Sashe 12
Tubabbiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read
Bari na baka,Kallo kawai yake binta dashi har ta ebo ta Kai Bakinsa a hankali ya bude ta Sa masa ya cinye,sai bashi takeyi da sauri Yana cinyewa tana cewa idan ta zuba Masa a baki ehem,oya Cinye...idan ya cinye tayi Murmushi yace yawwa....sannu...Oya...ehem...kawai ta maidashi wani Dan yaro Karami sai kawai yaji dadin hakan ji yake kamar ya fashe Mata da kukan Shagwaba yanda take ta ji dashi Haka ya koma kamar Dan yaye,tas ya cinye Abinci yasha hadin fruits dinsa tasa tissue tare da goge Masa Baki ta bashi ruwa ya Sha sannan ta Mika Masa Magunguna yasha ya koma kasan carpet ta gyara bed din sannan ya kwanta samansa,ta gyara Masa room din neat sannan tace Allah ya baka lfy Bro ta juya zata tafi ta tsinci muryarsa yace Thanks alot ki kawo min Abinci da dare pls,Da sauri tace to Zan kawo ta fita abinta tana murna ta manta ma da raunin da Mami ta ji Mata,sai da taje ta gyara part din Mami sannan ta koma sashensu. Godiya masu Sharhi kunfi kowa birgeni. AsmaBaffa [12/31/2019, 3:00 PM] AsmaBaffa: TUBABBIYA 11-15 Official AsmaBaffa ga page naku Yan albarka! MAMAN FATIMA YOBE,LITTLE ANGEL,HAJJORA MUHAMMAD,SAFNA,MAMAN FAROUQ,MAMAN MUHAMMAD.