← Book details Tubabbiya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 36 OF 53

Sashe 36

Tubabbiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read

Yar kanti, ta baya ya rungumeta a jikin mirror Yana shinshinar Kamshinta yace wow kinyi kyau Babyna,kafa tasa ta baya tare da take Masa kafa da karfi,Kara ya saki kadan ya matsa a jikinta,tace salon ka jawo min masifa Jaruma ta dawo to bada Ni ba,Dariya ya saki tare da daukanta sama ya Dan cillata kadan ya cafe,Dole tayi dariya itama sannan Kuma ta cukule tace ka rainani da yawa, Allah Aunty? Ya furta, Dukan Wasa ta Masa a Kirji Cike da Shagwaba tace ka dameni Allah Zanyi maka kuka sai na fadawa Baba,Allah Ina ma sai maza sun girma sun Kai 30yrs ake Yi musu Kaciya da munji Dadi sai muga halin da Jaruma zata shiga wayyo dadi kasheni,Dariya Abdallah yakeyi har ma ya rasa wacce iri zaiyi yanda Khadija take shiryawa abar su mugunta. Bata yi Shuru ba ta lallaba ta zauna gefensa itama tace ai da hakane ko to Dole naje na koyi karatun Kaciya a schl,idan kazo na Samu kawai na sharbe rabinta kowa ya huta, Zaki dawo kina nemanta da kanki yarinya Nan da 2wks kina ganina Zaki Zama wet kiyi ta neman Jaruma tana guje Miki,kina sonta tace Taki yarda. Kwanciya Tayi sannan tace Allah kiyaye min sonta, zumbur ta mike Zaune tace Kai Jaruma da karfin tsiya take a Haka kamar yagwalgwala Amma Ashe idan tayi fushi ta iya azaba Haka kamar karfen rodi Allah wannan Ni bana kaunarta Dan Allah Ni ka dinga Adana abarka Kai kadai. Abdallah Yana dariya yace ai kece maaji Zaki dinga boyeta a majalisinki,duka ta rufeshi dashi tana Ni a'a zata Yi kukan Shagwaba.
Chapter 36 · 0% Book details