale yaran ma Haka, wasu ma sabo da gado suke Haihuwa da yawa musamman idan Mijin me Hali ne Kar ya mutu kishiya tafi kaso me yawa, kullum Babu lafiya daga laulayi sai jego,shi kanshi me gida baya samun kulawa,ga Haihuwar yanzu ba irin ta da bace,lafiya tayi karanci komai ya canja. Yau Abdallah ya kafa ya tsare ko fita baiyi ba,Duk motsin Khadija akan idonsa,King Yana wurinsa,wani irin wanka Khadija ke dauka na kece raini da Jan hankali,Kullum gogan da kyar yake bacci hakan ma sai idan tayi romancing nasa sosai yake samun sauki. Abincin dare ta Gama tana Shirya Dining tana satar kallonsa yanda yake Mata wani mayen kallo, sai da ta Gama komai sannan tazo wajensa tace Honey bani King na bashi yasha sai nayi Masa wanka,Kamar gaske yace zoki daukeshi tana zuwa ya jawota jikinsa itama ya hadesu ya rungume a hankali yace I love You My wife,Murmushi tayi tare da kissing nasa kadan tace me too Mine I missed u Badly,Abdallah ya Kara rudewa yanda take Masa rada a kunne da kyar Khadija tayi dabara ta karbi kanta tare da yaron ta koma Bedroom ta bashi yasha sannan tasa Nanny tayi Masa wanka tare da shiryashi,itama wanka tayi tare da cakarewa cikin Kaya na alfarma Kamar wata amarya. Sallah ma Abdallah a gida yayi yace shi Baya Jin yunwa bazai ci Abinci yanzu ba,Khadija tasan ita kawai yake kwadayi,King Yana wurin me aiki yasa key a kofarsu tare da daukan Khadija sai bisa bed itama tayi missing nasa amma sai da ta tsokaneshi Abinci fa ya kamata kaci yanzu, Harara Abdallah ya watsa Mata kana yace sai na Fara da me abincin first, nanfa Suka ruda kansu Da zafi zafi suke kissing juna kamar zasu cinye kansu, Abdallah ba inda Bai tsotsa ba,itama Haka take Masa har ya samu Majalisi lafiya Lau kamar yau ya bareta a Leda,Tasha gyara ta Kara Dadi da matsewa har tafi da ma,Abdallah Karamar Hauka yayi yau,itama Khadija Haka sabo da tayi missing nasa sosai taji dadi itama sun gamsu da juna Amma Abdallah Abinci yaci sukayi wanka ya kasa hakura sai da ya Kara,ranar kusan kwana sukayi suna Abu daya. Mami tana Bedroom tana bacci taji ance tazo tayi bakuwa,Tana Fitowa ta Iske Humaira zaune a Palo Ras da ita Tasha kwalliya tayi kyau,Da mamaki Mami ke kallonta tace Humaira lfy? Lfy nake Mami Ina yini? Mami tace Kinga me ya kawoki Nan? Humaira ta tsuguna a kasa tace Mami Dan Allah ku yafe min,naci Amanarku Amma gashi banje ko Ina ba,na cuci kaina Tun bayan Dana saci kudinku na tafi Ina can Jordan inda na bude duniyata da tsinke Ina bin mazan banza,Kudin Dana sata naku ban ci ko kwandala ba da kudin Karuwancina nake ci Ina Sha,Dan Allah ku yafe min ga dukkan dukiyarku da takardun filaye da gidaje gasu na dawo dasu ku yafe min,a halin yanzu bani da amfani sakamakon HIV Dana jajibo a jjikin mazan banza, Mami ta kalleta tare da tabe Baki tace uhm kinwa kanki Humaira da yake bamu da hakkinki da kanki Kika eba kin dawo dasu da kafarki kije mun yafe Miki aniyarki ta biki,tashi ki tafi ban son ko ganinki bana kauna Kuma bana son Khadija ta ganki ki tafi kawai Muna zamanmu lafiya Kar tayi zargin ma ko mijinta kike bibiya, ajiye Mana kudinmu ki tashi kije. Ba shiri Humaira ta mike jiki a sabule sum sum ta fice tare da barin kudin da kadarorin data sata. Hafsatu a hankali ta Fara Jin sauki sai in tayi wata Maganar kasan ba hankali ta koma gaban Yan uwanta suna kula da ita haka tare da yaranta suna son uwarsu. Ko da Humaira ta fito Afrah ta dinga roka akan ta kaita Wurin Abdallah ta roki gafararsa,Fafur Afrah Taki yarda tace baza ki hadani fada da Khadijansa ba Muna zaune lfy Mene abin Neman gafara zamu sanar Masa ya yafe Miki Amma baza kije musu gida ba,idan taimako kike nema na kudin magani za a Aiko miki dashi, Murmushi Humaira tayi tace hmm lokaci kenan Amma ba komai laifi nane, muma masu cutar Muna da gata Bari in fada Miki abinda Baki sani ba Ina da aure domin Ana hada mu aure a Hospital da masu cutar irinmu,wlh idan kika ga Hadadden Mijina sai kinsha mamaki sabo da kyau da kudi,Kuma ki kalle Ni tsab Afrah na fiki lafiya a Ido,wa ya Isa yace ba lafiyayya bace ni? Na ruwa Baya zagin kada, kudinku ne na dawo dashi Allah ya shiryeni Amma ke da baki isa ki hanani zuwa wurin Abdallah ba,Kuma Khadija da kike fada da Mene bakuyi Mata ba? kaunarta kukayi Dan Allah? sai da kuka ji wuya, Khadijan banza Nafi karfin kishi da ita. Haka Humaira ta dinga masifa da bakaken maganganu Afrah tana jinta har ta Gama tace haushin Rashi ne Abdallah yafi karfinki da kike cewa mijinki me kyau me kudi wlh nasan Bai isa ya Kama kafar Ya Abdallah ba,Kuma Mene amfaninsu tunda akwai Kanjamau,Ni ki tafi kawai Ko a mafarki Khadija ta wuce ajinki, suna Haka sai ga dalleliyar motar Khadija ta shararo cikin gidan Khadija ke tukawa taci uban wanka tare da Sa wani arnen glass me kyau da tsada kace wata Yar Shugaban kasa ce, ita ce ke tuka motar, Gaban motar aka Bude sai ga Abdallah ya fito a hannunsa dauke da King dinsu Yana bacci a kafadarsa ya Saba shi Jakar Khadija tana hannunsa ya rike itakuma Hakimar wacce sanye take cikin Shadda Yar Senegal Tasha aiki na kece raini pupple color, Abdallah cikin kana Nan Kaya yake na karshe sunsha kyau sai kamshi ke tashi. Hannun Khadija cikin na Abdallah tun daga Nesa Humaira taji Kamar ta hadiyi zuciya sabo da kishi da bacin Rai Amma laifinta ne ta samu dama Bata yi amfani da ita ba lokacin daya Dace,Khadija ma tagane Humaira gabanta Saida ya Fadi kishi ya tokareta sai satar kallon Abdallah takeyi ta gani ko Yana kallon Humaira Amma sai taga kamar Bai San da Mutum ba, Abdallah kuwa Yana kallon reaction din Khadija ya daidaita sahunsa Dan kar Masifarta ta motsa yau da dare ta hanashi Majalisi akan kishin banza,Humaira ganin Haka ta gujewa wulakanci kamar walkiya ta nufi Yar karamar motarta ta fita a tamanin,Afrah ta dinga dariya tace Akuya ma tasan gidan me babbar sanda ke Khadija Wlh ki daina wannan mugun halin naki wannan uban muzurai Haka,sai lokacin Khadija tayi dariya itama,Afrah ta leka fuskar Abdallah da ya cukule dariya tayi tace su Yaya Matsoracine Kai wlh Yar Khadijan Nan kake Jin tsoro,to me zata Yi maka? Rankwashi ya zuba Mata wa yace Yana tsoronta? Kara ta saki ta karbi jaririn tace Kai dai Mijin tace,Kan tace ne ma idan Baki
Chapter 50 · 0% Book details