Sashe 22
Tubabbiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read
da Dangin Mami,duk tunanin Mami Abdallah fushi yakeyi da Humaira shine yaki zuwa family House ya gaida Mami,Suna zaune a Palo Mami tace zaizo ya sameni ki kwantar da hankalinki Humaira Abdallah Dole sai kin koma gidansa a matsayin Mata,Ana zaune ganin Abdallah gidansa daban babu Wanda yayi zaton bacewa yayi,wayoyinsa duk suna gida a cikin motarsa,Ana Haka har aka kwashe sati daya daga Nan Baba ya Fara zargin akwai Matsala Don Abdallah Baya kwana biyu Bai zo gida ya gaisa da dangi Yan uwa ba,ko a waya sai ya nemi Baba,Amma gashi yanzu Baba yau kwana Uku Yana kiransa tana shiga ba a dagawa,Har charge ya Kare wayoyin suka kashe kansu a mota. Har Gidan Abdallah Baba yazo bincike,Masu Gadi Suka bashi labarin tun fitar Abdallah exactly irin yanda Khadija tayi. Baba Bai sanarwa kowa ba sai da ya Gama iya bincikensa ko Ina daya kamata Babu labarin Abdallah sannan ya wuce ya sanarwa Mami da frnds na Abdallah sabo da a tsananta bincike, Report sukayi wurin Yan sanda da komai Ana bincike Mami sai da tayi jinyar kwana Uku sannan ta farfado ta je wurin Yan sanda ta turo a Kama Baba Wai shine ya kashe Mata yaro ko ya sace Mata yaro,Baba harda kuka,Mama da su Merry ma Haka suna ji suna gani aka tasa keyar Baba za a kulleshi sannan aci gaba da bincike. Humaira dasu Afrah harda kuka ita Kam Humaira ganin irin dukiyar Mami yasa ta gyara wurin Zama a wajen Mami tana so ta San ya zatayi ta yashe dukiyar ta Zama mallakinta. AsmaBaffa [12/31/2019, 3:00 PM] AsmaBaffa: TUBABBIYA 31-35 Official AsmaBaffa TUBABBIYA AND ASMABAFFA FANS CLUB PAGE DINKUNE.