← Book details Tubabbiya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 52 OF 53

Sashe 52

Tubabbiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

min rawa a nan,so what? Ni kin san bana kunya wlh indai kina so Yanzu a bada da show a Airport din Nan,Ramlat ta sake rada Masa no a Bari muje gida sai kayi min a bedroom,Yeah a kanki zanyi rawar ai,Ramlat ta sake rada Masa ai wannan irin rawar itace Yar albarka irinta ake so,har su Soapy dasu Zanku duk kayi,Ga sabuwa Tesumole ita za ayi,duk suruntun iya shegensu Khadija tana ji lokacin Abdallah ya tafi siyo ruwa, da Sa idon Khadija ta kalli Ramlat tace Allah ya Shirya ku,Baki Bude Sardauna yace Hey Mind ur Business,Abdallah dama ruwa ya tafi siyo Mata Yana dawowa sai da ya rungumeta Baki daya sannan ya Bata ruwan ta Sha shima sai rada yake Mata,Ramlat ta nunawa Sardaunanta yace Uhm kaga Yar sa Ido kamar Uztaziya gashi Nan tayi luf,yanzu Kuma su Sardauna Sunyi Shuru sai Abdallah da Khadija ne ke hirarsu kasa kasa. Abdallah yace Jaruma fa Bata Dade a Majalisi ba,sau Daya taje ta dawo Sam ba a kyauta Mata ba, Majalisi yayi missing nata, na matsu mu Isa garin sai ta rada Masa ba sauki Majalisi Yana Neman agajin gaggawa,dariya sukayi,Tabe Baki su Ramlat sukayi Dan Basu San wannan Hausar ba Jaruma da Majalisi sai hirarsu akeyi,tunani Sardauna ma wasu mutane ne,sai yace Kai Mutanen Nan gasu Kamar masu hankali, ga Kudi komai yaji Amma jibi munafunci suke tayi na mutane idan Jaruma da Majalisi din Nan laifi suka musu ai da su dinga gulmarsu Haka gwara kawai su fito fili su fada musu gaskiya wannan ai kwasar zunubi ne a dinga cin Naman mutane. Allah ya kyauta Cewar Ramlat lokacin da taji Muryar Khadija tana cewa Yau sai na ketawa Jaruma mutuncinta matukar suka hadu da Majalisi,Karaf Ramlat tace shi dai lamarin duniya hakuri akeyi Yar uwa ko Mene Jarumar Nan tayi Miki Dan Allah kiyi hakuri ki bita a salama ku samu masalaha. Ba Khadija ba Har Abdallah dariya yakeyi a boye yanda Ramlat ta dage tana musu wa'azi akan Zama lafiya fans baza ku manta ba Ramlat akwai Wa'azi tun da can, ita Bata San hirarsu ba,sai Khadija tace na gode Yar Uwa tunda kinsa baki ya wuce na kyaleta yau. Ramlat ta washe Baki tace Good Haka ake so sis, Abdallah yace Baza ki kyaleta ba ai Baki Isa ba wlh wannan ai wayo ne ban yarda ba a cuce Ni na gane nufinki Dole sai na dauki mataki. Sardauna Yana Danna waya Yana ji yace Dan Allah malam karku hakura ku yankasu ko su waye Kamar ba musulmai ba haba. Abdallah da Khadija dariya kawai Sukeyi. Ana Gama Screening suka wuce jirgi harsu Sardauna sai jirgi ya Lula, a Turkysh Suka yi transit Suka wuce Finland su Sardauna Suka wuce Germany. Khadija Sun sauka lafiya a kasar Finland wani gida Karami me azabar kyau tun kafin Abdallah ya bar Nigeria aka Kama musu shi a Unguwa me shegen kyau da tsada,sune a 4th floor suna Jin dadinsu ga yaronsu Kamar Bature shima. Bayan sati biyu suka Fara abinda ya kaisu kasar cikin kwanciyar hankali da Jin dadin Rayuwa sai waya da Yan Uwa da abokan arziki. Bayan kusan wata hudu Abu ta Haifi yarta mace Kyakyawa a Saudiya kasa me tsarki suna tare da Usman dinta,Khadija taji Dadi, ba a Dade ba Firdausi ta santalo Namiji itama,Merry ta Haifi Yan biyu duk Mata kyawawan gaske,Matar Omar kuwa sai yanzu ma take da yaron ciki,su Afrah Ana gidan Miji Ana ta Shan Amarci tare da laulayin ciki. Abu ba karamin kyau da hankali ta Kara ba,ta nutsu sosai Amma iya shege kullum akwai sabon salo tana kawoshi idan Suka Fara waya da Khadija suna dariya har sai Abdallah ko Usman sun kwace wayar Daya zasu hakura. Soyayya ta barke tsakanin Kanwar su Khadija Wato Husna da Salman Dan gidan Mariya yaron Alhaji Shehu, Yayin da kanin su Khadija Baba ya kaishi Dubai Karatu Yana can Yana karatu level 1. Mami ta Zama Yar kasuwa harkar shigo da Kaya takeyi sosai daga kasashen ketare hakan yasa su Rahmatu Suma suke nasu kalar daban sun Kama kasa sosai sun dawo ragas dasu Ana zaman lafiya. Hafsatu dai tana gidansu yau hankali gobe Kuma akasin hakan,Humaira kuwa ana Hanyar asibiti karbar magani ko yaushe ita da Mijinta in ka ganta zaka ce tafi me lafiyayye lafiya dumi dumi da ita. Yau Saturday Khadija Bata da schl Abdallah ya fita Kafin ya dawo ta Gama gyara gidan ya dau kamshi yana sheki,girki ta shirya musu a Dining sannan tayiwa King Wanka ta shiryashi cikin Kaya masu kauri farare tas sai kamshi yakeyi,yaro bul bul dashi gwanin Sha'awa,wanka tayi itama tasa wata Riga ta sanyi me dogon hannu da hula rigar ta sauka har cinya gata katuwa bame damewa bace gashinta ta gyara sosai taci kwalliya tana kamshi da sheki rigar ta Mata kyau ta sauke hular a bayanta, ga wata doguwar sarka tasa irin ta mawakan turai. Tana jikin Mirror Abdallah ya dawo,ganinta yasa shi farin ciki kamar ya hadiyeta tayi mugun kyau kamar Yar baturiya dagwas da ita, ji tayi kawai ya dagata sama tare da rada Mata sallama a kunne,Amsawa tayi tana me kankameshi a jikinta Kamar yau ta Fara ganinsa,Dan gemunsa ta shafa sannan ta Shiga kissing dinsa shima Haka Suka fada saman bed,Abdallah Bai Bari kwalliyar Nan ta wuce a banza ba sai da ya biya kudinta wurin nunawa Khadija kauna da soyayya a bed,ita kanta yau sai taji aikin na yau na musamman ne,daban yake,shi yasa take Kara kaunar mijinta gogagge ne wajen iya love sai da sukayi wanka da sake sabon shiri sannan ya dauki King a kafada,Cike da Shagwaba Khadija tace Allah ban yarda ba sai ka daukeni Nima,dariya sukayi gaba daya sannan itama ya daurata a kafada Daya King Yana Daya suka Karasa Dining gwanin birgewa,so da kauna ta gaskiya ba soyayyar mu ta Hausawan yanzu ba kamar kumfar Omo,Fuuuu ta taso sai tayi kasa. sabo da dama ba son kirki bane,shi yaga jikinta ya aureta dama kyan sura da kwalliya ke birgeshi,ko Yar masu kudi ce etc,ita Kuma anga me kudi ga mota etc sai a aureshi ba wani son Allah,anayin auren halin kowa ya fito sai fada,kullum Babu Jin Dadi ba kwanciyar hankali kowa Yana cikin Jin haushin Dan uwansa, tun kafin auren dama bana Allah akayi ba,ita kanta baza ta iya Masa wata biyayya ba,Abubuwa da yawa Wanda yanzu suke faruwa a zamantakewar aure,wasu Kuma suna son juna kawai Basu iya zamantakewa ba,ya kamata mu koyi Zamantakewar rayuwa, mu rage burin duniya,zafa mu mutu,duniyar nawa take ta Kare maka,ko ba tsufa akwai mutuwa,ba Wanda Kuma yasan yaushe zai mutu,daga sanda ka mutu kiyamarka ta tsaya,wlh mu tuna Dole a Nan za a bar komai a tafi,masu aure badan Allah ba Kuna zaluntar mazajenku tare da cin Amanarsu ki tuba ki daina,ki auri Wanda kike so Dan Allah,yanzu kawai burin kowa a lallaba a Shiga daga ciki maimakon a zauna lafiya sai Kuma a dinga hauka Ana kula mazan waje,samarin waje Basu San tayi aure ba Haka sai suci gaba da muamula tana zaluntar mijinta sabo da kudi,Dan samarin suci gaba da Bata kudi, shi yasa gashi Nan Ana ta aure wasu ko Shekara basuyi zasu fito auren ya Kare, duk abinda kayi wlh sai anyi maka, kina kula mazan waje kema mijinki na kula Matan banza ya barki Nan,ke kina ganin ba komai bane Allah ya yafe tamm...Yan uwa Ana ta Shirme fa Allah yasa mu gane.
Chapter 52 · 0% Book details