Sashe 48
Tubabbiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
AsmaBaffa. [12/31/2019, 3:00 PM] AsmaBaffa: TUBABBIYA 91-95 Official AsmaBaffa DIYAR KATIBI page dinki ne. Ina gaisuwa fans Wanda suke ta nemana da bibiyar ko lafiya nake, Nayi zazzabi ne Amma na warke Insha'Allah very soon ma zamu Fara sabon Novel. Yau Saturday Abdallah ya fita sai 5pm ya dawo sabo da Shirin biki da suke tayi, yau ba Schl Hajiya me Majalisi Ana gida taci uban Wanka Kamar zata je Dinner Haka tayi mugun kyau tana Kamshi ta fito main Palo ta hakimce tare da kunna tv,Wani Yar kiba da kyau take karawa tayi wani irin haske tana Shining, Zamanta kenan taji Dirin motar Abdallah,Murna da farin ciki ta Fara yi, kafin ma ya shigo har ta mike tsaye Kamar wani sarki ne zai shigo, Yana zumudin ganin sarauniyarsa ya shigo da Sallama dauke a Bakinsa yasan tana Palo Tasha uban kyau tun kafin ya karaso yake Jin kamshinta, a nutse ta Karasa gabansa kamar wata sarauniya ledar Hannunsa ta karba tare da rungumeshi a jikinta suna shakar Kamshin juna a hankali ya Fara kissing dinta suna tsotsar bakin juna Kamar me,Sai da Suka dauki dogon lokaci sannan ya kyaleta,tace Sannu da zuwa My King,Kasha gajiya masu biki sun Hana min miji sakewa,Murmushi yayi tare da furta dauki abinki naki ne, sai lokacin ta bude Ledar tana Murna kamar yanda ya Saba kayan ciye ciye ne iri iri masu tsada da Dadi harda Ice cream manya roba hudu,ya rigada ya Saba shi Baya shigowa gida Haka Babu abin Lashe Lashe Haka yake ya Saba. Tana murna tace wow Thank you so much my Husband,Allah ya Kara budi da arziki na halak masu Albarka,gaskiya nayi sa'ar miji sai abinda nake so Allah Kara maka lafiya da Nisan kwana, tare dake My Khad, Godiyan yayi yawa Haka muje ki tayani wanka na gaji yau bacci nake ji, Wani Dukul Khadija taji a ranta ita Sha'awar mijinta takeyi yau,gashi taci abubuwa masu Kara lafiya da sha'awa sai da ta Gama Shiryawa yau amma da Alama ya gaji yau. Sabo da gudun Kar ya Kara tayar Mata da Hankali tace kayi wankan Bari na kawo maka Abinci sama ba sai mun sauka Dining ba Tunda ka gaji,Alright My Khad, sai da ta Bari ya Gama shirinsa cikin Jallabiya Fara,lokacin Magrib har tayi Sallah kawai yayi itama Khadija tayi a dakinta sannan ta shigo dauke da tire, kallo ya bita dashi har ta sake wanka tayi wani uban shiri daban na musamman cikin kana Nan Kaya na daban kusan ace tsirara ma ma take,Bai taba sani dasu ba Dan Babu a lefe,da yawa tana sa Kaya masu Uban kyau da daukan hankali Amma ya rasa Ina take siyosu tunda ko a kasar waje da Suka je yasan iya Wanda ta siya duk yawansu, kallonta yakeyi tayi Masa kyau,yace Khad Wai Ina kike samo wasu kayan ne? Murmushi tayi tace Wasu a Online nake yin order,kudin Kuma fa? Ya tambaya,idan ka bani Mana kace ko Zan siyi Abu dasu nake siya accnt nake sawa nayi order ta abinda nake so,Murmushi yayi tare da Furta 'yar gayu kinyi kyau kin iya zaben Kaya sosai Allah dai ya miki Albarka matata, Ameen ta amsa. Kallonsa tayi Yana cin abincin Yana Santi tana dariya kwantar da kanta zuwa kirjinta tayi a gadon bayansa, a hankali tace My King ya amsa Na'am ya akayi ne Khad Dina duk yau na ganki wani iri me kike so ne? Khadija ta Kara narke Masa cike da Shagwaba tace I need you Amma naji kace yau ka gaji bacci zakayi,farin ciki ya Kama Abdallah da halin Khadijansa ba boye boye da wani gulma shi yasa yake jin dadin rayuwa da ita,shi Kam ya tsani zaman karya da boye boye,komai baza a Fadi gaskiya ba,baza a nunawa miji gaskiya ba,ka rasa gane Kan mace tana ta pretending komai ba gaskiya,sai dai Namiji shi kadai shine marar aji,shine zalamamme,shine marar kunya etc. Kuma Dan na gaji a jikina sai aka ce Miki bazan iya wannan ba,ai gajiya daban wannan harka daban ai sai dai na huce gajiyata ma,tunaninki bazan more ba? Ki daina wannan tunanin kullum banyi da yawa ba nayi sau daya sau biyu,ba a so ne kawai yayi yawa ko yayi kadan normal Normal kawai. I love you My King Khadija ta furta love you too Beb ya Furta Yana Mikewa ya Shiga Toilet ya wanke hannunsa da brush ya fito ya jasu Jam'i sukayi sallar Isha tare da adduoi sannan ya kashe kayan wuta tare da kulle ko Ina ya dawo suka kwanta. Nan fa Khadija ta Raina kanta sai da Abdallah ya biya Mata bukatarta yanda takeso sannan Suka sararawa juna. Bikin su Abu yazo Ana Shan Shagali sosai anyi Dinner sai da aka kawo Abu gidan Usman Hadadden gaske sannan akayi Dinner, su Firdausi da ango Sulaiman, Omar da amaryarsa Hanna, sai Halima da Ango Bashir gaba Daya anyi nasu an Kai amare lfy,Abu ce sai da aka kawota sannan akayi shiri tare da yin tasu ita da Usman Wanda Ana gamawa Abdallah ya dauki Ango da Amarya ya maidasu gida ya wuce gida abinsa. Usman gidane na Alfarma me kyan gaske da motocinsa biyu Dalla Dalla dasu,Abdallah shi yayiwa Abu kayan daki komai da komai ganin iyayenta Basu da karfi ya dauke musu nauyi tare da zubawa Abu Kaya na Alfarma. Khadija Kuma ta dauko Nauyin gyaran Amarya Abu ba karamin kyau tayi ba,shi kanshi Usman Bai San yayi Dace ba sai daya ga Abu daf da biki gaba Daya sai ya sukurkuce. Usman dama shi yasan Mata kafin Allah ya shiryeshi ya tuba,Allah yasa yanzu Kai ya waye kafin aure sai anyi test Kuma Alhmdllh Amarya da Ango lfy suke ba wata matsala. Abu sai kuka takeyi Yan uwanta duk sun watse ba Wanda ta sani sai mijinta, da kyar Usman ya lallasheta,Bayan sunyi Sallah da kyar ta yarda taci Kazar Daya Bata a Baki suka koshi da fresh milk,Shirin bacci sukayi,Rigar baccin da Khadija ta ba Abu tasa yau tayi fitsara da yawa Abu kunya ta kamata zata cire ta canja wata cikin na lefe Usman yace ki bar min ita Ina so kinyi kyau,kin ganki kuwa gaskiya nayi Dace Allah na gode maka. Abu kawai ta fashe da kuka,Usman yace Lfy? Me ya faru pls ki daina kukan nan,kamar bama son juna,Abu tace to ai Kaine kace kayi Da ce,Usman yayi dariya to me kike so nace banyi Dace ba ko me? Abu tace to me ka Dace dashi, Murmushi yayi kawai tare da cewa ba komai sai da Suka Gama komai sannan Suka kwanta,Abu dai tana tsoro tsoro Amma tunda ya Fara Wasa da sassan jikinta Yana Murzata son ransa,taji dadin gaske sai ko tayi luf tana maida Masa martani,sai da Suka ka Kai karshe sannan Usman ya Nemi Majalisi tare da baje hajarsa a ciki,Abu ta bashi mamaki da batayi kuka ko kadan ba,kawai dai yanda takeyi ya nuna tana Shan azaba kwarai,shi kanshi yasha wahalar shigarta sabo da Yarinya ce kuma Real Virgin. Wani sambatu da sauti yake fitarwa iri iri gasu nan Yana yabon Abu,Ya Dade Yana aiki har Abu ta Fara gajiya zata Fara kuka. Sai da yazo gasata sannan tayi Dan kuka kadan,sai da Suka Gama komai sannan Suka kwanta Yana zuba farin ciki da Murmushi ya rungumeta jikinsa tsam bacci ya kwashesu. Dai dai wannan lokacin Khadija tana jikin Abdallah suna kwance ta duba agogo taga karfe 1 na dare tace Uhmm Allah sarki Abu Ana can Ana kuka yanzu,yau Abu zata Gane kurenta wurin Usman, sarkin sa ido Ina ruwanki? Cewar Abdalla, Dariyar mugunta Khadija tayi Abu yau Majalisi yaga ta kansa,kowa ance Miki irinki ne shagwababbe? Cewar Abdallah,Khadija tace hmm Ni ko Gobe idan Zan wuce schl Zan biya ta gidan Abu saboda nasan sai an Kai Mata dauki Ya Usman mayen Mata ne tun tuni, kije kiyi Mata me? Baza kije ba Schl Driver zai ajiyeki,Pls Honey kaga fa magani Zan Kai Mata Wanda zata warke da wuri ba Wai sa Ido zanje ba,Alright na yarda idan maganin warkewa ne kije Amma kawai ki kwashi kafa ki tafi gidansu da Sassafe. Washe Gari 9am Khadija Driver ya tafi Kaita schl tasa ya Fara kaita gidan Abu,Abu tana kitchen ma tana soye soyenta taji Khadija tana sallama,Fitowa tayi tare da bude Mata kofa,Khadija mamaki ya kamata tabi Abu da kallo Tana Abu Wai Dan Allah lfy kike? Babu abinda yayi Miki,jiba irin wankan da Kika dauka da safe Haka, Dariya Abu tayi wlh tunda na ganki nasan sa Ido ya kawoki to Lfy nake ko kuka banyi ba don Ni jarumar mace ce,ba irinki bace daga an tabaku sai kuka,Karya ne Abu ban yarda ba kawai daga Miki kafa yayi jiya,Abu tace wlh yayi sosai ma kawai na daure ne, Sam bazan yarda ba cewar Khadija na wuce schl gobe Zan dawo da safe sai na kureki Abu ki gaida Ya Usman tayi waje abinta. Washe garin da safe Khadija zata je schl Haka ta sake tsayawa gidan Usman ta Iske Ango da Amaryarsa a kitchen suna girki tare,Khadija ta sake ganin Abu ras da ita sai da taji kunyar Usman Amma duk da Haka ita Bata yarda ba sai cewa tayi Maybe sai Abu ta cika 3 days a gidan Zai Fara Shan Amarci. Daga gidan Abu tana schl sun Gama text kenan Dama tana Jin Dan Zazzabi da tashin zuciya sama sama,suna Fitowa tare da frnds ta shiga sheka Amai ba ji ba gani,Allah yasa Driver yazo daukanta,a waya ya Kira Abdallah tare da sanar Masa,Lokacin Abdallah yana Office hankalinsa ya tashi kamar zai tashi sama ya tuka mota ko Driver Bai jira ba,kafin yaje ma tasha Paracetamol ta Danji sauki sai gashi hankali tashe,Aiko yaji ance ai Tasha magani ya dinga masifa akan me zata Sha magani idan ciki ne da ita fa?sai ya zube,Daya cikin kawayen Ramlat tace ai paracetamol kawai Tasha ba wani magani bane,koma Mene Bai kamata ba cewar Abdallah ya furta tare da Sallamar Driver ya koma da motar gida,shi Kuma ya dauki Khadija Kamar wata jaririya tare da sata cikin mota ya tuka abarsa Yana Mata Sannu ,tuni Bacci ya kwashe ta a motar. Koda Suka Isa gida Sai da ta Kara sheka wani Aman Yana kula da Abarsa