Sashe 30
Tubabbiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ya hadiyeta ya huta,sonta ya kamashi kamar me har Bai San ma ya zai fasaltashi ba,Iska ta hura Masa a idonsa tana murmushi tace kallon fa,martanin murmushinta ya maida Mata,Muje yawo Miji pls ka kaini Daji cewar Khadija,Abdallah a ransa yace tab Zan kwanta naji Dadi Zan wani fita,a fili Kuma yace ki Bari sai Gobe dare fa yayi,Daru Khadija ta Fara Masa Wai ita Dole sai an fita,damunsa tayi sai ya tuna da adduoin da Baba ya turo Masa a waya,ya dubasu ya shiga Toilet yayi Alwala sannan tana kwance tana Danna wayarsa ya Fara Mata Addua Yana tofa Mata,tun tana sharewa tace Dan Allah ka Bari jikina zafi kamar Ana zuba min yaji,Bai ko kulata ba yaci gaba da abinda yakeyi,wayar ta jefar idonta yayi jajir Hawaye na tsiyaya a idonta,jikinsa ta dawo ta kankameshi tana ka Bari Dan Allah zafi,Tafin hannunta tasa tare da matsewa Abdallah Baki,dake karfin Aljanune mugun zafi Abdallah yaji sannan ya kasa motsa ko labbansa Bata tsaya a Nan ba sai da ta Fisgo Abdallah tare da jefashi saman bed ta danneshi,Duk karfin namiji Haka ta Hana Abdallah ko motsi sai da ta samu nutsuwa a jikinta sannan ta kyaleshi da danneshi datayi,Shi kanshi dariya ya bawa kansa Kato da shi Namiji Yar Khadija ta Masa Haka,Amma ai karfin Aljanune. Harara ta watsa Masa tace baka so na zaka kasheni Allah tafiyata zanyi na gudu na daina kulaka,Hanya ta Kama zata Bude room din ta gudu,da sauri ya Isa wurin ya Danna key tare da zare key din ya boye, cukwikwiyeshi tayi iya karfinta yanzu Bata da karfi Aljanun sun saketa Wai Dole sai ya bude Mata kofa ta fita,ta dabaibayeshi,shi Kam wani shock na shaawarta ne yake fisgarshi ita kawai yake bukata. Kuka ta saki Masa me ratsa zuciya ita sai ya bude Mata ta tafi,Jin kukan nata yake har bargonsa yasa ya shiga toilet da sauri Yana Dana sanin adduar Nan daya Mata,da yasan Haka abin zai Zama da bazai Mata ba,tausayin Abarsa yake ji,gashi ya jawo ya bata musu mood suna zamansu lfy,a ransa yace bazai sake Mata adduar Nan ba Tunda tace zafi takeji. Toilet din ta bishi tana sheshekar uban kuka ita fa a bude Mata kofa,Yana tsaye saitin shower da kayansa a jikinsa ba abinda yakeyi,gabansa ta Karasa kamar zata shige cikinsa,kamar zata rungumeshi ta rike rigarsa Kam ta gefunan cikinsa,a hankali ta daga Kai sama Suka hada Ido domin ita yake kallo shima,girgizashi tayi kadan ba zato yayi baya kamar zai Fadi domin jikinsa ya Zama so weak,da sauri ta rikoshi da karfi tana kwalla Kara zai fadi jikinsu ya hade kirjinta na gugan nasa, gashinta me tsayi da santsi ya warware,Wani shaawar juna ce ta ziyarsu gaba Daya. Alhmdllh ta furta sorry ka kusa faduwa Miji,Kaine baka ji nace ka Bude min na tafi kaki gashi hakkina ya kamaka,da badan Ni ba da tuni ka Fadi, farin ciki ne ya Kama Abdallah Ashe dai Khadija tana sonsa itama Bata so wani abin ya sameshi, Ido ya kafeta dashi Yana lumshesu kamar me bacci Da Sauri ba zato taji ya hade bakinsu wuri daya Yana tsotsa kamar ya samu sweet,itama ta manta da abinda tazo nema akan a bude Mata kofa Maida Masa martani ta shiga Yi itama ya dagata sama tare da daukanta ta Dane caraf a jikinsa suna facing juna hannunta biyu ta sagalo ta wuyansa still suna kissing Basu fasa ba tana shafa wuyansa a hankali tare da sumarsa. Kuyi Hakuri da wannan ban samu time ba,ga mutane sun damu. Bakwa Sharhi fans kun rage sai tnx da turo dodanni,shi yasa Sam bana Jin dadin typing wlh. AsmaBaffa [12/31/2019, 3:00 PM] AsmaBaffa: TUBABBIYA 51-55 Official AsmaBaffa Ga page naku na hannun dama. HAFSAT KHAIRAN,BALKISU,PINK LADY and AISHA HUMAIRA. Sun Dade suna kissing juna kafin ya fito da ita tana dauke a jikinsa, kunyarsa ce ta kamata tana wanni boye fuska,Saman bed ya daura ta dama Sunyi Shirin bacci shima Kwanciya yayi gefenta tare da kashe light,Shuru tayi ta kankame jikinta wuri daya Wai Dan kar ya tabata, ganin yanayinta yasa ya kyale ta shima Bai nemi ya taba ta ba,Wayarsa ce tayi Kara Baba ya gani ya dauka suna magana a hankali bayan sun gaisa. Baba yace kayi Mata kuwa Adduar? Ae Baba sai dai akwai matsala Nan ya kwashe labarin ya sanarwa Baba,Fada Baba ya shiga yiwa Abdallah Haba Abdallah kamar ba Namiji me addini ba,Addua ce fa zaka ce baza kayi Mata ba,wannan ya nuna adduar tana aiki shedan ke son ya hanaka,Aljanun sune basu so a koresu Saifa ka dage idan har kana son lafiyar matarka ko kafi so zauna a Haka? A'a Baba zanyi Mata Inshallah ba matsala,yawwa Ko Kai fa Daga Nan sukayi sallama ya kashe wayar tare da kwanciya shima. Cikin dare Khadija ta juya tare da komawa jikin Abdallanta ta makale tana tura Fuskarta a Kirjinsa tare da shakar kamshinsa me dadin gaske,da Asuba Yana farkawa ya ganta cikin jikinsa tana baccinta hankali kwance,Murmushi ya saki tare da zare jikinsa a hankali ya fada toilet yayi Alwala sannan ya tasheta da kyar ta mike itama tayi Alwala da Brush ya jasu sallah,har zata kwanta ya hanata ya zaunar da ita ya Fara Mata adduoin da Baba ya bashi,Haukace Masa tayi Ita zafi jikinta,Bai daina ba yaci gaba,Mikewa tayi zata Gudu Amma ya riketa sosai yanda baza ta iya ko motsi ba,ihu ta Fara Masa tana gurnani,Karantawa yake Bai daina ba,Kokawa suka Fara tukuru zata Gudu tana Ihun kuka,Tun tanayi har ta fara lafawa,shi kuwa rero karatun Qur'an yakeyi ayoyin da aka bashi,Jikinta ya saki ta bingire a wajen bacci ya kwasheta, tana baccin Bai daina ba sai da ya Gama yanda aka bashi sannan ya dauketa tare da Maidata saman bed taci gaba da baccinta,shima Kwanciya yayi Yana adduar Allah yasa ta warke idan ta farka,cike da tausayinta ya rungumeta a jikinsa Yana shafa gashinta dake fitar da kamshi Yana sheki,a Haka shima baccin ya kwasheshi. 11am ta farka tana rarraba Ido tunaninta a gida take tare da mijinta Abdallah,sai taga Kuma komai ba irin na gidansu ba Kara ta saki kadan da sauri ta dafe kanta sai ta Fara tariyo baya, tun barin gidansu har rayuwarsu tare da Abdallah a hali na rashin kwakwalwa har zuwa warkewar Abdallah,tunawa tayi yanda Abdallah yake ji da ita,Yana lallabata,yanda yake mata komai da kansa,Yanda har pad yake sa Mata tana period,wanke Gashi etc,Wannan ya nuna Yana sonta kenan,Farin ciki ya kamata tare da godewa Allah data samu lafiya ta warke, Abdallah take kallo Yana bacci sai ta saki Murmushi sai ta sake kallonsa karshe tasa yatsanta na tsakiya a Baki tana tsotsa Kuma Murmushi sai kallonsa takeyi,sai data gaji sannan ta mike a hankali ta shige Toilet ta salla wanka tare da sake Brush tayi Alwala ta fito,Nafeela tayi raka'a biyu tare da Karatun Qur'ani sosai tayi Adduoi tare da godewa Allah daya Basu lfy,Tunda ta farka Abdallah Yana kallonta a boye duk abinda takeyi,dariyarsa ya danne kawai,Yana Murna ta samu lfy ta warke itama. Jikinta ta shafe da lotion me kamshi Kayansu ta duba ta zabo wani guntun Short Trouser Jean blue da kadan ya rufe mazaunanta duk Abdallah ne ya siyo su,Yar t-shirt Fara tasa me rubutun LasVegas a jiki da Blue,fadin kyan datayi Bata Baki ne kamar a sace ta,gashinta ta zauna ta gyarashi kamar me sai sheki yake Yi ga uban tsayi ta sakeshi kamar wata Yar Balarabiya Haka ta fito abinka da Fara ga Kyan sura da fuska komai ta hada. Powder ta shafa sai Maroon Jambaki ta shafa kadan tare da zizara kwalli kadan a idonta,sai tayi kyau ta Kara haskakawa. Abdallah Yana ta kallonta ba tare data sani ba,yasan ta Gama warkewa ji yake kamar ya rungumeta,Bayan ta Gama komai Tv ta kunna tana duba channel sai ko ta kamo ta Nja music suna sawa kala kala masu kida,Abdallah anan ya Kara samun tabbacin Khadijansa ta warke gaba daya tunda yaga ta zabura ta Fara taka rawar birgewa,Bai san sanda ya wangale idonsa ba Yana kallonta ba wani batun boyewa,sai da ya lumshe Ido lokacin daya ga tana sarrafa mazaunanta tana juyasu Kuma tana bin wakar Kamar ita ta rera har bending down takeyi tana juyasu. Wani girgizasu tayi sai da ya kware tari ya kamashi,Cak ta tsaya ta juyo da sauri tana kallonsa tana murmushinta data Saba sai kuma ta Danji kunya kadan Amma dake dama Khadija tun asali idonta a bushe yake ba wani kunyar Mutum take ji Danma dai Abdallah ne shi kadai take Dan Jin Nauyinsa, Mikewa yayi a saman Bed tare da yaye Blanket din ta kalleshi da sauri ta rumtse idonta ganinsa da guntun Short Kuma ya dameshi sosai komai Ana gani,ko a jikinsa ya karaso gabanta,Da Sauri ta matsa baya sai ta tafi luuuu zata Fadi ga kamshinsa ya rikitata gaba Daya,a hankali ya tallafota ta Fado saman Kirjinsa wani shock da Basu taba ji ba shi sukaji a yau na daban ne abinda Suka ji a jininsu,da Hannu ya tallafi Hips dinta tana kallonsa shima ita yake kallo kamar zasu cinye juna,jikinta har rawa yakeyi sabo da irin abinda takeji a jikinta,a kunne ya rada Mata Sannu ya jiki? Itama a kunnen ta rada Masa da sauki Alhmdllh,Dariya ta bashi ya sake rada Mata a hankali daga warkewa Aljanun basuyi nisa ba sai rawa da Jin kida? itama rada Masa tayi cikin salonta tace ai dan kadan Zan cashe an Dade ba a hadu ba,Idan Suka dawo fa? Ya rada Mata again,itama ta rada Masa cike da Shagwaba uhm...Uhm... Inshaallah baza su dawo ba,Mama nake son gani dasu Merry,Kano zamu koma kin tuna me Baba yace? Su Mama zasu zo da kansu,Kai ta daga Masa alamar ta gamsu,Toilet ya shiga Yana Murmushin farin ciki shima wanka yayi da Alwala ya fito yayi Nafeelar Godiya ga Allah Khadija tana zaune ta dauki wayarsa tana ta buga Game Nja Whot,Yana idarwa ya mike tace Zan shafa maka Pls,Mika Mata yayi ta ajiye wayar tana murna ta Fara shafe Masa jikinsa,karfin Hali yakeyi kawai irin abinda yake ji a jikinsa ya wuce tunani,Sha'awa ta Gama cikashi da kyar ya daure ta Gama,har gashinsa itace ta gyara masa,ga shigarta duk ta Gama rikitashi. Shadda ta dakko Masa