← Book details Tubabbiya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 39 OF 53

Sashe 39

Tubabbiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kallonta har sai da ta gaji ta Dan dukeshi a kafada kadan tace kafa daina kallona tam. Dariya yayi yace Kinyi kyau ne da yawa My Queen, Queen din wayo ba da can baka ce min Queen sai jiya da kasan kayi min mugunta, baice komai ba ya bata magani da kyar Tasha sai da yayi fushi sannan ta karba,Room din ya gyara da toilet sannan ya dakko Khadija kamar wata baby ya sakko da ita kasa main palonsu,sun zauna ya kunna musu kallo sai ya zame ya kwanta a 3seater din tare da yin matashi da cinyar Khadija,Bata hanashi ba sai ma Gashinsa da take shafawa zuwa Dan sajensa da gemunsa ya wani lumshe Ido,Yana so ya taba mangoron Me gida yasan tsoronsa takeji yanzu sai ta firgita Amma duk da Haka ya tsokaneta ta hanyar Kai Hannunsa saman kirjinta Yana Dora hannunsa ta cire tace babu Imani duk azabar daka Basu jiya baka hakura ba,jiya yanda kayi musu kamar ka samu Kayan wanki kana wankewa to Suma mashashara ta kamasu sai sun warke, dariya yakeyi Wai mashashara. Waya iPhone sabuwa dal me shegen tsada takai dubu dari hudu ya dakko a kwalinta yasa Mata sabon Sim ya Gama saita Mata sannan ya zauna gefenta yace ga wayarki,Khadija Bata taba rike babbar waya ba sai Iya ta Kira kawai shima tunda Suka bace Bata da ita,Murna da farin ciki takeyi sosai Abdallah yasha Addua duk sai ta manta da azabar daya Bata jiya ta daina fushi ta makalkaleshi,Number har tasu Mama da Baba duk ya Sa Mata,ya koyawa Mata yanda ake amfani da ita,Nan take ta tuna number Abu Kawarta,tace Zan iya kiran Mama? Yeah Amma ki Bari sai dare,Ok tace ta Danna Kiran number Abu. Bugu biyu Abu ta daga tace Hello... tace Khadija ce Abu,yeeeee Abu ta saki ihun murna,Abdallah ya kwace wayar ya Danna Loudspeaker yanda zaiji hirar tasu, Khadija Bata shi takeyi ba,Abu tace shegiyar ya gida? Ya Mijin naki? Khadija tace Dan ubanki nayi hankali yanzu,Abu tace Nima haka in fada Miki nayi samari fa iri iri yanga ta nakeyi a garinmu,Khadija tayi dariya tace ki daina Murna Abu idan za a Miki aure,Abu Bata San Abdallah naji ba tace Ke Dan manzon Allah ya labarin jaruma kin ganta da idonki? Khadija ta saci kallon Abdallah tace Abu kin manta ba kyau tona asirin miji Astagafrullah Amma zan Dan fada Don ki kiyaye Abu banji da Dadi ba,Jaruma ba karamar makira bace,Bata da mutunci ko kadan,ba Imani ba tausayi,Abu taja kabbara Allaaaahuuuuu Akbar Kabira kin San na taba ganin ta Liman Yana tsarki a bayan gidanmu na Baki labarinta wata yagwalgwala da ita,Hhh Khadija tayi dariya tace Tamu ba irin ta Liman bace Hadaddiya ce, ke ja can idan Ana maganar kyau har a gayawa Mijina,Abu tace Iyye duk wahalar da kika Sha sonsa kikeyi? Ba laifinsa bane Abu itace Jaruma Bata da hakuri Bata San na gida ba,Abu ta sheke da dariya yo Ke Khadija tana cikin wando Ina zata sanki dama,ke mahaukaciya ce doluwa ki daina ganin Laifin Jaruma mijinki ne me laifi cewar Abu, tunda Majalisi Yana lfy ai an Gama Alhmdllh, wacce Lfy Abu? Majalisi yaji a jikinsa,Abu ta sheke da dariya,Khadija tace Magoro kuwa tuni an tsinketa karamar Alhaki,Dariya sukayi tare Abu tace to Hajajju Gwoggona tana siyar da magungunan Matan aure na gyara Mata zanzo na kawo Miki yanda Zaki Kara lfy, ko kin kawo bazan Sha ba Babu ruwana,Allah sai kin Sha ai zanzo ne kwana Nan wurin Mama sai nazo gidanku,Allah ya kaimu Sun dade suna surutunsu kafin ta kashe wayar. Abdallah ya kalleta yace kinji Dadi Dama abinda kike so kenan ki fadawa Abu Sirrinmu? Allah A'a ai kawai wahalar Dana Sha na fada Mata bance munyi kaza da kaza ba,Ina da Hankali fa Kuma naje Islamiyya Allah ya tsinewa duk macen dake Tina asirinta Dana mijinta,Amma kayi hakuri Kuma ai wahala ka bani Dole na fadawa Abu, ya zanyi dake idan ban hakura ba ki dai kiyaye Harshenki Kuma Maganin da zata kawo ki karbo shi muga irinsu idan ingantattu ne sai Kisha ni ta taimakeni tanan ya furta Yana kashe Mata Ido daya. Duk Abinda sukeyi Maimuna tana labe tana lekensu tana kishin Khadija tana ji inama itace a jikin Abdallah,sai Kallonsu takeyi tare da tsinewa Khadija a ranta,wani plate ta dakko me kyau ta shirya wani snacks data siyo a Oasis zata ce itace tayi musu,Saida taci uban kwalliya tare da fesa turare ta Dame jikinta sosai ta shigo tana murgude murgude Khadija ce ta amsa Sallamar Tata da fara'a,lokaci guda Annurin fuskar Khadija ya dauke sabo da Bata san da Maimuna ba a cikin Yan aikinsu masu shigowa part dinsu, Maimuna aikinta share Compound da sauran abubuwan dake waje,tana zuwa Tana sani ta ajiye plate din a gaban Abdallah tare da kallon Khadija tace gashi Hajiya nayi muku kuci kuji ko zai muku Dadi. Khadija Dan ba Dadi fassara Mutum akan abinda baka sani ba,Kuma an musu kyauta da abin arziki ba Dadi ka gwasale Mutum sai ta danne zuciyarta tayi murmushin yake tare da Furta wow Mun gode Allah ya saka, a sace Maimuna ta gallawa Khadija Harara a fili Kuma tayi Murmushi ta koma part dinsu murna fal a ranta Abdallah zaici abinda ya fito daga hannunta. Abdallah Bai son Zaki ko kallonsa baiyi ba,Khadija ma Me gadi ta juyewa a Leda ta Basu iya mazan suna godiya da murna,Abdallah Yasha mamaki da Khadija ta iya danne zuciyarta tayi hakuri ta Kara birgeshi tasan darajar Dan Adam babu Saurin yanke hukunci a dauki mataki mummuna daga baya Kuma Azo Ana Dana sani. Washe garin kwana daya Abdallah ya dagawa Khadija kafa Bai nemeta ba tare sukayi Bacci abinsu,Washe gari Khadija taji sauki sosai da kanta tayi gyare gyaren data Saba na gida har girki,Abdallah Yana tayata kusan tare sukayi komai,Maimuna sai lekensu takeyi tana labewa Basu san da ita ba,Da yamma ma Haka taci uwar Kwalliya ta Jan hankali ta shigo part din Khadija Bako sallama lokacin Kan Abdallah Yana kwance a kirjin Khadija Yana lumshe ido,sai da ta shigo har tsakiyar Palon Sannan ta samu bakin Sallama,Da Sauri Suka janye jikinsu daga na juna,Khadija ta Bata Rai sosai tare da mikewa tsaye a hasale ke Maimuna ban gane Miki bafa,Wai me kike nufi ne? Ina daga Miki kafa da Alkunya bakya gani Nan part din nace sai na nemeku,me kike nema ne Wai? Dazu ma fa Ina kallonki kina Mana labe, ban Haihu ba bare yarana da Yan uwa na su takura Mana sai ke kawai Dan an daukeki aiki Ana mutuntaku shine Zaki wuce makadi da rawa, Abdallah ya karbe fadan yace jiya ma Haka ta dinga tare min Hanya a kitchen tana min fari,Laaaaaa.... Innalillahi cewar Khadija da gaske? Abdallah ya Kara shigewa Jikin Khadija sannan yace har Karairaya takeyi Dan Baki gani bane abinda takeyi kina bacci,Khadija taja kwafa tare da furta U are fired ko Baki ji ba na sallameki daga Aiki Babu pention Ba gratuity hada kayanki ki koma gidanki,Abdallah yace A'a Queen Bari a sallameta Kar mu zalunceta ya zaro kudade ya mikawa Maimuna dake kukan bakin ciki zata daina kallon Abdallah,ita ba sallama take ji ba rashin ganin abin kaunarta Abdallah. Khadija tunaninta kukan korarta Maimuna keyi sai ta Danji tausayinta tace kiyi hakuri ki tafi kawai mu rabu lafiya yafi,Maimuna taja dogon tsaki tare da yiwa Khadija kallon banza da Harara ta fice tare da mako kofar kamar zata ballata,Khadija ta kalli Abdallah shima ya kalleta dariya sukayi Ni dama na tsaneta cewar Abdallah,kaga Yar iskar Basamudiyar banza harda hararata Ubanta nayi Mata? Dont Mind her ya furta sannan ya shiga kissing dinta Yana cewa Nan da 2wks zamu koma Abuja muga Mami muje Kd ma Baba yace,Murna Khadija takeyi tace ai jiya mun Dade Muna waya dasu Mama,Wai ciki ne da Mama abin kunya yarta zata haihu ita zata haihu cewar Khadija. Murmushi Abdalladh yayi Ina ruwanki to da haihuwarta,Haushi nakeji gaskiya banso zata Kara Haihuwa ba, sai dai ki mutu Amma Inshallah sai Mama ta Haifo Mana Kani ko kanwa. Lallai fans kunji tsoron fushin Jaruma kunyi sharhi da yawa .tnx all. AsmaBaffa fans club meke damunku ne? Kunyi sanya,kunyi Shuru ba sharhi sai masu tnx da tura stickers,ku ya Dace kufi kowa sharhi Amma kun lalata gp din duf kake ji,ko so kuke a rufe Gp dinne? Da ba Haka kukeyi ba. Sauran Gps da Baku magana Kuma zanyi tankade da rairaya Zan fita daga gps da yawa, duk gp din da Suka ga na fita pls Kar a maidani, gp din Babu Dadi basa magana idan ba me gp dince tayi posting novel ba, bazan dinga Baku ba sai ranar da banyi posting ba a Fara nema na. AsmaBaffa. [12/31/2019, 3:00 PM] AsmaBaffa: TUBABBIYA 71-75 Official AsmaBaffa Mrs Mubee,Safna,Ummy Zara, Fatee Musa Isyaku,Ayman Mrs,Fulatah Luv, Mum Afnan, Aynah,MK Hussain j, Khadeejat M Zangina, Asmau Abubakar and Mamin Salma. Page dinku ne. Wanda ban bawa page ba Inshaallah Ina sane daku Zan baku masu Sharhi,iya Wanda suke min sharhi amma domin su Zan Karrama. Allah ya sauke Mama lafiya Abdallah yayi Addua Khadija ta amsa da Ameen. Tunda sukayi sallar Isha tare da Shirin bacci Khadija ta tsorata da Abdallah lokaci guda ya rude Mata,Tsoro ya kamata sai ta share kamar Bata gani ba,tace Bari na dakko kayan bacci na a room Dina,Nufinta ta gudu Amma ya rigada ya harbo jirginta tserewa zatayi dakinta ta kulle,Sai yace A'a kisa wasu Mana gasu Nan ki zaba,Baki ta turo tace to ai Ni bana sonsu,Room din ya sawa key, tana ganin Haka ta fashe da kuka Tana Dan Allah kayi Hakuri ka Bari sai Gobe Ban Gama wark ewa ba. To sarkin tsoro Kinga na taba ki? Kizo mu kwanta ba abinda Zan Miki,To ka rantse Mana cewar Khadija, sai na rantse Miki My Khad Zaki yarda Dani, tsakani da Allah kuka takeyi sai ta bashi tausayi ya fasa Abinda yake Shirin Yi Mata zai hakura ko da shi zai cutu, babu abinda zanyi Miki wlh kinji na rantse, sai yanzu ta yarda Jin ya rantse Mata ba Wasa sai ta Haura saman bed din can karshe tayi kwanciyarta,Light ya kashe musu shima ya kwanta suna uban kamshi,juyowa tayi
Chapter 39 · 0% Book details