← Book details Tubabbiya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 45 OF 53

Sashe 45

Tubabbiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Husband,haba Dan lelena Kalla fa Lalle naje takanas sabo da Kai nayi shi Dan kaji Dadi, Abdallah shi tuni ma ya manta laifi tayi Masa sabo da ya susuce a kanta sai wani Kyau takeyi,Khadija ce ta kalli ko Ina ba kowa inda suke da Duhu kadan,rungumeshi tayi yanda zata Kara kashe Masa bakin magana,ai ko Abdallah yaji wuta sai ya koma kallon Lalle Yana yabawa tare da kissing Hannayen, a hankali Khadija tace yayi maka kyau? Sosai ma dama garin Nan sun Iya Lalle haka? Sabo da Kano sunfi iyawa Kd watarana sai a hankali sai kurin wayewa da boko Khadija tace Sun iya sosai Gidan wankan za a gayawa gayu? Ai Kd karshe ne, Abdallah yace bana Bayan masu bacci da glass,Khadija tace aiko yanzu ma Saida Firdausi ta biya ta siyo Littafin Tarihin America zata karanta Wai sai ta dinga bada labari kamar taje can Haka sukeyi a garin kd, a karanta tarihin wasu kasar Mutum ya dinga baka labari kamar yaje,Ga Aron Kaya da mota sai anyi nisa kaga Ashe guy din Bakanike ne, Ni baza ki min wayo ba da surutunki cewar Abdallah kizo mu tafi muyi wanka sai Naga lallan sosai,Suna Shirin tafiya sai ga Abu ta Fito tare da kiran Khadija tace ke Dan Ubanki Nazo fa. Khadija ta saki Kara kadan tace shine Baki fada min ba? Ya Hanya Iyye Abu wannan girman da kikayi kin Kara gogewa gashi farinki ya Kara Fitowa Mene sirrin? Abu tayi dariya tace Masassakin Budurci ne yazo ya Fara kera Ni yarinya,ke baki kalli kanki ba Khad kalleki fa, sai lokacin ta gaida Abdallah a mutunce yace yaushe kika zo? Abu tace tun safe yarinyar Nan ka Bari take yawo Haka Yaya Abdallah so kake Maza suyi ta tare maka ita. Murmushi Abdallah Yayi yace Kema kya fada Zainab Tafi karfi na ta Gama mallakeni,Abu tayi dariya tace nazo zan gyara Mata Zama ka Kwantar da hankalinka Abu Wiring tazo Zan hada ma Wiring, Dariya Abdallah Yayi yace to idan kun Gama ki koro min ita Ina jira Naga aikinki ya Fara daga yau. Bayan Abdallah ya tafi Khadija tace Abu Kinga yanda Kika yi kyau kuwa komai ya karu Kamar ba a kauye kike ba,Abu ta turo dauri gaba tace ance Miki kune kadai kuka san ta duniya? Ki tsaya ki dauki Darasi yarinya,Dariya Khadija tayi tace Ke Abu Nima ba karamar shegiyar kaina bace,Abu itama da kuruciya a kanta tace ke na fiki iya shege Iskancina ya take naki Khadija,ke da Banga komai ba da Kika nannade zuciyar mijinki ai Hajiya Ki Zama Karuwar Me gida,Khadija ta rike Baki tana kallon Abu tace Abu ki rufawa kanki asiri Baki san tsiyar Jaruma ba,Abu tayi shewa tace Yar albarka Ina taga wani tsiya? Ke kawai Da lango raguwar banza,Idan zaki mike ma ki mike,kin ga mazan Nan idan Majalasi baya yiwa Jaruma saukar ban girma to kina gani zasu juya Miki baya tare da Rado miki Kishiya Kuma kin San Matan yanzu a matse suke Majalisi ya Gama bada Balance tun a waje,bare ke da mijinki yake so Hot cab Khadija na hango Miki abokiyar Zama kusa. Khadija taji tsoro tace Abu da gaske kikeyi? To yanzu ma kawar Merry ta bawa Merry labari taga wani Abdallah a gidan tana so ta jaraba sai ta aureshi,Khadija ta zaro Ido tace ke Abu,to ki tambayi Merry kiji idan karya nakeyi,dazu aka Gama Dramar, Khadija Nan take ta Fita a hayyacinta tace da Merry za a cuceni Kanwata ai wlh sai naci Ubanta,Kawar Merry guda fuuuuuuu Khadija tayi ciki Abu na biye da ita tana dariya,Mama ta Iske a Palo tare da Mami suna Hira sai Ga Khadija Kamar zatayi hauka tana cewa Ina Merry? Mama ta kalleta ke Kuma lfy? Halina dake Khadija shashanci tana bedroom,Da Sauri ta banka kofar Bedroom din tare da shakar wuyan Merry tace ke Merry dake za a cuceni har kawarki ta Isa taga Mijina tace tana sonsa? Abu da sauri ta yiwa Merry Signa,Merry tace ah to Mene amfaninki sis kullum tare muke kwana dake bawan Allah yayi ta Miki waya kina wulakanta shi ai gwara ya auri ta biyu tun dazu ma ba Kya Nan ya karbi number wayarta sunsha Kuma hira. Kara Khadija ta saki tare da kyale Merry tace ai zanje wajensa Anjima zanji idan gaskiya ne banza kawai wlh idan gaskene sai na yankaki,Abu tana ta dariya a boye har Khadija taci abinci tayi Sallah sai wanka ta Salla ta hade cikin wata Rigar bacci da ita gwara babu tare da daura katon Hijab a Kai sannan ta fito tana kamshi,Abu tana waya da Darling Usman ta makale Murya tana ranka ya Dade pls karka wahalarmin da skin naka ya lalace Kar kazo da rana kazo da yamma kasan Ina ji da Kai ban son abinda zai taba min lafiyarka. Khadija tana jinta Bata San Abu da wa take waya ba Tunda Bata da masaniyar sun jone da Usman. Babu wanda ta kula Ta wuce part din Abdallah da sauri tana so taji gaskiyar lamari,tana zuwa ta iskeshi a bedroom ya Gama Shirin bacci ya kwanta tare da kashe light. Khadija tayi sallama Bata jira an amsa ba tace ka tashi bacci Bai sameka ba,tashi Babu lafiya,Bawan Allah Bai San me ya faru ba ya tashi zaune,Khadija ta kunna light tace yanzu duk abinda kake so baza ka fada min ba Mene nake dashi a duniya zan hanaka,Hijab din ta cire ta Haura gefensa ta zauna itama tayi Shuru ganin Bai wani rude Yana kallonta ba kamar yanda ya Saba sai ta tabbatar ya samu sabuwar Budurwa kafin kace me sai Kuka ya kwacewa Khadija,Abdallah Bai San meke faruwa ba. Zaune ya mike Yana kallonta da mamaki a fuskarsa yace me ya faru Kuma Khad? Tana kuka tace ba Kaine ba zakayi aure ba kana ta son wata? Ni din? Wa ya fada Miki? Abu ce da Merry wai kana son Kawar Merry,Sai yanzu ya gano Abu ce ta shirya tsiya ta Koro Masa ita a ransa yace gaskiya Abu tayi. A fili Kuma ya Kara tamke fuska yace ah to idan wata ta Kika wata ai sai ta soka Ni na gaji Khadija da lallabaki,har sai yaushe zakiyi hankali? Sai na nemeki Zaki zo wajena,Abinci duk ba ruwanki Kinga tunda baza ki iya ba sai a kawo Mai taimaka Miki,Khadija ta sake sakin sabon kuka tace Bana ce maka Ni girman Custard ce ba,saurin fa girma nayi, Abdallah yace to ai yanzu zan auro girman tuwo, Dan Allah kayi min Rai na tuba zan gyara halayena,bazan sake ba, mamaki yakeyi yanda duk ta firgice tace Ina sonka da yawa,tun kafin ka Fara Sona nake Mugun sonka Dan baka sani bane dama boye maka nakeyi Dan naja aji ne Amma fa har Addua nayi Allah yasa ka Soni,Farin ciki ya Kama Abdallah Khadija tana ta tonawa kanta asiri,da shi kadai yake fada Mata sirrinsa. Ganin ta damu kanta sai ya rungumeta Suka kwanta a hankali ya rada Mata ki daina damuwa indai kin gyara halinki to bake ba kishiya,Khadija tace na gyara wlh, yau Abdallah ya samu Banza yau Jaruma ta dagargaji Majalasi yanda yake so,ita kanta Khadija taji a jikinta Tasha wahala sai daya fanshe kwanakinsa gashi Mama tayi Mata gyaran gaske ya sake Jin canji sai ya susuce, cikin sambatunsa shima ya dinga tonawa kansa asiri irin son da yakewa Khadija, Harda Karyata su Abu,Cikin Sambatu yace su Abu karya sukeyi kawai so suke su hada mu fada basa kaunarmu,Khadija tace duk sai naci Ubansu gobe Allah ya kaimu Ni zasu rainawa Hankali, Abdallah yace Abu ce ta Shimfida Karya Ni na Isa na Miki wata kishiya,duk abinda Nake nema kin hada to me zanyi da wata.Khadija tace Lallai Abu zata Gane kurenta Allah ya kaimu gobe Yar iskar yarinya zata sa zuciyata ta buga,Abdallah Harda lallaba Khadija yace Karya Abu takeyi Ki daina damuwa ba wata sai ke daya. AsmaBaffa. [12/31/2019, 3:00 PM] AsmaBaffa: TUBABBIYA 86-90 Official AsmaBaffa PAGE NAKU NE: TUBABBIYA FANS,TASKAR ASMABAFFA, ASMABAFFA FANS CLUB AND ASMABAFFA FANS Ko da Suka Fara bacci kafin safiya tayi Abdallah jarabarsa ta motsa Murza da yanda yake shafe Khadija shi ya tasheta a bacci Bata wani Hana ba sabo da itama lokacin jikinta ya karbi wuta suka shiga sarrafa juna Yanda take bada hadin Kai Abdallah ba karamin Dadi yake ji ba,sai yaji Ashe da farkon Nan wahala yakeyi yanzu yake amarcinsa Yana more rayuwa Yana Jin dadinsa Sabo da Haka sai ya Kara matowa akan Khad dinsa,wani Masifar Kara sonta yake ji Kamar ya cinye ta. Washe Gari sai 10am Suka tashi yace sai Sunyi Wanka tare Khadija tana Jin kunyarsa Haka ta bishi Toilet Amma da Suka shiga Sai ta kasa tube kayan idan ya Miko Hannu zai jawota ya cire Mata sai ta matsa baya tana dariya, Da kyar ya samu ya kamata tana Nokewa ya cire Mata kayan da kyar,Shi Kam sai yau ya taba kallonta da Rana tar, sai yaga Ashe a baya cutar kansa yakeyi da baya kallo ga inda abin kallo yake sai ya tsaya Yana ta faman kallonta,Khadija tace Ni ka daina kallona ai wayo ne wannan Kai jiba da Short a jikinka Amma Ni kamin wayo ai Dole kaima ka cire na kalla, Kafada ya makale da sigar Wasa yace dashi zanyi wanka, Khadija tace ban yarda ba Allah Ni ta Fara dire diren kafafu ko Ina a jikinta Yana rawa tare da karkadawa Abdallah ya dawo kamar wani dolo Yana kallon abokan aiki. Hannu ya Miko ya jawota gabansa ya kunna shower ruwa me zafi zafi kadan ya fara Zubo musu,Khadija tace Allah bazan yarda ba sai ka cire wandonka kaima,Wai tunaninki kunyarki nakeji? Kafin tace komai ya cire sai ta rumtse Ido,yasa hannu Yana kokarin Gwale Mata Ido Wai Dole sai ta gani,dariya sukeyi Baki daya,Dole ta bude Ido Khadija tace An gaisheki Jaruma,Abdallah yace tana amsawa tana gaida babban Dan uwanta Majalisi, sai da Suka Dade suna Wasansu na maaurata sai da Suka kwashe 2hrs a toilet kafin su Gama komai su fito,Sosai Suka shirya. Abdallah yasa Shadda sea blue Khadija Material tasa me tsadar gaske Riga da skert Tasha kyau matuka suna kamshi Yace muyi sauri yunwa nakeji, Ni kuwa bana
Chapter 45 · 0% Book details