← Book details Tubabbiya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 46 OF 53

Sashe 46

Tubabbiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

jin yunwa yau,bayan kin kwashe min Abincin jikina kaf, dariya tayi to Ni nace ka juye min,Hannunta ya kamo Suka fito tare gwanin Sha'awa. Suna Fitowa Khadija ta kwace Hannunta sabo da Kar wani idon kunya ya kamasu,Mene Haka? Cewar Abdallah,Kunya zanji Ni Khadija ta bashi amsa,sai kiyi ta kauyancinki ai Kuma wlh karki ga kin kwana jiya wajena yau najiki Shuru idan Baki zo ba zakiga abinda Zan Miki,Dariya Khadija tayi tace ai zanzo to ka Adana muguntarka. Suna shiga Suka Iske Abu tana yiwa Merry Kitso a Palo,Khadija ta kallesu suna ta Hira Suna dariya Su kadai a palon,sai Muryar Khadija sukaji tace munafukan banza Bari na dawo,dariya sukayi gaba Daya Suka gaida Abdallah ya amsa tare da wucewa Dakin Mama,Bayan sun gaisa ya wuce wurin Mami Khadija ma tana wajen Mami suna Hira,Daga Nan ta wuce Wurin Mama,Mami sai Murna takeyi taga danta yau a nishadi,Khadija kuwa tsuminta ta karba wurin Mama ta Sha,sannan Suka danyi Hira ta fito wurin su Abu lokacin Abdallah ya fito yazo da niyyar yiwa Khadija kiss Khadija Taki yarda sabo da su Merry wai karsu Raina Mata miji, Harararta kadan yayi ya fita abinsa,a waya ta tura Masa zazzafar Message me dauke da kalaman so da kauna shima yayi mata reply. Abu ta kalleta tace Khadija masoyan asali, Abu ai duk naji karyar da kuka shirya ke da Merry Allah sai nayi muku rashin mutunci Zan fadawa Mama,Abu ta kalleta ba Wasa tace Lallai Khadija Baki da wayo yanzu yarda Kika yi da Abdallah? Ya Gama tsaraki kin yarda to Bari kiji Kinga dai Abu Ni bana Wasa Dama jiya boyeki mukayi Sabo da mun San haukarki karki manta Khadija Abdallah ba kece Matar daya aura ba Ke kadai akwai Humaira,wacce Saki Daya yayi Mata ba uku ba ko yaushe zai iya maidata,Kina da labarin yanda ta kwashi kudi ta Gudu kasar waje? To jiya ta dawo tazo ta bawa Mami Hakuri tare da dawo musu da dukiyarsu tana Rokon Mami tasa Danta ya maidata,jiya sauka ta kenan na iske Ana Zancen,Khadija Bata San sanda tayi cilli da wayarta ba Allah yasa ta fada saman Kujera,zumbur ta mike sai dakin Mami. Abu tana ta Dariya domin Har Mami aka hada plan din,Khadija tace Mami jiki ashe ya Gama warwarewa sosai Haka sai yanzu na gani,Kai Masha Allah,Mami da ganin Khadija tasan akwai matsala tace Khadija lfy dai ko na ganki Haka wata sukuku? Zama tayi a kasa Mami na gefen Bed,Khadija ta kalli Mami sai taji kunyar Yi Mata magana sai tayi rau Rau kamar zatayi kuka,tace Mamina Wai Humaira ta zo jiya da safe lokacin mun tafi Lalle? Mami tace ohh ai Bata Dade ba tana zuwa ta tafi wajen Abdallah tazo Bata sameshi ba Bayan ta bamu hakuri, Husna kanwar su Khadija dake ss2 yanzu tace Yau zasu Hadu a gidan Dr Hussain Maybe ma Ya Abdallah can ya tafi. Ga Mami Khadija Ana Jin kunyar Suruka ba damar yin hauka sai tayi Shuru tare da sadda Kai kasa kafin kace me Hawaye Ya wanke Mata fuska,sai da suka ji tausayinta kawai Sunyi ne Dan ta dawo Hayyacinta yanda zata dinga kula da Mijinta sosai sabo da yanda mutane ke dauke Mata hankali daga sun rabu da Abdallah da safe bazai Kara ganinta ba sai taga dama,ga Jarabar son yawo,Mami Kuma baza ta iya hanata ba,ita Khadija har yau zaman Kudu ke taba ta Dole sai ta fita kullum inda take so. Mama ce ta dawo daga asibiti ita da Firdausi Tsaki Kawai Mama taja tace Allah ya kyauta Miki Khadija tashi Ni ki Shiga kitchen abincin Mijikinki ma Baki San ki Kai Masa ba ko ki tambayeshi Mai zai ci ke ba ruwanki kwanan ma badan Allah kike zuwa ba sai sabo da Kar ayi Miki kishiya. Mami kamar ta fada mata gaskiya, sosai Khadija ta Bata Tausayi,yinin yau gaba Daya Kuka ta yini tana Yi ba ci ba Sha,Abdallah Yana can Yana tunanin Babynsa Allah Allah yake ya dawo gida yaga Khad dinsa, Koda ya dawo Bai ganta ba ta tafi part din su Firdausi ta kulle kanta a daki tana bakin ciki tace tayi zuciya ta daina kula kowa a gidan har Baba da Mama ba ruwanta dasu,Dare yayi Shuru ba Wanda ya nemeta ga yunwa na cinta ga bakin cikin kishiya, duniya tayi mata zafi ta rasa me zatayi har 3am tsakar dare Abdallah Yana can ya kasa bacci jaruma ta sashi gaba,tunaninsa Khadija ce tayi Masa abinda ta Saba sai taga dama. Cikin Daren Khadija ta fito tsakar gida tsakiya ta daura Hannu akai ta shiga zunduma ihu tana burbuwa tana wayyo Allah na shiga Uku na Mutu na Gama wayyoooo....hattana tsuntsun gidan Saida ya farka kowa hankali tashe ya fito aguje Abdallah Bai tsaya wani bin Hanya ba Kamar wani Sunnil Shetti Haka ya tsallake flowers masu tsayin gaske, Khadija Bata daina ihu ba,Makwafta duk suka farka a bacci Ana ta buga gida a bude aji ko lafiya me ya faru Mata da maza. Khadija ihunta take tana burbuwa da uban kukan gaske,Ana zuwa Baba yace me ya faru kunama ce ko miciji? Abdallah ya mikar da Abarsa tsaye Yana duduba jikinta ko lafiya? Khadija ta Kara tsandara ihu harda tsalle tana yarfe Hannu,Mama tace Zan mareki wlh idan baza kiyi magana ba duk kin Tara Mana jama'a, Mami ta matso tana Mene ne Yata? Khadija sai lokacin tace Baba Wai Abdallah ne zaiyi aure zai dawo da Humaira Kuma cutar Kanjamauce da ita tana da Hiv yace shi ba ruwansa Haka zai auro ta Ni wlh yaji zanyi. Baba da Abdallah Babu Wanda ya gane nufinta Baba yace Khadija Aljanunki ne Suka tashi yaushe Humairan Ta dawo? Tsaki kowa yaja dake wajen suna Amma kin cucemu Muna baccinmu,Mami tace mune da laifi ke Baki San Wasa ba Khadija tsokanarki fa akayi,Abu ta sheke da dariya tace Yanzu ke daga fadar magana sai ki yarda har da Kara karyarki Wai cutar Hiv to mu bamu ga wata Humaira ba,Sai lokacin Abdallah yace a'a wlh laifinku ne ya zaku dinga hada min wuta nida Khadija Dan Allah,jiba yanda baiwar Allah ta koma Rana daya duk ta rame ta fita a hayyacinta,Ni dai Dan Allah ya Isa Haka wasan Nan ku kyale min abata Haka Ina sonta zatayi hankali,Abu tace Kai muke taimakawa wannan Bata San zuru ba, Abdallah Rai bace yace Ni dai ku kyaleta ki daina Hadani da wata Humaira,Khadija Jin Wasa ne sai taji kunya Amma duk da Haka tace Allah Baba kayi musu fada,Masu Gadi ne suka leka waje tare da Sallamar makwafta nasu ganin kwaf sukace Yar matsalace komai ya Zama normal. Abdallah Kuma ganin kowa ya tafi makwancinsa sai ya tsuguna Khadija ta Dane Bayansa suka wuce bangarensu,har sukaje room tana shesheka, dama yayo musu take away na kaji, tayi Shuru kamar yau aka kawo ta gidan miji, da kansa yayi Mata wanka da ruwa me zafi,ya shiryata sai binsa takeyi da kallo har ya Gama ya bude Mata abincin Nan ma ya Bata a Baki sai da taci ta sannan sukayi brush yace to kwanta sarkin Kishi, mukus tayi Bata ce komai taji kunya da irin ihun data dinga yi, sun kwanta Yana bukatarta Amma Bai nemi hakan ba, da kanta Kuma ta juyo ta Fara kissing dinsa tana shashafa shi Bai kulata ba, tace to muyi Mana,dariya ta bashi ya kanne da kyar tare da cewa me zamu yi? a'a ke da bakya Abu Dan Allah sai dan gudun kishiya, Haka zaka ma? Ai dai sonka ne yasa nake kishinka Kuma Ni badan kishiya nayi ba Amma tunda kace Haka na daina kulaka ma ta matsa gefe,da sauri yace Wasa nakeyi Ya jawota jikinsa ya shiga Tsokanarta suna dariya daga Nan wasan nasu ya canja salo da fasali ya koma na love. Da Alama Abdallah Yana Jin dadin harkar Nan yanda yake wata farfadiya abin sai Wanda ya gani, Khadija yau Dadin shagalin Nan nasu taji domin ba irin Kalar kukan daba tayi ba itama Harda sambatu, sai da komai ya lafa Suka samu nutsuwa Tare da tsarkake jikinsu,Khadija ta zauna gefen bed tayi shuru tana tunani ita kadai tana wani Murmushi tana Jin Dadi ita daya Har Abdallah ya Gama fesa turaruka Yana kallonta ta Mudubi abinda take tayi kamar me aljanu. Saida ya Gama ya zauna gefenta yace my Khad Me kike tunani ne? Ido ta rufe da tafukan Hannunta a hankali tana dariya kasa kasa tace Nidai a bawa Jaruma Hakuri Ashe tana da daraja haka,Dariya Abdallah ya shigayi Dan Khadija Shirmenta yawa ne dashi, Yace Yanzu kin fasa yankata? Keda Kika dinga zaginta,Kara boye fuska tayi tana dariya tace Dama Ana barinta a gida da sai ka dinga tafiyarka Office kana bar min ita a gida Ina ajiye maka ita, Abdallah ya dinga dariya kamar me. Yanzu Khad Beauty idan na bar Miki ita wa zaiyi aikin to? Jikinsa ta fada tare da boye Fuskarta a Kirjinsa tace to ai kawai boye ta Zan na Yi Ina kula da lafiyarta, Ni yaushe zamu tafi gidanmu? Mami ta warke gashi Jibi zata koma part dinta a Family House, Farin ciki ya Kama Abdallah yace da gaske kin yarda? Kai ta daga Masa tana Murmushi,Yace Hmm banyi zaton Zaki Amince yanzu ba,nifa ban son Zama a Nan ki zaba Abuja ko Lagos? Khadija ta wani Kara lafewa ajikinsa Sannan tace duk inda kake so farin cikinka Baby shine nawa. Abuja nafi so,Ok Allah ya kaimu,Ameen Abdallah ya amsa sannan suka kwanta suna Hira har Bacci ya kwashesu. Washe gari da safe Haka Suka sake goge juna Shuru Babu Wanda yaji motsinsu,Khadija Abinci kawai tasa me aiki ta kawo musu kawai love suke Sha kamar zasu cinye juna sabo da suna Jin dadin junansu matuka. Usman yazo wurin Abinsa suna ta zuba hirar soyayya,so yake Abdallah ya fito su tafi inda Baba ya aikesu sun ajiye Alkawari da Abdallah 9am zasu Fita Amma ba Abdallah ba labarinsa,wayarsa ko an Kira ba a dagawa, Abu ta koma Kiran Khadija itama ba a dagawa har 12pm Shuru,sai da Kiran yayi yawa sannan Khadija ta dauki wayar Abdallah tace Hlo Ya Usman Ina kwana, ya aiki? Bacci yakeyi Bai Jin Dadi sosai, dake Usman Dan duniya ne sai yace
Chapter 46 · 0% Book details