Sashe 24
Tubabbiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kuma Suka ce ai Mata da miji ne Yan birni shi yasa Basu da kunya,Khadija ganin Mutane yasa ta cire kanta a Kirjinsa ta kwanta gefe Amma Mayen Abdallah yace Ina ruwanki da wannan Aljanun ya Kara jawota jikinsa,sukayi Shuru suna kwanciyarsu mutane suna kallo har suka gaji Suka bar wurin. Sunji Ana cewa Mata da miji ne shike Nan duk Wanda ya tambayesu sai suce su Mata da miji ne da aurensu,sai dare Abdallah yace shi tafiya zaiyi gidan Iya yaci abinci sannan yayi bacci abinsa,Khadija tace itama zataje taci abincin Amma baza ta zauna a gidan ba,Tare suka ci Abinci tuwon Iya ko Dadi Babu da kyar suka iya cin kadan,Khadija ta fice can cikin gonaki a Nan ta kwanta ta kwana sai da Safe Abdallah ya nemota tayi wanka da brush Suka karya sannan Suka fice tare abinsu suna yawo fes dasu ka rantse da hankalinsu,sai kallonsu akeyi sai kishin tsiya,Khadija mace Bata Isa ta kalli Abdallah ba sai an kwashi masifa,shima Abdallah Babu Wanda zai kula Masa Khadijansa, Haka suke kullum a garin har suka kwashe sati Uku,duk an Saba dasu a garin daga bacci sai su cinyewa Iya Abinci sai Kuma su shiga gari yawo da gonaki da Daji. Humaira ta Gama shigewa Jikin Mami ita da kawarta Zuly,a hankali take sace takardun Mami masu muhimmanci na kadarorinsu na gado,sai su sace Original su sawa Mami na bogi,Suna sacewa zasu je su siyar da gida ko fili ko gidan Mai su tattara kudin kaf su Kai kasar waje Ajiya,abinda suke tayi kenan Mami Bata sani ba,Sai dai taga Humaira na famtamawa da kudade tana Hawa kantama kantaman motoci duk tunanin Mami kudin iyayen Humaira ne suke Bata,ganin Irin kudi na Humaira sai Mami ta Kara Jin son Humaira,sai lallabata takeyi tana ji da ita,tana Kara bude Mata sirrinta. Sauran Yaran Kuwa kaf dinsu Babu me Hankalin da yayi tunani tattala kadararsa ya juyata ta Zama wata kadara wacce tafi wannan tunaninsu baza ta Kare ba kafin ta Kare sun samu Mafita,sai kawai Suka bude jin Dadi suna wadaka da dukiyarsu,sabo da kudi ya ratsa su ko a junansu ba Wanda yake kula Dan uwansa bare har suyi Hira,kowa takama yake da kansa shi wani ne, Babu abinda wani ke Masa to me zai saurareshi ya Masa,me yake nema a wajen wani shi yasa Daga manyan har yaran kowa abinda yaga dama yakeyi,waccan tana wannan kasa gobe wannan ya tafi kasa kaza,sai gasar siyen motoci da phone sukeyi yau idan wannan ta dankaro sabuwa sai wancan ya siyo wacce tafi ta wance,Haka sutura ma kusan yanzu basa maimaita Kaya dinkasu kawai akeyi na masifa masu tsada. Usman da Omar ma wani sabon Machine byke Suka siyo masu tsadar gaske sunfi wasu motocin tsada,Sagir kuwa Keke ya siyo na million uku guda Daya tal zai dinga motsa jiki,ta Haka suke ta Karar da kudaden nasu,Wasu mazan ma sun koma shaye shaye da bariki sabo da kudi,Baba abin yafi karfinsa Babu Wanda ya Isa yayiwa fada,Yana kallo suna ta abinda suka ga dama,sai zaginsu akeyi a gari sabo da wulakanta alumma da sukeyi. Lokaci Kankani kudade Suka Fara ja baya sai Kuma suka Fara Saida Kadarori wannan ya siyar da gida wannan Fili,waccan gidan Mai a hada Kadarori ma suka Fara karewa,Sabo da kudi ko nawa ka Tara matukar basa Karuwa sai dai ka Zara to watarana za a shafa aji Babu komai. Gashi da takardunsu na Degree Amma duk sunce sunfi karfin aikin Gomnati Karami,Wanda ma Daddy ya nemowa wasu sun daina zuwa kudin yayi musu kadan. Mami kuwa zuwa wannan tsawon lokacin Humaira ta yashe Mata Rabin dukiya ciki harda gadon Abdallah Dana Afrah,Daga Nan Humaira tace zata tafi Germany Hutawa zata dawo Nan gaba,ta cika rigarta da iska ta gudu ita da kawarta. Saida ta Dade da tafiya sannan Mami taga Babu Rabin dukiya aka Fara bincike duk ta siyar da manyan kadarorin ta gudu,gashi Iyaye su Basu San ma an saki Humaira ba,lokacin da zata je Germany kawai dai tayi musu sallama tace Mami ce tace taje ta huta,Ashe Humaira tana Spain ba Germany suka tafi ba. Mami tayi Kuka tana tsinewa Humaira Amma Babu damar ganin Humaira,ba a San a Ina suke ba,Ganin Haka yasa Mami tace aure zatayi ita wani me kudin zata samu ta aura Kar talauci ya risketa,gwara idan ta auri Hamshakin me kudi ragowar dukiyarsu zasu tsira kafin su Samu business da zasu yi ko Kuma kafin lokacin Abdallanta ya dawo. Mami gata Kyakyawa da Yar kuruciyarta shuwa Arab Dan danan zawara suke Fitowa manyan masu kudi, katsam ta samu Alhaji Shehu Hamshakin Dan kasuwa ya Tara kudi ta aure abinta sai ji akayi an daurawa Mami aure a can garinsu, ya dauketa zuwa Abuja ita dasu Afrah suna can cikin daula. Mami gani takeyi kamar ita ke tsarawa kanta rayuwa,Abdallan ma ba wani damuwa tayi dashi ba yanzu ta fiye son Kai,kanta kawai take so,Alhaji Shehu matansa biyu suna Kano da yaransa goma,Mami itace Amarya yar gaban goshi balarabiya Tana Abuja da yaranta,Alhaji Shehu katon me kiba ne Baki sai Muni Amma akwai Naira. Su Rahmatu da sauran Mata dukiya ta Fara karewa an fara rage barna da kudi an fara tattali Don Kar ta Kare yanzu suke neman ya zasuyi su kafa kansu. Kwanci tashi su Abdallah sun kwashe lokaci me Dan tsawo a kauyen Nan,Sunyi Masifar Shakuwa da Khadija Wanda Sam basa rabuwa sai in Khadija zata tafi wurin kwananta wato daji Bata iya kwana a cikin gidan wasu, kamar Kullum da safe yake zuwa ya nemota tazo tayi wanka,brush sannan suci abinci su fice yawonsu,tayi wankanta daure da Daura kirjinta tana dakinsu tana kokarin zata sa Riga Abdallah ya shigo dakin sabo da dama idan zata shirya waje yake fita ya Bata wuri,Ya gaji da jira Taki Gama shiryawa ya shigo ya isketa daure da zaninta a kugunta Kirjinta ba komai tana kokarin sa rigar, Kirjinta ya kalla da sauri sai yaji sun birgeshi,gasu wasu jajaye manya dasu a tsaye abin ya birgeshi Kam duk da be san Mene ba,Khadija Bata ma San ya shigo ba sai data juyo ta ganshi Yana Kare Mata kallo,da sauri ta tsuguna kasa tare da jawo zaninta ta daura a saman kirji sannan tasa rigarta t-shirt Fara ba ko bra,Skert tasa dan kanti me kyau cikin kayanta,Abdallah Yana gefe sai faman kallonta yakeyi Yana so ace yasan Mene ne a kirjin Khadija Haka,har t a Gama Suka karya duk motsin da tayi idonsa na kanta,Ficewa sukayi daga gidan suna yawo har cikin Daji wurin Zaman Khadija,Abdallah har dare yayi yau Bai tafi gida ba Yana tare da Khadija a Dajin Nan kusa da Yan shaye shaye. Tsinkene a hannun Khadija tana Wasa dashi ya kalleta suka hada Ido ya basar tare da Sosa gemunsa da sajensa daya taru da yawan gaske,Zo muje saman katon dutsen cen mu gani Mene a kansa? Khadija ta mike tana murna zasu hau katon dutse,Sai da Suka hau har karshensa sannan Suka gangara ta baya ba motsin ko tsuntsu ga duhu. Abdallah ya rike kafadun Khadija Yana me kafeta da idanunsa masu matukar kyau Wanda suke rudata,Abdallah yace na tambayeki? Khadija ta daga Kai Wai ae yace wannan mene a kirjinki Ni bani dasu,Khadija tace Nima ban sani ba Haka na ganshi Nima ko na baka daya kana so? Ae yace Nima ki manna minshi a kirjina,Hawaye ne suka Fara sintiri a fuskar Khadija, Abdallah ya rude Yana tambayarta lfy? Khadija tace Wai Ni wacece ne? Ya akayi bani da iyaye? Bamu da gida? Abdallah yace Nima ban sani ba,Jin kukanta yaki karewa sai ya rungumeta a jikinsa,Yaji Dukiyar fulaninta a jikinsa wani laushi Wanda hakan yasa Tsigar jikinsa ta tashi,jikinsa ya fara rawa,itama Khadija Haka sai taji ita Bata son barin jikinsa ta Kara kankameshi. Juyawa tayi tare da daura bayanta a Kirjinsa ya zagayo da Hannayensa saman Albarkatun Kirjinta,Wata ajiyar zuciya ta saki shima Kuma Haka,Yana so ya taba Yana Jin tsoro sai yayi kamar gyara hannayensa yakeyi ta yanda zasu Dan gogosu sai ya zame,Khadija tana ji ita kadai tasan me takeji na Dadi a jikinta,Bama taso ya zame hannun nasa tafi so ya dinga gogar Mata su. a hankali tace ai idan naje wanka taba su nakeyi Laushine dasu,Abdallah take so tayiwa wayo, shi kuma tsoro yakeji sai yace uhmm ba ruwana,Khadija ta kalleshi tace basa yin komai fa ka daina tsoro,Abdallah yaki yarda shi sai yace ba ruwana,Khadija ganin abinda yakeyi yasa ta Fisgo Hannunsa ba shiri ta daura saman Albarkatun kirjinta,Abdallah ya kwala ihu ya matsa gefe,Khadija ta biyoshi Yana matsawa ta rikoshi Kam Wai sai ya taba,shi Kuma yaki tsoro suke bashi,Kokawa suka farayi tukuru har suka Fadi kasa,Yan shaye shaye Jin ihun Abdallah tunaninsu Wani abinne ya samesu sai suka hauro saman dutsen da gudu suka Iske irin Kokawar da sukeyi kamar yan Dambe,suna ta dariya Khadija ita Dole sai ya taba,Tsaki Yan shaye shayen suka ja,Daya ciki yace wlh ban yarda da Yan birnin Nan ba,wannan yarinyar maybe satota yayi gashi sai iskanci sukeyi a garin Nan,Ogansu yace to Ina ruwanka Dalla mu Ware,Har Suka tafi su Abdallah Basu sani ba,Har Khadija ta samu Nasara yace zai taba sannan ta kyaleshi. Ta tsaya tare da turo masa kirjinta tace to Gashi,Abdallah ya kalleta sai ya fashe da kuka shi bazai taba ba,Hawaye sai tsiyayo Masa sukeyi,Khadija tace to na daina kulaka Kuma sai na bar garin Nan,Tunda yaji tace ta daina kulashi sai ya rumtse idonsa Kam ya Kai hannu ya cafki daya da karfin masifa Ba Shiri Khadija ta kwalla Kara iya karfinta, shi Kuma yaki saki yace sai ya Ciro daya ya manna a Kirjinsa shima ya huta ganin nata shima Ya samu nasa,Sai da ta saki kuka sannan ya kyaleta. Ta mike Wai tayi fushi garin zata Bari ta mike cikin Dajin shima ya bita a dinga tafiya har suka bar yankin suka Shiga wani yankin daban Kuma,ko gajiya basayi cikin uban duhun Nan suke ta faman tafiya har suka samu suka huta sannan Khadija ta tuna da kayansu Amma batayi hankalin su koma su dakko ba,Abdallah Bai tuna ba shima,can kasan bishiya suka kwanta tare,Khadija ta kwanta a jikinsa Bai manta da Dukiyar fulaninta ba Yana Jin tayi bacci ya lallaba