← Book details Tubabbiya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 53 OF 53

Sashe 53

Tubabbiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

ALHMDLLH
Ina matukar Godiya ga Allah Daya kawo mu na Karasa karshen Novel din Nan lafiya,sannan Ina godewa Fans Dina masu biyayyar novels Dina,masu Sharhi,Kira a waya, tura text da sauransu Na gode Allah ya bar zuminci.
Wanda Sunyi Sharhi ban Basu page ba da Wanda banyi replying ba kuyi hakuri ayi min uzuri maybe Banga sharhinba yasa waiting ko na wuce ban kula ba ayi Hakuri.
Ina bada hakuri akan rashin karasawa da wuri na danyi cuta ne Amma na warke Alhmdllh.
Kwana Nan zan Fara sabon Novels fans, RASHIN SA'A Amma nasan zamuyi fada da fans akan Zan ce na kudi ne next coming Novel,bance duk Novels Dina na kudi ne ba domin wasu Kam kyauta Zan bayar Nan gaba Inshallah.
Dan Allah Fans Kar kuyi zagin Nan naku bance Dole kowa ya siya ba,Wanda Bai so yayi Shuru,nasan fans zakuyi adalci anan,duk wacce Kuma ta samu kyauta to ta karanta abinta Babu tsinuwa ba Allah ya Isa Fans ko Ina nawa ne bama fada, bana fata kuma muyi fadan Inshallah.

Dukkan GPS da nake ciki nasan adadinsu iya adadin da Suka siya lokacin da Zan Fara posting to Zan na posting masu idan adadin ya kai, Dari biyu ne nasan baiwa Fans tsada ba, Zan bada accnt number masu accnt Wanda Basu dashi su tura MTN Kati na 200,masu son Complete shima akwai kudinsa idan anyi complete baza ki iya jiran posting kullum ba sai a Baki,sannan wannan bazai Hana idan anyi posting za ayi Sharhi Kamar yanda muka Saba, kyautan page kuwa ga masu Sharhi Yana Nan daram ko Baki siya ba indai kina Sharhi za a Baki page
Hope wannan bazai Zama rigima da kana Nan maganganu ba Dan nasan fans zaku aikata cece kuce dinku
zanga su waye fans din gaskiya Dana karya,dama Ana ta cika min waya da text to yanzu zanga masu zuwa
Wannan ba Ni na kawo ra'ayin Nan ba,fans ne masu kaunata da gaske da yawa suke ta zuwa suna bani shawara, Kuma na shawarci wasu fans Dina da yawa sukace wannan yayi musu Dadi suma Suka ci gaba da zugani
Tun bana dauka wata zuciyata tace ke dauki Mana
. Nasan baza kuyi asarar kudinku ba wlh Novel din Nan na daban ne Kuma zai kayatar Inshallah.
Ina kaunarku Fans,bama fada Kar naji anzo Ana min Cari a Different gps zaku iya haduwa da Mummunan fushin Jaruma
Ina fata Novel na gaba yafi wannan komai da komai Inshallah.
Ina kuke Tsofaffin Zuma tsofaffin fans ga ranar bajintarku
ku fito ku siya Ina sane daku tsofaffin Zuma kune farkon Siya na sani.
Naso ace na Fara posting maku kuji irinsa Amma sai Naga hakan Bai Dace ba,sai mutum ya Fara Jin dadin Novel ka katse kace na kudi ne hakan Bai Dace ba.
RASHIN SA'A
coming soon.
AsmaBaffa
Copy by Zainab Butalawa
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
TECNO LD7
WPS Office
Normal
Times New Roman
Times New Roman
Calibri
Calibri
!%),.:;>?]}
$([{
f7f3d6c61c384336804c0b36eb8522a9
Chapter 53 · 0% Book details