Sashe 16
Tubabbiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Humaira da Danginta jikinsu yayi sanyi ganin Khadija ta zarta su nesa ba kusa ba,Khadija Kam a wajen gate suka wuce angwaye suna taku dai dai su a dole Yan Mata suka Shiga Napep Abdallah kamar zai saki ihu sabo da bakin ciki Ana kalle Masa Yar Amaryarsa Tasha kyau, gashi ma ta hau Napep wa yasan duniyar da zasu je Suma su kalli rabonsu,Merry Ce ta fito da sauri tana Ya Abdallah Ina Khadija yace ta shiga Napep tare da balbale Merry da masifa kun San Bata sani ba ai Gashi Nan ta tafi yawo gashinta a waje kaya sun matseta wannan Yar iskar kwalliyar da akayi Mata ai ba dai dai bane,Angwaye Suka kece da dariya Dr Hussain yace munafuki ai kana kallonta ta tafi Kai girman Kai baza ka hanata ba Muna gani muma muka kyale maka Albarka yanzu ka rufe yarinya da masifa Ina ruwan Merry. Merry ta koma gida ta fadawa Mama,an Kira a waya Amma ta bar wayar a gida,har dare karfe Tara da rabi suna can yawo da Abu Wai suna ganin gari,Abdallah Yana part dinsa shi da Frnds nasa na kusa Dana nesa Amma sam ya kasa nutsuwa sai duba waje yakeyi ko zaiga Khadija ta dawo Shuru,Yana ta tsaki Yana duba agogo,Sai dariya abokai ke Masa Ana tsokanarsa. Mami ta kirasu suzo gaida Dangin Amarya Kawai ya Hango Khadija wani Dan saurayi matashi ya rakosu har gida,English teacher dinsu ne da Merry tace saurayin Khadija ne,ita Kuma Khadija yawonsu kawai sukaje Suka hadu dashi a Hanya kusa da gida,Shine ya Dan tako musu ya rakosu ya juya gida. Angwaye Suna shiga Suka gaisa Abdallah ya mike yace ya manta wayarsa Bari ya dawo,Part din su Khadija ya shiga,Mama ya tambaya Ina Khadija? Tace tana daki yanzu nayi Mata fada Kuka takeyi ma,Dakin ya shiga Abu tana dakin Merry, Khadija ita daya ce a dakinta ta kwanta saman bed tana Kuka,Kamshinsa yasa ta mike Zaune zubur tasan Abdallah ne yau Kuma har dakinta, gidan Ubanwa Kika je? A rude Khadija tace bafa...bafa....uhnm...wani waje bane..kawai yawo na Kai Abu,To wanne Dan Iskan ne ya rakoku? English teacher dinmu ne a Hanya muka gansa yace zai rako mu,yanzu Mama ta mareni ta dukani akan na fita,ai Ni ba yaro ne ba nasan Hanya bazani bace ba,Abdallah da masifa ya furta Ok gobe ki Kara fita mu gani pls ya juya a fusace tare da bugo Mata kofa,Khadija Bata gane ba tayi Murmushi tace yace gobe na fita again har da rokona,Aiko tunda Abdallah yace na fita Ba ruwana da fadanki Mama gobe zamu fice da Abu na kaita wani yawon, hh Khadija Bata gane gatse Abdallah ya Mata ba. Washe gari karfe biyu suna yin Sallah Khadija da Abu suka ci kwalliya Suka saci jiki suka sake ficewa yawo,anzo Kai Amare neman duniya aka nemi Amarya Khadija aka rasa,Daddy zai Mata nasiha Amma ba Khadija ba Abu sun tafi yawo,Abdallah yaji labari tuni an Kai Humaira Sabon katafaren gidansa dake katafariyar GRA,gidane na Alfarma,Khadija Shuru har 9-10pm Mami tace tana can karuwancinta. Daddy yace kuruciya ce Amma komai dare a fadawa Khadija yau ita matar Abdallah ce matar aure ce kawai,suna dawowa Abdallah yaci wanka za a rakashi gidansa tare da Frnds su Khadija suka shugo tare da Abu suna dariya suna Hira, ganin Ango cikin shiri yayi Masifar daga Mata Hankali zai tafi yanzu shike Nan ta daina ganinsa ta daina gyara Masa dakinsa,Hawaye ya zubowa Khadija,Abu tace Ni sai kin shigo na tafi bacci kiyi ta kukan banzarki,Da sauri Khadija ta Karasa kusa dashi suna magana da wani Dole ganin tana kuka yayi sauri ya matsa gefe,ta karaso inda yake. Tana kuka tace Tafiya zakiyi wajen Amaryar taka? Dama Abu tace kana son abarka,Kallonta kawai yakeyi yace ko Zaki bini mu zauna a gidana? Khadija ba shiri tace wannan matar taka Mayya ce zata barni kawai naje ta balla Ni Haka kawai ba ruwana Ni kusha zamanku lfy Ina wajen Mamata, Murmushi Abdallah ya saki tare da cewa ke da Zan kaiki ki Zane min ita gobe? tab Bata da mutunci wannan tafi karfina na fasa dukanta,katotowa da ita kamar Rakumi, dariya kawai yayi ya wuce abinsa wurin frnds. Jin Khadija ta dawo yasa Daddy kiran Khadija da Ango sai Mama da Baba tare da Mami,Nasiha yayi musu sosai akan zaman aure hakkin mace Kan mijinta da hakkin Miji Kan Matarsa,Khadija ba ganewa takeyi ba sai da taji Daddy yace Khadija yau an daura Miki aure da Abdallah kema Matarsa ce kamar Humaira tare aka daura aurenku ku biyu,sabo da Haka ki sani ba yawo sai da izinin mijinki,Nasan baza ki bani kunya ba Ni na zaba miki miji Abdallah,Humaira Zabin Mami ce,Khadija kirjinta ya buga Ashe da gaske ne batayi kukan komai ba tace Allah ya bamu zaman lfy Daddy. Ba karamin farin ciki sukayi ba Dan Basu Zaci Haka ba,Mami ce tace Ina da magana Abdallah bazai hada Tubabbiya gida daya da Humaira ba,ga part dinsa can a gyara Mata ta zauna a Nan kawai ehe idan ba Haka ba wlh na tsine maka Abdallah,Daddy yace Bata Kai ga Haka ba Indai Dan hakane Khadija ta zauna a part din Abdallah wannan gidan,yazo Nan yayi kwana biyu ya koma can biyu Nan ma,magana ta Kare Kai Abdallah jibi za a maida Khadija part dinka,Babu Damuwa Daddy Sai da safe,ya mike ya tafi gidansa wurin Amarya Humaira,Khadija kuwa Bata bakin ciki sai Murna Abdallah baza ta daina ganinsa ba,tana komawa sa shensu ta bawa su Abu labari yanzu ta Zama matar aure. Dr Hussain suna rakashi ya shiga Suma suka tafi gida Suna Masa tsiya,Humaira tana Saman Bed dinta ko lullubi Babu a kanta sanye take da atamfa Super Riga da skert,tayi Masifar kyau gidane ya Hadu yasha furniture masu tsadar gaske na nunawa a news. Gefen Bed din ya zauna Sam ya tsani Humaira Bata birgeshi ko kadan sai ma Haushinta da yake ji,bakin ciki ya mamaye Masa zuciya Amma ba yanda ya Iya,Alwala yace tayi. Ta mike tana kunkuni Yana jinta ta fito tace nayi,dama shi Yana da Alwala ya jasu Jam'i yayi Addua sannan ya Mika Mata ledar kaji da sauransu,Bata jira ba ko kunya ta bude Ledar taci ta koshi ko kulashi Bata yi ba,tana gamawa ta goge hannunta da tissue a gabansa ta tube zindir ta saka kayan bacci,Shi wlh haushin ganin surarta yaji domin Gaba daya Bata da shape,kugunta kamar na tururuwa sai nono sharaf ya zube gasu manya sun kwanto har wurin cikinta daga gani sun Sha fama a duniya Ana kwaramniyya dasu. Kayansa ya canja zuwa na bacci bayan yayi wanka da brush,gefen Bed din ya kwanta can karshen bed,Humaira tana mamaki ko zumudi Baya Yi akanta har surarta ya gani Amma ko a jikinsa, Kwanciya tayi saman Bed din gefensa tace Kai Wai Malam Haka akeyin aure baka iya komai na more rayuwa ba. Yana jinta yace ban iya ba,a Haka gaka kamar gwarzo Amma baka iya komai ba kasan dai yau ba bacci akeyi ba,kasan Haka ne me yasa kace a daura Auren ka biya sadakina, Ba tare da ya kalleta ba yace bana son Hayaniya pls Zaki sa Jini na ya hau,Baki Bude Humaira tace a'a ruwanka ne zai hau,kina son a Baki hakkinki? Tana harararsa tace ae a bani,Juyowa yayi ya kalleta domin shi harga Allah Baya son hada jikinsa da ita duk da cewa Anyi musu test kafin aure lfy take,Sai dai Bai sani ba dama Humaira sabo da bin mazanta tana da tsohon infection domin Baya ya warkewa ta Dadi har gajiya tayi da Magani,a kwance yake domin ba kuraje bare kaikayi,Ita Kuma bata son Haihuwa Allah da yayota,ta tsani Yara Haka kawai badan komai ba ita yarane Bata kauna,Ko barka ko suna Bata zuwa ko taje baza ta taba jaririn ba. Jakarta ta zuge ta dakko Condom ta Mika Masa tare da cewa gashi kasa Ni bana son Haihuwa na tsani yara a duniya Haka nake,ban son daukan ciki Ni Kuma ban son Allura ko magani kawai Ina da Condom da yawa Zan na baka, Abdallah yace Amma kin rainawa kanki hankali Ashe kuwa Zaki Kare rayuwarki a Haka a gidan nan,Mikewa yayi ya bar Mata dakinta ya koma nasa Yana Murna Dan dama Hanya yake nema,Amma Kuma ya tuna hakkinta ne tunda Haka take so shi zaiyi Mata Haka in taga dama karta haihu ai ba ita kadai ya aura ba. Kukan takaici takeyi an aura Mata shegen miji ita ta Saba da maza Dan ma Allah ya taimaketa ba a hadasu gida daya da kishiyarta Khadija ba,Shigowa yayi dakin ya Mika hannu tare da daukan Condom din ya Shiga Toilet yasa abinsa,Humaira sai Murna takeyi Bata San taimakon Abdallah tayi ba bashi ba daukan Infection dinta,ita gani take ta Isa Kuma ta birge, ya Haura saman bed din ya kashe light tuni Humaira Murna ta kamata,Kafin ya taba ta ta Fara Wasa da kanta tana shafa Dukiyar fulaninta da kanta tana wani cije lips ita kadai,Abdallah ya kalleta a fali yace Ashe kin iya ma da kanki to gwara ki daina domin Allah ya tsinewa me biyawa kanta bukata da kanta Haka Namiji ma,Ko kulashi Humaira batayi ba abubuwanta take murzawa,ba irin waazin da Bai Mata ba Taki ji, kawai ya kyaleta yace kin rage min aiki Ni Kam Amma kafin me ta fada jikinsa tare da Rungumeshi tana ta shashafashi Amma Abdallah kamar dutse take shafawa domin idan baka son mutum ko shaawarshi baka Yi,Haka ya daure ya nemowa kansa ya Dan motsa ya Dan kawo wuta ya daure ya Dan Murzata sannan ya shigeta ba laifi ya danji sweet Amma ba Wanda zai gigitashi ba,Ana Yi tana ihu sabo da Bata taba Jin Namiji irin Abdallah ba,Duk da cewa da Condom ne Amma ji tayi yafi kowa,Cewa take ka kula Kar Condom ya fashe fa,Yana fashewa na kasar Nan basa yin me kyau,Sai da yayi iya yinsa Amma Humaira Bata gamsu ba,tace me akayi da maza Ai Ni jaruma ce yanzu aka fara, Abdallah Bai Saba ba Bai taba yi ba,sai Dole take sashi Dan ya biya Mata bukatarta Amma taki gamsuwa,Duk Masifar juriyarsa sai da ya gajiya,Ya kwanta gefe,Humaira ta fashe da kuka ita Tasha Magunguna Dole ya tashi wlh ya